Sashe 11
Sign Married Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda suka fito take ganin abubuwa na zame mata bibbiyu tana dai daurewa har sukaje wani gurin hutawa suka zauna, yanata lura da yanayinta duk a firgice take, sun
auki lokaci a gurin hutawar yaga ta rintse idanunta ta dam
e hannunsa jikinta na rawa tana furta hasbunallahu wa ni'imal wakil, ri
eta yayi sosai saboda rawar jikin nata ta wucce misali yace
Bea menene?" Cikin firgici tace
Na shiga uku Daddyn Jany babu kowa a gurin nan sai su Lateef kuma dukkansu skellaton ne babu kansu ne kawai me fata a jiki, kowa sune innanillahi Daddyn Jany mu bar gurin nan" sake dam
eta yayi yace
Bea banga komai ba babu komai a gurin nan mutane ne gasunan kowa yana harkarsa" a tsawace ta mi
e tace masa
arya zanyi maka ne Daddyn Jany gasunan sai dariya sukeyi bakinsu yana zubar da jini Ni ka tashi mu bar gurin nan ko ka sakarmin hannu na tafi...." Wani ihu ta saki ta ma
aleshi jikinta ya rin
a wani zumzum kamar an jona mata shorck, matu
a ya shiga tashin hankali Gashi dai gurin da mutane amma shima gani yake suna zame masa wasu halittu daban da wannan ya ja hannunta suka bar park
in da sauri suka nufi gidansu ita dai duk a firgice take ganin yanda take razana yasashi rungumeta ya
aga waya ya kira Deen ya fa
a masa inda suke ya nufo gurin da sauri ya
aukesu a motar.
Har lokacin idan ta rufe idanunta wasu miyagun halittu take gani suna nufota idan ta bu
e kuma sai taga motar tasu tana tafiya a kan iska ita dai kawai sai kwantar da kanta tayi a jikinsa tana addu'o'in neman tsari a Zuciyarta har suka fito fili, inda ta tsinkayo Muryar Deen yana cewa da
an uwansa, wai dama bakwa gida amma nakejin motsi a part
inku nayi tunanin wani aikin kukeyi don lokacin da ka kirani ma ina shirin zuwa na tayaka ne" ajiyar zuciya ya saki me
arfi yace
Bamu jima da fita ba but mu a kwance ma muka yini Bea ce tace ta gaji da zaman gida muka fice" cikin tsananin mamaki yace
Amma yanzu fah yanzun nan naji alamun da mutane a part
in don har na danna Ring bell ta
ofar anyimin izinin shiga kuma saiga kiranka"
Shiru Ma'eesh yayi yana shafa bayan Batool cike da tsananin tausayinta shikam badon soyayyarsa da yara ba da ya hutaccesheta kawai su rayu cikin kwanciyar hankali amma babu komai abu
aya da yake son yi kuma yakejin bazai iya ba, mayar da ita Sudan ta zauna tare da Mom saidai shima yana tunanin makomarsa yanda a yan kwanakin nan ya saba da
uleta bazai iya jurewa rashinta ba" har sukaje gidan bai tsaida mafita ba ya ri
e hannunta daka ganta kasan a firgice take sai hawaye kawai da yakebin idanunta, a kulle suka tarar da kofar ya danna pin
inta ta bu
e wani
auri ya daki hancinsu dukkansu tayi baya da sauri saboda aman da taji ya taso mata daidai lokacin Samha ta shigo gidan ita da Deen suka shiga shi kuma ya tsaya gurinta Saida ta gama ta tashi sannan suka nufi cikin gidan nasu abin mamaki ko ina na parlourn a shirye yake tsaf yanda suka barshi TV tanayi amma babu hoto sai wani ja da scream
in yayi da wani irin gurnani me ka
a hantar ciki da yake tashi a gurin,
ara shigewa tayi jikinsa bakinta bai daina ambaton Allah ba inda ta kafe TV da ido, gurnanin yana
ara yawa har ya cika
akin gabaki
aya inda TV ta kawo maimakon hoton mutane sai wani shirgegen maciji wanda ya zarce girman TV, abinda ya kuma ka
a musu ciki yanda macijin yake gashi a cikin TV ya fito amma a hankali yake
ara girma yana mamaye parlourn suka kuwa zubawa sarautar Allah idanu inda bayan ya gama girmansa ya kece da wata dariya.
Wadda take fidda sautin jiniiiii, duk dakiya irinta Ma'eesh yau Saida tsoro ya shigeshi ya kuwa
ara
ameta ya fara karanto wasu addu'o'i da Shaikh Muhammad Saleem ya bashi lokacin da tunaninsa yake yawan gushewa ya fara karantawa yana tofawa a inda macijin yake dukkansu suks fara addu'o'i inda Deen yayi
arfin halin
aukar remote ya canza channel zuwa ta karatun Kur'ani nan take wannan maciji ya saki wata
ara ya matss daga jikin TVn ya fara
ancewa
ur'anin na
onashi yana wani irin
ara me tada hankali can ya fara magana cikin harshen Russian yana cewa
Karka
onamin ruhi Son Ni mahaifinka ne Inason ka shiyasa nakeson rabaka da wannan yarinyar da rabani da kai ta kashemin gangar jiki Son karka za
i mace a kaina itan zatayi maka butulci nine bazan butulce maka ba, Ahhhhhhh!....." Ya
walla wata
ara tare da cewa
Na rantse da kabarin Babana ruhina bazai mutu shi ka
ai ba idan kuka konani sai na kashe
ayan biyu son ko na kasheka ko na kasheta ko kuma na kashe
arku....." Basu tsaya da addu'o'in ba TV bata tsaya da karatun ba haka suka wanzu macijin da ruhin Dad yake jiki yanata ihu yana tumami amma basu barshi ba Saida sukaga ya fara narkewa wani jan haske ya fita a jikinsa ya ratsa bango ya fice take Batul ta dur
ushe a gurin ta saki wata
ara saboda wata azaba da ta zagaya ruhinta ta zube a gurin cikin wani yanayi na ficewa daga hayyaci abinda ya janyo Ma'eesh ya dur
ushe ya dafe cikinta da yaga tana ri
ewa wanda yaga lokacin da wani abu me kamar kifiya ya taho da gudu ya daki cikinta kafin yakai ga janyeta.
Dafe cikin yayi amma ina
addara ta riga fata cikin
asa da
iftawar idanu jini ya
alle mata, Kinkimar Ma'eesh yayi yayi suka fice sai asibiti suna zuwa gwajin farko suka tabbatar da miscarriage zatayi ko kuma ince haihuwa ce aka janyota babu shiri cikin wata bakwai, duk wanda ke asibitin ya tabbatar da yau aiki ya biyo ta kan manyan mahaukata domin kuwa ya hargitsa kowa ya rikitawa kowa lissafi yanda take na
udar shima haka yake na
udar azaba goma da ashirin ga haihuwa ta tabbata amma kuma ta
i zuwa shifa saboda bazai iya jure wannan wahalar da takesha ba yace kawai ayi mata aiki, yayi sign kenan za'a shiga da ita take ta haifi
anta Namiji lafiyayye kuma
osasshe yanayin kukan farko ya mayar da hannunsa cikin bakinsa ya inda ita kuma taga wani hannu ta bayanta ya sauko daga sama zai
auke mata
a...............
OUM HAIRAN
[7/21, 2:24
PM] Oum Hairan: *Book 3 page 13-14*
*Oum Hairan*
*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Send evidence of payment for direct chat me
https://wa.me/message/FJFZD6227PBYP1
Cikin wata wata muguwar azama da bata ta
a sanin tanada ba tayi wuf ta tashi daga kwanciyar da take ta
auke jaririn dake cikin jini ko cibi ba'a yanke masa ba, daidai lokacin ne kuma Ma'eesh dake waje zaman jiran tsammani domin iyakar dauriyarsa bazai iya zama a
akin da zata haihu ba saboda azabar ta girmi tunaninsa, ya shigo a sukwane tsayawa yayi cak ganinta
auke da jaririn da ko rabashi da cibiyarsa baayi ba idanunta a rintse ta matse yaron a
irjinta bakinta yana motsawa da alamun addu'a takeyi
, a speed ya
arasa gabanta ya fara kiran sunanta amma batajin me yake cewa saboda hankalinta ba'a gareshi yake ba hannu ya mi
a da niyyar rabata da yaron da yaketa kuka saboda matsar da tayi masa, amma maimakon yaga hannunsa ya sauka ga jaririn
an nasa sai yaji wani shorck me barazanar katse rayuwa ya kama hannunsa, cikin
asa da
iftawar idanu yaji wata murya tana masa amo a kunne tana cewa
Madallah da isowar Muhammad Taheer magajin Daular Russia kuma jarumin daya gagari matsafan duniya haske takobin datse rayuwar mushrikai ma
iya Allah!......" Muryar taci gaba da wanzuwa a wannan
aki tana amsa amon sautinta ta kowacce kusurwa ta
akin inda kowa dake cikin dakin ya shiga firgici.
Daidai lokacin ne kuma wani farin haske me kashe idanu ya keto ta bangon gabas ya zagaye Batool da
anta ya nanna
esu kamar mosquito yana zagayawa yana
ara tsiri sama har aka daina ganinsu, Ma'eesh da aka
amar dashi yana tsaye gashi yana kallon komai amma ikon isa garesu ya gagareshi bare yayi tsammanin kai musu wani agaji shidai a
asan zuciyarsa yanata addu'a haka suka wanzu a gurin kusan minti goma sha biyar sannan wannan haske ya
ace
at abinda ya dawo da Batool cikin hayyacinta tayi firgigit kamar wacce ta tashi a bacci, ta fara kallon mutanen dake
akin ta dubi Ma'eesh daya iso gareta da sauri suka kalli hannunta tare, maimakon
anta data rungume cikin jini yanzun wani kyakkyawan Baturen jariri ne a hannunta me tsananin kama da ita sanye sinkif cikin kayan sanyi sai wani
amshi yakeyi me
aukar hankali da sauke kasala.
Da sauri ta janye jaririn a jikinta kamar yanda Likitar data kar
i haihuwar taja baya da sauri cikin mugun mamaki inda shi kuma Ma'eesh ya matsa da sauri ya sanya hannu ya
auki yaron bakinsa
auke da Bismillah jikinsa na rawa me ban mamaki ya zuba idanunsa kan jaririn ya lumshe idanunsa tare da dur
ushewa ya
aga yaron sama yace
Alhamdulillah ya rabbil azeezul mannah kamar yanda ka bani kyautar Muhammad Taheer yazo a cikin kariyar ka Allah ka shaida na dawo dashi gareka hadiyya gareka Allah ya zama hadimi ga addininka ya zama me gudun sa
onka ya zama me gaggawa wajen aikata alkhairinka,
Allah kai ka kareshi a lokacin da bazan iya kare kaina ba bare na kare wanina ya Ubangijin da baisan babu ba kaci gaba da kareshi ka haneshi shiga shubha bare ta kaisa ga fa
awa haramun" .......