Sashe 6
Rai Da Ruri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaf cikin su babu wacce tasan me ya faɗa bare su mayar mai da amsa sai ido suke Rabawa kamar shege a rabon gado, nihal ce tayi ta maza ta bashi amsa cikin kwainane da tace muryar ta da ƙalƙala irin na larabawan asali duk dan ta birge shi sai abun yazo a daidai taji me yace har ta iya mayar mai.
Hakan ba ƙaramin birge yaseen da Faisal yayi ba Har ƙawayen in suka cire hassada, ganin haka har yaseen ya ƙara janta da hira da larabcin duk suna jin su kafin suka juya turanci cikin salo da iya sarrafa harshe ta dinga mayar mai, dama yasanta Sanadin Faisal Amman tsakanin su gaisawa, ƙarshe dai dole yaseen ya gaya ce su zuwa rakasu cin abinci a cafeteria su bilkis Kamar Kar suje Sai suka ga su zasu daki gurbi, nihal Ko Sai da akaja aji Faisal ya Mata magana Kafin ta yadda suka tafi, da suka tafi zasu shiga motar ma students Sai kallon su ya koma kansu kamar suyi me, yaseen daga nesa ya cilla ma Faisal Makulin motar ya Cafe a wani style Kamar yadda ƙwararen gola yake tare ball, har sai da abun ya birge wasu suka murmusa, yessen da kanshi ya buɗe ma su nihal bilkis ce ta fara shiga sai diner Sai nihal a ƙarshe kafin yaseen ya rufe marfin motar ya shiga wajen me zaman banza, faisal ya ja mota a skwane ya shana su be tsaya ko ina ba sai cafeteria mai capacity, suka buɗe suka fito.
Faisal ne ya zaɓa musu inda zasu shiga dan yasan yaseen da tsagina gini koshi ya bashi abu ba komai yake ci ba.
Da Taimakon yaseen ɗin suka shiga suka kama tebir ganin ɗazu kamar su bilkis sun muzanta shi kuma bada manufa ya musu ba sai ya musu magana da turanci da Hausar sa ta gwarawan Larabawa da suka ari Hausa,yana tambayar su abin da zasuci kowa ya zaɓa.
Kowa da ƙarfin gwiwa ya zaɓa sun san ba ƙarya bare babu a tare da yaseen sosai suka zage dan yagar rabon su maybe ma ba sake ganin shi zasuyi ba
[01/04, 8:38 am] Maman shaheed😍🥰: *RAI DA BURI*
PAGE 4
BY
MAMAN SHAHEED
Paid Book...
Ga Account ɗin da za'a biya 👇
3108794095
Fatima Abubakar
First Bank
Shedar biya 👇
08134624555
Akwai book ɗin a Arewapen...
Bayan kowa ya zaɓi abin da zeci nihal dai dan ta sake birge yaseen abincin Larabawa ta zaɓa har ya tsokane ta inda ta koyi ci tace a wajen Ammah ta shima irin abin da ta zaɓa ya zaɓa shi dai faisai duk cikin su shine me jin yunwar gaske dan haka da tea ya fara wanda yaji coffee kafin ya ɗora da abinci sai da yaji ya fara ƙoshi ya fara saka musu baki a hirar har suka cinye hira ta biyo baya nihal dai ta kasa cinyewa har sai da faisal ya karɓi nata ya faraci yaji ya ƙoshi ya ajiye yaseen ma bai cinye nashi ba, faisal nata tsokanar su wasu turawa ko Larabawa su dai suka sani, sun ɗanyi hira sosai a wajen kafin yaseen ya biya kuɗin duk abin da sukaci bilƙis taji uban bill batayi mamaki ba dan sun taɓa zuwa so ɗaya wajen aka ƙarar musu da ruwan jiki basu sake zuwa ba na mota ma ranar sai da aka biya mata ta koma gida sai yau na biyu.
Bayan sun gama hirar suka fito, har bakin lecture hall ɗin Su ya mayar da su dan yaseen ne ya tuƙa motar da kanshi.
Yana ajiye su suka tafi da faisal da larabci ma yama nihal Sai anjima, ƙawayen ta kuma da turanci suka mai godiya suka shige suna jinjina kyautar shi da tsari da zubin shi, Amman sun san class ɗin su ba ɗaya ba uwa uba ƙabila.
Ranar koda nihal suka haɗu da mimi tun kafin su koma gida sai da ta bata labarin yaseen da irin bajinta da ya musu da niyar zata koma ta gyara larabcin ta Kodan gudun ɓacin rana irin ta yau da tafi kowa muzanta dama Ammah tayi tayi ko malami a ɗauko musu don gyaran larabcin ita ta bijiri Har mimi ta haƙura yanzu kuwa ta shirya tsaf dan zama wacce zata iya ƙwatan kanta da larabci a ko ina.
Mimi dariya ta dinga mata, har ta nuna mata ta dai dinga nutsuwa ta zama mai kamun kai.
Diver ya jasu Har gida.
Washe gari kusan duk tare zasu shiga school tun dare abdul yace su shirya ze shiga da mota tare zasu tafi dan haka nihal batayi bacci ta saki baki ba ta shirya da wuri, dama Dady yayi tafiyar kwana biyu suka ma Ammah sallama, Abdul da mimi a gaba nihal a baya babu faɗa har hira suka dingayi da Abdul yana yabon ta tana ta murna, be ajiye su ko ina ba sai inda su nihal zasuyi lecture ƴa parka motar Ammah ɗalibai aka bisu da kallo ɗuuuu, nihal aka fito ana takun isa da jin kai kamar ƴar gwamna har ta shiga tana ɗagama ya Abdul hannu da mimi har wani kiss aka wurgo ma mimi na ƴan uwantaka, Abdul ya Harare ta, tunda suka taho sai yanzu ya Harare ta.
Kafin yaja motar dan ajiye mimi, yana ajiye ta
Shima yayi department ɗin su Bayan sun haɗu da faisal sun gaisa kafin suka rabu.
******
Fateemah ta gama fama da ciwon ta da ta saba har ta gama, ta koma school, suna ta cigaba da karatu da ƙarawta firdausi sadeeq Abu Kamar wasa sun fara shaƙuwa gashi itama tana gane karatu sosai dan haka tafiyar su take neman zuwa ɗaya.
Akazo zaben monitor sakamakon cire ainahin monitor da akayi Daga makarantar, shine akaga fateemah ce tafi dacewa da zama aka bata aka ba firdausi assistant ɗin ta, Aiko class suka dinga bore daga zuwanta dan mugunta Har sai da suka jama kansu duka har class master aka canja musu aka basu wanda ze iya dealing ɗin su Wato teacher zanzaro, sanan suka shiga hankalin su,aka zauna lafiya dan sai da aka mata interview Kafin suka tabbatar da ƙwazon ta.
Ana tsaka da haka ƙawar fateemah lubna ta kawo mata gulmar wata a unguwar su da za'ama Auren waybill mijin yana Qatar bata taɓa ganin shi ba ta waya suka haɗu Amman ɗan Najeriya ne har aure yake neman shiga tsakanin su za ayi bikin a tura ta ita kaɗai.
Fateemah dai ta musu fatan Alkhairi dan bata fiye son ire-iren surutan da be shafeta ba lubna kuwa har mamakin yadda take jin abubuwa take.
Haka dai lubna ta gama mata hirar duk ta jita Amman bata tofa Nata ba.
*******
Bayan Dady ya dawo daga tafiyar kwana biyu da yayi shi yama babban yayan su Abdul maganar koyarwan da Abdul ze fara, baban yayan ya nuna be amince ba ya kafa musu hujojin shi masu ƙwari da zasu gamsu da su dan shine baya son duk wani abu da ƙanin nashi ze wahala, suka yadda kuwa, har suka fara nuna ma abdul ɗin ya haƙura, kasa magana yayi a lokacin dan be gamsu ba ya ƙudire a ranshi zeyi magana da yayan nashi da kanshi dan zefi fahimtar shi.
Abdul ya sami mimi suka fara maganar tamai alƙawarin itama Zata taya shi roƙon yayan nasu.
Abdul sosai yama broh H magiya Kamar mai neman wani abu mai mahimmanci a wajen, gashi baya son magiyar shi, sai ga mimi ma ta fara nata roƙon suka haɗar mai biyu gashi yana ji da ƙanen shi su biyun dole ya cika musu muradin su tunda ba saɓo ze aikata ba kawai yana so ne ya hutar tashi shi kuma baya son hutun ƙanin nashi, sai ya barshi ya bashi dama ya gwada a zaton shi da kanshi ze haƙura dan yasan koyarwa akwai wuya Ko wacce iri ce masu yi haƙuri kawai sukeyi.
Lokacin da yayan nasu ya amince har wani side hug Abdul yaba mimi da murnar shi itama ta taya shi murna, ashe nihal na kallon su wanda fitowarta kenan daga kitchen sai taji ta matsu taji murna da farin cikin me sukeyi haka gashi bata isa tama Abdul tambayar kai tsaye ba ya saurare ta, sai da taga ya haura sama wajen su Dady da sauri, sai ta ƙaraso wajen mimi.
"yaya mimi albishir ɗin me aka muku keda yah Abdul kuke wanan farin cikin?"
"Haura sama ki tambayo shi in bazaki iya ba kuma na rakaki"mimi n mata wani kallo.
" ke fa matsala ta dake kenan yaya mimi "
" eh kya ce min yaya mana tunda gulma ta motsa yaushe rabon da ki kirani yaya ko anti sai in kinso gulma ko a gaban su Dady ko babban yaya ko a wajen in kinso nuna ni yayar Kice, Amman ai kai tsaye kike kirana"
"toh ba dai ina faɗa ba? Dan Allah ki gaya min ni?" ta turo baki alamun ta ƙosa.
"nace ki bishi ko kije Dadyn Ki ya gaya miki tunda mu duk tsinto mu akayi" mimi ta firta tana mai tashi ta bar mata wajen.
"OK kishi ya motsa aiko ta kwana gidan sauƙi indai Dady ne zan sha labari baze ɓoye min ba ki riƙe ma bana so wanda ze faɗa sai yafi daɗi" nihal ta firta.
"kyaji da shi ciwon Ajali a ɗanyatsa ki dai canja hali gidan wani zaki" mimi ta ƙarasa shiga corridor room ɗin Su ita da mimi.
Abdul ya haura ya sanar ma Ammah da Dady duk yadda sukayi da yayan shi, suma suka sama abu albarka suka nuna amincewar suka mai addu'a, ya musu godiya, suka dab dale zeje Islamiyar a satin, kafin ya sakko.
Yana sakowa nihar ta haura ta fara tambayar Dady murnar me yah Abdul yake na hanun daman nata kuwa ya kwashe komai ya gaya mata, ta dinga mamakin dalilin son wahalar da kanshi da yake son yi haka, ta cika su da surutu har maganar gyara larabcin ta tayi ma Dady tasan shi ze kulata Ammah Ko bazata saurare ta ba ya mata alƙawarin ze nemo musu ƙwararen malami Amman sai yaji ta bakin mimi, ta yadda ta amince, ƙarshe dai sai da Ammah ta koro ta cikasu da magana.