← Book details Sign Married Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 21

Sashe 12

Sign Married Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana gama fa
in haka yayi masa kiran sallah tare da la
ana masa kalimatusshahada, ya mi
e idanunsa na zubar da hawaye ya isa ga wani gado na jarirai ya kwantar da yaron ya isa ga Batool da take zaune Kamar robot ya kama hannunta yace
Alhmdllh Bea kin biyani kin gama min komai saura na biyaki kema" kwantar da ita yayi ya kira Dr Nadar ta shigo yace ta dubata in babu damuwa yanason wanketa" fara check
in ta tayi cikin ikon Allah babu damuwa duk girman wannan ingarmar jariri da irin wahalar da tasha bata samu
ari ba ta sauke ajiyar zuciya zuge mata jinin da wata na'ura sannan tace masa ta gama, taimakawa Batool yayi ta tashi duk jikinta na amsa mata suka shiga bathroom ya ha
a mata ruwa me sau
in zafi ya taimaka mata ta wanke jikinta sannan ya tayata ta gasa kanta sosai duk da tanajin zafin ruwan amma dole tayiwa kanta gatan da batasan meyi mata ba a wannan
asar da basuda kowa.

Kiran wayoyinsa da ake tayi ne yasa shi fita ya bu
e babyn da yaketa bacci cikin kwanciyar hankali ya
auki wayarsa dake Ring number Deen ya gani ya
aga da sauri tare dayi masa albishir yayiwa Allah godiya sannan ne ya kira Mom itama da yaga misscall nata ya sanar da ita haihuwar nan ta kasa zaune ta kasa tsaye daga
arshe ta kirashi tace lallai asan yanda za'ayi zuwa jibi Batool da jaririn su dawo gida a kula da su.

To shima dake har yanzu a firgice yake baija ba ya koma ya taimaka mata ta fito tana kwance a jikinsa ya shafa sumarta yayi mata sannu ta jinjina masa kai tace ya kira mata Samha, sai Khazeem ya kira domin bashida number Samha shi kuma ya kira matarsa ya sanar da ita suna shirin tafiya gida sai gata cike da farin ciki ta
auki jaririn tana kallonsa tana kallon Batool tace
Aa ya haka wannan karon anyiwa Daddyn Jany wayo babyn damu yake kama wannan ko
iyar fatar ce kawai ta uban Jany" dariya sukayi suka rankaya suka koma gida a gidan ma suna shan kulawa ita da
anta Samha kuwa a gidan ta yini sur sai dare sosai ta tafi gidanta shima don Khazeem yana gari ne, kwana biyu kuwa da haihuwar jirginsu ya
aga sai birnin Sudan inda Mom da dukka yan gidan Harda Abbie akazo tarar sabon jika Aikuwa Aazam yanashan carafke a hannun dangin ubansa harma da wanda Batool bata sansu ba yan uwan Mom da Abbie.

Washegarin dawowarsu saiga granny ta dira Sudan sunyi murnar ganinta duk da cewa Ma'eesh bai fa
a mata haihuwar ba tsoro yakeji kar saninta ya zama damuwa tunda dai a duniya damuwarsa
anta ne wato mahaifinsa Dad, sosai kowa yayi mamakin ganinta tsohuwa me dattako ga soyayyar jininta ta
auki Aazam ta zubansa idanu yaro kyakkyawa Masha Allah ta share hawayen idanunta tace
Mahaifinka naso ya zama sarkin Russia hakan ta gagara samuwa saboda mummunan
udirin mahaifinsa shakka babu Aazam shine zai mulki babbar masarautata, a wannan karon bayan mun hallaka ruhin
ana Nazhan da
arfin ayar Allah kuma nasa rundunar dakarun Aljanun Muslunci sun kar
i haihuwar Aazam to kuwa kaima dole ne ka koma daularka ka mulki mutanenka Ma'eesh wa
anda suka shafe shekaru talatin da biyar suna jiran wanzuwar shugabancin Jinin Zahrain ya mulkesu, ba laifina bane kasancewar mahaifinka bijirarre hakan ta faru ne daga son sai an rabamu da Mulkin Kasar Russia Ma'eesh mahaifinka an
atar min dashi tun yana jariri kamar yanda hannu yazo don
auke Aazam da uwarsa ta zama raguwa kamarni da tarihi ya maimaita kansa, da yanzu kuna cikin
uncin rashin makusanci kamar yanda na kasance a ciki bayan haihuwar Nazhan, Ma'eesh sun sace min
ana sun gur
atamin shi sun shayar dashi soyayyar addinin yahudanci bayan mun kasance musulmi tun zamanin Annabi Sulaiman kaico, shekara goma sha biyar na kwashe bansa Nazhan a idanuna ba, bayan dawowarsa ne na fahimci sun dulmiyar dashi cikin duniyar Tsafi da addu'a ta ta kasa dawo min da
ana daidai.
auki hakan a matsayin
addararsa tun farko Ubangiji bai sanyashi cikin Muminai ba, da wannan nayi al
awarin zanyi bakin
arina don ganin na tseratar dakai Ma'eesh da zuri'arka na za
i na rasa Nazhan don ka rayu cikin aminci kaida iyalinka.

Sauka tayi
asa ta ri
afarsa Mom ta kamota ta
agata tace
Bazaki ro
i abinda kikafi
arfinsa ba Granny indai nice mahaifiyar Ma'eesh kuma ke kika haifi mahaifinsa to bazaki koma Moscow ba Saida jikanki Ma'eesh da iyalansa nayi Miki wannan al
awarin"
Ficewa Ma'eesh yayi da sauri zuciyarsa na harbawa da
arfi, part
insa ya shiga ya zube a kujera jikinsa na rawa yana sharce zufa tunda yake baita
a sha'awar zaman Moscow ba kuma bashida ra'ayin Sarauta, Meyesa Mom tayi masa shigar sauri a rayuwarsa meyesa tayi masa katsalanta ta yanke masa hukunci batare da ta saurari ra'ayinsa dana matarsa ba?

Tashi yayi ya shiga bathroom yayi wanka ya nufi masallaci ya gabatar da sallar La'asar ya zauna yana tunanin
alubalen dake tunkaroshi taya zai fara rayuwa a duniyar da bai saba ba?

Taya zai saba da
abi'un da yake musu kallon ba
i cikin rayuwarsa, sannan taya zai fara mu'amala da mabanbanta halittu, sarai yasan inda mulkin masarautar Granny yake mulkin mutum ne da aljan domin kuwa duk wani aljani dake rayuwa a yankin wannan Masarauta
ashin kulawarta yake shi ta ina zai fara?"
OUM HAIRAN
[7/22, 7:16
PM] Oum Hairan: *Book 3 page 15-16*
*Oum Hairan*
*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Send evidence of payment for direct chat me
https://wa.me/message/FJFZD6227PBYP1
yar ya iya kai kansa gida bai koma sashin Granny ba ya nufi
akin Batool dake kwance ta sanya Aazam a gaba tana kallonsa zuciyarta tayi mata nauyi masifu sun
i barin rayuwarsu da sun fara murna sun fita a wannan sai wata ta kuma Kunno Kai yanzu kuma cikin masifar mulki zasu shiga?" Hawayen dake Zarya a idanunta tayi maza ta share tunawa da ro
on da Mom tayi mata na ta rarrasheshi tasan bazai yarda da hukuncin data yankewa rayuwarsu da sau
i ba, zuba mata ido yayi yace
Me kikewa kuka?" Cikin son basarwa ta yun
ura ta tashi zaune tana
alo murmushi tace
Na shiga Bedroom
inka naga bakanan" zama yayi a saman gadon ya fuskaceta tare da kana hannunta yace
Me kikewa kuka Uhmm telk to me" batason yi masa
arya sannan batason sare masa gwiwa, yanke shawarar basarwa tayi tace
Ba ina kuka bane na damuwa inayi ne don farin ciki da Allah ya hana azzalumai ikon rabani da
ana Da
ina banta
a tausayin wani mutum kamar yanda na tausayawa Granny yau ba, ashe Dad ba ra'ayinsa bane rayuwar da yayi shima narkar dashi akayi aka dulmiyar dashi
Ajiyar zuciya ya sauke ya kwanta a gefenta yace
Zuciyata zafi takeyi Bea na tsani mulki matu
ar bana gidana bane, Ni ina jin kamar ba adali bane Ni akanme zasu za
i kaini inda zasu
oramin nauyin da idan santsi ya jani zan iya kasa amsa tambayar mahalicci na Batool na tsani mulki tun ina
arami dana fahimci shine Ummul aba'isin wahalolin rayuwata Batool na tsani mulki tun lokacin dana fahimci a kansa ne ake neman hallakar dani da duk wani abu daya shafeni, me zanyi dashi?

Me nake nema dashi?

Suna
aukaka ko dukiya?

Batool wanne ne banidashi?

Wai wanne ne Allah bai bani ba?"
Yanda ya
arashe furucin da
araji Saida hantar cikinta ta motsa tunda take dashi sau
aya ta ta
a ganinsa a wannan yanayin lokacin da Lateef ya kusanceta wannan rana taga madarar tashin hankali sai kuma yau da yake neman birkice mata, kamo hannunsa tayi tace
To ya zamuyi tunda Mom ta riga ta yanke hukunci Daddyn Jany Wlh Nima banason wannan shirin kwata
baimin ba sai nake ganin kamar rabani dakai za'ayi...."
Rufe mata baki yayi yace
a'a don Allah saidai a rabani da raina but danasan abinda dawowarmu zai zama kenan da munyi zamanmu bamu dawo ba, wacce kulawa ce, me a doctor da zan kasa baki Bea?" Kwantar da kanta tayi jikinsa tana sauke ajiyar zuciya tace
Kayi h
r da abinda Allah ya hukunta a kanka mijina, bazai canzu ba mu jira ikonsa kawai" iska ya furzar ya mi
e ya nufi bathroom ya sakarwa kansa ruwa yanajin saukar ruwan kamar yana watsa tafasasshe a jikinsa, fitowa yayi ya sanya kaya ya fice, bai dawo gidan ba sai cikin dare har kowa yayi bacci, yana parking ya fito ya nufi part
insu ji yayi an dafo kafa
arsa ya tsaya cak da tsananin mamakin waye a wannan daren, ga
abi'ar gidansu dai yasan kowa yanzu ya kwanta Deen ne zaka iya samunsa yanzu ido biyu shi kuma bai dawo
asar ba.

Zagayowa gabansa Granny tayi ta tsaya tana masa murmushi tace
Nasan abinda ke damun
ana har yake fushi dani kayi ha
uri zakaga amfanin wannan tsarin da nayiwa rayuwarka...." Tayi maganar da harshen Russianci janyewa yayi yayi gaba ta bisa da kallo tana murmushi tasan dama hakan zata faru, tun yana yaro babu abinda ya tsana kamar sarauta, juyawa tayi ta nufi sashin da aka sauketa ta
aura alwala alwala ta tayar da sallar nafila ta jima tana ro
on za
in Allah akan wannan
udiri nata, tabbas lokaci yayi da ya kamata ta ha
ura da mulki zuwa yanzu tsufa ya gama kama dukkan ga
anta tana bu
atar Hutu tana bu
atar itama ta samu makusanci duk duniya Ma'eesh ne ka
ai magajinta gashi tana
arin mallaka masa abinda ya kasa bawa mahaifinsa shi kuma yana neman butulce mata.
Chapter 12 · 0% Book details