Sashe 4
Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A Hankali ya du
a yana kallon gurin,yasa hannu ya ru
o wannan tsoka dake lilo itama ya
are mata kallo, tsawon mintuna arba'in ya kwashe yana karantar gurin sannan ya
ago ya cire glass
in fuskarsa,sosai damuwa ta bayya na a fuskarsa idanunsa sukayi ja,tsigar jikinshi har tashi take yace "mummy fya
e aka mata,kuma a
alla ya kwashe watanni da yi matan,kuma anji mata ciwo agurin,wanda sanadin hakan ta kamu da yoyon fitsari,ga infection me
arfi daya kama gurin wanda in baayi da gaske ba ze iya riki
ewa yakoma cancer"
.Salati mummy tayi sannan tace"oh ni jamaa yaushe zasu fara tsorom Allah ,yarinya
arama a haike mata wannan wanne irin cin zarafine"
"mummy muje inyi list na abinda zaa bu
ata,dan akwai bu
atar ayi mata ayki yau
innan ayi mata plushing
in infection
in sannan a
orata akan magani"cewar Muhammad bayan ya cire safar dake hannunsa ya wanke Hannunsa suka fito ransa A
ace ya rasa dalili,ko ka
an baya
aunar akawo masa yara an musu fya
e ransa
aci yake ji yake da ze ga wanda ya aykata musu ba makawa seya kasheshi .
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*Bayan shekara
aya*
"Modibbo
iyata zata mutu a sansanin
an gudun hijira,kataimaketa!!!! kataimaketa!!! kataimaketa!!!!!!!!!"
A Razane ya farka daga baccin da yake,wani gumine ya karyo masa me zafi,gudun AC dake
akin ya
aro,sannan ya samu guri yazauna yana tunani gameda mafarkin da yake yi da Hauwa
anwarsa,wacce sanadin fa
an da akayi a garinsu yasa ta
ace wanda sunyi cigiya har sungaji.
To shi wannan mafarkin da yake da ita me yake nufine,yau kusan kwana uku kenan seyayi mafarkin,
iyarta to dama ta haihune ko ya abun yake,a iya saninshi hauwa nada matsalar rashin haihuwa,kuma mijinta ankasheshi a fa
an da akayin.
Haka de yayi zugum shi ka
ai a
ki yana tunani,to shi wanne sansanin
an gudun hijira zashi,?taya ze iya gano
ar da be san kamanninta ba,?to bama wannan ba shin mafarkin gaskiya ne?wainnan tambayoyi sune ke yawo a kansa da ya rasa amso shin su.
Haka ya kwana be runtsa ba,da gari ya waye bayan yayi sallar asuba
akin matarsa ya nufa,
Da faraarta ta taso ta tarbeshi,bayan sun gaisa ne,tace cike da kulawa"Alhaji naga kamar kana cikin damuwa?"
"Hajiya kwana biyu ina cikin damuwa,hauwa kullum se tazo amafarkina tana cewa in taimaki
iyarta,a sansanin
an gudun hijira ni na kasa gane kan wannan lamari wallahi"ya fa
i cike da damuwa.
"ka kwantar da hankalinka baban Muhammad,wata
ila akwai wani abu me muhimmanci gameda mafarkin nata nide ashawarata da ka fara duba sansanin
an gudun hijirar kagani ko wani taimako suke bu
ata yasa hauwan ke zuwa ma a mafarki"
"kema kin kawo shawara hajiya,zanyi hakan in yaso duk week end na dinga zagayawa guraren da
an gudun hijirar suke,dan abun akwai
aure kai wallahi"
Haka de suka gama jajantawa modibbo ya mi
e ya fice zuwa
akinshi,wanka yayi ya kimtsa sannan ya dawo dinning suka ci abinci,agurin cin abincin ne yace "Munyi waya da Muhammad
azu ya shaidamin
arfe biyu na rana zasu iso, kuma hajiya babba jikinta da sau
i,shiyasa ze taho,ki tanaji komai,ni zan fita,zan jima kan in dawo"
murmushi Hajiya tayi sannan tace"lalle Muhamnad yaci saa da hajiya babba ta barshi yataho,ita da tace se ta masa aure sannan ze dawo"
Dariya sukayi irin ta girma sannan yace"hala ta masa matar ne shiyasa tabarshi yataho"
ewa yayi yana kallon agogon hannunsa yace"hajiya bari in
arasa office,zamuyi waya,in kuma naga da lokaci zan
an le
a sansanin
an gudun hijira dake nan kusa"
A dawo lafiya tay masa sannan ya fice da hanzari,bodygurd
insa suka mara masa baya.
arfe hu
u modibbo ya baro office,bayan yayi sallar la'asar,kai tsaye wani gidan abinci ya nufa, domin yaci abinci kamin ya wuce sansanin
an gudun hijirar.
A kan idon Zahra motocinsa suka faka,tana can
ayan gefen titin,da
an saurinta ta taho tsallako titin dan tasamu tayi bara agunsu ko zasu taimaka mata,dan kwananta biyu yau bata ci abinci ba,agalabaice take ga ulcer ta data tashi,yanzu ko gabanta ya koma ciwo,yana fitar da wani wari me
aga hankali,ko giftawa kayi ta gunta se kaji warin,shiyasa duk inda tayi ake korar ta,hakanne yasa take samun kan bola tayi zamanta,gudun kar akoreta.
Cikin rashin sani mota tayi ciki ciki da ita lokacin da take
arin tsallakowar.
arar burkin motar ne,yaja hankalin mutane da dama, ciki harda modibbo dake
arin shiga gidan abincin.
Da gudu me motar daya bugeta yabar gurin be tsaya ba.
A Hanzarce Modibbo yayiwa bodygurd dinshi umarnin su
auko wanda aka buge susa a mota,
Hakan sukayi,sede warin da takeyi ne,ya hanasu kuma shiga motar da sauri suka ja baya har modibbo ya
araso.
Warin shi kanshi ya
aga masa hankali,shiyasa be tuhumesu me ya hanasu shiga motar ba.
Tsayawa yayi shima yana nazari kamin ya ciro waya ya kira matarsa kasancewarta likita,tana
agawa yace"Hajiya akwai emergency yanzu wani ya buge wata mahaukaciya kuma ya tsere,in kaita asibiti ne zaki je yanzu ko in kawota gida?"
"Gaskiya ka kawota gida sabida muhammad be da
e da dawowa ba bazan iya fita in barshi ba,amma in kukazo naga yanayin lalurar dole se anje asibitin semu tafi".
Yana kashe wayar ya fa
a motar da kansa yaja,da gudu suka shiga sauran motocin suka mara masa baya zuwa gidan.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
A daren duk abinda ze mata yayi mata,iya azaba zahra tasha ta,duk wanda yaganta seya tausaya mata,haka ya gama komai,sannan ya barota kwance kamar matacciya.
akinshi ya wuce kai tsaye kan kujera ya fa
a yana maida numfashi,wayarshi tayi
ara da sauri yakai idonsa gurin,Amininsa kuma babban likitan mata na asibitin Hammad Hospital,shi ke kiransa.
agawa yayi ya kara wayar a kunne yace "ya kake?"
Daga can
angaren ya amsa masa "kaganni wallahi se yanzu zan bar office,tun safe ina asibiti har na gaji,"
"munyi
aya kenan,nima yanzu fitowata daga wani aykin gaggawa kenan?"
"Wallahi da naso in shigo gidanku yau sabida gobe weekend,inaso in je falgore dubo
arfillon nan inga ko zaa dace,to se kuma ayki ya ri
eni,dama so nike in ce ko zaka rakani"
Murmushi muhammad yayi me sauti sannan yace"na gaida na
arfillo,Allah de ya yanke maka wannan wahalar,"
Dariya dukansu sukayi,sannan daga can
angaren yace "aboki bazaka gane bane,wallahi ina matu
ar tausayawa yarinyarne shiyasa"
"Na jima da fahimtar hakan,kaga in Allah yasa ka ganota kuma kaga tayi kalata kaga shikenan seka aura min ita,adena cemin gouro"muhammad yafa
i yana dariya.Dan yasan ya tsokano abokin nasa,ilai kuwa bece komai ba ya kashe wayar.
Wata dariyar muhammad yayi sannan ya ajiye wayar ya mi
e ya shiga wanka dan jikinshi duk ciwo yake,danma mummynsa na gurin tana taimaka masa.
Tsawon watanni biyu zahra ta kwashe Muhammad ke kulawa da ita,zuwa yanzu
afa tasamu tana tafiya ka
an ka
Sosai take samun kulawa agurin mummy,safe darana da yamma ita ke mata wanka,ga ruwan zafi datake yawan sata aciki ta zauna.
Zahra farinta yasoma dawowa ga wata
iba da tayi kamar ba mara lafiya ba,yanzu komai takeso tana samu,sede ba uhm ba uhm uhm ido kawai take binsu dashi ko wanne lokaci.
Yau zaune suke ita da hajiya a falo tana bata kankana tana sha,Muhammad ya shigo falon,bayan sun gaisa da hajiya ya dubi zahra sannan yace "hajiya jikin yarinyat nan da sau
i,yakamata akaita asibitin mahaukata aduba lafiyar kwalwalwarta,shurun tayi yawa"
Kamar jira yana saukewa zahra cikin muryar marasa lafiya tace"lafiyata
alau ni ba nahaukaciya ba ce"
Ba muhammad da hajiya ba hatta daddy dake
arin shigowa falon yayo mamakin maganarta.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*11*
Muhammad tsawon sati guda ya kwashe ba inda yake zuwa sabida firgicin da yake ciki,sosai zancan auransa yasakashi,a damuwa,
Zahra sanda mummy ta sanar mata auranta da muhammad sosai taji da
i,sabida taga
an uwanta ne,ze rufa mata asiri,dan haka bata da damuwar komai aranta.burinta Allah ya nuna mata lokacin.dan ita tun ha
a idonta dashi na farko taji ya kwanta aranta.
Sosai walwalarta da jin da
inta ya
aru agidan ba mummy ba har daddy ya fahimci hakan,wani sanyi yakeji aransa sabida ya mata abinda takeso.
Mummy gyara zahra take da duk wani abu data san baze cutar da lafiyarta ba,,cikin
anin lokaci zahra tayi wani kyau na musamman fatarta ta murje tayi fari har wani she
i take,gashi yanzu ba wata rama ajikinta,sema wata
iba data mulka,zahran inna kenan matashiya
ar kimanin shekaru goma sha shida.kyakkyawa ajin farko,
Saura kwana biyu
aurin aure,muhammad na zaune a lambun gidansu zahra ta
araso gurin,yana ganinta ya
auke kai kamar be ganta ba,murmushi tayi dan tasan baya sonta,ita ko sonshi take dan haka zatai ha
uri da duk wani halinsa har shima ya sota,gefenshi taje ta zauna,kamshin da take ne yasashi
ago kai ya dubeta,sannan ya maida kansa gefe.
"yaya dama inaso in baka ha
uri ne akan auran dolen da zaay maka"
agowa yayi ya dubeta rai a
ace yace"au auran dolen ni ka
ai zaayiwa kenan ke banda ke?"
Murmushi tayi kumatunta suka lotsa tace"banda ni gaskiya,kai de za'a yiwa,ni auran nagani inaso za'a min,"ta fa
i a kunyace.
Tsayawa yayi,yana
are mata kallo,tattaro hankalinshi yayi gaba
aya kanta,hannunta ya kamo ya dibeta a tsanake yace"zahra ni kikeso?"yayi tambayar a tsanake.
Murmushinta me sanyi tayi sannan tace "Tunda naganka,naga kuma irin taimakon daka ba rayuwata da lafiyata,yaya muhammad naji ina sonka,wallahi da gaske nake har raina"ta
arasa maganar kamar zatai kuka.
Yatsun hannunta yake kallo,sannan ya
ago ya dubeta yace"zahra to ya zakiyi in kika fahimci ba matsuguninki a zuciyata?"
"addua zanyi,wataran zaka soni"ta bashi amsa batare da damuwar komai ba.
Murmushin takaici yayi sannan yace"to in kuma ba kya cikin kalar matan da nake so fa?"
"Zanyi
arin maida kaina kalarsu insha Allahu"tabashi amsa.