Sashe 18
Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/7, 12:29 PM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*SHIMFI
AR AURENA,na fara posting free page,wanda zanyi daga
aya zuwa page 15 duka free,kiyi
arin biyan ku
inki akan kari,kar ayi babu ke,ze nisha
antar,fa
akar,wa'azantar,daku masu karatu,shika
ai ne irinsa beda na biyu, shi
in na musamman ne 500 kacal*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044 a turo shaidar biya tanan*
*masu tambayar ta littafi,ko sabo ko tsoho shima ki biya 500 din zan turo miki,masu cewa insasu a group shima ki biya 500
in zan saki
*38*
A harabar gidan ya adana motarshi sannan ya shiga falon,da sallamarsa,bakowa aciki hakanne yasa ya
auka suna
akin mummy,
Da saurinsa ya
arasa falon mummyn,zaune take kan kujera,Zahra tayi matashin kai da cinyarta,suna kallon news,wanda ita zahran sam bata fahimtar komai hankalinta na kan yayan nata.jinshi shuru da tayi se duk kishi ya taso mata.
Sallamarshi ce tasata saurin mi
ewa tana duban hanyar daya shigo,da saurinta ta nufeshi,dan ta mance da mummy dake gurin.
Shima itan kawai yakeson gani,dan yinin da yayi babu ita duk ya takura,hannayenshi ya bu
e mata ta shige,ya maida hannun ya rungumeta,wata ajiyar zuciya suka saki atare,cikin shagwa
a tana
an dukan
irjinshi tace"yaya shine ka tafi kabarni ko?"
ago ha
arta yayi ya tsura mata sexy eyes
inshi
an nazarinta yayi na
an da
u,sannan yace yana shafa lips
inta"baby me ya sameki bayan bana nan?ina can jikina ke bani kamar kina cikin damuwa kuma gashi nazo naganki ba yadda na tafi na barki ba,oya tell me"ya
arasa maganar yana
ara matseta a
irjinshi.
ara narke mishi tayi,cikin kukan shagwa
a,tace"ba daddy bane yasako wani turare in naji
amshin se amai yay ta zuwa min,wuni nayi inata amai"ta
arasa maganar kwalla na biyo mata fuska.
A gigice yace "what!!!shi daddyn meyasa yasako abinda bakya so,yabarmin ke kinata amai,da mummy ce ze sako ne?"ya
arasa maganar yana shafa gadon bayanta.
"ina fa ze sako rasa kunya,"mummy dake zaune kamar gunki ta bashi amsa.
Da sauri yakai dubansa gunta shi se yanzu ya ganta tun bayan shigowarshi,akunyace ya saki zahra ya
arasa gaban mummyn ya dur
usa yana sosa
eya.
Itama zahran bayanshi taje ta raku
e tana le
o mummyn.
ewa mummyn tayi,tana murmushi tace"to daddy de besan matarka nada cikin da beson
amshin turarensa shine yasa ya sako,ay masa afuwa"
Da sauri suka dibi junansu sannan suka kai dubansu gun mummyn,bakin Hammad har har
ewa yake yace"mummy nufinki zahra nada ciki ko me kikeson kice?"
"kwarai tana da ciki,
azu na dibata na tabbatar da hakan,se akula iyayen rawar kai,kuma ku tashi ku bar mana gida,dan Alhaji yasamu sukunin saka turaren dayakeso batare da anga bekensa ba"ta
arasa maganar cikin sigar zolaya.
Wata irin runguma hammad yayiwa zahra hawaye na biyo idonsa,ya kasa cewa komai,se hawayen da yakeyi.hamdala kawai yakewa Allah,daya nuna masa wannan lokacin da baze ta
a mancewa ba.
Rarrashinshi zahra take da kyar yayi shuru ya
ago idonsa yana kallonta,dariya yake ya kamo fuskarta yace "tnks you baby,tnks you,kim bani farinciki da yawa arayuwata wanda baki baze iya gode miki ba"
Kai kallonshi yayi gun mummy dake tsaye tana kallonsu cikin so da
aunar ganinsu atare,yace"mummu ladan albishir da kikamin , zan siyo miki G-wagon 2020 ladan albishir"ya fa
i yana murmushi.
"Allah yay muku albarka ku tashi ku tafi gida kar dare yayi,zan ayko muku da breakfast"
ewa sukayi,zahra ko wacce tunda akace tana da ciki wata mahaukaciyar kunyar mummy ta kamata,se
oyewa take a bayan hammad.
Mummy wucewa tayi ta
yalesu,ay tana gama ficewa Hammad ya manna bakinshi kan na zahra yashiga kissing da saurinsa kamar zaa kwace masa ita.
Seda taga ya
i sakinta ne tasa mishi
an kukan shagwa
a,da sauri ya saketa yana fa
in"am sorry baby,muje gida ingaisa da babyna"yana kaiwa nan yaja hannunta suka fice bayan ta
auko mayafinta.
Ko a mota hannun Hmmad nakan cikin zahra yana shafawa sosai
aunar zahra da cikin jikinta ke
ara ratsa zuciyarshi.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/9, 8:19 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*sabon littafina shimfi
ar Aurena na ku
i ne 500 kacal ki turo ki samu damar karantashi yana
unshe da sirrika masu tarin yawa,wanda se kin biya zaki ci ribar hakan,karki bari a sato miki ki karanta,500
inki ta biya miki bu
ata*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*Aturo shaidar biyan tanan,banda katin waya ta acct kawai 07044600044*
*39*
Koda suka isa gida
aukarta yayi kamar jinjira gudun karta wahalar mishi da kanta da babynshi gurin tafiya.
Be direta ko ina ba se kan gadon
akinshi,kitchen ya koma ya ha
o musu tea ya soyo musu cheaps da kwai,sannan ya dawo gurinta.
"yaya wallahi naci abinci agun mummy na
oshi ni"zahra ta fa
i tana
arin zillewa daga kamotan da yayi.
"pls
an ka
an zaki
ara sabida babynmu kar yunwa ta kamashi,ko kinaso yasamu matsalane?"cewar hammad yana shafa fuskarta.
Cikin ta shafo a hankali sannan ta girgiza masa kai tana murmushi.
"yauwa to maza zo in baki kici ki
oshi shima yaci"
ba musu ta sakko ya bata taci shima yaci,ya kwashe kayan,sannan ya ha
a musu ruwan wanka sukayo,suka
auro alwala sukai sallah sannan suka bi lafiyar gado.
Sosai Hammad ke ba zahra kulawa da cikin jikinta,ko ka
an beson abinda ze sameta na
acin rai.
Cikin Zahra yanzu wata biyu kenan,tun da aka shaida akwai cikin zahra bata yarda da hammad,duk yadda yaso ta bashi hakkinshi
i take tace "mummy tace banda rawar kai,"yayi rarrashin yayi magiyar amma sam ta
i yarda,hakan ne yasa yayi alwashin
aukar mataki.
Yau ze dawo daga gun ayki,zahra se hidimar girka masa abinci take,tasa masu ayki sun gyara mata ko ina na gidan.
Tana gama jera abincin a dinning taje tayi wanka ta
auro alwala.tazo tayi sallah sannan ta tsantsara kwalliyarta ta
aukar hankali.ta
ace a falo tana jiran dawowarsa.
Hammad ko a gidan mummy ya sauka,yasa surayya ta ha
a masa abinci yaci ya cika cikinsa,sannan ya koma garden
in gidan yayi zamansa yanashan iska.
Zahra ganin har kusan tara da rabi na dare be dawo bane yasa hankalinta ya tashi ta fara nemansa a waya,yana ganin kiran nata seya kashe,data dameshi seya kashe wayar gaba
aya.sosai yake dariyar shirin nasa dan yasan bazasu wanye lafiya da iya rigimarsa ba.
Se sha
aya na dare yabaro gidansu,zuwa gida,lokacin zahra taci kuka har ta godewa Allah,tana zaune turus a tsakar falo.
Bakinshi
auke da sallama ya shigo falon,agigice zahra ta mi
e tayi gunshi da gudunta,ta fa
a jikinshi tana kuka.
Sosai ta bashi tausayi,amma sanin da yay zahra zuma ce seda wuta ne yasa ya rabata da jikinshi ya wuce kan kujera ya zauna.
Zahra tsaye tayi kamar gunki, tana kallonshi,shiko ko kallonta bayayi,wayarshi ce ta fara
ara kamar yadda ya seta alarm
in wayar tashi,
Ayko cirota yayi a aljihu ya kara akunne,ya wani lumshe ido ya rage murya yace.
"baby na yana baroki,?"ya
anyi shuru sannan yace.
"na iso gida lafiya wlh,sede kewarki gaba
aya ta addabeni,ga
anon abincinki,da
amshin jikinki duk sunbi sun rikitani,gaskiya gobe anan zanyi break fast"ya fa
i yana murmushi dan ya hango wutar kishin dake ci a idanun zahra.
ewa yayi manne da wayar a kunnensa yayi hanyar
akinshi yana fa
in "baby kulkin ki yau ya samu kulawa ta musamman wacce be ta
a samuba yanzu ma wanka nakeso inyi in samu inyi sallah in kwanta duk kin taramin gajiya"
Zahra dake tsaye kamar gunki tana sauraron wannan tashin hankali,zuciyarta tafasa take,amma haka ta daure tabi bayanshi,suna shiga
akin taji yana fa
"ina zaayi haka ay na bada ku
i ayomin sex doll kamarki gobe zaa kawomin ta dinga
ebe min kewarki kan hutuna ya
are mu koma tare"
hawaye ne ke bin idon zahra kamar kogi,wato yayanta mata ya fara bi kenan dan ta hanashi kwanciya da ita,
Kashe wayar
aryar tashi yayi,ya mi
e ya nufi toilet,a hankali ta taka ta bishi cikin toilet
Ruwan wanka ta ha
a masa yana tsaye yana kallonta duk tausayi da shaawarta sun addabeshi ji yake kamar ya kamota ya rungumeta amma seya daure,
Ga mamakinsa se ji yayi tace masa cikin rawar murya"na tsarkin zaka farayi ko ko na sabulun?"tayi tambayar cikin raunin murya.
Sosai yaji kunya ta kamashi amma se ya maze kawai,ya fara cire kayan jikinshi,matsawa tayi ta soma taimaka masa ya cire kayan idonta na kan kulkinta tana so taga alamar ko yayi wani abun amma bata gani ba.
Shiga cikin verb din yayi ya lumshe ido
amshin turaren wankan data sa na ratsa masa zuciya,a hankali ya bu
e idonsa,ya saukesu akanta,itama shi take kallo.
"dama ba wankan zakimin ba kika wani biyoni,?"hammad yayi tambayar cikin fa
a fa
A tsorace tace "yi ha
uri yaya ba haka bane,"ta juya da sauri zata bar cikin toilet
in ri
e da bakinta da kuka ya taho mata.
"zo nan"ya kirata,
A hankali ta juyo ta dawo gurinshin,be ce mata komai ba hannu ya mi
a mata,ba musu ta kama hannun,yajata zuwa cikin ruwan wankan.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/9, 8:19 PM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*ku hanzarta ku sayi littafin SHIMFI
AR AURENA dan ma
urane gurin karatu,shi ka
aine babu irinsa,karki bari abaki labari,soyayyar da akemin anunawa littafina
shine nasan ana yina irin over
innan,500 ba tsada*
*Zahra Muhammed Nasir 2084024749 UBA*
*Aturo shaidar biya ta nan 07044600044,banda katin waya ta acct kawai,in baki da acct ki je POS ki turo*
*40*
Tana shiga ya sake ta,ya maida idonshi ya lumshe,tsayawa tayi tana kallonshi,ganin beda niyyar yimata magana,
Jiki a sanyaye ta zare rigar jikinta,da
an wandon da tasaka,kamar me jin tsoro taje ta ware
afafunta ta hau kan cinyarshi ta zauna.
Daga shi har ita ajiyar zuciya suka saki atare,bu
e idonshi yayi yana kallonta da rikitattun idanuwanshi,wanda ba komai acikinsu se zallar so da
auna da shaawar ta acikinsu.
Itama shi take kallo,duk tsoro ma yake bata,sabida gaba
aya ya sauya mata kamar ba yayanta ba.