Sashe 11
Sahra Hot Love Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Ajiyan zuciya mai dauyi ta dauke ta lumshe idonta snn tatashi tseye ganin baby ne dawata budurwa suka shigo, takowa bakin gado tayi kanta a kasa tadauki hijab d'inta tasaka snn tace "ina kwanan ku..."still kanta a kasa muryanta na rawa alaman tsoro. Rungumeta baby tayi tana murmushi tace" muya kamata mu gaida ki kinga ke matar yaya ne, nd pls ina rok'onki daki saki jiki damu ki d'auke mu 'yan uwa.. banajin dad'in irin haka." Kamar zatayi kuka ta k'arashe maganar hakan yasa sahra dagowa ta kalleta tayi murmushi ta gyada mata kai tace "to insha Allah!."Murmushi i'tama tayi tajuya gun budurwan tace "hawee bismillah zoki fara mata, gacan makeup kit din gaban mirror." Dauko wa tayi ta janyo stool sahra ta zauna kai bab'ata lokaci hawee tashiga yimata makeup. Cikin mintu dabasu fi ashiri ba taimaka light makeup tareda gyara mata gashin kanta lokaci daya ta haska ky'anta yafito sosea ga yadda rigan ya zauna jikinta ya fidda mata shep. Kallonta baby ta rinka yi hakama hawee data sake baki tana ganin baiwan kyan da Allah yayima sahra. "U look Gorgeous matar yayana!." Baby tai maganar tana kama hanunta ta kaita gaban mirror. I'tama kallon kanta tarinka sosea taga tayi kyau ga gyaran gashin da'aka mata yayi bala'in burgeta. "Hawee zaki i'ya tafiya.." Baby tace mata, fita hawee tayi har lokacin aliyu nazaune falo, sallama taimishi tafita. Baby dakanta tasa mata takalmi tai maka rolling yanda style din gaban gashinta yafita takama hanun tace "muje ko, yayana yana jiranki falo." Kallon jikinta tayi taga komai nata ya bayyana sosea tace "sister!, haka zan fita ba hijab!?." Wara ido baby tayi tace "cikin gida fa muke! pls karki damu wuce muje." Suka fice daga dakin. Kirjin aliyu ne zayya bala'in dokawa daya ganta tun daga kafa yafara kallonta har zuwa fuskanta. Ba'amin yafi daukar hankalinsa kamar coca cola shep dinta da manya boos din ta dasuka ciki gaban rigar...wani abune yaji ya fizgesa tundaga kanshi har tafin kafarsa, dasauri yadauke idonsa daga kanta yamike tsaye yafara takawa zai fice baby ta tsayar dashi tace " yayana tare zaku tafi kuma kayi gaba." Kamo hanun sahra tayi tasaka cikin nasa tabude kofa tafice tace tana jiran isowarsu. Saurin zame hanunshi yayi saboda wani irin feeling daya fara kamashi ga turaren jikinta mai dadi jiyake kamar yayita shinshinata. Daurewa yayi ya nuna mata hanyar kofa tai gaba yabi bombum dinta da kallo yana hadiye wani abu dayaji yatoshe masa makoshi. Suna zuwa dai2 shiga main falo ya dakatar da i'ta yazo yakama hanun ta suka shiga tare, mamaki ne ya kamata ko me hakan yake dufi oho. Duk yan gidan suna dining sukadai ake jira kawai dama, suna shigowa hankalin kowa yakoma kansu bakaramin kyau sukayi ba kamar wasu masoyan juna. Kura mata ido Samha tayi tana son gano abinda kunnenta yajiye mata jiya, gagaci gaba tayi da kallonta don zuciyarta zata i'ya fashewa. kujera aliyu yaja mata ta zauna snn shima yazauna gefen ta. Gaidasu duka tayi kanta a k'asa suka amsa cikin fara'a amma banda small mom datayi bayabo ba fallasa. Gaidata ilham tayi karaman yarinyan small mom sahra ta amsa tanadan murmushi don akwaita dason yara. Saving din kowa da abinda yakeso naja mai aikin su tayi suka fara breakfast. sahra kawai turawa take don har yanzu batajin dadin jikinta. Mami nakula da yana yinta ganin bata wani ci yasa tace "daughter wani abu yana damunki ne?" Dagowa tayi ka kalleta ta kalli aliyu dashima i'ta yake kallo. Kallon aliyu mami tayi tace "meke damunta son!?." Wara ido yayi ya kalleta yace "mami! " ganin idon kowa na kasan yasa yace "amh ..tace kanta na ciwo!."
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/bielurv👄
💖SAHRA💖
Hot love💋
19...
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/bielurv👄
💖SAHRA💖
Hot love💋
19...