Sashe 6
Wacece Salma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
akayi auren nan, muna zaune a azare lfy lao cikin rufin asiri, toh sai Allah yabani haihuwarka ahaka na haihu nasa maka suna Raiham anma inamaka lakani da sultan muna renonka duk da matsala damuke samu na yauda gobe ta fannin abinci da sauransu, mahaifinka ya yi niyyan neman mana sauki duk inda yaji ana neman aiko zaije. Ganin haka yasa na tausaya mishi sosai,Atake naji makwabciyata naneman masu wanki wanda zaana kawo mana wanki muyi, na tambayi usman yaki yadda acewarsa kenanfa zanna xuwa gidan masu kudinnan ina aiki kayan wulakanci hakan bazau yiwuba, toh sai wani abokinsa ya gayyace shi suje lagos akwai aikin kan ruwa dazasuyi, ahaka usman yatare ni, ya lallabeni acewarsa zaije yadawo zainemo mana arziki dakyar na amince bayan yafahimtar dani cewa babu aiki akusa inda zai samu,toh anan narokeshi ko zanyi aikin? Saboda ina debe kewa, sannan ga dawainiyarka, ya yadda min, alokacin muhdu fawu na zama a azare, dan gombe ne, anma haryau bawanda yasan dalilin daya tafi azare don yazauna, yanada kudi sosai, idan bance mishi nafarko ba toh tabbas shine nabiyu acikin tsawon masu arzikin azare, anan nasamu wanki, ina wankin matar gydan wato hassana, mata ce mai kirki sosai da kyautatawa, kuma Allah yataimaka jinin mu yahadu sosai da ita, dalilin haka yasa muka shaku, harta daukemin nauyin, wankin danakeyi, tafarasa ka a nursery school, sannan taciyar dani dakai, duk wasu dawainiyarmu tadauka, har lokacin bansamu aika daga mahaifinka ba, akalla kusan shekara hudu, kowa yanuwa anfara surutai wasu nacewa na je akunce auren usman bazai dawoba, wasu nacewa yagudu yabarni, alokacin babu irin tunanin dabanyiba, anma kullum inakan sallayata kullum ina addua, hakanne yasa nakejin saukin radadin rashin mahaifinka, a tsawon wannan lokaci akalla hassana da muhmdu sunyi shekara 14 basu haihuba, tadamu sosai, donkuwa kaikanka sonka take kaman yaya, kadawo danta komi tace inaa sultan? Tasiya abu tace wannan na sultan, nan da nan maaikata suka fara maka hassada, nikuwa ganin haka narage zuwa dakai gidan ashe ta hankaltu, hakan yasa takira dukkan maaikatan tamusu warning karkowa yakara treating dinka wani iri hankalina duk dahaka bai kwanta ba, sai ina kaffa kaffa dakai, ahaka muhmdu da hassana sunje asibiti a u.s nan aka sanar dasu itace bazata haihu ba, anma shi zai iya haihuwa, hakan yasa hankalinta yatashi tanemi shawaran likitan, acewarta kar surkuwarta taji ko dangin miji zasusashi ya kara aure Sannan itama tanaso tahaifi nata, tayi kuka wa likitan sosai nan likitan tabata shawaran tanemi surrogate mother donta samu Da, hakan kuwa yadan kwantar mata da hankali, sundawo tanemi shawaranshi akai,yanuna kin amincewarsa acewarsa wannan alada ne na turawa, anma tayi mishi kuka yaji tausayinta duk ta rusa masa tunani, nan ya amince mata tareda cewa wazata saka yamata??? Ina daki agyda saiga hassana, tazo da lodin kayan dadi takawo maka da kayan sawa dasauransu, azatona tazone kawai don hassana takanzo tagayshemu, shine take cemin tazone tarokeni alfarma, "hafsat na duba duk duniyannan ayanzu bawacce na amince da ita kamarki, wani taimako nakeso kimin hafsat. Tana fada tana kuka, tuni na rude nace mata "hajiya wani irin taimako kike bukata haka dakike kuka akai? Akwai abinda zakinema aguna kirasa ne? Tana kuka tace wannan hafsat babban taimako ne, nan tacemun "likita tacemun bazan iya haihuwaba hafsat, hafsat ina tsoron dangin mijina karsu sani agaba susashi aure, kitaimaka hafsat, duk a tunanina lokacin zatace inbata kaine anma sainaji tace zaki haifamun ne, nayi murmushi nace indai wannan ne kinsamu, inhar maigida na yadawo idan nasamu nakara haihuwa zanbaki na miki alkawari, tarike hannuna tareda cewa a a hafsat bahakaba, zaacire kwan mijina sai asamiki, kekuma saiki rike kwan harki haifamun, " tunda nake bantaba shiga tashin hankali irin wannan ba, gashinan dai kaman abu mai sauki anma shiyafi komi wahala tana rokona ne da abunda banda tabbas nikaina zanyi rayuwa nan na girgiza kai tareda cemata kiyi hkr hajiya anma abunda kike rokona nayi tamkar saida rayuwata ne, inada aurefa, ta mursuka fuskanta sannan tace bayanan fa, yanzu harki haifamun insha Allah bayanan, sannan kuma kinga dama dangin mijinki sunsaki agaba keda danki saimu tattara muyi nisa dasu, kitaimakamun hafsat, kuka nakeyi na bata hkr, ahaka tatashi tatafi, tundaga lokacin rayuwata tafara barazana hafsat nakan rokona, kuma tanamin barazanan idan banyadda ba rayuwata zata shiga hatsari, raiham kaine farincikina kaine burina, gashi duk rayuwanka na hatsari ga dangin usman suma sunzo sunsani agaba narasa yazanyi, tashin hankali ga usman yaki dawowa, gashi hassana saijara ramewa takeyi rayuwanta saikara dunkukewa yakeyi hakan yasa na tausaya mata sosai wata rana nadaukeka na nufi gydanta muna shiga nace mata na amince yiba murna kaman mushige cikin juna, duk tunanina kaine, anan tanema mana visa nida mijinta da ita dakai, mukaje cairo, anan muka samu asibiti mukaje, anan likitan tazaunar damu dontamana bayanin yadda abun yake tagwadamin shi surrogacy guda biyune akwai gestational dakuma traditional, toh shi gestational din zaa dauki embryo din ita hassana asamin tru a process(IVF)in vetro fertilization, inyaso if ansa so it means ni am not related to yaron dazaa haifa. Traditional kuma da embryo na zaasaka ayi using kwan muhmdu kaga kenan i am related to the child. Likitan tabada option akan wanne zaamin, ni batare da najira ko nayi tunaniba nace ayi gestational din, inyaso idan nahaifa musu nasan ba yata bace, hankalina bazai kwanta akansu ba, haka kuwa akayi aka dauki kwan muhmdu aka sa a embryo din hassana aka bude mahaifata akasamun, muka koma gyda, tumdaga lokacin nafara rainon ciki, naga gata sosai agun hassana da muhmdu duk da suna yawanyin fada acewarta yana fifita ni akanta don yaga inadauke da cikinsu, sunshayin fada bana shiga damuwata mukoma gyda kar usman yadawo baisameniba, zunubin zaimin yawa, muka dawo gyda azare, inda suka nace saina zauna dasu, ahaka muka zauna harna haifi salma, randa nahaifeta sunyi murna sosai, hassana tayi godiya sosai, ahaka yaruwarta hussiena da u s sukazo suna, aka radawa yarinya suna salamatu tundaga lokacin naja gefe dasu, suka canja mana gyda, suka dauki nauyin karatunka hassana tadauki kudi miliyan 100 tasamun a account sannan takirani watarana tacemun idan ina kaunar Allaah nabar maganan sirri, itada mijinta zasu tashi sukoma abj anma don Allah karkowa yasani mijinta dan siyasa ne hakan zai iya bata masa reputation dinshi, nayi maamaki sosai aganina hassana tasiyeni ne saidai bawannan bane matsalan, har lokacin usman baibada ko aika ba, gashi lokacin kana primary 2, bayan tafiyansu banfadawa kowa abunda yafaruba, sannan kudin data samun , a hankali nake amfani dashi shine nattara nadawo garin bauchi nasiya mana gida , anma a lokacin banyi tunanin nafara aiki ba duk hankalina nakan kayi karatu, sannan ko me kace kana so nake siyama bana tunani biyu, kashiga js1 aka kawo mana labarin hatsari da akayi harda mahaifinka, nayi kuka sosai, don aganina namishi laifuka dayakamata ace ya gafarceni akai, tundaga lokacin nafara ganin laifin abubuwan dana aikata, gani nake zunubaina bazasu barni nakwanta a kabariba, tashin hankalin dayasa haryau kake ganin banda lfy, sannan rashin samun sanaa bakaramin illa ta na yayiba, don daga baya anzo anyi disclaiming kudin a banki, banda right nacirewa gydan damuke ciki nasiyar nanema mana karami saboda insamu inbiya kudin makarantanka kagama, burina ace kagama kasamu aiki, gashi har lokacin dana kwanta ciwio ka kawoni asibiti, shiyasa naji son salma daban yake, anma tunranda kagayamin yar gydan waye na gwammaci rashin xuwanmu nan garin, raiham don Allah kataimakeni kajanye maganan aurenku, hawayene fur a idonsa, yace umma ai akwai aure, kinga ba yarki bane, tayi shiru sannan tace a a raiham maganin kar ayi kar afara, banma san matsayina a addini ba, kabarni naji da wannan guiltyness karka karamin wani, murda hannun kofan tayi hawaye fal a idonta hafsat tarazana da ganinta cikin firgita tace salma? meya kawoki nan? Tana kuka tace naji duk abinda kikace, tanemi gu tazauna tarungumi hafsat sosai tareda cewa kiyimin afuwa ina miki kallon mai laifi akan rashin yarda da aurenmu, cankuma saitamike tafice dasauri ta fizgi motarta tanufi gyda momy nakan kujera duk hankalinta yatashi salma tashigo fuska a turnuke, momy tamike lafiya meya faru? Cikin bacin rai tace inafa lfy, inada uwaye biyu, bansan matsayina ba, bansan wacece uwata ta asali ba, shiru hassana tayi tadade tana gudun tashin hankali irin wannan, wannan ranan tadade tana gudunsa, salma tazauna tareda cewa ni dukkan wannan tashin hankalin meyasa baki taba gayamun ba? Haba momy? kuka takeyi sosai bashiri tamike tafice tabarta agun A asibiti kuwa ummi tasamu ta sallami raiham hankakinshi duk yatashi shi babban damuwansa yanzu yasan matsayinsa, kenan salma tadawo kanwarsa? Ah toh ance ummansa tahaifa ne kawai, anma ba uwarta bane, toh ta shayar da ita kuwa? Kansa caji take sosai babu irin tunanin dabaiyiba, tashi yayi yafice sai gaban umma, yace umma inkina kaunar Allah kinemo malami ya warware wannan almaran, tayi shiru tareda cewa banki zancenka ba anma inaso kasa aranka cewa bazaka taba auren salma ba Wasa wasa sati biyu kenan, salma gaba daya tashare hassana, bata shiga hidimar kowa hatta ameenu gee ma yanzu shareshi takeyi, kowa tacire a rayuwanta har unmi, idan tarufe kofa bata budewa sai tsakar dare, tagagara gane me daya zata yarda dashi waye uwarta na asali?, she has to sue hassana to court! Mikewa tayi tadauko wayanta takira lawyernta tareda cewa i want to file a case, against my so-called mother. Aminu gee yafito daniyan fita yaga lawyer tashigo, tambayarta yayi metazo yi ta gwada masa akan salma ce takirata, nan da nan ran aminu yabaci Wat nonsense!!!! How can she be so stupid? Lawyern ta ce noo dnt blame her, tunaninta kenan ill handle it, kaje kawai