← Book details Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 19

Sashe 6

Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Taro be watse ba se wajen magriba,a gajiye ya shiga
angarenshi bayan ya raka su jameel,wanka yayi sannan yazura kayan baccinshi ya nemi kan doguwar kujera ya
an kishingi
Amarya Zahra ko kamar wata balarabiya dan kyau,dan surayya
anwar hammad wacce ta iso jiya da dare daga malesia inda take karatu itace ta tsantsarawa amarya kwalliya ta
arawa.
ko ina ta gifta mutane se yaba ta akeyi,sabida taron mata ma cika gidan yayi ,yayi dan
am,da mutane.

Bata samu sakewa ba seda taro ya watse,a waya Hammad ya kira mummy yace a shagwa
e"mummy jinjirinki fa yunwa yakeji,rabona da abinci tun safe,kisamamin abinda zanci,"
"subhanallahi,me yasa kazauna da yunwa irin haka,kai meyasa baka jin magana ne"mummy ta fa
i cike da damuwa.

"mummy muna cikin mutanene"yafa
i a marairaice.

"bari insa akawo ma abinci yanzu katabbatar kuma kaci"tana kaiwa nan ta kashe wayar.

Kitchen ta nufa,cikin saa ko tasamu zahra da surayya suna girka abinda zasu ci,indomie ce suke dafawa amma kowa da raayinsa,na zahra da manja da busasshen kifi,na surayya kuma mangya
a ne domin soya indomie tayi da kwai.

Suna ganin mummy,duka suka rusuna suna gaisheta,murmushi tayi ta amsa sannan tace tana kallon girkin na zahra"yauwa zahra maza ki juye abincin in ya
arasa kije ki kaiwa,yayanku yunwa yakeji ki hanzarta kinji,nasan baze iya cinyewa ba,kema ba ci ne dake ba duka ze isheku."amsawa zahra tayi da cewa "to mummy bari in kai masan"tana kaiwa nan ta juya ta fice daga kitchen
in taje ta
auko hijabinta,ta
ora kan doguwar rigar baccin dake jikinta,ta dawo kitchen
in ta juye abincin a plate me kyau tasa cokali,sannan ta kifa wani plate
in asama,ta fito ta nufi sashin nashi.

Da sallamarta ta tura
ofar
akin,zaune yake yanzu yana waya da jameel yana sake masa bangajiya,shigowarta tasa ya kashe wayar ya maida hankali kanta.a sanyaye ta zo gabanshi da abincin,tsugunawa tayi gab da
afarsa,tace"barka da dare,ga abinci inji mummy"ta fa
i tana mi
a masa abincin.

Amsar abincin yayi ya ajiye a gefensa, sannan yace "bani ruwa a fridge"batare daya kalleta ba.
ewa tayi da hanzari taje ta
auko ruwan,ta dawo ta tsuguna ta mi
a masa.

Amsa yayi sannan yace"mi
o min
ayan wayata akan gado seki tafi"mi
ewa tayi da hanzari ta nufi cikin bedroom
in nasa.

Zahra iyayen tsabta,tana shiga tasamu komai na
akin a hargitse,hatta kayan daya cire zube suke kan gadon be
auke ba.

Hijab
in jikinta ta cire ta rataye akan
ofa,sannan ta shiga aykin da baa sata ba wato gyaran
akin nasa.

Komai seda ta tabbatar ta ajiye shi a mazuninsa,ta
auko wani zanin gadon ta sauya masa ta gyara tsarin ajiye fulullukan,sannan ta isa kan mudubi ta fara gyara kan mudubin shima,dan komai ya hargitsa shi.

Hammad wanda tun
azu yagama cinye abincin da mummy tace baze cinyeba,zaune yake zaman jiran ta kawo mashi wayar amma yajita shuru kamar an shuka dusa.
ewa yayi ya nufi cikin
akin dan yaga ko me ya hanata dawowa falon.

Mamakine ya kamashi ganin
akin nasa agyare tsab ga wani niimtaccen
amshi, dake tashi,,ita kuma hakimar tana gaban mudubi tana gyara turarukansa.

A hankali ya taka yazo bayanta ya tsaya hannayensa zube cikin aljihun wandonsa,kallonta yake ta mudubi,gashin kanta ya zubo ya rufe mata fuska sabida du
awar da tayi.

Bayan ta kammala,ta juyo da sauri zata bar gurin,ayko se tsintar kanta tayi a
irjin Hammad,
arin fa
uwa take,da sauri yasa hannu
aya ya tarota ta dawo
irjin nashi.

Sunkuyar da kai tayi kunyar duniya tabi ta isheta,se sosa bayan kunne takeyi.

"ina wayar tawa?"ya tambaya a
asetance.

Ganin beda niyyar sakinta ne yasa ta fara mi
a hannu bayansa,tanaso ta
auko wayar akan gadon da ta ajiye.

Hannunta be kai ba,hakanne yasa ta yun
ura da
arfi domin ta
auko masa,ayko baya Sukayi su duka da ita suka fa
a kan gadon hammad a
asa ita kuma asamansa
are
are.

A kunyace ta
ago ido tana gyara gashin kanta,ta saci kallonshi,shima ita yake kallo,a hankali ta zame ajikinshi ta sauka da sauri tayi falon dan ta
auki abincin daya rage taje taci itama.dan yunwa takeji.

Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*Marasa lafiyanmu Allah kabasu lafiya,masu ciki Allah ka saukesu lafiya,Allah kazaunar da kowa agidan auranta lafiya,Ameen*
*15*
Da asuba,da kanshi ya tasheta yabata jallabiyarsa tasa tayi rolling da rawaninsa tayi sallah,sannan ta koma bacci bayan ta cire masa rigar tasa,
Bata farka ba se tara na safe,tuni hammad yayi wankansa ya kimtsa,jin motsin da yayine yasa yazo ya sameta a zaune ta farka,rigarta take
arin sawa amma zafin da gun
unar jiya ke mata yasa ta kasa sawa sabida rigar bata kai jallabiyar daya bata fa
i ba.

Da sauri ya
araso gurinta,
ago ido tayi ta kalleshi sannan ta sunkuyar da kai,
Zama yayi kusa da ita har jikinsu na gogar juna,waigowa tayi asanyaye ta kalleshi shima ita yake kallo,hannu yasa ya zagayota dashi ya kamo rigar yasa mata,sunkuyar da kai tayi ta runtse ido sabida zafin da taji,a hankali yace"sorry,"gya
a kai tayi sannan ta mi
e,ta fice daga
akin,yabi bayanta da kallo,yana ha
iye wani miyau.

Se da ta fice ne kuma kunyar ta fa
o mata,to tacewa mummy agurin wa ta kwana,kasa
arasawa cikin falon tayi ta tsaya tana wasi-wasi.

Hammad ne ya fito zashi gaida iyayen nasa,anan yaci karo da ita tsaye tana tunani,
arasowa yayi inda take,yace"ke lafiyarki
alau kuwa,tsayuwar me kikeyi anan?"
A raunane ta
ago idonta ta dibeshi tana hawaye tace"kunya nakeji suji na kwana agurinka"
Murmushi yayi sannan yace "sabida kin kwana da kwarto ko?"
Da sauri ta girgiza kanta tana fa
in "Allah ya tsaremin miji da zama kwarto,ni mijina ba kwarto bane,aniyarka ta bika"sam ita ta mance ma matsayinsa agunta take wannan batun.

Be kulata ba hannu yasa yaja hannunta suka nufi falon,itako tirjewa take tana kuka tana "wallahi bazaa ganmu atare ba,nide kasakeni ka tafi kai ka
ai"a haka suka shigo falon,inda mutanen gidan ke zaune a dinning suna karyawa,
urarin da zahra kewa Hammad
inne ya dawo da hankalinsu kansu,
Shiko Hammad be saketa ba seda suka shigo falon,ay tana ganinta gaban su mummy,da sauri ta
oye abayanshi,duk yadda Hammad ya kauce itama da gudu zata koma gurin,sosai abun yaba su daddy dariya,a hankali daddy yace "rakata
aki mana muhammad,ka tsaida ita anan"
Murmushi yayi sannan yaja hannunta zuwa
akin nasu se
oyewa take agefensa.

Seda ya kaita sannan ya dawo gun mahaifan nasa,tsugunawa yayi ya gaishesu sannan yaja kujera ya zauna,
"Angama shirya komai na gidan da zaku zauna,anjima mummynka zasu kaita gidan,ka kwantar da hankalinka"daddy ya fa
i yana murmushi.

Sosai kunya ta kama Hammad,ya sosa
eya yana murmushi yace"daddy ay ko anan
inma zamu iya zama"
"kuci gaba da mana rashin kunya a cikin gida ko?"daddy ya bu
ata.

Shuru Muhammad yayi dan se yanzu yagano ma manufar daddyn.

Haka yayi break fast duk a tsarge,yana gamawa ya mi
e ya bar falon.

Shiryawa yayi ya fice zuwa gun amininsa Jameel,kasancewar yana hutu be koma bakin aykiba.

Surayya ce tasamu zahra a
aki tayi wanka ta kimtsa cikin wata atamfa ja da milk me golden tayi kyau matu
Tana shiga ta fara mata tsiya,"kaga amaryar yaya,me bin angonta
aki"duka zahra takai mata tana fa
in"zanko ha
aki dashi,bari muha
"ayya yarinya kwantar da hankalinki yau zaa kaiki gidanshi seku dena satar hanya"ta
arasa maganar tana tuntsira dariya,
Zahra de ba baka se kunne,seda su mummy sika bar falon sannan taje tayi breakfast
inta.

Da magriba su mummy da
awayenta guda biyu suka kai zahra gidan auranta daya gaji da ha
uwa,se kuka take wurjanjan ita bazata zauna ba,
Surayya aka baro agurinta azuwan in Hammad yazo yasa direba yakawota gida.

Hammad ko suna can shida jameel yana
ara kwantar mai da hankali,akan auran nasa da zahra,tare da bashi tabbacin insha Allahu zasi ga
arfillonsa,
Sai da ishai daddy ya kirashi awaya ya shaida masa tun
azu ankai masa matarsa gida.

Jameel ne yasa shi yayi wanka ya kimtsa awata sabuwar shadda ta jameel
in,sannan,suka fito domin yamasa rakiya,kaji da madara suka siya sannan suka
araso gidan.

Jameel besan me yasa ba amma lokaci zuwa lokaci gabansa na yawan fa
uwa,a haka suka
araso gidan.

Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYIMIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*ayi ha
uri ina tare da mara lafiya ne,shiyasa,*
*14*
Tana isa falon plate
in abincin ta
auko ta bu
e ga mamakinta ba komai aciki se
ayoyin kifin.

Tsayawa tayi ri
e da plate
in hawaye na biyo kumatunta,a haka ya
araso falon.

Be kulata ba yaje ya zauna,yafi minti goma azaune be waiwayi inda take ba,seda ga
arshe ya waigo,ga mamakinsa kuka take ri
e da plate
in daya gama cin abinci tana jujjuyawa a hannunta.

"me ya faru kike kuka?"ya tambaya.

Cikin kukan tace"wannan abincin dan kaina na dafa mummy tace in kawo maka tasan zaka rage bazaka cinyeba,nima se inci amma kuma gashi ka cinyen ni ban ciba ga dare yayi,tsoron shiga kitchen zanji bare indafa wani"ta
arasa maganar ashagwa
Tunda ta fara maganar Hammad
aramin bakinta kawai yake kallo,yadda take motsashi da yadda take
an turoshi gaba,sosai hakan ya burgeshi,kuma ya
ara fito da yarintarta.
ewa yayi ya
araso gabanta,yace a tausashe"Ayya zahra ayni bansan mu biyu ne dashi ba shiyasa na cinye"
Turo bakin gaba tayi tace"da baka sani ba seka tambaya amma kawani zauna ka kwasawa cikinka abinci harda hakkina"
Murmushi yayi me
ayatarwa yace"tuba nake zahra,muje in rakaki kitchen
in ki dafa wani"
ago fararen idanuwanta tayi ta kalleshi,sannan ta juya batace komai ba ya bita a baya,har zuwa kitchen
in gidan.

Gefen gas
in yaje ya tsaya ya zuba hannayensa cikin aljihun wansonsa,ita kuma hankali kwance ta rataye hijab
inta jikin
ofa,ta fara girka wata indomie,duk inda tayi idonshi na kanta,aranshi yana mamakin cikar halitta irin ta zahra duk da
antar shekarunta,sabida koya ta taka mazaunanta rawa suke,haka
irjinta kamar wacce take girgizawa,musamman yanzu daba bra a jikinta,rigar bacci ne kawai ajikinta.
anyan kifi ta
auko ta fara wankewa sannan ta zuba masa kayan
amshi da
an magi ka
an ta juya,tazo ta fara soyawa.
Chapter 6 · 0% Book details