Sashe 8
Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wanka tayi tasako doguwar rigarta mekyau data dace da zubin jikinta,tayi kwalliya bame yawa ba,abinka da me kyau sosai tayi kyau.
Falo ta dawo,inda tasamu shima ya shirya ga wasu kulolin abinci a gabanshi,tana zuwa tace"yaya abinci ne wannan?"ta fa
i tana nuna kular.
"to acici abinci ne naki ya
ace ne?"ya fa
i yana
are mata kallo,sosai tayi masa kyau,turo
aramin bakinta tayi gaba,tace a shagwa
e"yunwa fa nikeji ni"
"to maza ki zuba kici kamin ulcer ta kamaki ace nine"
Batace komai ba ta ja abincin gabanta ta zuba shima ta zuba masa suka ci.
Hammad seda yayi sallar azahar ya fice agidan,bayan yasha daru gun zahra kan cewa ita bazata zauna ita ka
ai ba.
Yana ficewa jameel ya shigo gidan,gun da aka tanada domin ajiye motoci nan ya sa motarsa,sannan ya fita ya nufi cikin gidan,hankalinshi kwance dan besan hammad
in baya nan ba.
Hammad wanda fitarsa ya hangi motar jameel
in na shiga gidan ta mirror,murmushi yayi dan yasan jameel be ganshi ba,kuma besan baya gidanba dan haka juya kan tashi motar yayi ya koma shima gidan,
Jameel
wasa
ofar yayi,zahra dake zaune a falon tana kallo da saurinta ta zo bu
ofar dan tunaninta surayya ce,
Idonta ne ya sauka kan na jameel,wata uwar
ara ta saki sannan ta fa
a jikinshi ta rungumeshi tana kuka,daidai lokacin Hammad ya fito daga motarsa ya
araso gurin batare da sum ganshi ba.
Zahra wacce ta rasa inda zatasa jameel,shiko se
arin tureta yakeyi itako ta
i barin jikinshi bakinta har rawa yake cikin kuka tace"ina kashige nake ta nemanka a duniya babu kai,narasa me taimakamin,na ha
u da wani yamin
aryar ya sanka,yace ka mutu
arshe yayi min...."da sauri yasa hannu ya toshe mata baki yace cikin tausayawa"kidena kuka kinsan banason damuwarki,ni tun jiya na ganeki,ban de yi magana bane na bari se yau in nadawo,nima na nemeki ban gankiba,kamar zan mutu haka naji daban sameki ba,amma yanzu naji da
i tunda gashi na sameki cikin sauki,se mu
ora daga inda muka tsaya,....."be
arasa fa
in abinda yakeson fa
i ba Hammad ya
aukeshi da wani gigitancen mari.
Jikake tasssssss.
Muje zuwa
surbajo for life
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*nace muku bana adding mutane a group,kuma bana tura novel pc,amma kunki fahimta,kuma in ba'a baku amsa ba kuji haushi,nace muku banayin
aya daga cikin wa'innan,groups
ina akwai admins da yawa,sannan wasu groups
in akwai link yana zagayawa,zaku iya bin ta hannun su ku shiga,nagode*
*20*
Wasa-wasa tsawon sati guda kenan,likitoci na tsaye kan hammad amma ko alamun farkowa bashi da ita,
Hankalin iyayensa dana zahra yayi matu
ar tashi,ko ka
an basu cikim natsuwa.
Duk yadda mummy tayi da zahra kam ta koma gida
i tayi,ko wanka bata zuwa gidan tayo sede tayi a asibitin akawo mata kaya ta sauya.
Koda su daddy suka tambayeta me ya haddasa masa ciwon,ce musu tayi fa
a sukayi da abokinsa jameel,sosai su daddy sukayi mamakin afkuwar hakan a tsakaninsu,
Daddy jameel ya nema a waya,dan jin abinda ya ha
asu,cikin girmamawa jameel yace"daddy wannan sa
anine yashigo da rashin fahimta,da taimakon shai
an,kar ku sa kanku aciki mu mukayi fa
anmu kuma da kanmu zamu shirya"ya fa
i cikin girmamawa.
"to amma jameel ga fa shi abokin naka a asibiti rai a hannun Allah,tun ranar da kukayi fa
an yake a sume a asibiti,baka ganin akwai bu
atar mu shigo ciki dan
inke
atakar da ta shigo tsakaninku?"
"Daddy bansan bashi da lafiya ba,amma zanzo in dubashi bana garine nima tun ranar ina lagos,"jameel ya fa
i cike da tausayawa abokin nasa,tabbas yasan hammad farin sani,masoyinshi ne na ha
a,dole ze shiga wani hali aduk ranar daya gano gaskiya,duk yadda yaso yayi fushi da hammad
in baze iya ba.sabida shima yana matu
aunarsa,kuma ko shine hakan ta faru abinda zeyi kenan.
A cikin sati na biyu ne hammad ya farka gaba
aya ya rame yayi ba
i ya fice hayyacinshi.yazama abun tausayi.
A hankali ya kai dubansa gefen da zahra take tsaye tana share hawaye,a hankali ya mi
a mata hannu alamun tazo gunshi,ba musu ta taka a hankali ta isa gareshi.
Janyota yayi batare daya ji kunyar su mummy ba ya ha
eta da
irjinshi ya rungumeta yana hawaye.
Su mummy ficewa sukayi daga
akin,sabida ya basu kunya.
ago kanta tayi a
irjinshi tana share masa hawayen tace cikin shagwa
a"yaya kayi ha
uri karkayi fushi damu,don Allah ka samu lafiya banason ganinka baka da lfy"ta
arasa maganar cikin kuka.
ara rungumeta yayi ajikinshi yana ci gaba da zubar da hawayen,ya kasa magana.tsawo mintuna talatin ya kwashe rungume da ita,turo
ofar da akayine da sallama yasa yakai dubansa gun me shigowar,
jameel ne.
Wata matsananciyar kunya ce ta kama hammad,maida kansa yayi ya kwanta,sannan ya lumshe idonsa ya juya baya.
Sosai jameel ya karanci aminin nasa,yasan kunyarshi ce tasa yayi hakan dan haka ajiye kayan hannunsa yayi sannan ya
arasa gunshi.
Cakumo rigarsa yayi yace"
an iska mara mutunci,har da wani dukana rannan,to wlh baka daki banza ba zuwa nayi in rama"yana kaiwa nan shima ya shiga kir
arsa,ta yadda yasan baze cutar dashi ba.
A galabaice Hammad ya bu
e idonsa,ya ha
a hannayensa gida biyu hawaye na bin idonsa,alamun tuba ga jameel
Shima jameel
in hawaye yakeyi,da zafin nama ya janyo hammad
in jikinshi ya rungumeshi,shima rungumeshi yayi dukansu hawaye sukeyi.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*19*
Cikin tsananin firgita jameel ya juyo yana kallon Hammad,kamin yayi wani abu hammad ya cakumoshi ya bugasa da jikin bango,ya fara kai masa duka yana fadin.
"macuci azzalumi,Allah ya toni asirinka,dama kaine ka haike mata,shine yanzu kazagayo zaka
ora,kabani mamaki"yaci gaba da kai masa duka.
Tsananin mamaki ne yasa jameel kasa furta komai,yakuma kasa kwace kansa a hannun hammad
Zahra cikin zafin nama tayi kanshi tana fa
in"yaya me yayi maka ka
yaleshi,ina ruwanka dashi,"tana jan rigar hammad
A fusace ya juyo kamar mayunwacin zaki ya kife ta da wani wawan mari,take yanke tasaki fitsari,sakamakom taurarin da ta gani na gilmawa a idonta.
"munafuka,ke har kina da bakin magana,shiyasa kika
i fa
in wanda ya maidake garejin ashe wannan munafukinne,to wlh ba agidana zakuyi bariki ba sede awani gidan"
Jameel tunda hammad ya koma kan zahra ya zame jikinshi ya fice agidan ko ganin gabanshi bayayi sabida tsananin
acin rai.
Hammad rasa abunyi yayi kawai shigewa cikin gidan yayi ya barta kwance agurin tana kuka.
A falo ya zauna yana huci kamar zaki.
Jiki asanyaye zahra ta mi
e ta nufi cikin falon,yana ganinta ya
auke kai.
usawa tayi agabanshi tana kuka,cikin kukan tace"jameel ba fasi
i bane yaya,hasalima hannuna be ta
a ri
ewa ba se yau,shima nice nayi kuskuren rungumeshi,nasan shine agarinmu falgore,inda ya nemi taimakon girko abinci sabida wani abokinsa dake fama da cutar ulcer,na rabu da jameel ne ranar da
an taadda suka zo garinmi suka kashemin innata,inda na ha
u da abokin jameel
in sojan me ulcer daya keta mutuncina ana ruwan sama acikim wata bukka dana shiga domin ceto rayuwata,har ba
in mugun yace min jameel
in ya mutu,Allah ya isa tsakanina da kai soja me ulcer bazan ta
a yafe maka ba mugu azzalumi,ba
in kare wanda baze shiga aljannah ba"ta
arasa maganar cikin matsanancin kuka.
Hammad wanda yayi tsit kamar ruwa yacishi,jin abinda zahra ke fa
i,wasu hawayene masu zafi suka zubo afuskarsa,zuciyarshi ce tai masa nauyi,da
yar yace.
"kina nufin kece
arfillo?"
"Nice yaya,hala ya baka labari na"
Wata ajiyar zuciya yaja sannan ya yanke jiki ya fa
i agurin ba numfashi,wani farin kumfa na fitowa abakinsa kamar yasha guba.
A gigice zahra tayi kanshi tana kiran sunansa tana girgizashi amma ina ko motsi baya yi.
Da gudu tayi gurin me gadi,ta kirashi koda yazo yaga halin dayake ciki,wayarshi ya ciro ya kira daddy kasancewar yana da numbarshi,baa jima ba,daddy ya iso da tawagarsa hankali atashe aka
auki hammad zuwa asibiti rai a hannun Allah zahra se kuka takeyi kamar ranta ze fita,dan gani take hammad dinta ya mutu.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*21*
Tsawon kwanaki biyu da farkawar hammad aka sallameshi sabida jikin nashi yayi sau
Sede zahra ita bata jin da
in yanayin yayan nata,sabida gaba
aya kunyarta yakeji baya son su ha
a ido.
Jameel ne ya
aukosu a asibitin ya kawo su gida sannan yatafi da zummar gobe ze dawo.
Suna shiga cikin falon zahra taja hannunshi zuwa
akinshi,sede ita abun da bata gane ba koya suka ha
a ido kuka yake ta rasa gane kan lamarin.
akinshi ta kaishi,sannan ta juya ta koma nata
akin domin tayi wanka.
Bayan duk sunyi wanka sun kimtsa ne taje
akinshi tasameshi zaune ya rafka uban tagumi,zame hannayensa tayi sannan ta zauna akan
afafunsa,hannayenta tasa ta sakalo wuyansa tace cikin shagwa
a"yayana wai kode bakaji sau
in bane?"
Kallonta yayi da hawaye cike da idanunsa yace"Naji sau
i mana"
"to me yasa kake kuka?"tasake masa tambaya.
"tausayin kaina nake shiyasa"
'to ka kwantar da hankalinka ay ina tare da kai yayana"
"kin min al
awarin duk sauyin yanayi bazaki gujeni ba?"ya tambayeta cikin marairaicewa.
Dariya tayi ta fa
a jikinshi tace"yayana kenan to ni da na aureka dan ina sonka to ina zani,ay muna tare har abada".
Sosai ya tattaro natsuwarshi yace,"to shi soja me ulcer meyasa bazaki yafe masa ba?"
ay kamar wacce ya mintsina,zimbur ta mi
e daga kan cinyar tashi,hawaye na bin idonta,tace"ay wannan ba
in karen har abada ba yafiya tsakanina dashi,ni yaya don Allah kar ka sake min maganarshi"ta
arasa maganar cikin kuka.
Janyo ta yayi jiki ba
wari ta fa
a jikinshi sannan ta saki kuka me sauti gwanin ban tausayi.
rarrashinta ya shiga yi yana
an bubbuga bayanta gamida hura mata iska a kunne.
Sannu a hankali tayi shuru ta dena kukan,suna nan zaune aka kawo musu abinci daga gurin mummy.
Zubo musu zahra tayi suka ci suka
oshi,sannan kowa ya nufi
akinshi domin gudanar da ibada.
Hammad zafin da zuciyarshi ke masa yafi gaban tunani,ya rasa ta ina ze
ullowa zahra ya shaida mata shine wanda yay mata fya
e,tsoron ta tsaneshi yakeji,shiyasa damuwar tai masa yawa.