Sashe 4
Wacece Salma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tadaukesu a motanta sukayi hanyan gydansu yadda taga gydan ba yabo ba fallasa, anan suka zauna suka kimtsa . Umman raiham nabata lbr, mijina yarasu tun raiham na karami, kuma dama dangina basuso aurena dashiba, hakadai na aureshi yazo yarasu wahala tamin yawa, hanyan ci dakuma ciyar da raiham, anma yau da gobe sai Allah kinga bara yagama jamia anma haryanzu ba aiki, salma tace meya karanta? Ummantace saidai inyazo waya sammishi? Bayan yayi wanka yazo nan takara ganin kyanshi tace wani course kayine,? Yace business admin, tace would u mind nadaukeka aiki? Ya kalleta sannan ya girgiza kai no thnx, salma shiru tayi, shifa yake da bukata anma wani irin mutum ne? Yamaci saanta dosai dahartake lallaminshi, lalle duniya juyi juyi duk abinda kakeyiwa wani kaima zaa maka, cikin kwarin gwiwa tace meyasa? Yajuyo yace babu, candai tagaji ta tatafi, haka tacigaba da xuwa duk inda raiham yake tana stalking dinshi kuma haryanzu yaki karban aikin, saida ummansa tasa baki ya yadda anma haka kawai baya sake mata fiska, watarana tashigo gydan rike da kaya niki nikiz ummansa sai godiya take yamike tareda cewa inada magana dake, tabi bayanshi suna fita yace luk salma, i appreciate each nd evrtn u did to me, but cant u get it? M not interested plx leave me alone, kibarmin mahaifiyata kifita arayuwanmu, , tayi jugum haka yawuce yatafi tunda take namiji baitaba humiliating dinta irin nayauba, ashe haka aminu yaji data masa,? Ba aminu bama wainda take wulakantawa? Shiru tayi tana isa tafara kuka, itakam batasan yazatayiba, tana sonsa sosai harcikin ranta, duk abinda yamata bata zuciya dashi, txt tamishi tabashi hkr tareda cewa duk da tasan bazata iyaba zata kokarta taga tafita rayuwansu, ummi kam haushinta takeji tsyaya zaayi da kudinki da kyaunki da ajinki kifara bin wani low class namiji yana wulakantaki? Salma tace bakiga abunda naganiba Can raiham kuwa ummansa ce tasashi agaba tana masa fada, yace umma dole nacireta arayuwanmu, umma ina sonta, ina sonta fiye da yadda nakeson kaina, umma kinsan tafi karfina ba matar aurena bane, idan tacigaba dazuwa abin zaixo yafi karfina, hakan danayi shine daidai, bazan taba gwada mata inasomtaba, umma tafi karfina hakadai salma taci gaba da dannewa, anma inaa tagagara saboda son raiham dake cinta a zuciya gashi uwa uba, ko abinci zataci saita tuna dashi, wani lokacin inzata kira ummi ko wani saitace raiham, ummi kam soyayya take fafa da umar dinta, a randa tacika sati dayane taga baxata iya daurewa ba, gwara taje tagansu, ta dauki mota tabi ta store tayi musu siyayya sannan taje gydan, tana isa taganshi agefen ummanshi tanashafa mishi gashin kai, haka salma tadaure taje dasauri yamike cike da mamaki zaiyi magana tace kayi hkr, gun umma nazo inga yajikinta, baice komiba, don Allah kadai yasan farincikin dayakeyi aransa yau yaganta, duk da shi yahanata zuwa anma koyaushe addduanshi shine Allah yasa tazo, yanaso yaganta ko zaiji sanyi daga radadin dayake damunsa, tazauna takara gayda umma sannan sukadan fara tadi, yana satan kallonta tagefe, tamishi kyau ainun, kominta me kyaune, ita dinma satan kallonshi take, nan umma take tambayanta yagyda dakowa cikin sakin fuska ta amsa, sukayita tadi, ummi ce take kiranta bashiri tamike don ta tafi, tana fita ta aiko yara da kayan data turo, haka akashigo dasu kayan abincine da kuma masarufi na yau da kullum, tana isa gyda suka hadu da ummi tarinka fada, akanme zata shanyata? Tace comoonn naje ganin habibina ne, ummi taja tsaki so stupid, aina mace ta taba xuwa hira gun namiji? Salma watz wrong wit u? Ina aji da class dinki? U r running after a low class guy, salma dai batace komi ba, saicewa tayi for the last time, if forever in ur life u wish to be wit me, karki kara zagin raiham, u must love wat i love, i dnt giv a damn, ummi haushi taji har wuya, tazira mukullin mota tafice, Raiham nazaune wani yaro yayi sallama sannan yace ana neman raiham, yafito xuciyarshi fes, tana zaune a mota sanye da glasses tarufe fuska, tun dayake tahowa takare masa kallo, lallai dole salma ta rikice, namiji a zube , mehn he's so cute, dogone wankan tarwada, gashin kansa ya kwanta luf luf, ga gefen fuskansa da saje wanda yarufo daidai karamin bakinsa, idonsa dara dara ga dogon hanci, uwa uba ga six packs, yanda yake tafiya kadai dole yaja hankalin mace, yana isota yabuga kofan motan taja tabude tareda cewa zagayo kashigo, bai amsataba kuma bai motsa ba , alamun baida niyyan yin abunda tace tace magana nake!, ya lumshe ido sannan yace zaki iya maganarki anan, afterol guna kikazo, be by my rules, ta girgiza kai tareda cewa barito ni infito inyaso sai muyi maganan, tana fita ta tsaya cak da kyau, daga sama yakalleta har kasa, tahadu komi nata is gud, farace doguwa, sirririya me kiran kalangu, muryarta daidai ke fita, daga ganinta kaga wacce takeda sonjiki da shagwaba, tace nazo ne inma magana akan salma, plx kafita�.. Hannu yasa mata sannan yace sorry to ask before kicigaba wacece salma? Do i knw ha?, ummi ta harzuka jitayi kaman tamishi diban albarka saidai tana jin shakkansa, yana mata kwarjini, tace bakasantaba? Den nabaka assighnment kaje kabincikamun wacece salma??? Yayi dariya sannan yace shikenan? Ta daga kai, saiyace toh lemme mek it clear, u have no right over me to give me orders , nd whoeva u r or wateva u r to salma i dnt kia, u can plx help me tell her she should stop stalking me, Tayi shiru, ranta yabaci jitayi kaman tadauki hannu tawanka masa mari, tajuya dakarfi tafuzga motan bata nufi ko inaba sai gydansu salma alokacin salma nakan gado sai murmushi take taji dadi yautaga masoyinta, yadda ummi tashigo ne ya tsorata ta, tace lfy? Ummi tafara fada inda take shiga batanan take fitaba, arayuwanta ta tsani wulakanci, yazaayi ne ma raiham ya wulakantata, saidata gama ummi tayi murmushi sannan tace lez be frank with each oda ummi yakika ganshi, hes soo cul u knw, i love it if yana magana, yafi kowa iya kiran sunana, kinsan me? Ill propose to him if shi bazai proposing dinaba, ummi jitayi bata taba tsanan salma irin nayauba for God sake salma meke damunki namiji ne zaici ubanki ya kwana lfy, salma tace har uwata yaci ill lay down for him, i love him bunch, tashi tayi tafara tsalle akan gado tana cewa i love him bunch, ummi tafita ranta abace takira umar tana masa bayani, nan yafara mata fadan akan meyasa zataje tayi magana da raiham? Wannan bayibane, itama nan sukayi rikici kowa yakashe wayansa, umma nazaune ta nutsar da raiham tana gwada mishi kokarin da salma ke musu, tace ko donni ka saurarawa yarinyan kuma tunda kanasonta aishikenan, washegari ya isa gydansu salma ya aika akirata acemata raiham, dafarko taki yarda saboda tasan bazaixo ba , anma dataji dagaskene bashiri ta sauko kasa, suka gaysa nan yabata hakuri sannan yafara #salma tun randa nafara ganinki duk da ummana cikina wani hali bai hana inlura dakeba, naji kin kwantamin arai, kuma Allah yataimaken cikn sauki kin shiga rayuwata, inasonki salma duk abinda nakeyi inayi don na samu nabarki kinfi karfina daga ni sai mahaifiyata, bayan ita banda kowa kinga kenan dole na rike kaina da mutuncina, nan salma dadi kaman ya kasheta tace bakomi Allah yasaka, naji dadi wlh, nan fa suka fara soyyaya, abun shaawa, ummi tuni tahakura tabarta, momy ma tasa musu ido tana murna salma tasamu masoyi, abun mamaki shine yadda salma take soyayya kaman tacinye raiham dama wanda baya abu idan yatashiyi saiyayi nahauka, suka shaku sosai, nan salma tadago maganan aure yagwada mata baishiryaba saiya samu aiki, dole tasashi yakarbi aikin gunta tabashi managern gun, nan da nan tamawa momy magana akace ya turo,yaji dadi sosai, yazo yazauna yace umma su salma fa sunce natura, umman tayi murmushi sannan tace tohfa yanzu sai asa bappanka yaje kenan, aina ne gydansun dama? Yana murmushi cikin kwanciyan hankali yace yar gydan muhd fawu ce, marigayi,nan da nan ta turnuke fuskanta, tareda cewa yadai banganeba, yar cikinsa?, yace ae umma akwai matsalane? Ta turnuke fuska tareda cewa karabu dawannan yarinyan nagayama, kabarta ba maganan aure na haramta, kasaf yayi da baki yana kallonta, haba umma mekuma tamiki? Ta tsuke cikin zafin rai tace nace maka kabari ko? In nina tsugunna nahaifeka kabar maganan auren yarinyanan, tashin hankali baa mata rana, tunda yake baitaba ganin mahaifiyarsa cikin wannan halin ba, tsorone da firgita karara a fuskanta, ranan baiyibacciba yadda yaga dare haka yaga rana, suna waya yacemata yana zuwa yana isa yazaunar da ita kanshi a tsugune yace kiyi hkr salma ummana tace nabar maganan aurenki, bashiri tamike tareda cewa karka kuskura kayiwa umma sharri, kaidai kacemin kafasa anma meya shigo da umma? Raiham meyasa zaka fasa aurena? Mena maka? Inada wani haline? Meye aibuta? Yajuya idonsa jajur sannan yace wannan tambayan duk ki kwashesu kije kiyiwa umma na tayi shiru hankalinta yatashi sosai, gashi bai dace taje tasamu ummanba, wannan rashin kunya ne, tace bakomi, duk yanda kayi ba matsala, tashige ciki da gudu fadi tayi akan gado, ummi ne tashigo rike da kaya ahannunta tana murmushi salma ga ashoben ankawo, saikuma taga salma akan gado bashiri kawai ta isa kanta, sallma lfy? Tana kuka tayi shiru, ganin batada niyyan bata amsa yasa tatashi tashiga toilet tadauro alwala sannan tayi sallah alokacin salma ta tashi itama daniyan sallahn idar warta tadaga hannu tana addua tana kuka, ummi kam abun yadaure mata kai, toh raiham yamutu ne?,kuma tahadu da momy balle tace momy nr, saitace raiham ne ba lfy? Salma ta girgiza kai ko mutuwan shi ne bazan shiga tashin hankalin danake cikinsa yanzu ba, saboda nasan ae narasashi har abada kuma kowama tarasa, anma yanzufa? Ummi tace banganeba, salma ta kawar da kai sannan tace cemin yayi ummansa tace karya aureni , ummi taja tsaki toh can ta matsemusu, wazai ragu mu ko su?dama dazu aminu gee yagama min magananki wlh haryanzu yana sonki yana kuma son ya aureki, salma jitayi kaman takashe ummi don bakin ciki, ummi tamike tareda cewa ga ashoben ankawo kixo muje gun tela, inbai dinka mun nawaba ba inda zanje, salma ta girgiza kai, kije kawai ba inda zanje,ummi tamike tafice tabarta