← Book details Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 19

Sashe 9

Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka suka kwana kowa a
akinshi,hammad yadda yaga rana haka yaga dare ba tare da ya runtsa ba.

Gari na waye ba,yayi wanka ya kimtsa sannan ya fice a gidan batare da ya mata sallama ba ya nufi gurin jameel dan yazo ya warware masa damuwarsa.

Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*wasun ku basa da uzuri a rayuwa,nace muku ina tare da mara lfy,to surukatace aka kawomin in kula da ita,tsakani da Allah se in barota inzo inta saku nisha
i,in na samu lokaci ne ko tayi bacci se in
an rubuto,amma kun
i kumin uzuri*
*22*
Jameel sosai yayi mamakin ganin Hammad a daidai wannan lokaci,,dan zaton shi ma ko zahran ce ba lfy.

Bayan sun samu guri sun zauna ne,jameel yakai dubansa gun Hammad yace a sanyaye,"me ke faruwa ne abokina?"
Jajayen idanuwanshi ya
ago ya dubi jameel
in sannan ya fesar da iska,yace a raunane"captain na rasa taya zan sanar da zahra
arnar da nai mata abaya,kullum cikin tsinewa soja me ulcer take ina tsoron ranar da tsinuwarta zata bini,so nike in nemi yafiyarta,amma na rasa taya zan
ullo mata ta fahimceni"ya
arasa maganar kamar zeyi kuka.

Shuru ce ta biyo baya na
an da
u kamin jameel ya nisa yace"kuskure de ya riga ya faru,zahra kuma tabbas bazata mance komai ba,sede muyi adduar Allah ya kawo mana abun da sau
Asanyaye hammad ya amsa da "Amin"
"yanzu muyi breakfast,se kaje ka sameta ka fa
a mata komai,sabida zuwa dani ze
ara dagula abun sabida zata ga abun kamar tonon asiri"jameel ya fa
i yana kallon hammad
Haka sukayi breakfast
in gaba
aya jikin hammad
in ba
wari,ya nufi gida zuciyarshi cike da tsoro da zullumin me fa
ar gaskiyar tashi zata janyo masa
Zahra ko tunda ya fita bata ma san baya gidan ba tana
aki tana shirga baccinta,shiyasa koda ya dawo gidan beji motsinta a falon ba,
akinta ya wuce kai tsaye.

Can ya hangeta kwance tsakiyar gado ta
udundune da bargo tana baccinta hankali kwance.

A hankali ya taka ya isa kan gadon,zama yayi ya
ureta da ido gaba
aya nauyi da kunyarta yakeji,a hankali yasa hannu ya janye bargon dake jikinta,a zabure ta mike tana ru
o bargon,kukan shagwa
a tasa mishi gamida fa
awa jikinshi tace,"kai yaya bacci fa nikeyi,kuma sanyi nike ji shine zaka bu
eni"tayi maganar cikin shirin kuka.

Murmushi yayi sannan ya kwantar da ita akan gadon yabi bayanta yay mata rumfa da faffa
irjinshi,yace yana kallon idonta"zahra ta iyayen rigima,to ayi ha
uri yayanki yazo kuyi wata magana me muhimmanci ne shiyasa ya tasheki,amma kamin nan maza kije kiyi wanka ki kimtsa kiyi breakfast,gashi can naga mummy ta ayko,se ki sameni a
akina kinji ko?"ya fa
i yana jan dogon hancinta.

Murmushi tayi sannan tace"to yaya yanzu kuwa zanyi duk abinda kace,
agani"ta fa
i tana
an tureshi.
agatan yayi ta sauko ta shige toilet,shi kuma ya mi
e ya fice daga
akin zuwa nashi,zuciyarshi fal tsoro da firgici.
zahra cikin gaggawa ta kammala komai da yayan nata yace tayi,sannan ta nufi
akin nashi harda
an gudunta,dan ta
osa taji maganar da zasuyi.

Da sallamarta ta shiga
akin yana kwance akan gado,yayi rigingine yana kallon silin,shigowarta ce tasa ya maido idonsa kanta,
"yaya gani to na gama" ta fa
i tana
arin zama a gefen gadon,
Hannu ya mi
a mata alamar tazo gunshi,ba musu ta isa kusa dashi ta kama hannun nasa,yajata jikinshi.

Mirginata yayi ta koma
asan sa,shi kuma yay mata rumfa,cikin dauriya yace"zahra ni me laifine agareki,hasalima ni ne wanda ya ruguza rayuwarki abaya zahra in baki gafarce ni ba zahra ina cikin damuwa"ya
arasa maganar hawaye na bin idonsa.

Cike da rashin fahimta zahra tasa hannu ta na share masa hawayen idonsa sannan tace"yaya ka fa
amin me kayi min,da har kake neman yafiyata?nayi al
awarin yafe ma insha Allahu"ta fa
i cike da tausayinshi.

A hankali ya furta"zahra nine sojan nan abokin jameel wanda yay miki fya
e acikin bukka ana ruwan sama lokacin da kika nemi jin
umi daga gareni,zahra nine soja me ulcer da kike kukan fa
i lokacin da nike keta mutuncinki"ya
arasa maganar cikin matsanancin kuka.

Zahra jin kanta takeyi yana juyawa,wani zazza
i ne me zafi ya kamata nan take,wasu irin hawaye ne ke biyo idonta, duniyar juya mata takeyi,yayinda numfashinta ya shiga yi mata wahalar ja,dan haka runtse idonta kawai tayi ta dena kallonshi,
A jikinshi yaji zafin da jijinta yayi,a tsorace ya
agata,yana ta
a wiyanta,zafin da yaji sosai ya gigitashi,ga wasu jijiyoyi da suka fito a goshinta ra
o ra
o,alamun ciwon kai.

A gigice yake jijjigata amma ko motsi batayi,agigice ya kinkimeta yayi waje da ita zuwa mota.

Kwantar da ita yayi a kujerar baya sannan ya zaga ya tada motar ya fincika da gudu me gadi ya bu
e masa
ofa yayi asibiti da ita.

Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*23*
Likitocine suka rufu akanta dan gano meke damunta,
Awanni biyu suka kwashe kamun bincikensu yazama ready,
Kamun lokacin Hammad mummy ya kira a waya ya sanar da ita suna asibiti zahra ba lafiya.

Daddy na gida lokacin daya yo wayar dan haka
unguma sukayi zuwa asibitin dan hankalinsu ya tashi.

Sun iso ba jimawa,likita ya bu
aci ganinsu,bayan sun zaunane,likitan ya zare glass
in idonshi sannan yaja dogon numfashi yace.

"munyi bincike zahra na fama ne da ciwon hawan jini,sannan zuciyarta ta kumbura,single mistake ze iya janyowa ta rasa rayuwarta,dole ne akaucewa duk wani abu daze
ata mata rai,ayi mata kuma abinda takeso,insha Allahu zuwa nan gaba zaa iya nasarar warkewarta gaba
aya"
Hammad hannu yasa ya dafe kansa,hawaye na bin idanunsa,yaushe ne zahra zata tsira daga ba
in cikinsa?yaushe ne zahra zata mori rayuwarta kamar kowa?wannan sune tambayoyin dake yawo a kansa.

Magunguna likitan yabasu,jiki asanyaye suka fito daga office
in daga mummy har daddy kallon tuhuma sukewa hammad
Hakanne yasa ya kasa zama cikinsu ya koma can gefe ya takure,yana adduar Allah yaba zahransa lafiya.

Baa basu damar ganinta ba se bayan kwana biyu.har rige rige suke gurin shiga
akin da take,hammad daga bakin
ofa ya tsaya yana kallonta,sosai tausayinta ke nu
usar zuciyarsa,ta rame lokaci guda tayi fari sekace wacce ta shekara tana ciwon.

Har lokacin bacci take, sede bana da
i bane,dan oxygen ne a bakinta.ga sauran naurori da suka kewayeta.

Hammad sosai lamarim ya firgitasa kuka sosai yakeyi da
yar daddy ya rarrasheshi.

Wata guda Zahra ta kwashe a asibitin sannan ta samu sau
i,koda aka sallameta fafur tace ita gun mummy zata koma,dole hakan akayi dan gudun
acin ranta.

A iya zamanta a asibitin magana bata ta
a ha
ata da hammad ba,dan ko ganinsa batason yi,yana shigowa take lumshe idonta,
Duk abinda ke faruwa iyayensu na lura dasu sede basu sa kansu aciki ba tunda basu sako su ba.

Hammad ji yake kamar zeyi hauka gudun gidansa da zahra tayi daurewa kawai yakeyi,kallo
aya zakai masa ka
auka ya shekara yana ciwo sabida tsabar ramar da yayi.
aki guda mummy ta ware mata,sannan taci gaba da kulawa da ita.

Hammad rashin zahra kusa dashi ba
aramar illatashi hakan yayi ba,shiyasa kullum yana gidansu shima ko ze samu sau
i,gashi fafur ta
i bari su ha
Bayan wata biyu da dawowarta gidan,tasamu mummy a
akinta,bayan sun gaisa tace"mummy inaso ne inci gaba da karatuna tunda nasamu sau
i"ta fa
i a shagwa
Shuru mummy tayi tana nazarin ta,zuwa can ta ce,"to ay kinga bamu da iko akan hakan,kije ku yi maganar da mijinki,abinda ya yanke se ki sanar damu mu kuma mu aywatar"mummy ta fa
i fuskarta cike da walwala.

Ran Zahra in yayi dubu ya
aci,ita fa bason ganinshi take ba,bare har suyi magana,mi
ewa tayi bakinta a gaba alamar jin haushi ta fice daga
akin zuwa nata.

Girgiza kai mummy tayi sannan tace aranta"kwayi kwa gama shashancin naku ku koma gidanku".

Zahra kwanciya tayi tana nazarin ta inda zata
ullowa lamarin,dan da gaske karatunta takeso taci gaba dayi,ganin bata samu mafita bane yasa ta mi
e jiki ba
wari ta nufi
akin Hammad
Tura
ofar tayi ta shiga bakinta
auke da sallama,baya cikin
akin,jiyo sautin ruwa tayi a toilet,hakan ne yasa ta fahimci wanka yake.
akin ta shiga
arewa kallo,sosai yayi datti,ga kayan da yake cirewa duk a
asa baa kwasheba,inba hancinta ne ba
akin har
an wari wari taji yakeyi.
fitowa yayi
aure da tawul a
ugunsa,yana ri
e da wani
arami a hannunsa yana goge ruwan kanshi,sam be kula da ita dake zaune a gefen kujera ba,kamshinta yaji ya daki hancinshi.
auka yayi gizon da take masa kullum ne zama yayi gefen gadon ya dafe kanshi hawaye na bin idanunsa yace"haba zahra ta,nace miki na tuba,kiyafemin,nasha wahala sosai arayuwata arashinki,koda na sameki bansan ke bace
arfillon danake nema,na rayu cikin so da kaunarki tun bayan faruwar lamarin nan,zahra ki daure kisoni koda rabin wanda nike miki ne"ya
arasa maganar hawaye na bin idonsa.

Sosai zahra maganganunsa suka shigeta,sede batajin akwai yafiya tsakaninta dashi.

Gyaran murya tayi,a firgice yakai dubansa gareta,mamakine ya cikashi ta yadda ta shigo
akin besani ba.

Jikinshi har rawa yakeyi yataso yazo gareta,tsugunawa yayi ya kama
afafunta,ya
ora kanshi akan cinyarta,ya fashe mata da kuka kamar wani
aramin yaro,yana fa
in"ki gafarceni zahra,sharri shai
anne yasa na aykata hakan kiyi hakuri zahra kibani damar gyara kuskurena don Allah kimin afuwa zahra na gaza jure raahinki kusa dani"kukan dayaci
arfinshi ne yasa yayi shuru.

Zahra lumshe ido tayi hawaye na biyo idonta,sosai take
aunar Hammad so ba na wasa ba,haka zalika sosai take
in soja me ulcer
i bana wasa ba,yazatayi da wannan rayiwa tsakanin so da
iyayya.

Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*24*
Kuka sosai hammad yakeyi ya
ago kansa,zahra kasa jure kukan tayi tasa hannu ta
ago kansa da sauri ya bu
e ido yana kallonta.

Fuskarshi ta ri
e da duka hannayenta,tana hawaye,cikin kukan tace"yaya hammad why?"
addara zahra"ya bata amsa bakinshi na rawa,
Kifa kanta tayi a goshinshi ta saki kuka me tsuma zuciya tun bayan da tasan shine soja me ulcer se yau tayi kukan da takeso tayi.
Chapter 9 · 0% Book details