← Book details Sahra Hot Love Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 20

Sashe 3

Sahra Hot Love Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Misalin karfe bakwai na dare sahra na kwance dakinta tana sanye da farin ves da skintight bakin tayi parking dogon gashinta tarafka uban tagumi saman karamin gadonta tana tunanin halin datake ciki. Turo kofa momy tayi ta zaune gefen ta tareda dafa shoulder dinta. dagowa tayi takalleta batare da tace komaiba. "Sahra kidaina wahal dakanki ki tsayada wnn banzayen tunanin dazasu amfaneki dakomai ba, auren safwan shine kadai mafita gareki dakuma samun kwanciyar hankali da hutawa . wai bakiganin halin damuke cikine koke bakiso asakaki cikin jerin matan manya masu hanu da shuni?.." Kara fuskantota momy tayi taci gaba "sahra yan matan yanzu basuda wani hope daya wuce su auri mai kudi amma ke gadama tazo maki kina kokarin wasa da i'ta ..to wllh wllh i'namai shawartarki dakiyi gaggawar amincewa da auren safwan!." Wullar da hanun momy sahra tayi ta watsa mata harara tace "kiyi duk abinda kikaga zaki i'ya ko, i'nce kuyi duk abinda kukaga zaku 'iya dagake harshi wancan banzan amma bazan taba aurenshi ...bana sonshi ..bana shonshi daleni..?" Takarashe maganar cikin daga murya. Fixgota momy tayi ta damko gashin kanta cikin masifa da bala'i tace "yazamar maki tilas ki aureshi kodakuwa mutuwa zakiyi saikin aureshi .." Daga haka ta wullata gefe tafice. Rushewa da kuka tayi takifa kanta cikin pillow tana rasa irin tunanin dazatayi.dasafe karfe 8:30 momy tashigo dakinta tahangeta kwance kan gado da sleeping dress riga da wando mai tsantsi jikinta. Harara momy ta zabga mata dukda ba position dinta sahra ke kallo ba snn tace " breakfast is ready.. .. " dagawo tayi takalleta tace "morng momy.." "Mrng" tafada a takaice daga haka tafice. Biyo bayanta tayi abbanta nazaune dining yana jiran su. Site hug tai masa tace "good morning abba na." Murmushi yayi ya shafa kanta cikin kulawa yace "morning habibty, hope u wakeup fine?." Kada kai tayi cikeda jin dadi tace "Alhmdllh abba." "OK alryt." Shayi momy tahada musu tamikawa kowa gabansa sannan tazuba chips da source kowa tamika masa . cikin kwanciyan hankali su kecin abincin banda momy daketa kunkuni tana cewa "in banda bakin wula kanci da rashin zuciya dan wainar kwaima da mutum zai dinga had'awa da dankalin babu sai wata banzan miya dawani shayin dako i'shashshen madara babu...kai wllh tir da wannan matsiyacin gida." Girgiza kai kawai abba yayi yaci gaba da cin abincisa batare da yadago ba.Kallonta kawai sahra keyi tana mamakin irin hali na momy dukda de sunsaba da ganin abu kala-kala daga gurimta "gaskiya momy kalan wannan abun dakike is too bad of u, kwaita2 bakida godiyan Allah yanzu meye laifin wnn abinci tsakani da Allah?." Mummunan kallo momy ta kwada mata sannan tamaida kallonta kan abba ."Yusuf! Agabanka de kanajin irin rashin kunyar da 'yarka kemin amma bakada niyar tsawatar mata ko?, to wllh tallahi duk wani rashin mutunci dakukeji dashi dukkanku nadamaku nashanyeku . " tabuga table din abincin tabar gurin . da kallo duk suka bita hartashige dakinta. Tana shiga wayanta yafara ring tai saurin dauka ganin safwan ne ke kiranta ta kara kunnanta "hlo safwan." Daga dayan bangaren safwan na zaune dining ga breakfast sunkai kala bakwai gabansa wata cook dinsa na saving nashi "hajiya binta what's up ..ni har yanzu banji wani feedback ba ...i'na fatan tafadawa abban she's accept me?." Ajiyan zuciya momy ta sauke tace" safwan 'yarinyar nan ta amince makane kawai don tasamu tagudu .." "What!??." Yafada yana buga table din abincin tareda mikewa. "Are u in yuor right sense hajiya binta..kinsan mekike cewa kuwa." Tsorata momy tayi jin yanda ya rikice kirjinta sai disco yake amma ta dake tace "kaga safwan lesting to me carefully.. We still have anoda way dat make her agree to marry u." Zagaye dakin kawai yakeyi yana birkita lallausan gashin kansa da dayan hanun " menene, what's d way ..tell me .." "Easy safwan, , yakamata kazama mai hakuri da juriya . abu dayane zamuyi wanda ba makawa sahra zata yarda da aurenka. A fusace safwan yace "u waste my precious time with useless talk ..pls go straight to d point.. " yanda yay maganar cikin tsawa bakaramin tsarata momy tayi ba, da sauri tace "just kidnappe her father!... That's d way." Murmushi yasaki yana relaxing kan sofa yace "u are right hajiya, nayi deciding hakan amma nayi tunanin bazaki goyi bayan sace mijinkiba shisa ban fada makiba ." yatsina fuska tayi tace"haba ni i'na ruwana dawani miji, kawaini aikin kudi nake..baruwa na dashi ko yankashi za'ayi indai za'aban kudi zanyi kif dabakina bawanda zaiji." Dariya yasaki yace "hajjaju kina burgeni akan kudi ba'abinda bazakiyiba , kinada 5million a account dinki saboda farin ciki na dakikeso insamu." Godiya momy taringa zabga masa kamar zata a'ri baki daganan tafada mishi yanda zasu saceshi cikin sauki snn suka katse . hankali kwance yay breakfast dinshi sukafita da guard dinsa biyu gurin shakatawa.

Beenaf/beelurv👄
[26/08, 02:22] Habiba Novel Yobe: 💖SAHRA💖
Romance💋

6....

Tattare dishes din dasukayi breakfast din tayi takai kitchen ta gyara dining din snn tadawo falo yan abbanta ke zaune tazaune gefen tareda daura kanta saman shoulder dinsa. Hanunsa yadaura saman kanta yana shafawa cikin kulawa yace "is there anything habibty?." Nodding kanta tayi da sauri tace "yes abban..i'naso inyi visiting wata friend d'inane, wllh abba nagaji dazaman gida." Dagowa tayi tana kallonsa tana jiran abinda zaice, cikin kwantar da hankali yace "habibty I don't want to u to move anywhere,.. Kinga ranar can kina fita akayi kidnapping dinki..Bana fata hakan tasake faruwa..just stay at home ." shiru tayi batace komaiba tunda abbanta bayaso tahakura . "shknn abba, nahakura." Remote tadauka tai poweringtv takamo masu Bollywood. darana itace tai masu lunch don momy tace bazataci shinkafa da miya ba don haka bazata dafaba . bayan abbanta yafawo daga mosque sallan azahar tazuba abinci cikin wani mideum try takawo musu falon . hankali kwance sukecin abincin ga karamin plasma dake manne suna kallon mbc Bollywood . shigowa falon momy tayi hanunta rikeda leder bag guda biyu ta i'jiyesu kan centre table tafada kan kujera tana cewa"wash Allah am tire ." kallon position din dasuke tayi taga bawanda yake kallon ta ta tab'e baki tace "fama kenan shinkafa da miya kayan bashir. nikam bazan i'yaba, kuda kukaga zaku i'ya saikuyi ta dan karanta a cikin ku." Takarashi maganar tana janyo Ledan data shigo dasu. "Wai garin dadi ba kusaba ungulu taleka masai." Tafada tana tintsirewa da dariya " haka masu kudi suke holewa ashe? Gaskiya duk mai hankali da tunani bazaiki mai kudiba kuma bazaiso yazauna a talauci ba." Ko cikanka bawanda yace mata sai Surutunta takeyi tana rusa naman kaza a bakinta tana korawa da peach . suna gama lunch sahra tadauke try da jug na ruwa takaisu kitchen bata tarda abbanta falo ba don haka i'tama dakinta tawuce tabar momy nan tana cazgar nama . Eze goes to school tadauka tana karantawa batafi minti gomaba bacci yadauketa .Ledan fruit momy tadauka ta juyesu cikin wani bowl ta wankosu a kitchen snn tadawo falo tadau remote tazaune tana daura kafa daya kan daya tana cin fruit . sanza tasha tayi zuwa inda ake kad'e2 da raye2 hankali kwance take kada kafa tana kaiwa apple bakinta tanajinta kamar wata sarauniya saboda 5million datake dashi a account. " inhar safwan ya auri yarinyarnan wato bansan irin kudin dazanyiba, meybe saina gina babban daki na kudi don account bai i'sa yadau wnn uban kudin dazan rinka samuba ..wow can't wait dz day..tafa tana relaxes cikin kujeran. Karfe shida da rabi sahra na kitchen tana tad'a mu tasu dinner abban yashigo da murmushi fuskansa yace"habibty zantafi masjid, bazan dawoba sainayi sallan isha har kiga ban dawo da wuriba." Lankwabar da kai tayi cikin shakwab'a tace"To abba na adawo lpy...amma fa bazanci abinci ba saika dawo..i'na jiranka.."shafa kanta yayi yana murmushi yace "okey my dear."Tana settling komai dining tawuce dakinta domin gabatar da salla, saida tajira akayi isha snn tafito falo tazauna tana jiran dawowar abban ta. A'na i'dar da sallan isha abba yataho bayan yatsaya wani shago yasaiwa sahra karamin roban ramad ice cream . dai2 corner dazaiyi yaje gida yaga wani mota tsaye gurin, unexpected yaji an fizgesa an sashi cikin motar hadi da daure mashi ido da baki sukaja motar suka bar gun. Tafiya sosea sukayi suka i'so wani plat mai kyau suka shiga da motan bayan daya daga cikin su yafita yabude masu get. A tsakiyar falon suka dangwararshi sannan suka bude mashi ido, daya bayan daya yake kallon su cike da fargaba ganin kiransu gaba daya bamutane masu i'mani bane.

Beenaf/beelurv👄
[26/08, 13:17] Habiba Novel Yobe: 💖SAHRA💖
Hot Love💋

7....
Chapter 3 · 0% Book details