Sashe 21
Sign Married Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Bayan tafiyar Mom ne ciwonta ya yawaita inda ya gaji da kasalarta gaba
aya ta zama lazy bata iya wani moron kirki take gajiya da wannan yasa aka duba masa ita saiga
illar sabon ciki a jikinta a daidai lokacin ne kuma bikin Deen ya tashi da Maryam yarinyar da Innan Batool take ri
ewa da
yar Ma'eesh ya barta taje tayi wata guda akasha shagalin biki da ita ta dawo lokacin cikinta nada wata hu
u, sunci gaba da rayuwarsu me da
i da Nutsuwa a Omsk duk wata damuwa da tashin hankali da suka shiga a baya ya shu
e ya zama tarihi kamar baayita ba yanda kowa yake nuna mata soyayya ita da yaranta biyu Jany da Aazam abin yana matu
ar tsuma ta duk da cewa shi mulki ba'a rabashi da yan adawa, watanni suka shu
e cikin ikon Allah suna rayuwa cikin so da
auna cikin soyayyarsu babu abinda ya ragu abu
aya data fahimta dai Kamar nacin sex
insa ya ragu to ina ma yaga lokaci ashe komai dama yakeyi.
A wannan yanayin ne kuma ta
ara haihuwar
anta namiji wanda aka sanyawa Muhammad Zahrain daga nan ta dage masa sai ta huta sukayita rigima har saida Granny ta shiga maganar sannan ya amince ta huta na 3 years itadai tace masa to so tayi tayi planing na zamani amma ya hanata sai shi da kansa ya rin
a tsara abinsa sukaci gaba da rainon
ansu yana tafiyar da mulkinsa cike da soyayyar al'ummar da yake mulka kowa yana yabawa da salon mulkinsa da irin zazzafar
aunar dake tsakanin ma'auratan.
awancanta da Samha ya riki
e ya zama
an'uwantaka duk da cewa itama Samha sun koma Misra ita da mijinta da zama da
ansu Jalal sai Batool data haifa tayiwa Aminiyarta takwara bayan itama Janah tananan a Abuja rayuwar gidan mijin Masha Allah babu wata damuwa tsakaninta da Alh Ahmad sai damuwar kishiyoyi da suka sanyata a gaba da sahirce sahirce but abin baya tasiri da yardar Allah tunda ta riga tayi taubatun nusuha ta ha
ura da duk yanayin da rayuwa zata sanyata ta gwammace tasha wahala a gidan aure da tasha wahalar bariki kamar yanda tasha a baya.
Gashi tana samun taimako gurin Batool ita Samha dake yar halak ce taimako take bata sosai hakanan Batool ta gina mata babbar makaranta ta mallaka mata don dogaro da kanta, abinda yake damunta yanzu rashin haihuwa shima kuma sun dage da neman magani tare da nema a gurin Ubangiji cikin shekarar ta ta sha biyar da aure ne ta haifi yaranta biyu mace da namiji da Batool taje suna ne suke hirar CEO da Samy nan Janah take fa
a mata ashe suma suna cikin
ungiyar asiri lokacin rikicin soyayyarta da King Ma'eesh duk suka rasa rayuwansu.
Ajiyar zuciya tayi tace Allah ya gafarta musu nikam sun gamamin komi tunda a cikin
addararsu na ha
u da tawa
addarar kuma rayuwata" Tun wannan haihuwar janah bata kuma haihuwa ba, a lokacin Batool nada yara Biyar uku maza biyu mata Samha ma biyar ita hu
u ne mata
aya namiji, Khazeem mijin Samha shine yanzu babban abokin Ma'eesh suna bawa juna shawara akan abinda ya shafi mulki yaransu suna ziyartar juna duk lokacin da akayi hutun karatu, a wannan ziyarar ne Jany da Jalal suka ha
a kansu ashe soyayya sukeyi iyayensu basu sani ba, sai bayan Jalal ya koma Misra ya sanar da mahaifinsa shifa
arfinsa ya kawo aure zai yi kuma Princess Aysha yakeso zai aura, Aikuwa Khazeem yana sanar da Ma'eesh shima yayi na'am, dake abin tuwona maina ne cikin
asa da wata biyu akasha shagalin bikin da aka da
e baayi irinsa a masarautun biyu ba aka
auki amarya Jany aka kaiwa angonta Jalal, rayuwa taci gaba da tafiya yanda akeso cike da Nutsuwa wasu
angarorin da
alubale.
*_Alhamdulillah!
Alhamdulillah!!
Alhamdulillah!!!
Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Allah subhanahu wata'ala, wanda yake wanzar da komai ba tare da jinkiri ba, ina godiya garesa daya bani ikon kammala wannan
ayataccen labari me fari jini me taken sign married kuma ina godiya ga masoyan labarin wa
anda suka samu damar biyana ha
ina da wa
anda basu samu dama ba._*
*Note:* *kamar yanda na fa
a a farkon labarin Nan duk wani aure In ba irin auren da Allah da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi Wasallam) suka umarcemu da muyi bane to haramun ne a garemu mu musulmi kuma don Oum Hairan ta rubuta littafin da yake nuni da
arnar wasunmu a doron
asa ba yana nufin tace ya halatta bane, not babu ruwan Oum Hairan in kaje kayi kai ka sani bata gurin sanda zaka amsa tambayar mahaliccinka kamar yanda kaima bakanan sanda zan amsa tawa.*
*Masu jiran complete book 1-2&3 to ya kammala kamar yanda na fa
a muku complete 1k ne via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact of evidence 09031307566*
*Sabo yananan tafe 1/8/2025 Insha Allahu me taken *KING ROMANCE Don Allah ina neman alfarmar yammata su daina karantamin littafi*
*OUM HAIRAN*