← Book details Wacece Salma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 7

Sashe 3

Wacece Salma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gydansu zaki, sune gatanki akanme zakina wasu strange behaviours? Batare da tace komi ba tace toh momy zankiyayye tashi tayi tabar dakin wayanta tadauko tana dannan wayan ummi yuguda, ummi nadauka salma tafara bayani, nifs nagaji ji nake kaman na kasheshi ummi tayi dariya aminiyata talk to me plx, wax going on? Dagangan tayi tambayan don tasan ba samun amsan zatayiba, can dai tace next week zandaeo, nd get ready u r welkmn ur one nd only dr. Nan salma tamata adduan samun saa, takashe wayan, wadhegari dasafe ma taje tasameshi agaban momynta tagayda momynta sannan tagaysheshi hakan yasa yaji dadi duk yadda take da shariya aganinsa kamun kaine, toh tana da ladabi da girmama na gaba, hakan yasa yaji takara burgeshi, tamike takoma daki donta shirya tafiya office tana fitowa ta isa office tagani abude ta tambayi secretarynta lafiya? Tace oga ne yace inbude masa dat kina zuwa, haryamin presenting wayoyinki, anan ta laluba wayanta taji shiru, r Taleka taga wani iskanci yake mata a office, taganshi zaune akan seat yahada daya kan daya, tadauki files dinta tafita saigashi tayi abunda zatayi awaje aikuwa yabita duk bata kulashiba, tamike tafice, tana tafiya ahanya tana buga sitiyeri, to cut the story short in one week aminu yadawo wa salma pest, ta tunzura ya kawota har wuya, jira kawai take tafashe, duk shariyanta saidaya tunzurata ta, ko ina take yana nan, duk mutane datake access dasu yasamu, , gashi tana ganin kwarjinibsa saita dago zata mishi RM tagagara taji gwiwanta yayi sanyi, data fara complain wa momynta sai ta tsare mata, momy na hankalce da duk abinda ke faruwa, itakam adduanta salma tasamu tasauko ko itama zatayi aure kowa yahuta, tagaji da ganinta haka, kuma tasan da mahaifinta nagari daya san yadda zaayi, tuni tatafi gydan mijinta, Salma kuwa ta je shopping tagama diban abunda zata diba, taje biya matan tace wani yabiya mata,tasan sarai shine saita share, harta fito zata tafi taga wani business partner dinta, suna gaysawa saikawai ganin aminu tayi agabanta yahada rai sama da kasa kaman zai kasheta, waye wannan? Bata amsa ba, sai partner dintan yayi cukui a tsaye yana kallo, can sai yace am sorry , am just a partner, aminu yace does dat give u d guarantee to talk to a married woman? Yabada hkr yawuce, salma kayan hannunta tazubar dakarfi yadda tayi shikanshi aminun ya tsorata nan tafara " i dnt knw who you r, but can u plx get out of my life? I hate uuuu, i hatee u cnt u get it?; kayi stalking dina ina sharewa kaki ganewa, karabu dani kokuma kayi regreting dabaka tabayiba, yayi murmushi donshi baiji haushi ko kunya ba, dadi yaji atleast yaga tamishi magana, kuma dama babban burinsa kenan tana gamawa taje cikin mota, yadda ta fizgi motan saidaya ja hankalin mutanen gun, tana tafiya hawaye na zuba mata a ido, ummi ce takirata tana dauka tace gani agyda banganki ba, tace gani zuwa , yadda ta amsa ummi tasan akwai matsala anma tasan tambayanta ba shawara bane don bazata gayamataba gwara tabari tazo saisuyi maganan, tana isa gyda ummi tazo ta rungumeta, salma tadaure tace yaushe kika iso? Ummi tace two hours ago, meya sameki? Bata amsa mataba tajata suka nufi cikin gydan, tazauna tasakai akan dinning wanda aka jero musu kayattatun girki tana kuka, ummi cikin kwanciyan hankali tace Aminu ne? Salma batace komi ba, nan ummi tacigaba. Kece at fault kingwada masa tsana kirikiri dax y he remained in ur head, neva hate someone bcox its d same as loving him, zakiyita tunanin shi, nd yagane hakanne yasa yayi sticking, ki gwada masa being around doesnt buffles u, salma na sauraronta harta gama, wacce irin macece ummi? Basai tafada mata damuwanta ba nan da nan ummi take ganewa, rayuwanta na tafiya smoothly saiyanzu ameenu yazo ciki yaruguza, , bata iyacin abinci ba, kwanyanta sai caji yake, bata gama idda tunani ba saigashi yashigo dasauri ta tareshi fuska a daure. Idan kai ba maye bane kabar mana gydanmu, marar zuciya, yadda take maganan yatabbatar ranta a bace yake saiyaji shima ranshi yabaci baya kaunar ranta yabaci, ya girgiza kai tareda cewa toh salma, zanfita rayuwanki da gydanku, yajuya yafice, ummi tagane tsantsan meke damunsu, ga alamun dukka sun damu da juna anma dey didnt realise it, tayi murmushi ta yi sipping coke dinta tare dacewa"this two will mek a perfect couples" , harya fita yadawo yace salmat inajiranki a duk lokacin dakika rage tsanata a zuciyanki, bazan daina sonki ba, i love u salma, wani harara ta jefa mishi bashiri yafice, tunda yafita, haushi da tausayin kanshi yake, gashi yayi alkawarin bazai kara takura mata ba as she wished, anma ba damuwa zaicigaba da addua Allah yatabbatar masa da alheri , tunda yafita kuwa salma taja ummi suka wuce daki nan fa suka fara dawainiyan yiwa ummi murnan dawowa dakuma kammala makaranta, alokacin mahaifinta yabude mata asibiti, wacce take xuwa gakuma maaikata anzuba, sunan asibitin ummiyu hospital tabbas asibitin yayi farin jini, kowa na son zuwa gun, don ummi akwai kirki da tausayin bayin Allah, ga kyauta da taimako, duk abun hannunta bai sole mata ido ba, BAYAN WATA BIYU acikin wata biyu, har aminu yakoma u.s daganan suka tattaro suka dawo nja gaba daya, tunda yataka kafansa yabar gydan haryau bai koma gydansu salma ba, kuma baikirata ba balle text, saidai tana makale a zuciyansa, yazuba mata idone yagani, nufinsa akan insun daidaita toh kawai saiya sanarwa iyayensa, alokacin salma tamanta shagaf dashi saidai lokaci lokaci takan tuna dashi, taga rashin kyautawanta, duk wanda takkra shikadai ya tsaya mata rai , ana haka watarana ummi tafito tsaf sunshirya zata raka ummi asibiti, suna zaune wani yakawo wata patient saurayi kyakyawa, da alamu mahaifiyarsa ce ba lfy, bashiri salma suka shive emergency da ita, yana tsaye a waje yagagara motsi yagagara tsinana komi,ga riganshi yaci squeezing, daga gani kayan ya tsufa anma tsaf tsaf dashi, salma nazaune takare masa kallo, tunda take bata taba jin namiji yabata shaawan kallo ko taji tana sonshiba sai yau, love at first sight, ana haka saiga nurse tafito, tace masa jini ake bukata, dasauri yace yaje adiba nasa, cikin rashin saa jininsu baizo dayaba, nurse din tabashi shawaran yasiya, yakalleta ido cike da hawaye sannan yace nurse, wlh tlh banda kudin, kutaimaka, da a babban asibiti muke su sukace mukawo ta nan saboda dr.ummi duk kudina na tattara, nurse kitaimaka, nurse din takawar da ido cikin rashin tausayi tace a a saidai kayi hkr, kanemo jini ba yadda zaayi nasiyarma da jini kyauta,shiru yayi, salma kuwa sarkin tausayi harda kwallanta, tamike cikin tsawa tacewa nurse din haka yakamata kina treating mutane?, nurse din ta tsorata sosai saboda tasan kusancin salma da ummi zata iya rasa aikinta, salma tace muje ki gwada nawa ko zaiyi. For the first tym yajuyo yakalleta, wani yarrr taji ajikinta, yamata godiya sosai donhar idonsa yaciko da kwalla, sukaje akayi saa yazo daidai, zata fara complain salma tace ko zan mutune kidiba, baruwana dawani karmafadi ko narasa jini, aka diba aka jesawa. Alokacin bayan ansa ummi tafito tanemi salma tarasa anan nurse din take mata bayani, ummi ta harzuka sosai dasauri ta isa dakin da aka kwantar da salma, taganshi agefenta tace wakai akabawa jinin? Ya kalli ummi cikin nutsuwa yace wa ummata ne, taji haushi sosai yazaayi kawai tafara bada jini batare datasan matsayin nata jikin ba, its too risky, tace zaka iya zuwa ganin mamanka, tashi yayi yaje suka masa bill, yazauna akan kujeran yayi tunanin duniya aina zaisamu kudin yarasa, aikuwa salma na farkawa ummi tafara fada tace mekikeso nacewa momy? Inwani abu yasameki? Wannan bayi bane banason haka, salma tayi murmushi sannan tace ummi, ina yake?, ummi tayi kasaf sannan tace waye? Salma tace wanda kikagani atare dani, ummi tace awh yaje gun mamanshi, bashiri salma tamike kawai tafara tafiya duk da jirin datakeji ummi na rikota anma tana fizgewa, tana isa taganshi akofan dakin, zama tayi agefensa baisaniba yayi nisa cikin tunani, tace meya faru kuna? Da sauri yajuyo mikeewa yayi yafara godiya duk yanayi tana kare mishi kallo, sonshi takeyi itakam , zata mutu idan bai amince mata ba wayyo ita, yace babu , ganin list din hannunsa tayi takarba, taga bill din tace shikenan bill din? kaman zaiyi magana sai yadaga kai kawai, tafahimce shima bamaison magana bane, talaluba taga ba jakanta, saita tuna yana dakin dasuka kwantar da ita, tuni tace yabiyota tacire dubu hamsin tabashi hannunshi narawa yakarba, yace kiyi hkr anma dubu ashirin da biyune, don Allah yayi yawa. Bata kulashiba , tafice dakin da aka kwantar da mamansan tanufa taga tana bacci, saita zauna tana kallonta, tunda take kallonta saitaji tana sonta, bata taba son mutane kaman irinsuba, itakam meyasa take jin haka?, haka tazauna agefrn matan nan dakyar salma tajata sukatafi gyda, nan taje tanayiwa momynta labari abun mamaki tunda tafara hankalin momy yatashi tace karta kara wannan garajen, aiwannan tsautsayi inya fada fa? Yaxasuyi? Washegari da sassafe tafito tasiyo kayan tea da saurandu tazo dakin taganshi akwance agefen gadon tatasheshi tare dacemasa yaje yayi wanka, yamike yafice anan tagaydata ummakam kallonta take tayi, ta amsa tareda godiya tana raiham yagayamin yadda kukayi, dayadda kika taimakesa, ta girgiza kai tareda cewa bakomi yanzu dai kici abinci nan tayita bata, haka ummi tashigo round kawai taga salma, abun sai yafara bata tsoro, suna zaune a office tace nikam meyene wai? Salma tace sonshi nake, ummi tayi dariya tace u r not serious, u knw quite right he isnt ur type, salma tayi murmushi sannan tace but he deserves me, kina ganin saurayi ga kyau, kuma kina gani kinsan akwai ilmi Allah nedai bai bada dukiya ba, ummi dai shiru tayi sannan tace ni i forgot to tell u, umar na gaysheki, salma tajuyo waye kuma umar? Owwwhhh i gotcha new catch dinmu ko? Hehe so gist me how is he, nan ummi tazauna tafara bayani hes so cute, caring handsome ke i love him, i want to marry him, salma tayi murmushi sannan tace ada in anfadamin haka i used to say someone is craxy but yanzu i can feel it, love can mek u go mad nd stupid, hakadai sukacigaba da tadi, Haka salma tacigaba da kulawa dasu har aka sallameta
Chapter 3 · 0% Book details