Sashe 12
Sahra Hot Love Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Really!?." Mami tafad'a , gyada kai yayi yana kallon sahra da mamaki yacikata "nace mishi kaina na ciwo ne!?." Tafada cikin ranta . "tasha maganine?." Mami ta tambayashi , satan kallon sahra yayi yaga kanta a sunkeye ya kalli mami yaga shitake kallo yace "Eh mami!?" Bayan sun gama cin abincin mami falonta ta wuce hakama small mom takama hanun ihsan dinta suka tafi abba ma yafita aliyu yabi bayanshi. yarage daga baby, samha sai sahra cikin falon. Kallonta samha ta rinkayi tana ganin kyanta daya fito tako i'na tana jin kamar tashak'eta ta muta. Murmushin yake tasaki ta dafa shoulder din sahra tace "uhm! Amaryarmu, ki kwantar da hankalinki kisaki jiki damu bamuda wani matsala!." Dan kallonta tayi tayi murmushi tace "to!." Kiran baby mami tayi tatashi gurin yarage daga samha sai i'ta. Juyowa samha tayi sosea suka fuskanci juna ta watsa mata kallon k'ask'anci, tsana da kyama . kirjinta ne yay bala'in dokawa tai saurin sauke kanta k'asa . "meya kawoki gidan nan!?." Shine tambayar da taji anmata,,rawa jikinta yafara bakinta na rawa tace "ban ganeba!." Fixgo gashinta dake cikin vail tayi da karfi tace "Kalleni dakyau, niba sa'ar uwarki bace dazaki raina min wayau kice baki gane abunda nake nufi ba." Zuwa lokacin kamar mazari haka jikinta yake rawa hawaye yagama ciki idonta kiris yarage yazobo. "Nasan aliyu basonki yakeba asiri kika mishi ya aureki, bakya daga cikin irin matan dayakeso ..ke yarinya ce mara aji !, talaka matsiya ciya wanda bata gaji arziki ba!. Nasan saboda kudinsa kikai mishi asiri harya aureki saboda kizo ki kwashe dukiyarsa ki gudu da i'ta kikaiwa can matsiyatan i'yayenki wanda ba'amasan a i'nda suke ba..To wllh ina mai baki shawara dakiyi gaggawar barin rayuwar mu inkuma ba haka saina kasheki na kona gawarki!." Tsananin tashin hankalin da sahra tashiga baya misaltuwa donko motsi bata iya yi sai ido data tsurawa samha. Wullar da hanun samha sukaji anyi cikin zafin nama ya sauke mata lafiyayyun mari har guda biyu yana huci. Dafe kuncinta tayi tadago idonta dasukayi jaa suka kankance don masifa ta sauke kan kyakkyawar fuskarsa , nunata yayi da yatsa alamar warning yace "kada kikara shiga har kan matana!, kuma kisani ko zazzabi tayi kece sanadi saina daureki har igiya tai saura matsiya kawai agola!." Yana kaiwa nan ya rungume sahra a one site dinsa suka fita. Samha jitake kamar zuciyarta zata fashe don bakin ciki "wai yau aliyu ne ya mareta akan wata banzar matarsa kucaka talaka. Tashi tayi kamar zata hada kura tashige falonsu ta bugo kafo dakarfi kamar zata cire. **Borno yau kwana biyu kenan ba sahra ba labarinta hankalin momy inyayi dubu yatashi saboda balain safwan da kullum sai yazo ya daga mata hankali. Abban kam hankalinsa kwance don alsheik ya tabbatar masa yarsa tana cikin kwanciyar hankali don a gidan dan uwansa take .Momy na zaune kan kujera ta rafka uban tagumi aka turo kofar falon aka shiga, zabura tayi ta kalli kofar snn ta zauke ajiyan hat ganin ba safwan bane . kawarta ce ya faty takaraso ta zauna gefen momy tana dafa kafadanta "kawata lpy kuwa na ganki kamar bakya hayyacinki?." Tai maganar tana karewa momy kallo taga harta d'an rame. Ajiyan zuciya momy takara daukewa tace "i'nafa lafiya, naci kudin jaraba da bala'i gashi yazo yana damuna." Gyara zama faty tayi tace "mekuma ya hadaki da kudin jaraba bani labari naji.." Zayyana mata komai tayi har bala'in da safwan keson sata ciki ba'abinda taboye mata. Tsaki faty tayi tace "ahaf aikin banza kawai yo to meye ciki danta gudu kokuma an saceta?, to bagaki da nafeesa ba 'yar kanwarki mariya basai tamiye gurbin ita wnn shegiyar data gudu ba..wllh binta wani zubin kina bani mamaki kamar wanda ake toshe maki kwakwalwa wani lokacin." Gyara zama momy tayi ta fuskancin kawarta sosea snn tace " wllh faty ni duk wnn tunanin baizo minba, amma kuma shi idan baya sonta fa,,,don nasan feena zata yarda." Tab'e baki faty tayi tace "shiba namiji bane?, i'ta kuma ba mace ba?." Kyada kai momy tayi cike da gamsuwa tace "hakane,,nasan kobaya ra'ayinta zata sashi kan hanya." Tattaunawa suka rinkayi akan lamarin har sai yamma faty tatafi . dadare takira feena a waya tazo tafada mata shawaran data yanke a kanta feena kamar zatayi hauka saboda dadi, kida ta kunna ta rinka yin rawa don ba'abinda tafi kauna a rayuwarta kamar ta auri mai kudi..tana balain son duniya. Washe gari da safe momy takira safwan a waya, yana zaune falo duniyar taimishi zafi na rashin sahra yayi matukar bakin cikin rasata..yadda yake balain mai tarta yakeson kasan cewa tareda ita don ya dandani zumar ta amma gashi yanzu yarasa komai nata. Tsaki yayi da yaga kiran ya daga yasa a kunne batare da yace komai ba, Daga dayan bangaren momy duk tasha jinin jikinta tsoron yi masa magana take amma tadake tace "hlo safwan." "I'naji!.." Yafada muryanshi ba alamar wasa. Wani miyau ta hadiye snn tace "dama wata mgna nakeso muyi dakai inba damuwa kozaka zo?." Yatsine fuska yayi kamar bazaice komai ba saikuma yace "zanzo anjuma." Yakatse wayarshi kittt ya ijiye gefe. Wani tsalle feena tasaka ta rungume momy don haji duk wayar dasuka yi.. "Wayyo Allah momy na i'na sonki." Taiwa momy kis a kumatu takoma tsakiyar falon tana tikar rawa. Harara momy ta wulga mata tace "zo dan uwarki akwai maganar dazamuyi." Dawowa tayi ta zauna gefenta tana sauke numfashi tace "i'na jinki momy." Gyara zama momy tayi tace "kinga nasan uwarki da son kudin tsiya , karna maki hanya ki auri mai kudi kizo kijuyamin baya ki tattare komai ki kaiwa uwarki." Yarfe hanu feena tayi tace "haba momcy wnn aiba mai yiyuwa bane...ki samomin gidan arziki snn nakaiwa uwata kudi ea haka bazai yiwuba..kedai abinnan ya yiwu kiga irin kudin da zan rinka baki." Cakoro daurin kwali tayi tace "ato kina kuskurewa zan raba tsakaninku." Da azahar karfe daya safwan yazo feena taci wanka tasa wata gantalalliyar riga doguwa ta matseta sosea kanta ko kwali babu sai i'yayi take zubawa , gaisheshi tayi takawo masa abun sha tazauna kujeran dake kallon tasa tana kada jiki tareda taunar chewing gum. Gaidashi momy tayi tana wani d'ari2 ganin yanda yawani bata rea ..cikin dan i'nda2 tace "dama bawani abu bane illa wani shawara danayi,, tunda de yanzu ba sahra mai zai hana kasauya da feena yar gidan k'anwata.. kaganta nan zaune." Tanuna mishi yanda feena ke zaune. Kallonta yayi tawani sakar mishi murmushi tana kashe masa i'do daya. Tab'e baki yayi ya juya gurin momy yace "idan inada ra'ayi akanta ko inbani dashi!?." Lokaci daya jikin feena yaya sanyi duk saitaji ta raina kanta. Kallon feena momy tayi snn ta kalli safwan tace "eh to!..idankana dashi." Juyawa yayi yana kallon feena sama da kasa yana kare mata gani.. "Tahadu kam ba laifi tanada duk abunda yake bukata ajikin mace amma bakikai my sahra ba." Yafada yana lumshe ido tunowa da irin suranta dayayi. Kallon momy yayi yace "bazan aureta ba!, amma saidai alfarma daya zan maku zarinka hutawa da i'ta, zata dawo gidana da zama zan dauke mata duk wani dawainiyanta zanrinka bata dukwani irin kudin datake bukata..kuma hakan shi zaisa inyafe maki kudina da kikaci." Gwalalo ido momy tayi tace "hutawa dai safwan!!?." Wara idonsa yayi yace "yes idan kunga yamaku." Feena ce tai saurin cewa "eh!..hakan yayi." Tafada batateda ta kalli i'nda momy take ba. Tab'e baki momy tayi ta daga kafada azuciyarta tace "kekika sani tunda bani na haifeki ba, kuma kudine dole kikawo." Murmushi feena ta sakar masa balaifi yadan mayar mata shima. "Alryt..tunda komai yayi zamu tafi tare bana bukatar tatafi da komai zan sai mata sabbi." Feena jitake kamar ta rungume safwan her dreams comes true...wato irin mafarkin datayi taje shopping arayuwa ba adadi.. sai yau gashi safwan zai sai mata komai sabbi kuma ta tabbata a manyan malls da boutiques zasuyi shopping din. Tashi tayi tace "lemme tek my veil..ina zuwa.." Tashige bedroom da gudunta don jitake kamar zai gudu ya barta. Dan karamin Vail ta dauko shara2 tayafa tace "mutafi!." Mikewa yayi yaciro kudi mai uban yawa yamikawa momy , sai a snn tayi dariya hanu na rawa tasa ta amsa sai godiya take masa. kama hanun feena yayi suka fita security dinsa ne yabude masu kofar mota suka shiga driver yaja suka tafi.
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/bielurv👄
💖SAHRA💖
Hot love💋
20....
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/bielurv👄
💖SAHRA💖
Hot love💋
20....