Sashe 23
Shu'umar Masarauta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 "Abar bauta ta ja da zamanin adalin Sarki mai cikakken iko. Wannan tsohuwar mahaifiyar baiwarcen ce, muna ƙoƙarin cika umarninka ta nemi..." Bai ƙarasa maganarsa ba Sarki Damina ya ɗaga masa hannu tare da faɗin, "A kawo min ita." Tun Sarki bai gama maganar ba Tsohuwar ta yunƙura cikin tsananin firgici, ganyen da ke maƙale a ƙugunta wanda ya kasance shi ne tufafin da suke rufe al'aurar su, tuni ya samu matsuguni a ƙasa. Tun daga sama har ƙasa gudawa ce take bin ƙafafuwanta, jan ciki ta fara yi cike da tashin hankali da nadama tana cewa. "Ya Abar bauta ki yi gaggawar kawo min mafita daga wannan baƙin zalincin azzalumin bawan na ki." Da ƙarfin gaske Dogarin ya ƙarasa ya fisgi ƙafarta ɗaya wacce nan take ta yi ƙara ƙaras! Da alama ya karya ta ya fara ja bai dire ta ko ina ba sai a gaban Sarki Damina. Sandar da ke hannunsa ya saka ya dokare wuyanta nan take ta fara kakari sannan ya miƙa hannu zuwa idanunta, zaƙwa-zaƙwan faratansa ya saka ya zaro ƙwayar idanunta nan take ta ƙwalla wata gigitacciyar ƙara jini ya wanke fuskarta. A cikin wani ƙanƙanin ƙoƙo ya jefa ƙwayar idon sannan ya yi gaba, Fadawan da ke take masa baya ne suka bi shi sannan ya juyo ya ce, "Kada a binne ta a kaina ɗakin zuma ta ƙarasa tsokar jikinta." Daga haka kai tsaye ya wuce Bukkar babban dodo don lamarin tsawar da ta saba haddasa musu tashin hankali ba ƙaramin tsinka hantar cikinsa ta yi ba.
  Tattakawa ya yi har ya shige gidan ƙasa wanda a nan ne bukkar babban dodo ta samu matsuguni, sai da ya yi sujjada sau bakwai a gaban bukkar sannan ya zura idanun tsohuwar a wata ƙanƙanuwar ƙoramar da ke gefen bukkar. Ta gefen tagar ya fara zayyane buƙatar da ke tafe da shi, sai da ya gama bayanin matsalolinsa daga cikin bukkar aka fara magana da wani irin yare cikin murya mai matuƙar ban tsoro. Ga wanda zuwansa ne na farko a lokacin da ya saurari muryar za ta iya kurumta sauraronsa, sai da aka yi yare sama da goma sannan aka fara maganar cikin harshen hausa.
 "Tabbas jinin sarauniya Sha-kundum ne yake zuba a daidai wannan lokacin, hasalima rayuwarta tana cikin wani hali. Rasa rayuwarta a karo na biyu tamkar rushewar daular na ne gabaɗaya, na yi rantsuwa da tsabbun da na gada a wurin iyaye da kakannina matuƙar sakacinku ya sa kuka sake rasa Sha-kundum shakka babu kun rinƙa ganin masifu kala-kala kenan har ƙarshen rayuwarku." Hankalin Sarki Damuna ya fi na kowanne lokaci tashi, ga rabuwar shawarwari da ya samu daga wurin Boka mai zamani da babban dodo. Cikin damuwa ya furta, "Ya babban Dodo mai share mana hawaye kai ne mai ciyar da mu da shayar da mu a wane yanki wannan Sarauniya tamu take saboda na..." A tsawace aka furta, "Idan za ka zagaye faɗin duniya babu wanda zai tabbatar maka a nahiyar da take. Hasali ko da za ka yi tozali da ita ba za tantance fa ba sai dai alamu su nuna mana da isowarta ga mahaifarta, a kaf faɗin duniyar nan Boka Mai zamani ne kaɗai ya san kalar surar Sarauniya Sha-kundum kasamakon abin da ya faru a shekara ɗari biyar baya da suka shuɗe, kuma ko da ta ƙaraso daular nan ba na jin jinin da ta sake wanzuwa a ciki na Maharba da Mafarauta zai bar jinin daular nan ya yi tasiri a jikinta. Sarainiyarku ta sake wanzuwa a cikin jinsin Maharba da Mafarauta, haka kundin ƙaddarar yake don haka ba mu da damar ninke babin ƙaddararta. Game da lalurar matan Daular nan ka ɗauki Mahaifiyarka mai babbar turaka kai ta wurin Yarima ya mu'amalanceta ni nake gaya maka ciwonsa zai daɗe bai sake tashi ba kuma munanan al'amura za su jima ba su sake faruwa ba. Idan ya gama ka kawo min dattin al'aurarsu zan taimaka muku na yi wani aiki da shi amma idan na gama haɗa shi wajibinka ne ka sadu da Mahaifiyarka domin kammalar aikin bakiɗaya."
 Ajiyar zuciya Sarki ya sauke sannan ya furta, "A duk lokacin da aka ambaci wannan jinsi na Maharba zuciyata da raina na matuƙar ɓaci, amma babu komai haka shafin ƙaddarar yake za mu karɓe shi hannu bibbiyu. Ya kai babban dodon mai azurta wannan daular ka yi sani ko jinin Mahaifiyata ka ce na bawa Yarima zan bashi matuƙar sarautar nan ba za ta kuɓuce daga ahalina ba." Yana gama maganar ya sake yin sujjada sau bakwai sannan ya fice daga bukkar, kai tsaye ya wuce gidan mahaifiyarsa da suke yi mata laƙabi da mai babbar turaka. Yana shiga bayin da ke yi mata hidima suka fice don haka suke yi a duk lokacin da Sarki Damina ya ziyarce ta duk da sun fahimci a mafi yawan lokuta zuwansa ba alheri ba ne. Mahaifiyarsa Ladi na ganinsa gabanta ya faɗi tana shirin yin magana ya ce, "Ta so mu je na sadaki fa yarima." Idanunta ne ya ciko da ƙwalla ta ce, "Har gobe ba zan daina dana-sanin haihuwarka ba Damina, Mai martaba ya cuce ni shi da baƙon bafulatani..." Bata rufe baki ba Sarki Damina ya fisgi hannunta daga wurin da take zaune ya furta, "Saboda kin ci darajar Mahaifiyata shi ya sa na tako da kaina, wannan girma ne da daraja na baki da a cikin bayi ne Dogarai zan aika musu. Ki gode wa Abar bauta da ba dauwama za ki yi da Yarima yana mu'amala da ke ba, babban dodo ya kawo mana waraka ko ki taso ko na sa dogarai su fitar min da ke."
Hmmmm Wace ce sha-kundum kuma meye alaÆ™arta da Æ´ar maharba? Waye baÆ™on Bafulatani? Kuma Æ´ar maharba na mutuwa ko yaya? Me ye silar ciwon yarima kuma yaushe zai warke? Amsoshin na gaba ku dai kar ku bari a yi babu kuðŸ‚💃ðŸ¼
Na gaishe ku kyauta Cau cau cau cau, Allah buÉ—a mana fansðŸ‚
*KU MATSO KU TAHO*💃ðŸ¼
Wannan labarin salonsa na daban ne💃🼠cike yake da sarÆ™aÆ™iya da tsananjn ban tausayi😰 ku dai kar ku bari a yi babu ku.ðŸ‚
Littafin kuɗi ne idan kina buƙata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank. Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN. Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Idan kin san kin sayi É—aya daga cikin litattafan nan *AN YA BAIWA? KO DUBU JIKAR MAI CARBI KO ZAUJATU JINNUL-ASHIQ* za ki biya 300 wannan ragin na waÉ—anda suka sayi wannan littafan nan ne kaÉ—ai.💃ðŸ¼
Na ɗaga hannuwa riƙe da takobi da kwari da baka na salaƙe na sunkuyar da kai ina miƙa gaisuwa da kirari cau cau cau cau, sai ni Ameera 'yar Alhaji Adamu Amiriyan Mamanta, uwar Aslam da Ayman Amanar Oganta turmi sha daka 🥰
Wiiiiiiihuuuuuuhuuuu mace mai kamar maza ko cikin maza sai an duba domin wuya ake yi wa lissafi daɗi sai an jinkirta. Allah dai ya biya wuya a ƙofar Na'isa, wuya a ƙofar Kabuga wuya a ƙofar Nasarawa wuya a doka wuya, wuya a ƙofar kansakali mun buga a dajin Jemagu mun buga a dajin Falgore ko dajin Sambisa albarka. Sai ni ƴar Kanawan dabo amanar mutanen Rigana, idan ka ga matsoraci ko rago a Rugana baƙo ne domin jarumi ba'a nuna masa hanya, sa'a dai 'yar gaban goshin *FIRST CLASS WRITER'S* Amanar Marubuta La'ilaha'illahu. Sai ni ta hannun Matar Habibu ni ce dai ƙawar Mum Amnash amanar Masoyanta, cau cau cau cau makaranta ku matso ku ji wannan kafcan don idan kika bari aka yi babu ke an barki a baya. Domin duk wacce ta bari aka yi wannan tafiyar babu ita ta fita daga cikin jaruman mata masu aji.🌚
*Ummou Aslam Bint Adam*🌚
[8/20, 7:28 PM] Ameera Adam🌚: *BAƘAR DAULA*
   ©AMEERA ADAM
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
Â
Tsokaci: ƘirÆ™irarran labari ne bai faru a gaske ba, ban rubuta don cin zarafin kowacce Æ™abila ko yanki ba. Daga sunayen garuruwa zuwa na abin bauta duk Æ™irÆ™irarru ne, kuma ban lamunce a sauya min littafi ta kowacce siga ba tare da izinina ba.âš ï¸
         3
 *KU MATSO KU TAHO*💃ðŸ¼
Wannan labarin salonsa na daban ne💃🼠cike yake da sarÆ™aÆ™iya da tsananin ban tausayi😰 ku dai kar ku bari a yi babu ku.ðŸ‚