Sashe 2
Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Se a lokacin suka samu natsuwa,Jameel ne ya dubi abokin nasa yace cike da kulawa"Gaskiya Hammad yarinyar nan ta iya girki,ba me cewa ita ta girka,ji abinci don Allah sekace a birni"
Cikin rashin fahimta,Hammad ya kalleshi,yace"dama yarinyace ta dafo abincin?"
"eh yarinya ce dan bata wuce sa'ar su surayya ba,ma'ana bazata wuce 14 to 15 years ba,nono suke siyarwa na ro
eta ta girko mana"
Sosai abun yaba Hammad mamaki dan shi de in ze iya tunowa ba ya jin ko gas surayya ta iya kunnawa bare ayi zancen dafa ruwan zafi,to taya yarinya sa'arta za'ace har tafi mummynsa iya girki,ta ya?
"Dan haka in munyi settling komai zan bita inga gidansu,dan mu dinga zuwa cin abincin can gidansu mudena sata wahalar kawo mana"jameel ya fa
i yana kallon Hammad
"ba damuwa "Hammad ya fa
i yana nazarin zancen.
"innarta ma tace aymaka sannu gameda ulcer da take damunka "jameel ya fa
i yana murmushi dan yasan bazasu wanye lafiya ba.
A fusace Hammad ya dubeshi yace"Au kace bara kaje kayi da ciwon dake damuna,amma wallahi ka cuceni kuma ba inda zani wallahi bazan je gidan nasu ba"ya fa
i sanda ya mi
e ya fice daga tantin.
Muje zuwa
Surbajo for life
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*don Allah masu cewa asa su agroup
innan kuyi ha
uri ni bana adding,haka kuma bana tura novel private,iyakacina posting a group,kar ki bu
aci
aya daga ciki ban miki ba kiji haushi,pls*
Har dare Hammad haushin Jameel yake ji,dan shi a duniya ba abinda ya tsana irin a fa
awa stranger yana da ciwon ulcer,aganinshi kallon mayunwaci za'a masa.
Haka suka ci abincin se cika yake yana batsewa.
Koda gari ya waye,basu wahala ba cincin sukai ta ci da dublan.
Wajen azahar Hammad yafara jin yunwa,duk yadda yaso ya daure ya kasa dole ya isa ga Jameel wanda shima tun
azu yake kallon hanya yanaso yaga ta ina zata
ullo.
"ya kamata fa kasamo wasu yaran abasu ku
in suje su girko mana abinci ni yunwa nakeji"hammad ya fa
i sanda ya isa ga Jameel.
"karka damu nasan yarinyar jiya zata dawo,tabani tabbacin hakan,mu
an jirata ka
an"Jameel ya bashi amsa cike da kulawa.
Hammad Juyawa yayi ya nufi cikim tantinsu,Bayan yaba Jameel
in wayarshi ya ri
e masa.kamar jira yana barin gurin Zahrau ta
araso gun Jameel
auke da kwaryar nononta,
aya hannun kuma ledar abincin data dafo musu,shinkafa da wake dafadukan manja taji alayyahu da albasa se
amshi take.
Murmushi tayi tace"duk da baku bu
ata ba amma na dafo muku wannan,sabida me ulcer nan"ta fa
i tana mi
a masa ledar da kular abincin take.
Da Sauri ya amsa yace"mungode sosai wallahi,shima yanzu yagama tambayarki,nace baku zoba tukunna"
Murmushi tayi batace komai ba,Wayar da Hammad ya mi
o masa ya ri
e masa ya
aga yasa camera yace"yakamata muyi hoton tarihi ko
anwata?"
Zahra'u murmushi tayi batace komai ba ya fara
aukarsu hotuna,tana dariya wani tana murmushi,har seda yagaji ya dena
aukarsu selfie
Kwanikan jiya ya bata,dan dama suna ajiye agefenshi,sannan ya
auko ku
i masu yawa ya bata yace"ki ajiye wannan agurinki ki dinga yo mana girkin,in sun
are ki sanar dani zan
ara miki,sati uku zamuyi anan mu tafi"
Amsar
in tayi tana murmushi,ta juya tabar gurin ta
arasa inda suke siyar da nonon.
aukar ledar Jameel yayi ya nufi gun Hammad,da hanzari,dan yasamu yaci abincin.
Ganin jameel da abincin sosai ran Hammad yayi masa da
i,matsowa yayi kusa dashi yana murmushi duk fushin da yake ya huce,yace"ta zone yarinyar?"
"Kana baro gurin tazo wallahi,yarinyar akwai kirki ga sanin ya kamata,kaga yau tun kan musa tayi tayo mana"
"naga alamar hakan"Hammad yace sanda ya ciko cokali da abincin ya danna abakinsa.
Lumshe ido yayi yana tauna abincin gashide ba nama akasa ba amma da
in abincin ya wuce inda yake tsammani.
Jameel na janshi da hira ko sauraronsa bayayi ya maida hankali kan abincin seda yaji yacika cikinsa tab sannan ya ajiye cokalin.
Kamar daga sama suka fara jiyo
arar harbe harbe da guje gujen mutane ana ihu.
A hankali suka fito daga tantin ga mamakinsu ankashe mutane da dama agurin musamman
an talla da suka zo.
Harbin ne yafara yo
angarensu,da gudu suka nufi bayan wani dutse,hankali atashe,Jameel a firgice ya kalli hammad yace"
ar filanin nan data dafo mana abinci tana gurin can,bari inje in taimaka mata kar wani abu yasameta"
Yayi yun
urin zuwa harbin ya yawaita dole ya tsaya,guri yayi guri domin tankokin ya
i aka fito dasu daga cikin barikin aka fara
arin wuta tsakanin sojoji da
an bindigar da suka kawo hari garin,dan tuni sun shiga cikin rigagen sun
ona komai sun kashe mutane,shine suka dawo nan bakin titin.
A gigice Jameel yaja hannun Hammad suka ruga da gudu zuwa cikin jejin domin su samu mafaka,sede
arar da jameel
in ya kwalla ce tasa Hammad tsayawa ya waiwayo yaga me ya samu aminin nasa,
Wayyo Allah harbinsa akayi agadon baya,rungumeshi yayi suka fa
i tare,ya tallafoshi yana
arajin kiran sunanshi,"No!!!!!!!!
Jameel !!!!!!!! wake up!!!!"!!"yana ihun jijjigashi,Jameel wanda idonsa ke shirin lumshewa a hankali yace"ka kula da
arfilanin nan Hammad"yana kaiwa nan yafara salati jini na fitowa ta bakinsa.
A gigice yake jijjigashi amma ina jikinshi ya riga ya saki.
Ihu Hammad yake iya
arfinsa yana jijjiga aminin nasa,yana kiran sunanshi,amma shuru,
Harbin da ake yowa ta
angarenshine yasa ya mi
e da gudu,
auke da Aminin nasa a kafa
a ya
ara nausawa cikin jejin,zuciyarshi na masa zafi.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
ara shigewa jikinshi take,sabida sanyin da takeji,a hankali ya mi
a hannu ya zagayeta,
ara kwantar da kai tayi ajikinshi tana rawar sanyin.
Duk yadda Hammad yaso ya ya
i zuciyarshi akan Zahrau ina shai
anne ya shiga
awata mishi ita a zuciyarshi..
A hankali yake shafa kanta,sannu a hankali ya zame
ankwalin dake kanta,gashin kanta yake wasa dashi,
A zuciyarsa beson abinda yake matan amma shai
an yariga dayafi
arfinsa,
arin kwance mata zani yake,se alokacin ta farga ta fara ri
ewa,
arfi ya gwada mata ya rabata da zanin yayi fatali da
an wandon dake jikinta,
Sanda ya afka mata wata gigitacciyar
ara ta saki sabida azabar datakeji,cikin kuka take fa
in"soja me ulcer ba kyau kar kayimin,don Allah ka tausayamin,kayi ha
uri,soja me ulcer!!!!!!"haka take kuka tana dukan gadon bayansa.
Hammad shima kukan yake,yayi iya yinshi wajen ganin ya kaucewa faruwar hakan amma ina ciwon da marainansa ke masa da shai
an su suka taru sukai galaba akanshi.
Be saurara mata ba seda bu
atarsa ta biya,Ya gangare gefe yana kuka,baiwar Allah kukan ma gaba
aya babushi a idonta ware ido kawai take cikin duhu,
A hankali ya mi
a hannu ya lalubota jikinshi ya janyota ya rungume yana cigaba da kukan,"Kiyi ha
uri da abinda nayi miki,sharrin zuciyane,kiyafemin nayi al
awarin kulawa dake har
arshen rayuwata,zan miki gata in zamo katanga agareki,ina mati
aunarki
arfillo"kukane yaci
arfinsa yayi shuru.
Lamo tayi ajikinshi bata ko motsi se hawaye dake biyo fuskarta,a haka suka kwana kowa be runtsa ba,shi zazzabi itama haka.
Ratsowar haske cikin bukkar ne yasa Hammad farkawa daga baccin daya saceshi,lokacin itama zahra'u baccin takeyi.
Kwantar da ita yayi a
asa ya rarrafa ya fita daga bukkar,neman inda ze samu ruwa yana fitowa yafara laluben hanya,sabida duhu kawai yake gani,yana cikin tafiya yayi karo da bishiya ya yanke jiki ya fa
asa sumamme.
Zahra'u farkawa tayi taga se ita ka
ai a bukkar shi ya fice,se agogon hannunsa dake ajiye agefe,a hankali ta mi
e jikinta na mata ra
i ta
aura zaninta tana kuka,agogon ta
auka ta fito da
yar daga cikin bukkar tana kuka.dan tafiyar da
yar take yinta.
Sojojin bada agajin gaggawane suka shigo cikin jejin,anan suka ci karo da Hamnad yashe a
asa da hanzari suka
aukeshi suka fice dashi da gudu kasancewar sunga yana da rai,suna kaishi bakin barikin cikin motar ambulance akasa shi da sauran sojojin da suka samu rauni a kayi kaduna dasu asibitin 44.
yar Zahrau ta
araso bakin titin tana kuka,isowarta tayi daidai da isowar motar
ibar
an gudun hijira,ganin
auyensu da yawa agurin harda
awarta Hanne yasa batai tunanin komai ba itama tashiga motar,guri guda suka zauna da hanne suka rungume juna suna kuka sabida itama hanne an kashe iyayenta.
Tunda motar ta taso bata tsaya ko ina dasu ba se sansanin
an gudun hijira dake Abuja.
koda suka isa tantina suka samu an kafa musu agurin.
aki Zahrau tashiga sabida ta wanke ruwan dake zubo mata tun da safe,ga mamakinta harda jini tagani gawata
ar tsoka dake lilo kamar leda koda ta ja zafi taji dole tasaki ta wanke jikinta sannan tayi wankan tsarki ta fito,tana rawar sanyi sabida da ruwan sanyi tayi.
Gurin hanne ta koma ta zauna tana cigaba da kuka,yayin da azuciyarta take tsinewa soja me ulcer bisa keta mata haddin da yayi.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*Hindatou Auwal,wannan shafi sadaukarwane agareki,bisa dogon nazari da kikeyi kamin kiyi comments akan kowanne post nawa,nagode sosai Allah yabar zumunci*
Yana tsaka da gudu,yayi tuntu
e da wani dutse beyi auneba seji yayi sun fa
i,kanshi ne ya bugu da dutsen amma be damuba ya mi
e sede ga mamakinsa,ko ka
an baya gani,hannu yasa ya murje idanunsa sam basa gani duhu ne gaba
aya ya mamaye idanun nasa.
Tashin hankali baa sa maka rana,Hammad dirza idonsa yake iya
arfinsa amma ganinsa be dawo ba,
uwa yayi agurin yana kuka,yama rasa me zeyi,wannan wacce irin masifa ce,kuka yake me tsuma zuciya,a hankali ya mi
a hannu yana laluben inda Jameel yake, amma yakasa jinshi.
Rarrafawa yayi yana ci gaba da lalubawa,Amma be jiyoshi,ba,abinda be sani ba,inda suka fa
i kusa ne da wani
an tabkin ruwa,Jameel cikin ruwan ya fa
A hankali ya mi
e yafara tafiya yana ci gaba da laluben hanya,yama rasa ina zebi haka yake tafiya,ya fa
i ya mi
e,haka ya nausa cikin jejin yana zubar da hawaye.