← Book details Ni Kishiyar Uwata Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 17

Sashe 13

Ni Kishiyar Uwata Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daga Mata hannu yayi da sauri yace “shut up Janah kada ki qara furta wannan zancen qaryane bazai yuwu ba ubanki mahaifi ya lalataki...." Miqewa tayi cikin kuka tace “yama yuwu ni shaida ce akan hakan Kuma ya dade yana yuwuwa don Allah Bashar ka zama sirrina kada ka fadawa kowa Allah nayi alqawarin zanbar gdannan zan tafi inda zan bacewa tunani da ganina wayyoh Allah nikam Allah me nayi ka jarabceni da miyagun iyaye ne"
Juyawa Bashar yayi a mugun fusace ya fice daga dakin yana budewa yaga mamansu a qofar dakin gabansa ya fadi ya zubanta ido ganin kallon da yakeyi Mata na tuhuma ne yasata faskewa da cewa “me Janah takeyi ne tazo na mayar da ita gid...." Saurin daganta hannu yayi yace “Aa Mama kada kiyi wannan gangancin matsalarta abar dubawa ce ku bari zamu fita da ita yanzu idan mun dawo duk me yuwuwa zaayi wlh ya tabbata abinda ta fadamin gaskiya ne saina kashe Habibu Koda kuwa Nima zaa kasheni".......
[05/05 9:53 pm] Yar Mkrnt: *_NI KISHIYAR UWATA CE_*

*_Oum Hairan_*

Please sis novel dina na kudine 200 idan kina buqata ki biya ta Nan 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko Kati MTN ta wannan number 09013718241 or VTU ta 09031307566, idan baki son group kinfiso ta PC zaki biya 500 ne idan baki siyaba kada ki karantamin littafi.

*_27-28_*

Ya gama shiryawa daren yau ya tanadar Mata abubuwa da yawa na more rayuwa wadanda yasan tanaso Kuma zataji dadinsu tun hudu da rabi ya dawo gda yake zaman jiranta har shidda bata dawo ba tafi tafi har bakwai itane har goman dare tun yana zaune Saida ya miqe iyakar saninsa babu wani dalili da yakesa Janah takai dare a waje inma har dalilin ya gifta takan kirashi ko Mom dinta ta sanar da wani a cikinsu Amma gashi takai daren tun yamma yake Kiran wayarta Bata dagawa.
Kiran qarshe da yayi Mata rejected tayi sannan ta kashe gabadaya abinda ya jefashi cikin tashin hankali da tunanin ko ba lfy ba Nan ya tashi ya rinqa zarya a tsakanin parlour da dakinta Abu kamar wasa sai gashi ana neman dayan dare nanfah hankalinsa ya qara tashi duk da wayarta a kashe take haka ya rinqa kiranta babuji Babu gani tare da kiran ma'aikatan gdan yana tambayarsu da wacce mota ta fita domin sai yanzun ya lura Ashe bada motarta ta fita ba.

Shiru sukayi tsayin lkc Saida ya daka musu tsawa sannan Emah ya magantu da cewa “Sir Bata bita da mota ba" Jinjina Kai yayi sannan ya sallamesu ya tashi ya haura sama ya rinqa zarya cikin tashin hankali da damuwa qarfe biyun dare yaji wayarsa na ring ya daga da sauri sunan aminsa ya gani tsoro ya kamasa ya kasa daga wayar Saida ta katse aka sake Kira sannan ya daga cikin firgici yace “Mu'az lfy?" Ajiyar zuciya yayi yace “na zabi kiranka a wannan lkcn ne saboda nasan duk inda kake hankalinka baya kwance shin meye dalilinku na qin auradda yarku Murjanah bayan ta fada maku cewa aure takeso meye dogaranku?"
Wata ajiyar zuciya yaja me nauyi nandanan ya fara kumfar baki da cewa “tohhh dama Ashe shiyasa taqi daga wayata qarata ta kawo maka to ka fada Mata bakai zata kaiwa qarata ba Idris daya haifeni yake qarqashin qasa a kwance shi zataje ta kaiwa qarata Amma Kai baka Isa kasani nayi abinda banyi niyya ba...." Katseshi Alh Mu'az yayi da cewa “tabbas ban Isa nasaka ko na hanaka ba tunda bani na Haifa maka ba Kai ka haifi abarka Amma kasan cewa Allah zai tuhumeka akan amanarta daya baka idan har ta lalace ko ita kanta bazata kaika zunubi ba tunda ta fito ta fada maka aure takeso qarshe Kaine da nadama domin ita daya ka Haifa a duniya

Tsaki yaja ya kashe wayarsa cike da takaici da baqin cikin abinda Janah tayi Masa wato nema takeyi ta tona Masa asiri a duniya dole yasa qafar wando daya da ita zai janye Mata duk wani tallafi da yake Bata zai nuna Mata iyakarta, da wannan tunanin ya kwanta ko banza yadan Sami nutsuwa da yasan inda take, a bangaren Janah kuwa da safe tana kwance a dakin Humaida yar Alh Mu'az da take kusan saarta suna yar hirarsu jefi jefi Hajiya Maryam ta shigo suka gaisheta ta amsa da fara'arta tana shafa kansu kullum rayuwar gdan abokin baban nata tana burgeta duk da kasancewar Hajiya Maryam alqaliya babba a qasa da ake alfahari da ita Amma hakan bai hanata lkcn kula da iyalinta ba koyaushe kazo indai ba lkcn aiki ba tana cikin yayanta suna rayuwa wasa da dariya da komai Bata taba nunawa Janah qyama ko tsangwama ba idan tazo gdan riqeta takeyi kamar Humaida wannan dalilin yasa da Janah taji wuta a gdansu take gudowa nan ta huta.
A baya Hajiya Maryam kawar Mom ce sosai Amma tunda Mom ta samu manyan yan iska ta qullah qawance da duniya ta tattara ta watsar da Hajiya Maryam kasancewar idan sun hadu babu abinda takeyi Mata sai nasiha akan tabi duniya a sannu hakanne yasa Mom taga bazata iya cigaba da rayuwar qawance da Maryam ba domin kashe Mata gwiwa takeyi, shima Dad da Abba Mu'az ba wani ga maciji suke ba domin shima yakan fada masa gaskiya musamman akan lamarin iyalinsa so shima ba mutumne meson a fadansa gaskiya ba shi kullum gani yakeyi shine akan daidai kullum kudinsa a giya da neman Mata yake qarewa wannan tasa Suma sukayi baya da juna domin Alh Mu'az Bai iya gani yayi shiru a rayuwarsa,

Kallon Janah Mama tayi tace “Murjanah Abbanku na Kiranki" gabanta ya buga sosai har taso diriricewa Mama ta kamota tace “meye matsalarki ne Janah yanayinki ya nuna bayan maganar aurenki akwai wani Abu da yake damunki menene shine?" Sunkuyar da kanta tayi qasa tana matsar qwallah ta dauki hijjab dinta tasa ta fice ta nufi bangaren Abba a qofar shiga sukayi kicibis da Bashar babban dan gidan ta kauce ta bashi hanya ya wucce sannan ta shiga suka gaisa da Abba ya qare Mata kallo kallon nazari kafin ya bude bakinsa yace.
“Murjanah nayi tunanin na Isa wani Abu a gurin mahaifinki Ashe ba haka bane, jiya ban kirashi ba sai biyun dare domin muyi magana ta fahimta qwarai nayi danasanin kiransa banyi tunanin haka zai fadamin ba saboda haka Ina ganin kiyi hqr kiyiwa mahaifinki biyayya har zuwa lkcn da Allah zai kawo Miki mafita......" Dagowa tayi ta zubawa Abba ido kawai sai hawaye sharrrr tayi saurin yin qasa da kanta tana shassheqar kuka tace “shikenan Abba na gde da gudunmawarka gareni Amma wlh Abba bazan koma gdanmu ba nabaroshi kenan har abada...." Da sauri yace “what?" Cikin kaduwar ciki da dakiya ta sake fashewa da kuka tace “wlh Abba gara nazama karuwar qasa da qasa da naci gaba da zama a wannan ruɓaɓɓen gdan inajin tsoron ranar da Allah zaiyi flat da gdanmu kamar yanda yayi da jama'ar annabi Luɗ abinda akeyi a gdanmu ya qazanta ya munana Abba please kada ka hanani shiga duniya tafimin sauqi fiye da wannan qazamar rayuwar da nakeyi a gdanmu tsakanin iyayena"........
[05/05 9:53 pm] Yar Mkrnt: *_NKU_*

*_Oum Hairan_*

*_31-32_*

Kallonsa takeyi da matsanancin mamaki gabadaya gashin jikinsa ya wani miqe sai tsuma jikinsa yakeyi ya rabeta ya fita bai Jima ba ya dawo tana tsaye inda ya barta ya haura samansa ya dauko abinda zai dauka ya sauko ya nufi dakin da Janah ke ciki ya dagota yajata suka fice ya sata a mota ya shiga yaja sukabar gdan Kai tsaye wani babban asibiti ya nufa da ita ya barta a mota ya fita ya jima sannan ya fito shida wata likita mace ya bude ya dubi Janah duban da yasa gabanta faduwa batasan meye yasa ba ita tun tana yarinya Allah ya jarabceta da tsoron Bashar qwayar idanunsa tafi komai firgitata hakanan ta fito sumsum tabi likitar har wani daki suka shiga likitar ta kulle tace.
“Yayanki yace case ne na rapping so zan dubaki zan rubuta abinda ya dace" a kunyace ta hau gadon likitar ta fara checking nata sun jima kafin ta dago ta dubeta tace “amma ba sau dayaba akayi amfani dake?" Daga Kai tayi likitar tace “meyesa baki fada tun kafin ba ko bayan yin nafarko?" Shiru tayi tana share qwallah ta lura bazatayi mgn ba Nan likitar ta dauki jininta takai Lab shikuma ya shigo suka zauna lkc zuwa lkc yana satar kallonta.

Yarinya me nutsuwa ana neman Bata Mata rayuwa samada shekara uku baya ya fidda maitarsa yace yanason aurenta Dad yaqi amincewa Ashe da mugun nufinsa akanta tabbas abin akwai rikitarwa da daure kai yasan duk iskancin mace bazata nemi ubanta ba saidai shi ya nemeta, shigowar likitan ne yasashi miqewa yace “ya akayi Dr?" Duban Janah tayi ta sake mayar da dubanta kansa tace “tabbas anyi amfani da qanwarka ba sau daya ba na debi jininta nakai Lab sun gwada Babu matsalar komai saidai kawai ashawarce ku shigar da hukuma saboda abin akwai ciwo mutum ya mayar da yarinya kamar matarsa"
Magunguna ta dauko ta miqa Masa tace ga wadannan tayi amfani dasu zasu taimaka Mata sosai wajen dawowar martabarta duk da cewa baa bari a kwashe duka" karba yayi ya dubi Janah da kanta ke qasa idanunta nazubar da hawaye wannan shine ranar tonon asiri
Chapter 13 · 0% Book details