← Book details Sign Married Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 21

Sashe 1

Sign Married Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read

[7/15, 11:31
AM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*Oum Hairan*
*Book 3*
*page 1-2*
*___________________________________*
*Wannan littafin na ku
ine me bu
atar book 1 & 2 ya sun zama cmplt*
*Via 500 VIP 1k 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact of evidence*
*09031307566*
*___________________________________*
Tunda Nuwairah ta fara maganar idanun Batool yake a lumshe hawaye na bin gefensu a hankali ta bu
e baki tace
Amma meye yasa aka
oyemin Nuwairah inada ha
in na sani don na sawa Zuciyata ga da wanda zan rayu, sunyimin wasa da hankali sun wahalar da Zuciyata tsakanin jiya da yau kuma Ni wlh Deen shi na za
a ba Ma'eesh ba me zanyi da wannan mutumin da yake neman rayuwata tun a farkon rayuwata dashi kuma har yanzu bai daina ba, wai Nuwairah me zanyi da mutumin da ya manta dani da rayuwata tsahon shekara biyu uku kuma yasan ya ha
ani da wahalar da dole zan bu
aci makusanci, me zanyi da mutumin da baya kishin mutumcina a gabansa kuma da kansa zai iya fansar da mutumcina Ban shirya rayuwa da Ma'eesh a wannan karon ba saboda haka zan koma rayuwar dana baro wlh banjinsa a matsayin da na bashi a baya Ni yanzu tunda abin ya zama haka gara shima ya barni naje nayi rayuwata Ni ka
ai, Samha dana sani ma Na yarda an aura min Anwar da yanzu Ban shiga cikin wannan wasan kwaikwayon ba"
Ajiyar zuciya Samha ta sauke tace
Dama abinda ya kamata ya faru kenan amma shi meye ya hanashi neman matarsa da
iyarsa tsayin wannan lokacin?" Murmushi Nuwairah tayi tace
Yaudarar kaine na ace Yaya Ma'eesh bai nemi Aunty Batool da Baby ba wlh ko yaushe mafarkinsa ganinsu inajin a duniyar nan
asar da bai zaga ba domin nemansu bayan ya dawo daga duniyar mantuwa ba tsayin watanni shida daya shiga, nifa har tunanin zautuwarsa na fara saboda yanda ya firgice akan abinda babu wanda yasan dashi to gara Mom tace tasanki" da Janah da Samha sukaci gaba da hirarsu ita ko Batool Zuciyarta cike take da zullumin abubuwa da yawa tabbas bata
in Ma'eesh duk da tana zarginsa da wofintar da rayuwarta amma kuma yau sai takejin wani sinadari me kama da fita a zuciya da yake
arsuwa a ranta game dashi.

Lumshe idanunta tayi daidai lokacin da taji shigowar Mom
akin tana cewa dasu kun dameta da surutu ita da bata da lafiya Nuwairah kuje ku ha
a kayan can na garar iyaye da za'a tafi dasu Nigeria don Allah suma yan kawo amarya a ware musu nasu" jinjina kai tayi suka fita ita da su Samha ita kuwa Mom zama tayi a kusa da ita tace
Ya jikin
ata but ba inda ke Miki ciwo yanzun dai ko?" Sunkuyar da kanta tayi
asa tana wasa da yatsun ta, Mom tayi dariya tace
Yar jaka wai kunya ko?

To Fateemah ai wannan abin an daina shi Ni mamanki ce kamar yanda
an uwanki basujin kunya ta kema banson kunya tsakaninmu so nake ki zama
awata a gidannan Kinga dama Hausawa sunce babba
awa ko?" Murmushi tayi Mom ma tayi murmushi ta tashi ta ha
o mata wani irin kuni da yasha kwakwa da madara da zuma ta
iba a cokali zata bata tayi murmushi tace
Mom ki bani zan iya sha da kaina" dariya Mom tayi tace
Ai nasan zaki iya nace zan baki in kuma ni bakiso na baki sai na kira miki mijinki ya baki" jin ta fa
i haka ne ya sata ta fara kar
a domin da gaske bata bu
atarsa a da'irarta tsoronsa takeyi da gaske tasha kashi tayi nadamar yi masa turjiya domin kuwa tanaji a jikinta Idan ya kuma matsarta nisan kwanan da ya kawota yanzu bazai iya kaita gobe ba.

Saida Mom ta tabbatar da
oshinta sannan ta bata magungunan ta tasha ta ha
a mata ruwa me sau
in zafi domin
inkin bai bu
atar ruwa me zafi ta taimaka mata tayi wanka ta bata daguwar riga ta saka ta kwanta baccin Nutsuwa ya
auketa bata farka ba sai yamma sosai tayi sallar Azahar da la'asar a zaune tana zaune tana lazumi taji an bu
ofar an shigo bata juya ba amma ta tsinci kanta da fa
uwar gaba Jany ta rungumeta ta baya tana dariya tana cewa
Miss Mommy shine jiya ko Daddy yace zaije ya dawo ya tafi dani ya
i dawowa"
aukarta yayi yace
Naje nemo miki abokin wasa ne kinji shiyasa ban dawo da wuri ba" no
e kafa
a tayi tace
Amma baka dawo ba kuma baka kawomin baby's
in ba"
Lakace mata hanci yayi yace
Mommynki ce zata baki amma sai nan da 1 years zata baki ko Mommy?" Banza tayi masa yayi murmushi tare da shafa kansa yace
Au Sorry Ashe fah fushi akeyi dani daughter tayani Bama Mommy ha
uri bada gangan bane da
inta ne ya hanani control kaina" cikin masifa tace
Nifa banason ganinka ne kawai ka tafi ka barni naji da masifar data sameni" zubanta idanu yayi yana nazartar furucinta kafin ya sauke numfashi yace
Wacce masifa Bea?" Cikin kukan da bata shirya zuwansa ba tace
Ni Shikenan haka zan gama rayuwata babu za
in abokin rayuwa, a farko na za
i Yunus da talaucinsa da komai na aminta ya zama jagora na domin shi
in mutum ne me nagarta da kyawawan
abi'u amma sai
addara da son zuciyar wasu ta ha
ani dakai, haka na ha
ura na kar
eka a matsayin
addarata Saida na saba dakai sannan ka watsar sani ka fita daga rayuwata a lokacin da nake bu
atarka, haka naje na saba da rashinka na ha
ura bayan nasha wahala na cireka a Zuciyata na cusa Deen a cikinta, kuma Zuciyata tayimin biyayya ta kar
eshi da gaske, Ma'eesh akan me lokacin da nake burin mallakawa Deen komai zakazomin a matsayin dana bawa waninka akanme zaka zama mijjna bayan Ni ba kai na za
a ba?"
Cikin wani tsananin fa
uwar gaba Ma'eesh ya
ago yayi saurin ri
e hannunta jikinsa na rawa yace
Don....don Allah Bea karki za
i hukuntani da haka bazan jureba na tsani naji cewa akwai wani bani ba a ranki Ni na mallaka Miki komai ke ka
ao kike mulkin Zuciyata kuma bazan ta
a ha
aki da wata ba har abada Bea komai daya faru dani a cikin
addararki ne ki yarda dani Nima banida za
ine karki hukuntani da laifin da akayi mana tare kuma ma nafiki azabtuwa na fiki cutuwa don baki kariya Bea ki bani dama mu rayu cikin aminci har yanzu fah ba'a daina bibiyar rayuwarmu kuma ke
in akewa Ni kuma nayi al
awarin muddin ina raye sai na baki farin ciki don Allah ki amince min ki bani dama....."
Cikin
araji tace
Akan me zan amince maka bayan a baya da na amince maka yaudarata kayi?

Ma'eesh ba kaine irin mijina ba don haka ka rubuta ka aje zan Barka na koma inda na fito don inganta rayuwata, bance maka yanzu ba ban kuma ce maka gobe ba amma kuma ka zama cikin shiri kowanne lokaci zan iya gujewa ganinka, na rantse da Allah Ma'eesh ciwon tsanarka ne ya kamani cikin
anin lokaci....." Rufe mata baki yayi da sauri jikinsa na rawar tashin hankali yace
Don Allah karki tsaneni zaki fahimci komai yanzu Batool kar ki bada
ofar nakasa rayuwar mijinki"
Ture hannunsa tayi tace
Sai me don an nakasa rayuwarka Ma'eesh da hannu na ma zan iya nakasata don batada wani amfani gareni......" Bakinsu ya ha
e ba tare data tsammata ba yayi baya da ita ta rintse idanunta saboda wata wutar bala'i ta
iyayyarsa datake dauka a dukkan sassan jikinta, tureshi taketa
arin yi ta kasa so take ta
wace bakinta ya
i bata dama sai ma
ara shigewa da yake yi jikinta dukkan jikinsa yana wata irin tsuma ya tura hannunsa cikin rigarta ya dam
i boobs
inta rintse idanunta tanajin yanda yake yamutsa boobs nata ta
wace bakinta cikin sar
ewar numfashi ta sakar masa kuka me sauti abinda ya sanya shi janye hannunsa a nononta ya lumshe idanunsa yana jin yanda zuciyarsa keyi masa wani irin zafi, tunda yake a rayuwarsa bai ta
a jin kalami masu
acin wanda Batool take fa
a masa ba.
ewa yayi gaba
aya yanayinsa ya canza ya fice daga
akin hakan ya sanyata lalla
awa ta tashi ta nufi gadon ta kwanta badon tayi bacci ba sai don ta samu damar yin kukanta son ranta
asan Zuciyarta yana tuhumarta Meyesa tayi masa haka meye yasa ta fa
a masa munanan furuci haka?

Meye yasa ta
i yarda da abinda Nuwairah ta fa
a mata meye kuma yasa ta
i bashi damar ya fahimtar da ita?
Chapter 1 · 0% Book details