Sashe 5
Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"to ay ni zahra gaba
aya kin min
anta a aure,taya zan iya zaman aure dake?"
"wataran zan girma yaya,in zama babba,sede ko kace sauran wanine baka so,inaga shine kawai dalilin daze hanaka aurena"ta
arasa maganar tana kuka,
Runtse ido yayi maganar na masa ciwo a zuciyarsa,a hankali ya dubeta yace"to naji zahra tashi kije kar mummy ta nemeki,"
ewa tayi a hankali,tabar gurin tana waigenshi.
Shima mi
ewa yayi yaja motarsa zuwa Hammad hospital dan ya sanar da amininsa halin da yake ciki,dan barin kashi a ciki baya maganin yunwa.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*10*
Murmushi mummy tayi ta dafo kanta tace "
iyata sau
i yasamu kenan?"
Murmushin itama zahra tayi ta sunkuyar da kai
asa,
Daddy ne ya
araso gurin ya zauna sannan yace"dama wannan lokacin nake jira kuma gashi Allah ya kawo mu,zamu so ki sanar damu ko ke wace ce,dan musan taya zamu taimakeki ki koma ga danginki"
Hawayene ya zubowa zahra tasa hannu ta goge,sannan tace"ni bani da dangi,baffana yayi hatsari ya mutu,innata
an bindiga sun kasheta,tade ta
a shaidamin muna da
an uwa a gombe,kawu modibbo amma sun bar gomben kuma batasan inda zata gansu ba"
Kallon kallo suke tsakanin hajiya da Alhaji,bakinsu har rawa yake gun jefo mata tambayar"ya sunan innar taki na Aynihi?"
"hauwa'u sunanta"ta basu amsa.
Rungumota hajiya tayi jikinta tana hawaye tace"tunda nake kallon fuskarki naga kamar nasanki,amma na kasa gasgata hakan,ashe ko ikai fuskar hauwa nake gani ataki fuskar,Allah mungode maka"
Daddy sosai yake murna da ganin
iyar
ar uwarshi,hotunan inna nada ya nunawa zahra ayko murmushi take tana fa
in"innata ce wannan dama kunsanta"
Daddy ya gabatar mata da kanshi da iyalinshi a matsayin dangin nata yamata bayanin komai,ayko itama kuka tasa najin da
in ganinsu.
Shide Muhammad abun koma masa yayi kamar a film,daga neman shawarar akaita gidan mahaukata shikenan abu ya juye ta komo
ar uwarsa.
Basu bar falon ba se da dare yayi sosai anata hira,sosai daddy yasaki jiki da zahra wacce yake kallo amatsayin sauran danginsa da suka rage masa a duniya.
Washe gari da safe bayan muhammad ya duba zahra,cire safar hannunshi yayi ya janyo kujera ya zauna yana fuskantarta,ita de tunda ta fahimci shine ke dubata kunyarshi takeji,da
yar take iya ha
a ido dashi.
"zahra kin bada labarin komai naki,amma baki sanar damu wanda kuma ya miki fya
e ba?wanda a matsayinmu na
an uwanki zamu so musani"muhamnad yace cikin tattausar murya.
Hawayene ke biyo idonta a hankali tace"na barshi a matsayin sirrina,don Allah karka kuma tambayata"ta fa
i cikin kuka.
e baki yayi sannan yace"bazan kuma ba,amma kisani in ni baki fa
a min ba dole zaki fa
awa mijinki ay"yana kaiwa nan ya fice daga
akin.
Hankalin zahra yayi
ololuwar tashi jin furucin muhammad,tabbas dole zata sanar da mijinta wannan mugun labarin,du
ar da kanta tayi
asa tana kuka me tsuma zuciya.
A haka mummy ta shigo tasameta,sosai hankalin mummy yatashi janyota tayi jikinta tashiga tambayarta abinda yafaru,cikin kuka zahra tace"mummy yanzu rayuwata a haka zata
are kenan,bazan ta
a aureba,in ko zanyi auren dole sena cewa mijina anmin fya
e? inde hakane nida aure har abada"ta
arasa maganar cikin kuka.
Tausayintane ya kama mummy ta shiga rarrashinta da duk wata kalma me da
i,da
yar tayi shuru.
Mummy
akin daddy taje tasameshi yana shirin fita,ganinta cikin yanayin damuwa ne yasa ya nemi guri ya zauna yace"hajiya lafiya kuwa?"
Cikin damuwa tace"Alhaji yarinyar nan na cikin damuwa gameda fya
en da aka mata, baka ganin akwai bu
atar a binciko ko waye a hukuntashi sannan asa shi dole ya aureta?"
Shuru Alhaji yayi na
an lokaci sannan yace"nemo ko waye beda wani amfani,fya
e de anriga an mata,ba abinda ze sauya hakan,kuma ni modibbo inde na isa da Muhammad to tabbas shine ze auri Zahra,dan shi ka
ai ze rufa asirinmu"
Mummy itama ta gamsu da bayanin na alhaji,dan haka kwarin guiwa ta
ara bashi kan
udirin nasa,sabida Allah yasani tana tausayin zahra matu
Alhaji be samu zama da Muhammad ba seda dare bayan ya dawo daga gun ayki.
Lokacin daya sanar dashi hukuncin daya yanke akanshi da zahra muhammad ka
anne beyi fitsari a wando ba sabida firgici,bakinsa har rawa yake yace"daddy don Allah kayi ha
uri kabar maganarnan,nifa bana sonta,gaba
aya zahra nawa take da har zaay batun aurenta,ni tayi min
anta daddy pls"
Yafa
i kamar zeyi kuka.
"muhammad ba shawara fa nake nema ba,hukuncin dana yanke nake fa
a maka,wannan duk raayinka ne,ba nawa ba,nan da wanne lokacine zahra zata iya warkewa gaba
aya" daddy ya bu
ata cikin ha
e rai.
Jikin Muhammad a sanyaye yace "wata guda"
"nasa lokacin auranku nan da watanni biyu masu zuwa,na
auke maka komai,kaje ka fara shiri"daddy ya fa
i sannan ya mi
e yabar gurin.
Muhammad na zaune kamar wanda aka dasa,yama rasa me zeyi yaji sanyi aransa,da ace ze iya kuka to ba shakka kukan ze ta rusawa.
A Hankali ya mi
e ya nufi
akinshi jiki a sanyaye ya fa
a gado yana nazari,shide gaskiya tayi mishi
anta a aure to in ya aureta yace ya auri wa?shi fya
en da aka mata ba damuwarshi bane kawai de shi yafi son mace
atuwa ne.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*12*
A harabar asibitin yayi parking,sannan ya fito ya taka zuwa office
in aminin nasa.
Da sallamarsa ya shiga office
in cike da fara'a ya taso suka rungume juna,suna
an dukan juna a baya,sannan suka koma kan doguwar kujera suka zauna.
Muhammad ne ya fara magana cikin yanayin damuwa"Abokina ina cikin damuwa fa,?"
"wacce irin damuwace wannan,?"abokin nasa ya bu
ata cike da kulawa.
"jibi daddy ze
auramin aure da wata
anwarsa,na rasa inda zan tsoma raina".
A razane ya mi
e tsaye yana ja da baya,take duk wani annurin fuskarsa ya kauce kamar wanda yacewa gobe ze mutu.
Cikin kakkausar murya yace"HAMMAD kana nufin al
awarin auren
arfillo daka lalatawa rayuwa yatashi a banza kenan?"
ewa muhamnad yayi ya
araso kusa da abokin nasa ya dafa kafa
arsa yace"JAMEEL kafi kowa sanin irin son da nakewa
arfillo,wallahi babu macen dana keso a zuciyata sama da ita,kullum jameel bana iya bacci sabida ita,wallahi akan
arfillo zan iya
ata ran kowa,sede itama wannan dazan auran akwai abun tausayi game da itan,kwatankwacin kaddarar data fa
awa
arfillo itama hakanne,wallahi zan auri yarinyar ne,kodan jihadin da zanyi na auranta Allah ya kawomin
arfillo na cikin sau
i,pls jameel in baka fahimceni ba bame fahimtata"muhammad yayi maganar kamar zeyi kuka.
Waigowa jameel yayi,ya dubi hammad yace "b haka bane hammad ay kai mijin mace hu
une,bana de so ne sanadin auran da zakayi ka mance da
arfillo shine yasa"
"har abada bazan mance da ita ba jameel,kuma zanci gaba da nemanta har se inda
arfina ya
are"Muhammad yafa
i cike da tabbatarwa.
Jameel kwantar masa da hankali yaci gaba dayi akan auransa da zahra,inda yace ya daure yayiwa daddy biyayya hakanne zesa in ya kawo
arfillo ya amince ya aureta.
Sosai Muhammad ya gamsu da shawarar aminin nasa,duka yakaiwa jameel yace yana dariya"wato jameel,da ace yadda kanka ke kawo wuta haka zuciyar ka take da nigeria batayi asarar soja ba,amma wai daga harbi
aya a baya,sega resigning letter wallahi ka bada maza,ay gashi nan ka
are a kallewa mata al'aura,da wuri zaka makance"ya
arasa maganar yana dariya.
Duka jameel yakai masa yace"ay duk namijin da baya gudu baya tsawon rai,da asara gara gidadanci,taya na hango lahirar nasha da
yar zan bari a
arasa ni,kaima kaga zaka iya ne shiyasa baka fita ba"
"bazan ta
a barin aykin soja ba Jameel sede in ze shiga tsakanina da
arfillo to tabbas zan fita".
Haka de sukai tayiwa juna barkwanci,basu rabu ba se dare,agajiye muhamnad ya dawo gida,zuciyarshi fal farinciki kamar yaga
arfillonsa.
To bari mu waiwaya baya
Kowa ta turo data se in ci gaba
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*Ummu Airah,Asmau shareef,mmn minister,maha
urci mawadaci,da sauran wainda suka turomin kati da data,nagode sosai Allah yasaka da alkhairi,ya
ara bu
i na alkhairi,naji da
*13*
Bayan Mahaifin Hammad ya
aukeshi zuwa nema masa magani a
asar rasha,anci ba
ar wahala kamin asamu kansa ya dawo seti.
Cikin nasara akai masa aykin ido ya samu sau
i,watanni bakwai suka kwashe a
asar sannan ya warware suka dawo gida nigeria.
Koda wasa Hammad be ta
a fa
awa kowa abinda ya ay
atawa
arfillo ba,sede kullum cikin nemanta yake,be ta
a gajiyawa,sadaka sallah da addua cikin yi ike.
Jameel sojojin agajin gaggawane suka tsamoshi aruwan daya fa
a,taimakon gaggawa suka bashi,nunfashinshi yadawo,oxygen suka sa masa sannan akasashi a mota zuwa babban asibitin sojoji dake kaduna.
Cikin nasara akai masa ayki aka cire bullet din da aka harbeshin.yasha jinya kan yasamu ya warke,shiyasa yana warkewa ya ajiye aykin soja.
Tare sukai karatu da amininsa a turai fanni
aya,shiyasa jameel ya koma inda yafi wayau.
Hammad hospital asibitine da mahaifin Hammad ya gina masa tun yana turai karatu,azuwan yana dawowa seya fara ayki,amma fafur Hammad yace soja zashi beson asibitin.
Haka Mahaifinsa ya ha
ura,aka rufe asibitin,badan yana so ba sedan ba yadda zeyi.shiyasa da jameel yabar aykin sojan ya mi
a masa asibitin domin yaci gaba da kulawa dashi.
Hammad sunan yasamo asaline daga wani abokinsa bature,da be iya fa
in Muhammad ba se dai yace Hammad,mutuncin dake tsakaninxa dashine yasa Muhammad maida sunan nickname
insa,sabida kar ya mance dashi,
Asalinsu
an gombe ne amma yanzu a abuja suke zaune,sabida harkar kasuwancin mahaifinsa.
*Cigaban labari*
Shawarar da jameel ya basa tasa yasamu sassauci dan haka yanzu ya rage damuwa aransa,amma zullumin be bar shi ba.
Yau dandazon mutane suka shaida auransa da Zahra,ko ina kaduba jama'ar annabi ne,Hammad hannunsa har ciwo yafara sabida gaisawa da mutane.