Sashe 2
Sahra Hot Love Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Rungumeta yayi sosea a jikinsa yana sakin ajiyan zuciya " am very glad to hear wat u say sahraah!...I love u !, I really u!...I love u so much!.." Kara rungume ta yayi sosea kamar za'a kwaceta yana buga bayanta at d sme time yana daura fuskansa cikin hargitsatstsen gashinta. "To amma safwan what about my school kasanfa bankare secondary school ba.." Tafada cikin muryanta wanda baifita sosea saboda kukan datasha. Shafa face dinta yayi batare da yace komaiba ya kwantarta yashiga toilet. Few minutes yadawo "baby tashi kiyi wanka nahada maki warm water." Girgiza mishi kai tayi tace "banason wanka kawai take me home I want to see abbana..I know he's in worrier " "naji zan maidaki amma kiyi wanka ...u need to take shower kinyi dotti." Dakyar ta zarda tashiga bathroom din. Fita shima yayi few minutes ya dawo shida wata budurwa wanda aiki take mashi ,,, daguwar riga dake hanunta na robber da inners ta i'jiye bakin gado tatsaya gefe, fita safwan yayi ita kuma tadawo kan stool tazauna. After like 30 minutes sahra tafito daure da towel dakuma katon hijab kai , ajiyan zuciya tasauke ganin baya dakin . cikin minti ashirin budurwan ta shirya sahra cikin doguwan rigan bayan ta gyara mata gashinta . bakaramin kyau tayiba kamar kasace kagudu. Fitan budurwan dakamar minta biyar safwan yashigo cikin shirinsa na bakin suit da bakin cover shoe yayi matukar kyau shima. Kura mata i'do yayi ko kiftawa bayayi , takowa gabanta yayi yazagaye waist dinta ta baya ya tsaya gaban mirror yana kallon su ,, daura fuskansa yayi kan shoulder dinta cikin wani irin yanayi yace" this dress fits u very well..u are lovely, u are sweet my sahraah!." Tureshi tayi jin yanda numfashinsa ke sauka a wuyanta tabata fuska tace " plss take me home i'nkak'i kuma I will disperse our agreement..." Saurin rufe mata baki yayi yace "don't say dat again plsss.." Tsugunawa yayi gabanta yasa mata wani designer high hill black wanda yay batukar matche da farin kafanta ..hanunta yakama suka fita daga dakin. Guard biyu safwan yabuka suka shiga wata black range over mai tinted sai shining take suka fice daga get din gidan. Hankalinta gaba daya yana kan glass din motar burinta bai wuce taganta kofar gidansu ba taje taga abban ta. Kamo hanunta yayi yasanya cikin nasa yawota jikinsa . tafiyan kusan minti arbain yakawosu nan unguwarsu sahra , awani ma dai-dai cin plat sukayi parking sahra tadago tana kallon shi,, Ganin baice komaiba sai kollonta dayakeyi yasa tai kokarin tashi zata fita yay saurin rike hanunta. "Don Allah kabarni intafi mana ainace nayarda ko?." Murmushi yayi yace "hakane amma kinsa I'm going to miss u..." Zamewa tai da karfinta tabude motan tafita tashige get din gidansu batare da tajuyoba, sunkusan minti goma gurin sannan sukaja motarsu suka tafi. Bankade kofan falon tayi tashiga ko sallama batayiba, momy dake zaune tana shan coffee da saurinta tayo gun sahra cikeda tashin hankali. "Sahra! I hope dai ba gudowa kikayi ba? shiyakawo ki!?." Wani banzan kollo sahra tawatsa mata sannan tace "eh..shiya kawoni.." Ajiyan zuciya momy tasauke tace "kin amince knn?." Batace komaiba sai irritating look datake watsa mata. "Anyway.. Amma am advising u kada ki kuskura kifadawa abban ki safwan ne yasaceki, kisanar dashi wasu mutane ne suka daukeki suka kaiki wani guri yanzu kuma suka dawo dake batare da sunmaki komai, inkuma kika bari yasan wani abu akai kinsan dagake harshi kuna cikin matsala! Don safwan bazai taba kyalekuba!." Wucewa sahra tai abinta tashige wani daki wanda shine na abban ta. Binta momy tai da kallo harta shige sannan tasaki wani murmushi "kiyi koma meye sahra dole ki auri safwan mushiga cikin daula muyi yanda mukeso da i'ta." Komawa tayi tazauna taci gaba da shan coffee . sahra tana shiga dakin ta hangi abban ta zaune kan kujera idonshi sanye da medicated glass ga qur'ani hanunshi yana karantawa , daka ganshi kasan yana cikin damuwa. Fadawa jikin sahra tayi tareda rushewa da kuka .
Beenaf.
[25/08, 01:07] Habiba Novel Yobe: *💖SAHRA💖*
*Hot Love💋*
😍Fan's
4......
Dagota abba yayi yarungumeta jikinshi yana shafa bayan , sun kusan minti goma haka snn yadago cikin kulawa da tausaya yakura mata idonsa suna tara kwalla . girgiza kai tafara cikin kuka tace "don't cry plss, gani nadawo kuma alhmdllh am fine basumin komaiba abba. wasune sukayi kidnapped dina suka rufeni wani guri sai yanzu suka kawoni kofar gida suka ajiyeni.." Ajiyan zuciya momy dake labe bakin kofa tayi sannan tajuya tashige bedroom dinta. "Habebty kin tabbata basuyi maki komaiba?." Yes abba am very sure basuyi komaiba.. " tafada tana nodding kanta da sauri , kura mata ido yayi yana bin kayan jikinta da kallo. "SAHRA!!" Yafada cikin kakkausar murya , dagowa tayi gaba daya tadiriri azuciya tana cewa "kilan yagane wani abu..." sauri dawowa hayyacinta tayi jin yana cewa "last evening ba wannan kayanne jikinki ba ...kifadamin gaskiya... SAFWAN!!!!." Yafada da karfin gaske. Zabura momy tayi jin an kwalla sunan safwan tafito aguje talabe bakin kafo hanunta nakan kirjinta daketa zuba disco "no abba ba safwan ne yasaceni ba believe me ..kasan banamaka karya kayarda dani abba na.." Kara rushewa tayi da kuka abba yajawota jikinshi yana shafa bayan a hankali cikin sanyin yace "habibty banason wani abu yasameki, kece farin ciki, kece abinda nake gani naji dadi araina.. banason wani abu ya sameki." Lamo tayi jikinshi sai ajiyan zuciya datake saukewa.Turo kofan momy tayi tashigo rarungume sahra tana kukan munafurci "nagode Allah dabasuma yarinya na komai ba ..Allah nagode ma yarinya na tadawo cikin koshin lpy..." "Kin taimaki kanki da tsohonki!." Momy tafada mata cikin whisper lokacin datake saketa. Komawa tayi jikin abba takwanta momy ma tazauna gefensu "yanzu dakun amince da aure safwan damun huta dawannan sace war da'ake maki dakuma duk wani matsala damuke ciki ." juyowa abba yayi yana jefa mata wani kallo yace "kenan safwan dinne yake saceta!?." Diriricewa momy tayi cikin inda2 tace "a'a ...bahaka nake nufiba...amm..ina nufin data aureshi kaga tana under his control kuma yanada kudi sosea yanada securities kaga zasuyi tsaronta..bawanda zai i'ya saceta.." Girgiza kai kawai abba yayi yace "wato har yanzu kina wannan tunanin ko binta! Sau nawa zan fada maki bazan bawa mutumin dabaisan darajar kansa balle namutane auren yata ba, bazan bawa safwan auren 'yata sahra ba . idan kinada ya kuma saikibashi i'ta tarinka d'ai bo maki kudin kinaci kina kwanciya akai!." Wani banzan kallo momy tarinka watsa mishi tacokoro daurin kwalin kanta tadaura kafa daya kan daya tace " aikin banza aikin wofi..kai kana tunanin da i'na da 'ya zan tsaya inabin wannan shashasha yartakane marasa tunani kawai...inbadon so bama mai safwan zaiyi da kamar SAHRA yar talakawa karamar yarinya mara aji..kai kuma kullum kananan zaune daki da katon kur'ani hanu ba aikin cas bare as...to wllh I'namai tabbatar maka inda bakaba da auren sahra a safwan ba kaci gabada zama cikin talauni to lallai saina koreku dagakai har i'ta kunfita daga gidannan...banzaye marasa tunani da hangen nesa." Daga haka tafice daga dakin tana banging kofa. Kamo hanunshi sahra tayi cikin sanyin muryanta tace "kiyi hakuri abba , insha Allah 'innakare karatuna nasamu aiki zan taimaka maka abba na....karkarinka damuwa da maganganun momy kaji abba na?." Fasha kanta yayi yana murmushi yace "to yarinyar kirki ngde." Murmushi tayi tace "abba barina hada maka shayi.." Tafada Rana fita daga dakin. Ko kallon inda momy take batayiba tashige kitchen dake cikin falon, da kallo tabita harta shige sannan taci gaba da karkada kafa tana daukar dabinon dake gabanta kan centre table tana ci. Electronic cattle tajona kitchen din tazuba ruwa daduk wani abu nadafa shayi sannan tatsaya gefe tana jiran yadahu tajuye. Kofar momy taturo tana tafiya tanawani kada jiki ta'iso gaban sahra tareda sakar mata banzan kallo, damko gashin kanta tayi cikeda bala'i tace "wato ke ga shegiya ko, harkene zakiyi wasa da hankalin safwan? Wace ke? Safwan yafi karfin uban ubanki ma ballantana ke dahar zakiyi mashi karya kice kin amince kuma yanzu kiyi shiru kik'i fadawa mahaifin ki..to i'namai shawartarki dakiyi gaggawar fadawa wancan tsohun mai zaman daki cewa kin amince zaki auri safwan. Inkuma bahaka ba kinsan dagake har ubanki sai yaci ubanku dazarar yagane karya kikayi mishi." "Dalla sakarmin kai malama." Fixge gashinta tayi tana watsama momy harara ."awannan bakin rashin mutuncin dakike mana ne zan abince na aure shi?, haka kike tunani?." Murmushi momy tasaki tamatso kusa tadaura hanunta kan shoulder din sahra " ooh daughter ai kedince kikeda taurin kai, naga gaba daya kunki fahimta nane saisa nake haka..amma wllh kiyarda ki auri safwa, kinga dazarar kin aureshi fa shknn duk wani matsalarmu takare zaki shiga cikin arziki kizamto kamar sarauniya kinga mahaifinki ma zaiji dadi duk talaucin dayake ciki yakare ..dan Allah ki amince kisanar da abbanki kinyarda da auren safwan kinji?." Shiru sahra tayi nadan wani lokaci snn tace "zanyi tunani a kai.." Daga gaka tajuye shayin cikin flaks tafice. Murmushi mugunta momy tayi tace "zamu gani dan ubanki , sai anyi aurennan koda kin abince, kokuma baki amince ba..saikin zama mallakin safwan!."
Beenaf/beelurv👄
[25/08, 15:38] Habiba Novel Yobe: 💖SAHRA💖
Hot Love💋
5.....