Sashe 19
Sign Married Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai san sun iso ba Saida Muhsin ya ta
ashi yace
Ranka ya da
e mun iso fah mutane sunata jiran fitowarka" dawowa cikin nutsuwarsa yayi ya fara raba idanu yana kallon dandazon jama'ar dake tsaye a gurin sunyi sahu sahu dukkansu jami'an tsaro ne, duk yawonsa a duniya da gogewarsa Saida sukayi masa kwarjini yaji kamar kar ya fita, to amma ya zai yi tunda ya riga ya kawo kansa, fita yayi nan take aka saki tambarin isowar sabon Sarki take Shugaban sadaukan masarautar ya fita ya buga
afa yayi jinjina ya sarawa sabon Sarki ya dur
ushe ya kwanta ruf da ciki ya
ora kansa saman
afar Ma'eesh yace
Mun shimfi
a rayukanmu gareka ya shugabana, sunana Idra
shugaban dakarun Aljanu masu tsaron wannan Masarauta dani da mutanena muna masu mubaya'a da dawowar King Ma'eesh Zahrain Ma'eesh a karo na biyu bayan shi
ewarsa shekaru
ari da talatin da
aya da suka shu
e, tabbas kaine wanda muke jira, Ni na kasance gadajjen bawa kuma amintacce ga King Ma'eesh Zahrain ina godiya da Allah daya nunamin wannan lokaci da zan sake zama
ashin ikonka ya shugabana"
Tashi yayi ya sake
amewa yace
Yaku taron Aljanu dake wannan Masarauta na na
asa dana sama na ruwa dana saman duwatsu na gida dana jeji ina me yi mana albishir da cewa King Ma'eesh
inmu daya
aura garemu tsayin shekaru 131 muke kukan rasa adalin sarkinmu yau Ubangiji me tausayi da jin
ai ya dawo mana dashi zaici gaba da mulkarmu har zuwa lokacin da bamu san iyakarsa ba, Muna godiya gareki sarauniya Aysha kin cika al
awarin da kikayi mana kin tabbatar da wasiyyar mahaifinki sarki Zahrain Bin Ma'eesh"
Gaba
aya fadar ta hargitse da ihun murna maza da mata yara da manya suna ihu suna kiran King Ma'eesh!
King Ma'eesh!!
King Ma'eesh!!!"
Gaba
aya suka
aure masa kai da zantukan da yakeji marasa kan gado cike da ta'ajibi shidai bai iya cewa kowa komai ba wani dattijon tsohone ya rusuna yace
Allah ya taimakeka babu abinda zaka fahimta cikin maganganun Sadauki Idra
shi
in ya cinye shekaru dubu daya da
ari hu
u yana rayuwa a wannan duniya a
alla ya
auki shekara dari biyu yana hidima a wannan fada tun zamanin King Aazam na biyu yaga zamanin King Ma'eesh sannan yaga zamanin King Zahrain still yaga zamanin Sarauniya Aysha yanzu gashi a zamaninka, ya shugabana a yanda ake bamu labari da
ewa ne a duniya da bamayi amma kamar yanda ya fa
a tabbas tarihi yana maimaita kansa duk bayan shekara
ari, bayan shu
ewar King Ma'eesh na
aya da shekara
ari daidai kai kuma ka bayyana a wannan duniya tamu Ni na dauki King Ma'eesh na
aya a hannun nan nawa nayi masa mubaya'a tun yana jariri kamar yanda na
auki mahaifinsa Aazam a hannuna, haka na
auki Zahrain a tafin hannuna sannan na
auki sarauniya Aysha itama mahaifinka ne kawai da
addararsa zo a matsayin Sarki ba ban samu
aukarsa nayi masa hu
ubar Muslunci ba amma kai a gabana aka haifeka Ni na yanke maka cibiya kuma nine nayi maka wanka na bawa mahaifiyarka kai bayan na tabbatar mata da sunanka Ma'eesh na biyu.
Tunda na
aukeka hatimin sarauta ya bayyana a
wayar idanunka da goshinka, tsananin kamarka da Ma'eesh na farko tasa na tabbatar da cewa
arni ne ya zagayo domin kuwa ranar days shekara
ari da mutuwa ranar ya dawo a matsayin kai, tabbas kaine Ma'eesh
inmu amma wannan karon kaine ka haifi Aazam ba Aazam ne ya haifeka ba"
Cike da
aurewar kai ya kalli Wannan yamushasshen Dattijo yace
Bana fahimtar komai cikin tatsuniyoyin nan naku Baba" murmushi yayi yace
Nikuma nayi al
awarin zan tuno maka da abinda ka manta, har wannan game
in da ka buga da kakarka haka Ma'eesh na
aya suka buga da kakarsa Asiya a wancan lokacin shima bai rayu tare damu ba lokacin da yakai shekarunka sai kakarsa taje domin taho dashi ya zama Sarki a lokacin an haifa masa Zahrain, shi kuma ya
auke matarsa da niyyar zasu koma Japan bayan ya fita yabar Pharteemarh a
aki da Zahrain ne dakarun Aljanu sukaje suka
auko matarsa da
ansa bisa umarnin Queen Asiya shima da matarsa aka samu kansa ya kawo kansa wannan Masarauta, kamar yanda kaima Sarauniyarmu ce ta zama silar zuwanka domin na tabbatar da baayi nasarar
auko sarauniya ba da bazakazo mana a matsayin Sarki ba"
Sun gama kullewa Ma'eesh da Muhsin kai shikam Muhsin harda tsoro cikinsa ya ka
u da tsananin mamakin wannan ha
akar ta wannan masarauta ya za'ayi mabambamtan jinsi su rin
a rayuwa tare?
Ya za'ayi kana tafiya da mutum a matsayin mutum amma yana baka labarin shekaru kusan
ari uku baya to wai su wa
anne irin mutane ne?
Shi tunda ya shigo gidan sarautar har yanzu baiga mutum ba kenan da aljanu suke ta kara kaina, to ko suma wa
anda suka
ebosu a airport
in aljanu ne?
Sake
ullewa cikin Muhsin yayi a haka dai ya
ame hannun Ma'eesh
am suka shiga wata katafariyar fada da mutane nan ma sunata murna sunata watsa fure da
arin turaruka ga King Ma'eesh, sunata rera wa
in yabon wannan masarauta da kuma na nuna kewarsu garesa da tafiyar da yayi ya barsu tsayin shekaru.
A haka fita sai lokacin suka shiga bangaren da asalin gidan sarautar yake gini ne na gani a fa
a masarautar ta gaji da ha
uwa masarauta me kafaffen tarihi, wannan dattijon shine yayiwa King Ma'eesh jagora har
angaren da aka tanada domin shi nan ma barori ne da kuyangi suketa kai kawo sai lokacin ya fara dawowa saidai ya kalli Wannan tsohon yace
A sallami kowa da
angaren nan Yanar sannan a kusantomin da Sarauniya sashina bana bu
atar raba makwanci da iyali na"
Jinjina kai Yanar yayi yana mamakin yanda komai na Ma'eesh na
aya yake zuwa daidai dana Ma'eesh na biyu shima wancan duk rikicin da akayi akan sarki baya zama guri
aya da mace bai iya yarda ya raba sashi da iyalinsa ba ko yaushe suna tare har rayuwarsu ta
are"
Bai matsa daga inda yake ba cikin abinda bai wucce minti biyu ba Tsoho Yanar yace
Ya shugabana Sarauniya a yanzu haka ta rigaka shiga turakarka" da sauri suka kalli juna shida Muhsin Muhsin yace
Don Allah ku taimaka ku kaini cikin bani adama Ni wannan almarar taku tana neman tarwatsa min
walwa" sunkuyar da kai Yanar yayi yace
Yanzu haka mahaifiyarka tana cikin wannan masarauta tazo don ganin na
in sarautar
an uwanka muje na kaika garesu" girgiza kai yayi yace
nifa babu wanda na yarda dashi a wannan guri don na fuskanci fadar aljanu aka kawoni yanzu dama duk sha
uwar da mukayi dakai Bro ashe kai
in ruwa biyu ne rabinka mutum rabinka aljan Innanillahi wayyoh Allah Mom wayyoh Abbie Shikenan na zama naman aljanu"...........
*OUM HAIRAN*
[7/26, 9:31
AM] Oum Hairan: *Book 3 page 27-28*
*Oum Hairan*
*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Send evidence of payment for direct chat me
https://wa.me/message/FJFZD6227PBYP1
Sosai Ki
imewar da Muhsin yayi ya bawa Ma'eesh dariya yana
aya daga cikin abinda yasa baya son rayuwa a Omsk ya za'ayi kayita rayuwa da aljanu komai naku tare kuci tare kusha tare sannan ace ma sune manyan fadawanka bani adam irinka saidai su zama hadimai a gare ka wannan abin ai da
aure kai shikam rayuwar tayi masa nauyi, to yau ga wanda ya fishi rashin dauriya.
Dafa Muhsin yayi yana shirin magana yaga ya zube bisa gwiwowinsa yace
La'ilaha illallahu Muhammadur Rasulullah, Yakai wannan sarki na aljanu da mutane wlh tallahi idan ba'a mai dani cikin mutane yan uwana ba zan iya ha
iyar zuciya na mace muku anan babu abinda ya dameni wayyoh Allah Ni wayyoh Shikenan rayuwata tazo
arshe"........
Yanda ya diririce yana zuba musu hauka ne yasa Ma'eesh kallo Yanar shi kuma ya rufe idanunsa ya busawa Muhsin iska ta bayansa take ya
ingire a gurin sumamme ya juya ya nufi hanyar da zata kaishi ga turakarsa yana cewa
a kaishi inda Mom take ya manta da duk abinda ya tsoratashi" rusunawa Yanar yayi yace
Angama ya shugabana" take suka
ace daga parlourn, inda shima ya haura saman yana mamakin girman
angaren da akeso ya rayu shi ka
ai wannan ai tsorata zai keyi shima, bu
e wani
akin yayi katafare shiryayye kuma
awatacce ga girma, shiga yayi ciki yana shiga hasken
akin ya kunnu ya isa gaban gadon da yake hangen motsin mutum akai ya janye duvet
in sai ga Batool ta bayyana kwance tana bacci cikin wata
asaitacciyar shiga ta alfarma me
aukar hankali, zuba mata idanu yayi yanason tabbatar da itan ce ko kuwa fake aka kawo masa?
Shakka babu Batool
insa ce kwance take bacci wanda da alama tunda aka
aukota daga Nigeria bata samu damar farkawa ba, numfasawa yayi yakai hannunsa ya fara shafa goshinta tare da kwanciya daidai kunnenta yana busa mata iska a ciki abinda ya sanyata mi
a tayi salati ta rungume kansa tare da
ora hancinta saman sumarsa ta sha
amshinta tayi kissing na sumarsa tace
ina inajin da
in baccina ka tasheni"
Lumshe idanunsa yayi yace
5:30pm banajin akwai sallah
aya da kikayi bayan ta asuba" da sauri ta tashi tana cewa
Innanillahi Abul Aazam baccin mutuwa nayi?" Fara bin kanta tayi da kallo a cikin wani madubi dake facing
inta bin jikinta ta farayi da kallon tuhuma da tsoro ta
ago ta kalleshi ta sake bin
akin da kallo ta kuma sauke idanunta akansa tace
Inane nan Abul Aazam wannan wacce irin shiga ce a jikina?" Kwanciya yayi a gefenta ya kamota ta zame yace
Kinsan me?