Sashe 7
Rai Da Ruri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana sauka tayi ɗakin su "anti mimi dan Allah ki nuna ma Dady Dani da ke muka yanke shawarar gyaran larabcin mu please sis" ta ɗan rungumo ta alamun rarashin yaudara.
Hararar ta mimi tayi kafin tace "al munafuk, watan yaudarar ne ya kama?"
"kai yaya mimi a'a, Nifa roƙon ki nake kome kikace nayi zanyi Kinji Kawai ki cema Dady tare mukayi shawarar shine kawai roƙona da ke"
"ko me nace kiyi ko?" mimi ta sake tambayar ta.
"eh anti mimi Ai nasan bazakice na faɗa wuta ba"
"zaki sani ne, kodai meye kuma ko ba yanzu ba?" mimi ta sake jadada mata.
"yes! Yes!! Na amince kuma ni na faɗa" nihal ta nuna kanta.
"Tom shi kenan inhar ya tambaya zan sanar mai"
Da sauri nihal ta rungume mimi "yauwa yayata Tafi ta Kowa" suka sa dariya.
Washe gari ma kusan tare suka shiga school da ya Abdul.
Wasa-wasa kusan sati biyu nihal bata ga yaseen ba tana son tambayar Faisal ta kasa, ranar katsaham ya shigo school da wata sabuwar motar mai ɗaukar ido, a kusa da su ya Parker ta ashe ya hango ta ita ko bata san waye a motar ba tana zaune tana jiran ƙawayen ta, taji tsayuwar motar Sai bata ko ɗago ba bare ta kalli motar, saboda kar ta zubarma da kanta aji akan kallon wata mota.
Matan wajen da samarin wajen kuwa kallon motar kawai suke Sina jiran ganin mamalakiyar motar, sai ganin yaseen sukayi wani balarabe da sai da wasu matan suka tsure hasken shi da kwantacen gashi shi ya yaudare su, sai kallo ya koma kanshi da inda ya nufa yana murmushi da wayoyin shi manya guda biyu a hannu da makulin mota.
"hy nihaal" ya firta mata yana shirin zama gefen ta, yayin da tuni ƙamshin turaren ta ya bata labarin waye ya ziyarce ta kasa ɗagowa kawai tayi.
"hy Akhee yaseen" ta firta da sai da yayi mamaki ya akayi ta gane shi ne kamar mai tunanin shi alhalin bega ta kalle Shi ko so ɗaya ba.
Sai suka fara gaisawa da larabci, ya tambaye ta karatun ta da mutan gida duk ta bashi amsa ranta fal farin ciki.
Sai daga baya ya fara mata gwarancin Hausar sa, ya fara kiran wayar Faisal Yana gayama nihaal ya kira shi kusan so uku be ɗaga ba, sai ko nihaal tace "Ai suna lecture Fa Kamar naganshi ɗazu"
Sai ya nemi tamai rakiya zuwa hall ɗin da suke, ta miƙe dama kamar jira take, suna cikin tafiya sun wuce ta department ɗin su mimi Kenan sai ga mimi, tama nihaal wani kallon tuhumah.
"ukty mimi" nihaal ta kira ta da salon iya yi ita ga mai ƴar uwa za'a larabce ta, ta mata magana da larabci mimi ko baya kayan iyayi duk da Hausa ta bata amsa har yaseen ya dinga mamakin to ya akayi take ji Amman bata iya mayarwa?
Nihal ce ta gabatar ma da yaseen, wace mimi a wajen ta, sanan suka ƙara gaisawa, Nihal ta sanar ma mimi wajen yaa Faisal Zata rakashi tazo suje, dan Kar ta mata gulma awajen yah Abdul, mimi ma kuma dan ta ƙure ƙaryar ta badan taso ba suka jera, Yaseen Nata janta da magana da turanci mimi na bashi amsa a gajiye alamun kamar har ya dame ta, can ya jefo mata larabci ta mayar mai sai yaji ashe tama fi nihal ƙwarewa da gogewar harce Sai ya zubar da mamaki da yake ɗazu, har suka isa hall ɗin su Faisal larabci Kawai suke zubawa da mimi da ta gaji da surutun yaseen har ta fara tsoron kar ya kurema larabcin ta gudu, nihal ko daɗi Abin ya mata, mimi sun fara sabawa da yaseen.
Suna zuwa suka ga lokacin ake fitowa malamin ya gama musu karatun, sai ga Faisal, yaseen ya Harare shi, Faisal ya Mai wani kallo ya basar.
"ya Faisal Ina wuni Y lectures?" mimi ta gaishe shi.
"sis mimi lpy y naku karatun? An fito ko baku da shi yanzu?"
"eh yaya sai nan da 30mns" ta bashi amsa.
"OK Allah y taimaka, Komai normal dai ko?"
"eh yaya Alhmd, Amin"
"nihal d autares" faisal ya firta mata.
Tayi dariya "ya faisal ina gajiya"
"gajiya akwai ta mimi" faisal ya amsa mata.
"guy yane? Ka kirani ina class nasan maybe kana cikin school shiyisa na bari na gama kafin" faisal ya kali yaseen ƴa miƙa Mai hannu suka gaisa yana mai dariya.
"toh sarkin lecturers, badai ka gama ba?" yaseen ya tambaye shi.
"eh saura ta anjima da zamu shiga, wai kai gayen nan sai Uncle Haroon ya fara maka hukunci kana fita kana bar mai company a duk time ɗin da kaso ko?"
"toh ina nake zuwa? Nan ne fa kawai sai outing da nake zuwa shima sai time to time nafi fita da kai ma, zan mutu a company ne?" yaseen ya tambayi faisal da yake ta mai kallon rainin hankali.
"a'a bazaka mutu ba Amman dai in ya gane ka kasan akwai case kuma count me out Daga case ɗin naku kai da shi"
"wallahi in dai ba out ba, kaima Kayi ka ƙare karatun nan ka fara managing da company Abu ya gagara"
"au ni zan gama karatun da kaina ba time bane ze kaini? Yanzun ma ai ina shiga ina abun da zanyi" faisal ya Faɗa kafin yaji muryar mimi da ta gaji da jin conversation ɗin su tace "yah faisal zan wuce inaso zamu ɗanyi karatu da group members ɗin mu"
"OK sis mimi, Hakan nada kyau, Allah ya taimaka"
Nihal Ko hirar tasu daɗi take mata haushi taji ma da mimi zata tafi tasan dole ta kaɗa ta.
Wani kallo da mimi tama nihal tasan me take nufi kuma bata son nuna mata bata isa da ita ba sai kawai ta turo baki ta ma su yaseen sallama ya mata wani kallo da mimi da nihal suka rasa gane ma'anar kallon, sai suka wuce.
"wallahi nihal Ina rabaki wanan mayunwacin Jan zakin ki kula sosai, ki dawo hayyacin ki muna da banbancin jinshi, yare da sauran abubuwa ki tsaya a matsayin ki, tom" mimi ta mata gargaɗi.
"toh yaya mimi me kika ga nayi? Da duk kike wanan maganar?"
"au sai ma kinyi? take taken dai na gani nake shawartan ki matsayin ki na ƴar uwata"
Sai da suka je masallaci suka ɗan huta sanan kowa ya tafi karatun shi dan yau nihal sai ta jira mimi ma na kusan awa ɗaya da rabi.
"Ammah barka da gida ya ƙoƙari?" Abdul da ya shigo falo ya sami Ammah ita kaɗai.
"lafiya lau son, ya karatu , yaushe zaka kasuwar naga kwana biyu kana sha ruwan tsuntsaye ko gata ne Yama yawa?" Ammah ta tambaye Abdul.
"a'a Ammah gata kuma, akwai abin da nake jira ne order da mukayi a Gallary ɗin ne bezo ba kuma Kinga da dani za a fita order sai aka tafi da hamza ni sai next time zan dinga Shiga Sosai da kaya sunzo jibi In sha Allah Ai akwai harka kuma Kinga akwai aminta tsakanin oga da dady Kodan Dady Ai dole na cigaba da zaman Gallary kuma Kinga kuɗin da yake biyana yafi na sauran yaran wajen dan ko Aure nayi yanzu zan iya riƙe mata da albashina" ya firta yana dariya dan yaji ta bakin Ammah.
"Au me? Aure dai Naji kamar kace? To in ma ka faɗa ne dan jin daɗin bakin ka to kaji, ni kuma ka ɗauka ma bana wajen ka faɗa" ta cigaba da latsa wayar ta da alamu furucin nashi be samu gurbi a zuciyar ta ba.
Abdul wani iri yaji wanda har ranshi sai yaji beji daɗin rashin karɓan abin da Ammah tayi ba,Abun ze zamar mai ga match ya taro babu ƴan wasa bugawa kenan? dan shi da gaske yake ya kuma shirya tsaf koyarwan da zeje yayi Ma gini mai ƙwari da ƙarko yake son yi dan yana jin yarinyar kamar wata tsoka Ko tsagi ce ta cikin jikin shi ko wata ahali daga ahalin gidan su yama rasa gane yadda lokaci guda abun Yamai zuwan bazata shi da ko cikakiyar budurwa bashi da ita sai wanan da bata wuce ko bata kai sa'ar su nihal ba ma a kallon da yake mata.
Dan ya samu daidaito da Ammah sai ya bar zancen sai ya shigo mata da maganar tafiyar su ummarah ya Fara sanar mata sun fara maganar da yaya, shine har ta bashi haɗin kai sukayi hirar sosai.
Har yaje makarantar sun gama komai da malaman akwai wanda yasan Dady su ma har yake ganin Abdul ɗin ze iya kuwa ya ganshi ɗan ajebota dashi, Abdul ɗin ya bashi tabbacin In sha allah ze iya, abin da yafi burgesu da ya nuna kamar sadaukarwa zeyi, kamar addini zema hidima kyauta yace zeyi ba tare da neman a biya shi ko sisi ba, sun gama komai har ya shigo yau Asabar ze fara koyarwa.
Fateemah yau ita kaɗai ta shiga makaranta da wuri ta Fara muraja'a ta sami waje ta zauna kusan su uku ne kawai a ajin ta zauna kusa da window tana ta karatu da muryar ta mai zaƙi ba ɗaga sauti take ba Amman in kana kusa da window zakajiyo ta, Abdul kuwa dama tun shigowar ta a idon shi ta shigo, dan haka yana zagaye yajiyo muryar ta kamar an ƙamar dashi a wajen ya tsaya kamar mai amsa kira a waya Amman a zahiri ita yake saurare.
Yana tsayen Har ɗalibai suka Fara taruwa suna ta shiga aji, shi kuma be bar wajen ba sai da wani malami Yamai sallama suka gaisa ya shiga ajin su Fateemah dan gabatar da darasi, kafin ya bar wajen.