← Book details Wacece Salma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 7

Sashe 2

Wacece Salma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a rayuwanta gashi dakin shikanshi komi pink ne ,wayan salman tagani batare dawani tunani ba tadauka tagama iya bincikenta bataga abunda take nema ba, tamayar ta ajiye salma nafitowa batare da ta kalletaba tace meya kawoki gydanmu? Tace gydanku ko gydanmu? Nazo gayda mummyna ne, salma na bukatan bayani anma ummi tayi tsit batayi magana ba, hakan yasa itama salman ta share, ummin tafara tunani anya salma ta taba magana sama da minti 5 arayuwanta? Mutum saikace mai gaba da magana, tana zaune agun salma tashirya tsaf cikin atamfa super wax purple dinkin riga da skirt, kayan yamata kyau sosai, tadauko sallayanta tahau tafara sallah, tana idarwa zata mike tabi lafiyan gado ummi ta ce am asking again, will u be my frnd? Tamika mata hannu don su gaysa , salma ta kalleta ta kalli hannun, kafin can tamika mata tare dacewa with policies, ummi tace i know dem ol, batakara cewa komi ba, tafice tayi sallama da momyn salma ta wuce Tph tun daga ranan aka fara kawance, nasan mai karayu zaice ya ake kawance ba magana? Kowa miskili?, hmn kawancen nasu daban ne, koyaushe zasuyi waya, suna yawan haduwa suyi aiki smtyms, suje shopping rayuwarsu dai so simple saidai ba takuri, bawacce take sauraran namiji acikinsu, wataran afita da motan ummi wataran da motan salma, wataran har kwana sukanyi a gydansu ummi wataran kuma agydansu salma ahaka lokacin komawa makarantan salma yayi dama tana final year ne medicine take karantawa, lokacin dazata tafi duk sunyi kewan juna, anma dake akwai waya da social networking sai abun yazo musu da sauki,, ahaka salma tacigaba da zuwa aikin ita kadai rayuwanta yadawo kamar da, saitaga ashe frnds ma rahama ne, saidai batada niyyyan tare taren frnds a ganinta raini ne da zubar da aji tara uban frnds yau aganka da wannan gobe wancan, rayuwanta dai strictly on policies watarana tana sauri tafito daga ado bayero mall rike da waya ahannunta dakuma jakan da tayi shopping aciki, hankalinta bayanan don suna magana ne da ummi, yadda taji tabuge wayan yafadi da duk jakan hannunta, dasauri ta tsugunna don ta tattare, shima ya tsugunan ne yana tattarewa, tareda cewa am soo sorry, plx kiyi hakuri, wlh hankalina bayanan ne, batace uffan ba bata kuma dago takalleshiba saidata gama tattarewa tamike tare da mika hannunta alamun yamiko mata na hannunsa anma yayi concentrating yanado yagyra mata kan wayan dayacire covern jikin iphone dinta, batare da bata lokaci ba tayi gaba a niyyanta tabar mishi wayan, data mishi magana yabata wayan, ya gama sawa kenan kafin yajuya yaga tana shirin tada motan, dasauri yaje yabuga glass din tabude batare datace komi ba, yawu yahadiya sannan dakyar yahado maganan bakinsa yace ga wayan ki karki manta batare da rltace komi ba takarba taja glass din tarufe, taja motarta, numban plate din yakaranta SALMA FAWU, baice komi ba yawuce , restaurant yawuce yaje cij abinci anan yahadu da abokinsa adil, adil nazauje yana chatn yana chan malt , aliyu yazauna tare da bugeshi yana cewa, abokina inaga zuwana garin nan alkhairi ne daga zuwa sai gamo? Adil yakalleshi yace namefa,?, ya ce matar aure mana, before den wacece saalma fawu, adil yaja tsaki tare dacewa ashe baka samu matar aure bakuwa, aliyu yace banganeba dan Allah yimin bayani, adil ya ajiye wayansa sannan yace luk my frnd, yar gydan marigayi m.fawu ne yamutu yabar mata tsantsar dukiya, sannan tunda nake a tarihinta bantabajin ance anganta dawani ba, balle ace soyayya tahadaku, batason maza ta tsanesu bawanda yasan hujjanta dai, donhaka tun kafin kazama victim gwara kafita daga rayuwar yarinyannan kaidama zuwa kayi kuma two weeks zakayi katafi gwara kanemi hanyan mai saukin cireta aranka, aminu yaja tsaki ahap, saidai bamu kara haduwa ba duk taurin kanta zata sauko, kamanta wayeni? AMINU GEE nefa!, adil dai baice komiba, ahaka suka mike, suka fice Washegari salma taje shago donsiyan sabon phone cover ganin wannan jiya yafadi hakan yasa tayi niyyan siyan sabo, mutumim ya miko mata tana zaba, ta ajiye iphone din akan slap din dake shagon, gani tayi an dauki wayan, yayi danne dannensa, saitaga yaciro wayansa dake kara tukun ya ajiye natan, wato kenan yayi dialling numbansa yakira anasa, dagowa tayi dontaga waye mai wannan guts din kuma meya taka a fadin garin kano dazaima rayuwanta shishigi, tabbas taganeshi shine yabuge mats wayanta jiya sannan gashi sunkara haduwa a shago, batace komi ba, tadauki wayan taga har sunanshi yayi saving aminu ,batare datace komi ba agabansa tacire sim din ta karya sannan tace mai shagon yabata wani sim din, atake tayi register tadauki sim dinta tatafi, batasan nata tsiraba don anan ma yabasu dubu biyar yakarbi sabon layin data siya din, tana isa gyda tayi wanka tabi lafiyan gado, alokacin tadauko wayanta takira ummi aminiyarta anma ummi bata dauka ba, hakan yasa tamata txt tare da cewa salma fawu ce pick up, kafin takira ummin takira tare dacewa meya samu wayanki?, tace canjawa nayi, ummi tace dalili? Nahaddu dawani maye ne, shine nayi maganinsa, ummi tayi dariya jin for the first time salma ta ambaci namiji, ummi tace sunanshi fa? Salma taja tsaki stop being a mean gurl, y should i knw his name?, nanfa salma ta kawar da tadin suka gaysa ta kashe wayan, gun momynta taje sukaci tadinsu sannan tahauro sama takara wanka kasancewar bata sallah, tsabar tsafta irin na salma inbata sallah ita kanta bata iya kirga wankanta, bini bini tayi wanka,bata canja pad saidai tayi wanka abunta acanja gaba daya, , tahau gado a.c dakin na busata taji wayanta na ringing tana dauka tayi sallama tare dayin shiru taji waye, ya amsa sallaman batare da ya karasa ba ta kashe wayan, tacire battery din, itakam wani irin maye ne wannan tahadu dashi?, tsabar takurinshi harta gane muryarsa, juyawa tayi zatayi bacci taji an knocking daki, tamike dontasan bai wuce momynta ko mai aiki ba, tana bude kofa gabanta yayi mummunan fadi, shima duk ya razana, ya daga yatsa zaiyi magana anma ya kasa, cikin zafin rai tace most u follow me duk inda naje? Nd who permit u into my house? Yace my house dai yajuya ya sauka kasa, binshi tayi taga gudun ruwansa yana isa falon yace momy na buga mata kofan ashe idonta biyu, momy itace fa wacce muke kira yanzu takashe wayan wacce nacemiki sabuwar budurwana dazaku gaysa, momy ashe yar gida ce, ta kwana gidan sauki, momy kuwa yake takeyi, don batasan mezata cemasa ba, tasan halin salma sarai, yanzu zata masa diban albarka, salma na karasowa tazube ajikin momynta, tareda cewa momy ina wuni, momyn ta rungumeta kafin tace lfy lao, ga yayanki fa daga u.s dan gydan hussiena ta ne, yazo yin wani business na sati biyu zaikoma before sudawo gaba daya, batare data nuna damuwanta ba tace ohk. Sannan takau da tadin tareda cewa momy yam balls zanci yau barinje kicin, shikam aminu naganin ikon Allah, tunda tafice momy take bashi hkr, saidai kayi hkr da halin ta, haka take, sannan inzanbaka shawara inbakaso ka wahala kabarta kanemo wata na aura maka, yayi dariya tare da kade riganshi yace momy inaga saidai ita tayi hkr dani, don inaji ajikina salma matatace, don haka momy kisa albarka, ki kawaitar da idonki kawai, zan nace mata nakuma koya mata yadda zata soni, momy dai kallonsa take ganin yadda yake exaggerating kaman wani shahrukhan , azuciyanta tace Allah yasa, tashi yayi yayi hanyan kicin anan yaci karo da amal tana soya kayan miya, mai aikin kuma na daka doyan, yana zaune harsuka zuba kayan miyan acikin doyan suna rolling, nan yajefa hannunsa yafarayi tare dacewa mai aikin tatafi zaikarasa tace tohm, duk abinda yakeyi salma bata nuna alamun akwai hallitan Allah agun ba, asalima cigaba da abunda takeyi tayi, acikin nutsuwa yafara magana, salmat guduna kokuma shareni dakikeyi bashi zaisa nafita a rayuwanki kaman yanda sauran maza sukaji tsoro suka gudu ba, inaso kisani kinhadu da maye mai naci, don inkinga narabu dake toh tabbas na mutu, nadauki wannan alkawarin wakaina, so is beta kisake ranki muyi soyayyanmu, by the way banyi introducing kaina ba, sunana Aminu Galadima, frnds call me aminu gee, a graduate of harvardth , in business admin. Right now am working wit my dad, ina zama u.s but zamu dawo nja mayb next month kinga dole kenan zama dani, kuma saigashi vo incidence mamanki twins sis din mamana ko yakikace?, duk surutun dayakeyi bata kulashiba bata kuma ce uffan ba, mikewa tayi tafara zubawa a kwai tana soyawa ganin haka yasa shima yafarayi, duk bata kulashiba, sai yayi murmushi yace kinsan me? Dada birgeni kikeyi naji yadda kike wani sharewa it shows me how expensive u r, gayu bazasuyi wasa dake ba, i love ur styl of life, kina burgeni,, haushi taji ta harareshi, ganin haka yasa yayi murmushi taredacewa kuma hararki ma ta burgeni, u knw u r kinda one in town, i just love u salmat, tana juyewa tafara zubawa a flask rabawa tayi gida biyu tadibi nata tabar mishi nashi tawuce yana binta abaya harta haura sama, kafin yaleka dakin tarufo dakarfi, hakan yasa yaje kicin yadauko nasa sannan yazauna akofan dakin nata yafaraci, tana daga daki tasa yam balls din agaba anma tarasa meyasa tagagara ci gashi gabanta sai fadi yakeyi tarasa yazatayi da rayuwanta itakam,wannan tashin hankali damai yayi kama? Naci kaman me? Haba its too much she has to do smfn 8 yagamaci hankalinsa a kwance yabi gu yazauna, tamike tayi sallah tabi lafiyan gado, anma me?,tagagara baccin itakam yazatayi? Lokaci kadan kadan saitaji kushunsa tawaje yana buga kofa, dabara yafado mata, tamike ta dauko hanga acikin wardrobe dinta tabude kafan tare da cusawa dakarfi yamike tare da rike goshinshi data buga, ta kara tusawa ita adole yatashi zata wuce shikuwa yaki motsi, dataga tagaji cikin bacin rai tace kaiwani irin mayene? Katashimin akofa zanwucez sai alokacin ya kishingida tareda cewa i tot bakida bakin magana ne, ashe kin iya magana, anan yamike yasauka kasa, haushin kanta taji bashiri tanufi dakin momynta tareda cewa momy nifa nagaji wlh mutum takuri kaman me? Momy tayi murmushi tace gashi agydan nan zai zauna har two weeks, bakin ciki ranta ne bata iya hadiya ba, zata fara complain momyn tace kinga karmu fara, wannan dan uwankine aduniyan nan inna mutu dole
Chapter 2 · 0% Book details