Sashe 1
Tayi Min Kankanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
*Sadaukarwa ga Ahalin Sharoo Gambo Yako,mazan su da matansu,alherin Allah yakai muku a duk inda kuke,nayi tawassali ga Annabi Muhammadu (SAW),Allah kai ru
o da hannayena dan alfarmar ahalin manzon Allah (SAW)*
_Bissimillahirrahmanir raheem_
_wannan littafin nawa
irarsa nayi banyishi dan wani ko wata ba,duk abinda kaga yayi dede da rayuwarka arashine_
_wannan daban yake da sauran,salonsa na dabanne,akwai abun dariya,zazzafar soyayya,tausayi,
iyayya,da
umbin danasani,karku bari abaku labari,kubishi sannu a hankali dan kwashe darasin dayake tafe dashi_
_surbajon ce de har yanzu,salo da basirar duk nata ne,nice da kaina ba sa
o ba,ga me_
*Ummu Aymana*
*Surbajo*
*Kano to jiddah*
*Karen bana*
*Sanadin kidnapping*
an karuwa*
*Cin Amana Ko Fansa*
o ba Shege Bane*
*Allah Gatan Bawa*
ar Bautar
asa*
*Aure Da Haihuwa*
Da de sauransu.ku kasance da wannan banufiya domin ci gaba da samun nisha
"Zahra'u ya kamata ki fito haka fa kizo ku wuce,tun
azu su hanne ke tsaye suna jiranki,bana son sakarcin banza fa"cewar wata dattijuya dake zaune kan kujerar zaman tsakar gida tana
aure nono a ledar siga.
Daga can cikin bukkar dake kusa da dattijuwar wacce aka kira da Zahra'u tace "Inna do Allah Do Annabijjo,ki barni in sa jambakina cikin kwanciyar hankali,ke bakisan in bakayi kwalliya ba ko kallonka ba'a yi?"
"aykin kawai,yo tun bara kike sa jambakin amma har yanzu ba mashinshini,se asarar ku
in siya miki da nike yi"cewar inna daga wajen da take zaune.
Fitowa tayi daga cikin bukkar tana gyara
amarar da ta
aura a
ugunta,ko ina a fuskarta kwallliyace irin ta fulani.
anta shafe cikin jan janbaki,yarinyace da bata wuce shekaru goma sha biyar ba.
"kede Inna kinada matsala,bakin ki be ta
a fa
in alkha'iri,se sharri,ni
oramin mu tafi"ta
arasa maganar cikin turo
aramin bakinta gaba.
Gammo ta
ora sannan ta
ora mata kwaryar nonon akanta,ta mi
a mata ledar viva da aka sa ludaya da
orai aciki,ta juya gun su Hanne dake tsaye zaman jiranta tayi murmushi kumatunta suka lotsa,siririyar hushiryarta ta bayyana atsakanin fararen ha
oranta masu kyan tsari,tace "na
ata muku lokaci kuyi ha
uri,mu tafi kar mu sake
ata wani lokacin"
Murmushi sukai mata,sannan suka rankaya suka fice bayan sunyiwa inna sallama.
Tafe suke suna hirar su ta yau da kullum,
aya daga cikinsu Me suna haule tace"wai duk
awancen nan namu muna aure inba riga
aya muke ba se ya ragu ko?"
Dariya Zahra'u tayi sannan tace,"Allah ya kyauta,ni aradu ko birnin sin naje aure bazan dena
awance daku ba,bare ma dukanmu muna ruga
aya ba inda zamu"
Hanne ce ta amshe zancen da cewa"ni Auran ma tsoro yake ban,kunga de Ma'u kamar abun arxi
i Rabi'u ya Aureta amma ku dubi wula
ancin da yake mata yanzu"
"shiyasa na shiga makaranta dan bazan yarda namiji yamin wula
anci ba,"cewar Zahra'u tana murmushi.
Da wannan hirar tasu suka
arasa fitowa daga cikin dajin falgore inda rugarsu take,suka mi
o tsawon titin zuwa inda barikin sojojin dake cikin dajin yake,sabida ankawo sababbin sojojin da ake ba training gurin acike yake da mutane kamar kasuwa,dan motocima in sun zo gurin da
yar suke wucewa sabida yawan sojojin.
Basu jima da zuwa ba kowa kayanta ya
are sabida
arancin abincin gurin,a hannu a hannu ake siyan duk wani abun ci na gurin.
gurin me saida burodi suka
arasa kowa ta sayi guda
aya sannan suka juya cike da farincikin sun sayi burodin da zasu ci yau agurin alibidin sunan Zina,wata
awarsu data haihu.
Karo suka ci da wani matashi sanye da wandon sojoji,hannunsa ri
e da bindiga,se riga tshits army green da hular sojoji,ba laifi kyakkyawane,ra
ewa sukayi zasu wuce ta gefenshi yayi sauri yasha gabansu yace yana murmushi,
"don Allah kuyi ha
uri mu ba
i ne anan,kuma abinci mukeso mu ci,isowar mu kenan daga Abuja,amma mun rasa"
Harara Zahra'u ta galla masa sannan tace"amma dan ba
in hali ay kuna gani muka kawo tallan nono, in yunwar kukeji me ya hanaki siya?"
Murmushi yayi dan ya fahimci yarinyar akwai tsiwa,cikin taushin murya yace"Bamu lura bane
anwata,ayi ha
uri"
"to yanzu me kukeso muyi muku,tunda mude ba abinci bane bare ku cinyemu"cewar Zahra'u batare da tsoron komai ba,dan ita ba
aramin abu bane ke firgitata.
"in anan kuke don Allah ku taimaka mana, ku
in cefane zamu baku ku dafo mana abincin ku kawo mana nida abokina,"
Shuru sukayi sannan hanne tace"gaskiya rigarmu da nisa nide bazan iya zuwa gida in dawo ba"
"yo inba wahalalle ba waye zeje gida yadawo nan"cewar haule.
"don Allah ku taimaka abokina yanada lalurar gyambom ciki be jure yunwa don Allah ku taimaka ku yi mana kamin yafara jin yunwa wallahi zamu biyaku ladan yi"cewar matashin kamar zeyi kuka.
Zahrau tsintar kanta tayi da tausayawa abokin nasa,sabida itama tana da lalurar gyambom cikin tasan azabar ziwon,dan haka tsintar kanta tayi da cewa
"kawo ku
in,zan dafo muku,sede muna da nisa zaku iya jira?"
Da sauri matashin ya gya
a mata kai,sabida tun
azu yake neman wanda ze dafo musun amma be samu ba,ga abokin nashi shegen taurim kai shiba jure yunwa ba amma ko ze mutu baze ci abincin siyarwa ba,shiyasa duk yabi ya damu.
Hannu yasa a aljihu ya
ebo ku
in dashi kanshi besan adadinsu ba yabata,juya ku
in take a hannunta tana mamaki,amma batace komai ba ta
auka da yawa suke so, dan haka ce mishi tayi"zan kawo ma insha Allahu ka tsaya a bakin titi de inda zan ganka da wuri"
Godiya yay mata sosai sannan yace"mu ha
u kawai anan,zefi sau
i,sunana Capt Jameel Ahmad zan jiraki anan"
Bata ce komai ba suka juya suka wuce ita da
awayen nata,wanda gaba
aya haushinta sukeji,cikin fushi hanne tace.
"nufinki de bazaki gidan sunan ba ko?shiyasa kika amshi girkin gardawan da baki sani ba"
Batare da damuwar komai ba aranta tace"dan bakusan ciwon ulcer bane da kuma kun tausaya kun musu,nide zan musu sabida Allah".tana kaiwa nan tai gaba ta
yalesu a baya.
Muje zuwa.
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN
ANTA*
*Zahra Surbajo*
Gudu-gudu sauri-sauri Zahra'u ke tafiya zuwa gida,dan azahar ta kusa,
Tana shiga gida bukkar innarta ta shiga da sallamarta.
"wai har kun siyar?"cewar inna bayan ta amsa sallamarta,
Murmushi Zahra'u tayi sannan tace"wallahi inna mun siyar,yanzu ma wasu sojoji ne,suka ro
eni in dafo musu abinci,yunwa sukeji gashi suna da me ulcer acikinsu,shine na dawo in musu"daga haka ta kwashe komai ta fa
a mata,gami da bata ku
Sosai inna ta tausaya musu sannan tace"Allah miki albarka Batulu na, da
ina dake akwai tausayi, maza zo kije ki cefano abinda yadace ayi sauri ayi musu"
Daga haka mi
ewa sukayi suka fito tsakar gida,inna ta bata ku
in cefanen ta tafi.
Kamin la'asar sun kammala komai,abinci lafiyayye bame cewa daga rugar aka girkoshi,domin,harda,cincin,dublan,duka masu jimawa basu lalace ba kasancewar can cikin garin falgoren Zahra'u tazo cefanen,shiyasa tasamu komai.kasancewarta
ar makarantar gaba da primary,kuma
angaren sciece yasa ta iya komai,sabida food and nutrition da ake koya musu.
Ga kaji da zabbi da suka soya musu rabi da mangya
a,rabi kuma da manja sabida me ulcer shima yasamu yaci,suyar sosai tayi kyau.a ledoji ta juye sannan ta zuba abincin a kular abincin baffanta,
A babbar roba ta zuba komai sannan tayi gammo ta
auka,inna ta bata canjin dubu biyar daya rage tace ta mayar musu,amsa tayi sannan ta juya ta nufi barikin.
Kusan mintuna arbain ta kwashe tana tafiya kamin ta iso bakin titin,sannan ta
arasa gurin da sojojin ke tare.
Inda sukayi dashi zasu ha
u nan ta
arasa,ga mamakinta yana tsaye agurin yana jiranta,yana hangota ya taho da sauri ya tarbeta yana murmushi.
Kama mata kayan yayi ta sauke,sannan tace"kuyi ha
uri wallahi gidanmu da nisa ne shiyasa"
Murmushi yayi yace"Ko ka
an baki bu
atar bamu ha
uri,mune yakamata muyi hakan,mungode sosai,Allah saka miki da alkhairi,"
Canjin ta mi
o masa tace "ga canjin ku inna tace in dawo dashi,kuma tace tanawa abokin naka me ulcer ya jiki dafatan Allah ya bashi lafiya"
Sosai wani jin da
i ya bayyana a fuskarshi,aranshi ya yaba da tarbiyyarta,cikin murmushi yace"ki maidawa inna ku
in kice mungode"
Fafur ta
i amsar ku
in,duk yadda jameel yayi da ita
in amsa tayi dole ya maida ku
in aljihunsa,
"gobe in munzo talla zan tafi da kwanukan"tace sanda take
arin tsallaka titi domin ta koma gida.
Sallama sukayi ta tafi,jameel yabi bayanta da kallo yana yaba natsuwarta da hankalinta.
awa yayi ya
auki,robar abincin ya nufi tantin da suka ha
a na tempol sabida ruwa da rana,kamin ay musu izinin shiga cikin barikin.
Zaune yake daga
arshen tantin,yana latsa wayarshi,hannunshi
aya,ri
e da bindigarsa,
Farine sosai yana da
an fa
in fuska kyakkyawa ajin farko,sede ko ka
an ba fara'a fuskarsa.
Sanda jameel ya shigo tantin,a yatsine ya
ago kyawawan idanuwansa ya kalleshi sannan ya amsa sallamarsa.
Robar abincin ya ajiye akusa da shi sannan ya shiga ciro kayan dake ciki,
e ledar soyayyun kajin yayi,sosai yayi mamakin ganin harda wanda aka soya da manja,
amshin abincin ne,yasa ya
ago kansa da sauri yana bin ledar da kallo,da sauri ya matso kusa da jameel,yana fa
in"kunyi waya da mummy ne?"ya tambaya cikin za
uwa.
"me ka gani"jameel ya tambaya.
"itace kawai take soyamin kaza da manja sabida ulcer ta,shiyasa nayi zargin kunyi wayane"
"ko ka
an,wannan wasu nasamu suka dafo mana,daga cikin garin nan,ka matso kaci abinci kasan tunda mukazo baka ci abinci ba tun
azu hankalina be kwanta ba sabida baka ci abinci ba"
Tausayin jameel
inne yakamashi ganin yadda yadamu dashi fiye da kansa,yasan duk
arinnan yayine domin shi.
Ba musu ya matso yasa hannu ya
auki cinyar kazar yasa abakinsa,da
in daya gauraye bakinsa sosai yatafi dashi,zagewa yayi yaci abincin sosai dan wannan girkin ma yafi na mommynsa da
Bayan sun gama cin abincin,su cincin da dublan din duk acikin jakun kunansu suka saka,sabida taimakon gaggawa,abincin kuma rufe sauran sukayi,sabida dare.