← Book details Ni Kishiyar Uwata Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 17

Sashe 4

Ni Kishiyar Uwata Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zama tayi dabar a qasa cikin tashin hankalin da batasan ta inda zatayi maganinsa ba Dad yaganta a wannan yanayin ita da Surry itakam ta shiga uku, Wai meye yake bibiyar rayuwarta ne daga wannan ta kau sai wannan ta bullo meyesa Surry tayi Mata haka ne? Ta Jima tana tunani mara amfani kafin ta tashi ta shiga bandaki tayi wanka ta gasa jikinta da keta yimata ciwo tana tunano yanayin na daren jiya mara dadi da rangwamen albarka ba Dad ba dakin ma kunyarsa takeji saboda gani takeyi kamar zai daina ganin mutuncinta.
Daqyar ta fito tayi sallah ta zauna tana yan addu'o'inta duk da kasancewar ba wani ilimin addini ne ya wadaceta ba kasancewar Allah ya hadata da sakarkarun iyaye Wanda babu lahira a jadawalin rayuwarsu su kawai duniya tayi dadi amma tana qoqarin kaiwa Allah kokenta da buqatun rayuwarta,

Tananan zaune ta kasa tashi ta shirya ta fita gashi a qa'ida fitar safe zatayi saboda lecturer safe ce da ita Amma kunya da nauyin hada ido da Dad dinta da Kuma daga ido ta kalli qawarta Surry yasa ta yanke shawarar tayi zamanta a gida kawai ta huta.
Wani tunanin ne ya fado Mata na rashin gano mafita ta wannan hanyar yasata miqewa da sauri ta cire kayanta ta dauki wata riqa doguwa ta yadi dinkin buba tasa tayi rolling mayafi akanta ta dauki jaka da takalmi ta fito da sauri tana kada mukulli tana daga qafarta da dabara, ja tayi da baya da sauri daidai lkcn da sukaci karo da Dad Yana qoqarin bude qofar dakin nata ta zube cikin yanayin girmamawa tace “morning Dad" Shiru ce ta wanzu a gurin babu lissafin cewa komai hakanne yasa Janah dago idonta dake saye cikin farin tabarau idonta ya sarqe cikin na Dad dinta da yake a lumshe yana dan cije lebe alamun akwai wani Abu dake damunsa.

Miqewa tayi ta nufi qofa da sauri baiyi yunqurin dakatar da ita ba saboda Bai saita saa daidai ba dare zaifi zame masa sirri dagashi har ita Amma ko ba komai yasan ya saka Mata kokwanto a ranta, hakanne kuwa da gaske tana fitowa ta shiga motarta ta tasheta ta fice daga gdan saidai gabadaya zuciyarta a jagule take batajin dadin yanayin da ta riska a wannan gabar tanason fahimtar asalin damuwar data hango cikin yanayin Dad har takaishi ga watsi da gaisuwarta ta yau saidai duk inda ta hango saita fuskanto tarin gingimemiyar matsala, da wannan tunanin ta shiga harabar makaranta tayi parking a faculty dinsu ta fito ta shiga da sauri lkcn har an fara lecturer a zahiri lecturer take saurara Amma zuciyarta na gida da Kuma tunanin abinda ya hana Surry zuwa school,
Saida lecturan ya gama ya fice ta miqe ta shiga mota ta Kira layin Surry saidai tayi ring sau uku sannan ta daga da wata shaqaqqiyar murya tace “yane?" Ajiyar zuciya tayi tace “na tashi banganki ba Allah yasa mafarkina bai tabbata Dad ya kamamu ba?" Numfashi Surry ta sauke tace “ki share kawai kizo gidan Mandiya ki sameni Ina aiwatar da wani aiki dana gama sai mu dawo school nasan yanzun Interval ne" Shiru tayi tana juya mgnr a ranta tare da sauke wayar bangarori biyu na Bata dama wani na cewa taje wani na cewa kartaje nan dai ta qarfafi Mai bata umarnin zuwan ta tuqa motar ta nufi sokkoto road tayi Horn gdan Hajiya Mandiya megadi ya bude Mata ta shiga tayi Parking ta fito.

Qwanqwasawa tayi na lkc kafin taji an bude qofar ta shiga kanta na qasa tana danne danne a wayarta tayiwa kanta guri a parlourn tana me kara waya a kunnenta tace “Mom inata missing dinki nida Dad Wai yaushe zaki dawo ne?" Idanunta ne ya sauka kan mutumin da ya bude Mata qofar suka sarqe idanunsu cikin na juna shi yana yabawa da surarta da kyawun dirinta “black American" ya fada a sanyaye cikin sassanyar muryarsa data fusgeta ta qare ware idanunta akansa sai ya sauke Mata murmushi lkcn da hawaye yake zubowa a idanunta tana cewa,
“Ina da damuwa da yawa Mom inason jinki a kusa Dani kamar yanda kowacce uwa take kasancewa da yayanta inason na tattauna matsalata dake ki sharemin hawaye kamar yanda kowacce uwa ke jiran matsalolin yayanta ta tanadi auduga me laushi domin share hawayen yayanta, haba Mom haba Mom don Allah wanne irin riqo kukewa amanata ne wanne irin shiri kukewa rayuwata ne nace Miki inaso kiyiwa Dad magana akan inaso yabani damar na fara kula masoyana domin na fitar da mijin aure Mom duk da cewar ku kuka haifeni amma a yanayin da kuka raineni nafiku sanin kaina Ina buqatar abani damata ta macen da takai minzali 22 years Mom ba 22 months bane bare kuce bandade da yaye ba inaji nafi shekara ashirin da hqr da nononki to meyesa bazaku auraddani ba kamar yanda addini ya tsara wlh Mom rayuwata tana cikin barazana kada ku bari wani abu ya faru dani da zaisa na rinqaji a Raina kune sila...."

Ta qarashe mgnr cikin kuka me gunji Wanda ya sanya mutumin matsowa gabanta a tsananin mamakance duk da ba hausar yakeji ba ya fahimci da mahaifiyarta take mgn Kuma ya fahimci tana cikin damuwa ta sosai ganin ta dauke wayar a kunnenta da sauri tana Kiran “Mom..... Mom..... Mom meyesa a duk lkcn Dana kawo Miki issue din daya shafi maslahar rayuwata kike dogewa harma ki kashemin waya meye nufinki gareni ne....."

Saurin dakatar da kukan tayi jin ansa hannu ana share Mata hawayen ta dago da sauri kawai sai taga wannan mutumin ne ya girgiza kansa alamun rarrashi yace “sorry stop crying please" sake kallonsa tayi tana me zuba idanunta akansa shima ita yake kallo yace “meye ya samu Mom dinki kike kuka ko ta mutu ne?"
Miqewa tayi a gaggauce tana goge hawayenta ta nufi dakin da takejin motsi ta murda gabanta ya fadi ganin Surry da Hajiya Mandiya manne da juna sunata morewa junansu sunata nishi, da sauri tayi baya ta kulle su ta koma parlourn tana mayar da numfashi tanajin wani yanayi da ya dade yana damunta tsawon shekaru Bata mantawa tun suna boarding school suna wanka tare da Surry suna wasa da nonon juna lkcn batasan munin hakan ba ta fara jin yanayin har kawo yanzu da abin yaketa hauhawa,

Ta haqiqancewa kanta qarfin sha'awa ke gareta tunda zuwa yanzu tasan kalar namijin da yake burgeta har kallonsa yake saukar Mata da kasala hakan yasa tunda ta fahimci hakan taketa gogen hanya wa iyayenta su gane cewa ta fara buqatar abokin rayuwa Amma suka kasa ganewa har saida ta cire kunya tayiwa mahaifiyarta mgnr itafa tana neman izini abarta ta fara sauraron samari saboda tanason tayi aure wasu cikin abokan karatunta na secondary duk sunyi aure harda yaransu,
Amma sai Mom ta rufeta da fada wai su Basu shirya auradda itaba sai ta zama cikakkiyar lauya ta qasa da qasa wannan dalilin yasa ko karatun ma ta fara sanya wasa saboda bashine a gabanta ba sannu sannu kuma ta fara fahimtar rayuwar gidansu fah ba daidai take data kowanne gdaba kowa abinda yasa a gabansa yakeyi daga Dad har Mom hakan yasata saduda ta dauki azumi a matsayin hanyar samun sauqinta to yanzu abin ya fara fin qarfinta qarin tashin hankalinta qawarta da taketa hilatarta akan su rinqa ragewa juna damuwa tsakaninsu babu me ji har tana cewa ita zata aureta su zama tamkar Mata da miji a tsakaninsu babu cin amanar juna.

Sake ji tayi a karo na biyu an gogenta hawaye ta sake dagowa yanzun ma shine dai ya zubanta ido kawai sai ta daure fuska tare da dagansa hannu tace “tnks" miqewa yayi ya koma inda ya tashi tun farkon zuwanta ya zauna Amma Rabin hankalinsa na kanta sun dade a zaune suna satar kallon juna kafin Hajiya Mandiya ta fara fitowa tana ta fara'a idonta akan Janah tace “aa yau a gidana Janah sannu da zuwa Aida kin shigo ciki" ajiyar zuciya tayi fuskarta a daure take kallon Surry dake fitowa tace “banza akuya kawai wadda batasan inda ke Mata ciwo ba Wai meye yasa bazaku nemi maza ba wadanda kuke da bambamcin halitta dasu sai Mata yan uwanku Surry kin cuceni jiya wlh Kuma bazan yafe Miki ba da nasan abinda zakiyimin kenan a gdanmu da ban gayyaceki ba yanzu ya kikeso nace da Dad dina alamu sun nuna ya kamamu ko?"

Dariya suka kwashe da ita harda tafawa Surry tace “kaji banza nida nasha daqyar gurin Dad dafa niyyar fasa kaina yayi ni bansan meye ya hanashi ba waima daya daukeki Ina yakaiki ke?" Miqewa tayi ta zari jakarta tayi waje Surry tace “ki jira a sallameni dallah Hajiya David wanne aiki zaayi ne naji hajiya ta fara yimin mgnr?" Nan suka shiga wani daki su ukun sukayi qusqus dinsu sannan suka fito har yanzu idanun David akanta yake da zai fita ya daganta hannu yace “Hi baby bye" tsaki taja kawai tace da Surry kizo mu tafi fa" kawai kafin ta rufe bakinta sai taji an rufe qofar ta baya ta juya da sauri bataga kowa ba Hajiya Mandiya tayi murmushi ta matso gaban Janah tace.
“Janah kenan kullum Ina roqon Allah ya aramin dama akanki saboda mu goge raini dake na fahimci kin fahimcemu a baibai to yaudai gaki a komata dagani saike sai Surry zamu goga dake insha Allahu daka wannan karon kin zama tawa me zakiyi da abun idan baki bayan anci ba kema kinci?" Ji tayi an shaqeta ta baya ta saki qara tare da daga Kai kawai sai taga wani qaton mutum ne ya shaqeta ya buda bakinta da qarfi ya balle qwalbar wani syrup ya dagashi ya dura Mata tana shure² tana dukansa amma yaqi sakinta saida yaga ta hadiye sannan ya jefata kujera ta fada rigijib kamar kayan wanki tana kakarin amai.
Chapter 4 · 0% Book details