← Book details Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 19

Sashe 17

Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*KIN SIYA KO KINA JIRAN A SATO MIKI KI KARANTA KYAUTA
*SHIMFI
AR AURENA na ku
i ne duk meso ze iya turo ku
insa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa
ata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFI
AR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin ri
e miji da
an uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFI
AR AURENA,500 ne kacal*
*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*
*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*
*A nunamin soyayyar ta hanyar siyan littafina,shine magana,*
*Allah gatan bawa*
*Surbajo*
ar bautar
asa*
*Cin Amana ko fansa*
*Sanadin kidnapping*
*Karen bana*
an karuwa*
*Aure da Haihuwa*
*Ummu Aymana*
*Kano to Jidda*
*Tayi min
anta*
*Illar zawarci*
*Body guard*
*Amana ta barmin*
Da sauransu.
*Duka
yauta na baku su,dan soyayyata gareku
*yanzu nima inaso anunamin kwatankwacin soyayyar asayi SHIMFI
AR AURENA 500 kacal muci gaba da son juna
*36*
Tunda suka jero kallo ya koma kansu sosai suka burge mutane,suna isowa basu
ata lokaci ba suka
unguma zuwa cikin hall
Bayan kowa yasamu gurin Zamane,hammad yaja zahran sa gefe suka zauna dan besom kallom da ake mata ba mazan ba ba matan ba,
Suna zaune wata budurwa ta
araso gurin,ba laifi tana da kyau irin nata,fuskarta
auke da murmushi,tace musu "sannunku fa"tayi maganar tana duban hammad.

"yauwa sannunki"zahra ta bata amsa,
"in bazaka damu ba pls mu
an je daga waje inason ganinka"ta fa
i tana duban hammad tana ka
a ido.

Hammad kallonta yayi sama da
asa sannan yadubeta cikin ido yace"ba ni na kawo kaina nan ba kawo ni akayi,ina under her control zaki iya neman izinin hakan agurin gimbiyata"ya
arasa maganar yana kallom zahra cikin so da kauna.

Takaicine yakama budurwar sabida wula
ancin da yay mata,fuuuuuu ta bar gurin kamar iska.

Itako zahra cika tayi fam tana batsewa,duk da beje kiranba,amma ita yabata haushi maganar da yay matan.

Hammad shide lalla
ata yakeyi har aka tashi dinner ba fuska agun zahra.

Koda suka fito harabar hall din
aukarta yayi ya nufi motar su da ita,
Tun amota ta fara balbaleshi da fa
a,shi abun ma mamaki ya bashi,yanzu wai zahran tashi itama tasan kishi.shide ha
uri yake ta bata amma sam taki ha
ura,acewarta marin budurwar ya kamata yayi.

Koda suka iso gida,bata dena mita ba..suna shigowa falo,ya manne bakinshi da nata,dole tayi shuru,bata shirya ba,haka ya shiga tura mata sa
o,tun tana basarwa har ya ratsata.

Kasancewar gidan ba kowa masu aykinta ba kwana suke ba,yasa ya sureta zuwa kan kujera,yaci gaba da sarrafat.

Sosai ya dirjeta akan 1seater,seda zahra ta koma bashi ha
uri,sabida sosai ta jigata,shiko da
in yi yaji akan kujerar,shiyasa ya za
eta son ranshi.

Ayko zahra ba baka se kunne bakin duk ya mutu.
aukarta yayi suka shige
aki, kai tsaye toilet ya shige dasu,zahra se share hawaye ake,dan ba
arya ta gurzu.

Suna fitowa salkah sukayi sina idarwa kan gado ta haye tana ci gaba da share hawayenta.

Bin bayanta yayi ya kwanta,rungumota yayi ta kwace jikinta,be saketa ba illa matseta da yayi gam ajikinshi,yana dariya.

Dukanashi tashiga yi tana kukan shagwaba,cikin kukan take fa
in"Dole kazo kaimin dariya mana,ko tausayi babu ka wani kamani se ci kake kamar abinci,kasan sarai na gaji shine harda doggy style,dan kaga kafi
arfina"ta
arasa maganar tana kuka.

Shafa bayanta ya shigayi yana hura mata iska a kunne,sannan yace"baby in tsiwarki ta motsa doggy style ne kawai ke kwantar min da ita,tun munacan kike fa
a mun dawo ma still kinayi,shiyasa na kawo
arshen fa
am ku a kina
arayi yanzu base anjima ba zan
ara wani kuma wallahi bazan
yaleki ba se nayi ruwa hu
u zuwa biyar"
Tsit kakeji zahra tayi shuru,musamman da taji ya rantse,ruwa
ayanma ana kwashe awa guda kan yayi inaga har hu
Dariya yayi ya lakace mata hanci yace "se tsiwa da taji kulki tayi tsit"itade batace
alaba,har ya gama tsokanarta sukai bacci.

Koda gari ya waye cika take tana batsewa,ita bata mance maganar da budurwar jiya tai masa ba,
Yayi yayi ya shawo kanta ta
i,ganin beda mafitane yasa yace ta shirya yakaita gun mummy ta wuni.

Ba musu ta kama shiri tana murna da tsalle,har ta gama kimtsawar ta fito ta sameshi
Tuni ta ajiye fushinta ta shiga zuba masa surutu har suka isa gidan.

Sosai mummy tayi murna da ganinsu,be jima sosai ba yayiwa mummy sallama kan zashi gidan Jameel anjima ze zo ya
auki zahran.

Fatan alkhairi mummy tayi masa sannan zahra ta bishi domin yimasa rakiya.seda ya shiga motar ya zauna sannan ta zauna akan
afarshi ta kwantar da kanta a
irjinshi,tayi shuru.

Wasa yake da boobs
inta ganin tayi shuru ne yasa ya tambayeta"ya akayine iya rigima?"
e fuska tayi kamar zatai kuka tace "yaya nifa banason kishiya,pls karka kulasu koda sinma magana"
Cikinta ya matsa yace "ce miki akayi ni
in na mamajo ne,to nide inde aurene akan ki nagamashi da yardar Allah,ba wata mace da nake kallo bayan ke"
Murmushin jin da
i tayi sannan ta
ago kanta tace"amma ay kace nayima
anta"
Bakinta ya tsotsa na
an da
u sannan yace"dane nace miki kuma shima sharrin
uruciyane,"dariya sukayi su duka sannan ta fito daga motar tana
aga masa hannu har ya fice daga gidan.

Cikin gidan ta koma gun mummy taje ta haye cinyarta ta kwanta.

Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*KIN SIYA KO KINA JIRAN A SATO MIKI KI KARANTA KYAUTA
*SHIMFI
AR AURENA na ku
i ne duk meso ze iya turo ku
insa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa
ata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku la
bari,SHIMFI
AR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin ri
e miji da
an uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFI
AR AURENA,500 ne kacal*
*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*
*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*
*A nunamin soyayyar ta hanyar siyan littafina,shine magana,*
*Allah gatan bawa*
*Surbajo*
ar bautar
asa*
*Cin Amana ko fansa*
*Sanadin kidnapping*
*Karen bana*
an karuwa*
*Aure da Haihuwa*
*Ummu Aymana*
*Kano to Jidda*
*Tayi min
anta*
*Illar zawarci*
*Body guard*
*Amana ta barmin*
Da sauransu.
*Duka
yauta na baku su,dan soyayyata gareku
*yanzu nima inaso anunamin kwatankwacin soyayyar asayi SHIMFI
AR AURENA 500 kacal muci gaba da son juna
*37*
"ke har yanzu baki girma da haye min cinya bane?"mummy ta fa
i tana shafa kan zahra.

Dariya tayi sannan ta
ara gyara kwanciyar tata,tace cikin shagwa
a"kai mummy,nawa nike gaba
aya na,naga har yaya ma hawa yake wani lokacin"
"ay duk kun dena hawamin,ku kawomin jikokina su hau"mummy ta fa
i cikin nisha
Shuru zahra tayi,batace komai ba se murmushi.dan batun ya bata kunya.

Suna nan zaune a falon daddy ya shigo falon se
amshin turare yake irin nasu na manya,yana ganin zahra yace cikim fara'a "yau ,zahran tawace agidan nan ah lalle mina da babbar ba
uwa"
Zahra wacce tun shigowarshi data sha
amshin turarenshi zuciyarta ta fara tashi daurewa kawai takeyi,
Guri daddy ya samu ya zauna,sakkowa zahra tayi domin gaisheshi,amma ina aman daya yun
uro mata be bata damar yin hakan ba.

Tuni ta gama
ata gurin da aman,hankalin mummy da daddy ne yayi mugun tashi,mummy ri
e take da ita,daddy na jero mata tambaya"zahra me ya sameki dama baki da lafiya ne?"zahra ba baka se ido,ga wani sabon yun
urin aman tanayi,
Kamata mummy tayi ta kaita
akinta,kai tsaye ruwan wanka ta ha
a mata,ta rakata har toilet
in ta rufo mata
ofar.

Masu ayki mummy tasa suka gyara gurin,daddy kuma
akinshi ya wuce yayo wanka,yasako jallabiya sannan yadawo
akin mummyn.

Ay yana shigowa zahra taji
amshin turaren da gudu ta kuma komawa ban
akin,ta fara kyalaya amai,bin ta mummy tayi da sauri,ta ri
eta har ta gama,ta wanke mata baki da fuska,sannan ta kamota da nufin su fito.

Cogewa tayi a toilet
in ta marairaice fuska tace "mummy ki barni anan turaren daddy ne bana son
amshin shi,shine yake sani aman nan"
Wani farinciki ne ya ziyarci zuciyar mummy wanda rabonta da jinshi tun lokacin data samu cikin surayya,wanda har a fuskarta seda ya bayyana.

Sakinta tayi ta fito bakinta a washe,daddy dake zaune zaman jiran fitowarsu kallon rashin fahimta yake mata, yace"hajiya ina
iyar tawa kika barota kikazo nan kina min dariya?"daddy yayi tambayar cikin
aurin kai.

Dariya mummy tayi sannan tace"Alhaji to ay kai jikan naka kaine baya yi dakai,dan turarenka ne ke sawa yake wahalar maka da
ar taka"
Janyota yayi jikinshi,yana murmushi yace cike da faraa"kina nufin zahra ta cikine da ita?"gya
a mishi kai tayi tana dariya.

Rungume mummy yayi cike da faraa,yana sumbatarta a goshi yace"tukuicin wannan albishir hajiya,zan sauya miki mota"
Sosai mummy ke godiya,daga haka sakin ta yayi yabar
akin,fanka mummy ta kunna,ta bu
e windows,turaren yagama fita,sannan ta kashe fankar ta kullo windunan,ta koma toilet
in ta kamota suka fito,ta kwantar da ita akan gado.

Abinci mummy tasa aka kawo mata taci,tasha ruwa,sannan mummy ta
ibi jininta sannan ta bata
at kwalba tayi fitsari aciki .
akin data ware a mazaunin asibitin tafi da gidanka ta nufa,taje ta gwada komai dan ta tabbatar da hasashenta,ayko sakamako na fitowa cikinne.

Sosai mummy ke godiya ga Allah daya ara mata tsawon rai na ganin wannan lokaci.

Hammad ko nacan cikin abokai anata chapter,jikinshi ne yaji be masa da
i kewar matarshi duk ta dameshi,hakanne yasa yayi musu sallama gefin magriba,ya tu
o motarshi zuwa gidan iyayen nasa.
Chapter 17 · 0% Book details