Sashe 15
Sign Married Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Amma bai fahimceta ta kowanne fanni ne sai fahimta mummuna wai Ma'eesh ne yake fa
a mata kwangila ta kar
a akansa, ta rasa akan wa zata kar
i kwangila sai akansa mutumin da ta rayu dashi a cikin
unci da farautar rai mutumin data rayu dashi a rashin daidai kuma bata ta
a jin butulce masa ba amma yau shine yake tuhumarta da ha
a kai da wasu don cimma muradansu akansa.
Wannan abu ya gigita duniyarta kuma tayi al
awarin bazata
ara ba har abada bazata kuma cewa komai akan duk abinda ya shafi mulkinsa ba kuma tabbas a wannan karon zai gane fushinta tunda ta fahimci bai gane komai a kanta ba dole ta ganar dashi.
yar tayi bacci a wannan daren kamar yanda shima ya kasa rintsawa banda zagaya
akinsa babu abinda yakeyi yana dukan bango ya nocking door nata tayi biris ya kirata ta
agawa abin duniya ya taru yayi masa zafi gashi yanasonta kusa dashi ko ba komai zata rage masa tsayin daren.
Da kansa ya fara tuhumar kansa Meyesa yayi mata haka?
Meyesa ya
i tsayawa ya saurareta bare ya fahimceta?
Meyesa yayiwa furucinta mummunar fahimta?
Bashi da amsa shine kawai ya sashi
aura alwala ya tayar da Sallah yana ro
on Allah za
insa akan wannan lamari daya tunkaroshi gadan gadan.
Da gari ya waye ma bata fito parlourn ba Saida taji shigowar Granny ta tashi ta bu
e mata
ofa taga ita da Mom ne ta rusuna ta gaishesu da ladabi Granny ta dafa kanta tace
Kin tashi lfy duk da dai idanunki sun nuna bakiyi bacci me yawa ba"
asa tayi da kanta tana murmushi Granny ta
auki Aazam tayi masa wanka ta shafe shi da mai ta yi masa turaren wani maganin she
anu ta sanya masa kaya ita kuma Mom ta ha
awa Batool ruwan wanka da kanta ta taimaka mata ta gaggasa mata jikinta sannan ta barta ta
arasa ta fito taga an ajiye mata wani farfesun kifi sai tiriri yakeyi itadai kallon kifin tayi a ranta tana raya karin kumallo da kifi kuma?
Batayi magana ba ta shirya Mom ta nuna mata kifin ita dai Allah ya sani a dole take turawa duk da mugun da
in da farfesun yayi ga kuma wani ha
in kunu na alkama me masifar da
i da take korawa dashi sosai taji da
in jikinta ta kishingi
e tana matsa mata
afa tana zolayarta itadai ta kasa sakin jiki da surukar tata wadda kwata
bata
auke ta suruka ba wasa take da ita kamar
iyarta.
Suna haka ya shigo
akin sanye da jallabiya milk ya zuba mata idanu itama kallon nasa tayi ganin zasu ha
a ido ne ya sata kawar da nata idon ta mayar dashi kan Jany da suka shigo tare,
arasowa yayi ya zauna saman cushion suka gaisa da su Mom ya mayar da hankalinsa kan Aazam da yaketa tsotsar hannu ya cire masa hannun a baki shikuma yaron ya ri
e hannunsa
am sukayi dariya suna mamakin wayon yaron ita dai bata ko sake kallonsa ba ya lura da kamar ma harararsa takeyi ya sauke ajiyar zuciya yana
aukar yaron yace
morning Bea" wani kallo tayi masa na asalin raini ta watsar dashi hakan ya sanya su Mom suka fahimci da matsala suka mi
e Mom tana
aukar Aazam a jikinsa tace
yau zanyi ba
awayena zasuzo ganin angona" ita ce tayi murmushi ta mi
e tana sauka a gadon ya karanci heart
inta so take ta bar masa
aki hakan ne yasashi kallon Jany yace
Bi su Mom" da sauri ta juya ta bisu ya rage daga ita sai shi ya saki hannunta yayi maza yayiwa
ofar key ya tsaya jikinta yana me kallonta itama shi take kallo ya sauke ajiyar zuciya yana me fara takowa gareta ita kuma tana ja da baya har ya
ureta.
Zamewa tayi ta zauna a
asa ta fashe masa da kukan da taketa son ha
iyewa tun shigowarsa, zama yayi ya zuba mata ido kawai batare da ya iya ce mata komai ba sai huci da yake yana karka
a hannunsa, mi
ewa ta kumayi ya ri
o hannunta ta
wace ya mi
e da sauri yace
Ki tsaya mu fuskanci juna Bea, da sauri kuma a fusace ta juyo tace mishi
Ma'eesh not Bea My Name Fateemah Batool in kaga dama kacemin Zahrah duk sunana ne but not Bea banaso, na fa
a maka banso" Cikin sanyin jiki da mamakinta yace
Ok naji Bea bazan
ara fa
a ba Fateemah ki tsaya mu fahimci juna, sake
wace hannunta tayi ta bu
e kofar da zata kaita
akin da akwatunanta suke ta
auko wata madaidaiciya ta fito yana biye da ita ta
auki abu ta goge
urar jiki ta cire ledar jikinta ta bu
e wardrobe ta fara
iban kayanta tana zubawa a ciki tana kuka.
Tsayawa yayi cike da mamakinta yana kallonta a yana tambayar kansa me take shirin aikatawa?
Saida ta gama ha
a kayan tsaf ta fara zuge trolley
in ya cafki hannunta da sauri ya finciko ta ta fa
irjinsa ya maza ya matseta ta fara
arin
wacewa tana kuka me gunji tana cewa
Ma'eesh Please leave me alone please leave mee!....." Tana maganar da kuka me rikita me sauraro, gaba
aya ta ri
ashi ta rikitashi ta dagula masa lissafi ko lokacin da aka juyar mata da tunani a kansa fuskanci Turjiyarta irin yau ba, yanda take dukansa ta ko ina tana ya
ushinsa tana cewa dashi leave me alone please Ma'eesh leave me abin ya girgiza tunaninsa ha
e bakinsu yayi ta kuwa cije masa lips tana tureshi ya sake ta da sauri ta
auki trolley
inta ta danna pin na
ofar ta fice da sauri, bin bayanta yayi shidai bai san wani guri da ta sani a Sudan ba bare yace can zata, to me take shirin aikatawa ina take shirin zuwa?" Maza yayi ya yiwa getman alama da kada ya bu
e mata hakan yasa security
in ya fice da sauri tare da kulle kofar ta baya shi kuma ya isa gabanta da gudu ya dur
ushe jikinsa na rawa yace
Don Allah ki daina yimin wannan gwajin Bea zaki kasheni wlh bazan jure ba, kinyi al
awarin zaki rayu dani a kowanne yanayi Meyesa kike shirin barina yanzu me nayi Miki?..."
*OUM HAIRAN*
[7/23, 9:07
PM] Oum Hairan: *Book 3 page 19-20*
*Oum Hairan*
*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Send evidence of payment for direct chat me
https://wa.me/message/FJFZD6227PBYP1
Banza tayi masa ta isa
ofar ta fara jijjigata da dukkan
arfinta tana kiran getman
in tana ro
onsa ya bu
e mata, sake ri
ota yayi gaba
aya jikinsa rawa yake duk ya hargitse ya sake tsugunnawa yace
Please Bea ki tausayamin wlh bazan iya barin ki ki fita a gidannan ba but idan bakya son zaman nan ki bari na sama mana visa mu tafi" cikin kuka tace
Bazan bari ba Ma'eesh yanzu zan tafi wlh sai na tafi gidanmu sai na koma
asata meye zaisa na zauna dakai cikin kokwanto meye zaisa naci gaba da rayuwa dakai kana zargin zan iya kar
ar contract akanka Ma'eesh ashe duk sadaukarwa da sallamawar da nayi maka aikin banza nakeyi nice nakejin cewa babu kamar kai kuma duk rintsi zanci gaba da yarda dakai nayi nadama Ma'eesh am regrets....." Saurin rufe mata bakinta yayi tare da fincikota ya ha
ata da jikinsa ya matseta sosai ya
ora hancinsa saman wuyanta yana mata wata irin sunsuna sai yanzu ya fahimci inda matsalar take lallai Batool rigimammiya ce wato akan wannan
aramin abin takejin zata iya rabuwa dashi ashe har yanzu da sauransa.
agata yayi cak tana dukansa tana komai bai sauketa a ko ina ba sai parlourn Mom ta zuba masa ido yana direta ta mi
e ta nufi
ofar fita Mom ta ri
ota ta zame
asa ta ri
afarta ta kuma fashewa da kuka tace
Don Allah Mom ki barni na tafi
asarmu"......