← Book details Sign Married Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 21

Sashe 14

Sign Married Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saida ta gama ha
a kayan tsaf ta fara zuge trolley
in ya cafki hannunta da sauri ya finciko ta ta fa
irjinsa ya maza ya matseta ta fara
arin
wacewa tana kuka me gunji tana cewa
Ma'eesh Please leave me alone please leave mee!....." Tana maganar da kuka me rikita me sauraro, gaba
aya ta ri
ashi ta rikitashi ta dagula masa lissafi ko lokacin da aka juyar mata da tunani a kansa fuskanci Turjiyarta irin yau ba, yanda take dukansa ta ko ina tana ya
ushinsa tana cewa dashi leave me alone please Ma'eesh leave me abin ya girgiza tunaninsa ha
e bakinsu yayi ta kuwa cije masa lips tana tureshi ya sake ta da sauri ta
auki trolley
inta ta danna pin na
ofar ta fice da sauri, bin bayanta yayi shidai bai san wani guri da ta sani a Sudan ba bare yace can zata, to me take shirin aikatawa ina take shirin zuwa?" Maza yayi ya yiwa getman alama da kada ya bu
e mata hakan yasa security
in ya fice da sauri tare da kulle kofar ta baya shi kuma ya isa gabanta da gudu ya dur
ushe jikinsa na rawa yace
Don Allah ki daina yimin wannan gwajin Bea zaki kasheni wlh bazan jure ba, kinyi al
awarin zaki rayu dani a kowanne yanayi Meyesa kike shirin barina yanzu me nayi Miki?..."
*OUM HAIRAN*
[7/23, 9:07
PM] Oum Hairan: *Book 3 page 17-18*
*Oum Hairan*
*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Send evidence of payment for direct chat me
https://wa.me/message/FJFZD6227PBYP1
yar ya iya kai kansa gida bai koma sashin Granny ba ya nufi
akin Batool dake kwance ta sanya Aazam a gaba tana kallonsa zuciyarta tayi mata nauyi masifu sun
i barin rayuwarsu da sun fara murna sun fita a wannan sai wata ta kuma Kunno Kai yanzu kuma cikin masifar mulki zasu shiga?" Hawayen dake Zarya a idanunta tayi maza ta share tunawa da ro
on da Mom tayi mata na ta rarrasheshi tasan bazai yarda da hukuncin data yankewa rayuwarsu da sau
i ba, zuba mata ido yayi yace
Me kikewa kuka?" Cikin son basarwa ta yun
ura ta tashi zaune tana
alo murmushi tace
Na shiga Bedroom
inka naga bakanan" zama yayi a saman gadon ya fuskaceta tare da kana hannunta yace
Me kikewa kuka Uhmm telk to me" batason yi masa
arya sannan batason sare masa gwiwa, yanke shawarar basarwa tayi tace
Ba ina kuka bane na damuwa inayi ne don farin ciki da Allah ya hana azzalumai ikon rabani da
ana Da
ina banta
a tausayin wani mutum kamar yanda na tausayawa Granny yau ba, ashe Dad ba ra'ayinsa bane rayuwar da yayi shima narkar dashi akayi aka dulmiyar dashi
Ajiyar zuciya ya sauke ya kwanta a gefenta yace
Zuciyata zafi takeyi Bea na tsani mulki matu
ar bana gidana bane, Ni ina jin kamar ba adali bane Ni akanme zasu za
i kaini inda zasu
oramin nauyin da idan santsi ya jani zan iya kasa amsa tambayar mahalicci na Batool na tsani mulki tun ina
arami dana fahimci shine Ummul aba'isin wahalolin rayuwata Batool na tsani mulki tun lokacin dana fahimci a kansa ne ake neman hallakar dani da duk wani abu daya shafeni, me zanyi dashi?

Me nake nema dashi?

Suna
aukaka ko dukiya?

Batool wanne ne banidashi?

Wai wanne ne Allah bai bani ba?"
Yanda ya
arashe furucin da
araji Saida hantar cikinta ta motsa tunda take dashi sau
aya ta ta
a ganinsa a wannan yanayin lokacin da Lateef ya kusanceta wannan rana taga madarar tashin hankali sai kuma yau da yake neman birkice mata, kamo hannunsa tayi tace
To ya zamuyi tunda Mom ta riga ta yanke hukunci Daddyn Jany Wlh Nima banason wannan shirin kwata
baimin ba sai nake ganin kamar rabani dakai za'ayi...."
Rufe mata baki yayi yace
a'a don Allah saidai a rabani da raina but danasan abinda dawowarmu zai zama kenan da munyi zamanmu bamu dawo ba, wacce kulawa ce, me a doctor da zan kasa baki Bea?" Kwantar da kanta tayi jikinsa tana sauke ajiyar zuciya tace
Kayi h
r da abinda Allah ya hukunta a kanka mijina, bazai canzu ba mu jira ikonsa kawai" iska ya furzar ya mi
e ya nufi bathroom ya sakarwa kansa ruwa yanajin saukar ruwan kamar yana watsa tafasasshe a jikinsa, fitowa yayi ya sanya kaya ya fice, bai dawo gidan ba sai cikin dare har kowa yayi bacci, yana parking ya fito ya nufi part
insu ji yayi an dafo kafa
arsa ya tsaya cak da tsananin mamakin waye a wannan daren, ga
abi'ar gidansu dai yasan kowa yanzu ya kwanta Deen ne zaka iya samunsa yanzu ido biyu shi kuma bai dawo
asar ba.

Zagayowa gabansa Granny tayi ta tsaya tana masa murmushi tace
Nasan abinda ke damun
ana har yake fushi dani kayi ha
uri zakaga amfanin wannan tsarin da nayiwa rayuwarka...." Tayi maganar da harshen Russianci janyewa yayi yayi gaba ta bisa da kallo tana murmushi tasan dama hakan zata faru, tun yana yaro babu abinda ya tsana kamar sarauta, juyawa tayi ta nufi sashin da aka sauketa ta
aura alwala alwala ta tayar da sallar nafila ta jima tana ro
on za
in Allah akan wannan
udiri nata, tabbas lokaci yayi da ya kamata ta ha
ura da mulki zuwa yanzu tsufa ya gama kama dukkan ga
anta tana bu
atar Hutu tana bu
atar itama ta samu makusanci duk duniya Ma'eesh ne ka
ai magajinta gashi tana
arin mallaka masa abinda ya kasa bawa mahaifinsa shi kuma yana neman butulce mata.

Shikuwa yana shiga ciki ko wanka bai iya ba ya zauna ya rafsa uban tagumi, jiyo alamun shigowarsa ne ya sanya Batool mi
ewa ta
auki Aazam domin ko wanka bata yarda ta shiga tabar
anta gani take za'a dawo a
auke mata shi, nufar
akinsa tayi ta bu
e ta shiga ta zauna a kusa dashi ya
ago ya kalleta yace
Meye ya hanaki bacci?" Bata bashi amsa ba sai mi
a masa Aazam da tayi tace "His royal highness ne" kallonta yayi ya kalli yaron yayi murmushi yace
Na bar masa idan yaga zai iya nikam banaso....." Rufe masa baki tayi tace
Ya jarumin maza sadaukin duniya gwarzon gwarazan wannan
arni zai karaya kuma ya rin
a tura hannunsa ga tatsitsin jaririn da bazai iya amfanar kansa da komai ba?"
Zubanta idanu yayi ta karyar da kanta gefe tace
Zani kasance tare dakai a kowanne yanayi don Allah kayimin wannan alfarmar da
ina kar mu watsawa Granny
asa a ido wlh ba
inka takeyi ba itanasonka ne shiyasa ta za
eka, kar ka manta kai ka
ai take da kai a duk duniya bataji da
in Daddy ba kaima ta gaza jin da
inka anya kuwa zata rayuwa da farin ciki?" Lumshe idanunsa yayi yana sauraronta ta
ora da cewa
Insha Allahu kar
ar kambun sarautar
asarka ta gado na nufin warwarewar komai da
ina kai
in jarumine kuma dama ita sarauta bata rago bace, gashi har na fara fa
awa duniya saura kwanaki ka
an na zama matar Sarki....." Ta
arashe maganar tana dariya ya zubanta ido da tsananin mamakin yanda take zaro masa zance bayan ta sani tun a baya babu abinda yake
ata masa rai kamar maganar mulki.

Kwantar da kansa yayi saman gadon yana yamutsa sumarsa da
ayan hannunsa tana shirin yin magana yace
Stop Bea, kwangila aka baki a kaina kika kar
a?"
agowa tayi da sauri ta zuba masa ido cike da tashin hankali da firgicin da yake nuna irin mugun dukan da furucinsa yayi mata, bai jira cewarta ba ya
ora mata Aazam a cinyarta ya tashi yaci gaba da bala'i yana cewa
Of course Bea kalamanki yayi kama dana wacce ta kar
i kwangila akan rayuwata Meyesa
azu kika nuna bakyason kasancewata Sarki yanzun kuma kika dawo kike nunamin kinyi na'am har kina kwa
aitamin mulki Batoolll kin samin kokwanto akanki"
agowa tayi da sauri jikinta na rawa idanunta na kawo ruwa ya tsugunna daidai gwiwarta yace
Don Allah nawa suka baki?

Ni zan ninka Miki amma Bea banason sarauta na rayu a haka yafimin komai da
i, nawa ne Bea!

Nace nawa suka baki?" Ya
arashe maganar da
aga murya abinda ya sata saurin mi
ewa tana rushewa da kuka ta fice masa a
akin da sauri, binta yayi da sauri yana cewa
Ki fa
amin kwangilar wa kika kar
a zan mayar musu da ku
insu kuma zan ninka Miki abinda suka baki"......
awa tayi
akinta ta datse kofar ta tsaya a zame a jikinta ta rushe da wani kuka me ciwo tana
ara matse Aazam a jikinta tana furta
Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" sosai hankalinta ya tashi da yanda taga ya birkice mata tanajin bugun
ofarsa kamar zai
alleta yana cewa
Open your door Bea karki bari na
alle
ofar nan zanyi Miki abinda baki ta
a tsammani ba, banza tayi dashi ta tashi ta shige can ciki ta haye gadon tare da sakin labulensa tayi addu'a bayan ta ka
e inda zata kwanta ta kwantar da Aazam tare da ci gaba da kukanta me ban tausayi sosai take nadamar yi masa maganar amma ya zatayi Mom da Granny ne suka sakata tare da nuna mata muhimmancin kar
ar mulkinsa Granny ta tabbatar mata idan ta mutu batare da ta shawo kan Ma'eesh ya zama sarkin Russia ba to masarautar zata koma hannun
aninta ne wanda yanzu haka yake bin addinin yahudanci idan kuwa Mulkin Russian ya koma hannun Eedmer to musulmin dake wannan yanki zasu koma rayuwa cikin tasku
unci da ba
in cikin rayuwa domin yasha alwashin sai ya gallazawa musulmi duk ranar da mulki ya koma hannunsa, da wannan tayi masa kwa
ayin samun ladar rayuwar al'ummar da suke jiransa yaje musu a matsayin Sarkinsu.
Chapter 14 · 0% Book details