Sashe 11
Ni Kishiyar Uwata Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin ya ficene yasa Dad komawa da baya cikin gdan ya nufi dakinta ya isheta a saman bedside sai kuka takeyi da shassheqa ya matsa gabanta ya Dagota ya shaqeta yana huci yace “ni kinmai dani marainin wayonki ko to bari kiji ki fitar Kuma ki cire aure a ranki har abada babu ke babu aure ni nine zan maye Miki gurbi da abinda yayi daidai da buqatarki dole ki zauna matsayin danayi Miki Murjanah naga ubanda ya daure Miki gindi a qasarnan ni zaki tozarta duk mazan da muke dasu a qasar Nan ki rasa Wanda zaki dauko kice zaki aura sai banasare wanda zai batar dake da danginki an fada Miki sunayiwa baqar fata son Allah da annabi ne Shashasha dake"
Qasa yayi da kansa ya damqi kunnenta da bakinsa da sauri ya zura harshensa cikin kunnen nata nanfa suka rinqa dambe Yana qoqarin cafkar boobs dinta ita Kuma ta hanashi har Allah yabata saa ta gasa Masa cizo ya saketa ta fada bandaki a guje ta datse qofar yayi murmushi ya fice a ransa yana cewa yaro yarone.
Ta Jima cikin bathroom din kafin tayi wanka ta fito ta kulle qofarta tabar mukullin ajiki ta zauna tana tuntuntuni taji wayarta ta buga alamun shigar saqo daukowa tayi ta duba taja ajiyar zuciya tare da budewa _“Me Dad yake nufi da cewa bazakiyi aure ba Kuma idan naci gaba da bibiyarki zai batar dani?"_
Bata gama wannan tunanin ba taji saqon ya Kuma shigowa wannan karon hqr ya bata da cewa “Inasonki Janet zan hqr da yanayi domin mallakarki ki bani hadin Kai please zakiyi farin ciki dani"
Murmushi tayi aranta tana ayyana lkc yayi da zatayi fito na fito da Dad zata daureshi da jijiyoyinsa yanda bazai taba iya qwacewa ba sannan tayi amfani da damar wajen cika burinta, miqewa tayi ta rinqa zagaya dakin tana saqawa da warwarewa murmushi tayi me hade da kuka tace “daga yau wasan zai fara" kayanta tasa ta fice taje ta hado duk wani Abu da tasan zata buqata ta dawo tayi kamar yanda take buqata camera ta maqala yar qarama a sumarta ta hada ta daure ta koma tayi kwanciyarta batare data damu da kulle qofar ba cikin dare taji ana lalubarta tayi murmushi domin dama lkcn take jira tayi saurin miqewa a razane ta kunna hasken dakin,
Bai wani damu da kunna hasken da tayi ba sai wani shafa wandonsa da yakeyi yake cewa “inata bibiyarki kina guduwa kinje kina biyewa farar fata bayan bazai iyayi Miki abinda zanyi Miki ba" yanayin muryarsa kamar ma a shaye yake hakan ya bata damar miqewa a hanzarce jikinta na rawa ta rinqa ja da baya tare da sanya kuka tace “Wlh Dad ba haka nakeba kaifa mahaifinane kada ka ketamin mutuncina please ka taimakeni bazan iyaba na gaji da wannan rayuwar...."
Dariya ya sheqe da ita yace “yo wanne mutunci kike dashi keda kike bawa turawa Kuma ni nine zanyi wahalar banza wlh yau saina...." Cafkarta yayi tana sane ta tsaya ya cafketa ta kuwa rushe da kuka ta rinqa dukansa tana tureshi tana Masa magiya wata angiza da tayi Masa kawai saiya fadi qasa Tim kafin ya miqe ta miqe a guje zata fice yasa qafa ya hardota ta fadi tim itama ya miqe ya zare belt dinsa kawai ya fara dukanta aikuwa ta rinqa ihun neman agaji duk ma'aikatan gdan sunaji Amma Babu me ikon cetonta Saida ya fitar da ita daga hayyacinta sannan ya hayeta ya biya buqatarsa ya bingire a gurin ya Kama bacci.
*_Oum Hairan_*
[05/05 9:53 pm] Yar Mkrnt: *_NI KISHIYAR UWATA CE_*
*_Oum Hairan_*
Please sis novel dina na kudine 200 idan kina buqata ki biya ta Nan 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko Kati MTN ta wannan number 09013718241 or VTU ta 09031307566, idan baki son group kinfiso ta PC zaki biya 500 ne idan baki siyaba kada ki karantamin littafi.
*_21-22_*
Jinjina kai Janah tayi tace “mgnrki haka take saidai Kuma Ina makomar yaranmu take Ni ba kaina nakeji ba yayana nakeji" Shiru Surry tayi tana nazarin kalaman qawar tata kafin ta dago tace “kiyi Masa tayin shiga Muslumci Mana idan ya yarda Kinga kema kin dace kinyi jihadi" da wannan kalaman suka shiga wats duniya ta daban Saida suka nutsu tukunna Surry tayi Mata sallama akan jibi zasu tafi Qatar ita da Kaseem dinta idan sun sauka zasuyi waya fatan alkhairi tayi Mata sukayi sallama ta fice daga gdan itakuma ta koma ta zauna tana latse latsen wayarta zuciyarta cunkushe da tunanuka iri iri ranta duk babu dadi ji takeyi gabadaya gdan nasu Yana daukar Mata zafi.
Mom Bata shigo gdanba sai dare Janah tana kitchen tana dafa indomie taji an bude qofar kitchen din an shigo ta dago idonta ta saukesu akan Mom ta dauke Kai taci gaba da juya Abincinta matsowa Mom tayi ta leqa tukunyar tace “ki juye min wannan ki kawomin sama ki dafa wata" ranta ne ya baci sosai ta gama shirya Abincinta daidai buqatarta sannan Mom tace ta juye mata aikuwa saidai ta kwana da yunwa domin bazata iya Dora wataba, da wannan tunanin ta juye abincin a flat ta dauki lemo ta nufi saman qofar a bude take hakan yasata turawa ta shiga tare da sallama gabanta yabada wani rass ganin Mom din tata kwance jikin wani qaton sai shafeta yakeyi.
Wata baqin ciki ne ya tokarewa Janah maqoshi ta tsaya qiqam a gabansu jikinta yana rawa da tsananin tsoro duk da tasan wannan dabi'ar Mom ce Amma Bata taba zaton taddata a hakaba to wai ita wanne irin bala'i ke tare da rayuwarta ne? Ajiyewa tayi ta juya ta nufi qofa tunaninta ma Mom Bata gantaba Amma sai taji tace “idan kin fita ki rufemin qofa munafuka" Shiru tayi tare da ficewa taja qofar da sauri ta rufe ta koma dakinta ta rinqa safa da marwa zuciyarta na suya itakam wannan yar iskar rayuwa ta fara isarta gda kamar gdan kafurai kowa abinda yakeso shi yakeyi Anya ma kuwa wadannan iyaye ne da gaske?"
Batada amsa dole ta kwanta kawai ta bude data ta fara chat duk da ba fahimtar komai takeyi ba Amma tana samun sauqin zuciyarta
Video call taga an kirata tana dubawa taga Dad dinta gabanta ya fadi tayi saurin tashi zaune tare da kashe hasken dakin ta danna picking ta zubawa duhun wayar ido can Babu Bata lkc sai ya bayyana bakuwa shine ya bayyana ba sandarsa ya haska Mata ta qarajin wani rass a qirjinta tayi hanzarin kashewa kafin ta latse datar ya sake kiranta wannan karon fuskarsa ce ya wani marairaice kalar tausayi yace “a buqace nake babien Dad kiyi wani Abu Mana"
Wani baqin ciki ne ya tokareta ta harzuqo tace “bazanyi ba din asararen uba tambadadde me bawa yarsa lasisin iskanci da kansa nikam nayi asarar iyaye a duniya Allah dama bakayoni a wannan ahlin ba wlh daku a matsayin iyaye gara babuku...." Katseta yayi da cewa “sheet kada ki fadamin mgnr banza don Kinga Ina bibiyarki an fada Miki Ni sakaraine da zan kiwataki na kaiwa wani qaton ke yaci a banza ai dole abani kasona Nima.
Murmushi tayi tace “zakuwa kayi nadamar kasancewarka a haka" tana fadin haka ta gimtse Kiran ta kashe datarta taja bargo tana kukanta na qa'ida da haka bacci ya kwasheta, washegari bugun Mom ne ya tasheta ta miqe sanye da rigar bacci mara duhu sosai ta bude Mata qofar ta shigo tana kallonta tana hadiyar yawu tace “zan tafi China yau ki kula da kanki" tabe baki tayi kawai ta koma tayi kwanciyarta.
Kanta Mom tayi tana masifa tana cewa Ina Miki mgn kinaji na Dad dinki yace gobe zai dawo sakara asarrara kawai ki shiga hankalinki dani fah banson sa ido saura Kuma inji munafurcinki yasa kin fada masa wani Abu" fuuuu ta juya ta fice Janah ta tabe baki ta sake qudundunewa bacci ya dauketa bata farka ba sai 11 tayi wanka ta shirya domin tafiya school a school dinma Bata wani samu nutsuwa ba saboda babu Surry data kirata tace Mata tana gdan Hajiya Mandiya dole ta hqr saboda Allah ya sani batason Les gara komai dashi a zuciyarta sai biyar ta koma gdansu ta shiga wanka kafin ta fito ankira wayarta sau biyu tana fitowa taga Herrison ne tayi murmushi ta daga yaja ajiyar zuciya yace “ina cikin gdanku da Mom Dina tazo ganinki"
Sosai taji wata faduwar gaba ta shigeta tayi shiru shima yayi shiru can yace “kamar bakiyi murna ba ko?" Saurin mazewa tayi tace “aa kawai nayi mamaki ne bari nazo" da haka ta kashe wayar tasa bra ta dauki doguwar riga tasa ta yafa mayafi ta fito ta hangeshi tsaye jikin motar shida wata dattijuwar Baturiya taja numfashi ta nufesu sai taga Baturiyar ta nufota kantayi aune ta rungumeta tana Mata wlcm taja ajiyar zuciya a sanyaye kanta a qasa tayi musu iso zuwa cikin gdan ta saukesu a babban Parlourn suka qara gaisawa da Mom Mahal tanata yabawa da zabin dannata inda Janah tayi qasa da kanta a kunyace ta kawo musu duk wani Abu da tasan zasuji dadi bayan Mrs Mahal tasha lemo ya ratsata ne ta dubi Janah tace “Jannet ina Iyayenki inason muyi mgn dasu banason aurenku ya dauka dogon lkc saboda inason zan koma America kafin na dawo komai ya gama kankama"
Cikin sanyin jiki Janah tace “Dad dina 1 week kenan bayanan Amma gobe zai dawo Mom Dina Kuma yau ta tafi China" Shiru suka danyi daga bisani Mrs Mahal tace “tabata number Dad dinta batayi tunanin hakan zai zama matsala ba ta bata sukayi sallama ta rakosu har gurin motarsu ta budewa Mahal ta shiga Herrison ya riqo hannunta yayi kissing dinta tare da saqala Mata wata jaka da wani kwalin gift yace daga Mom dinsa ne.
Duk jikinta sai yayi sanyi taji tanajin tausayi da qaunarsa na ratsata musamman yanda taga Mom dinsa nata murna da ganinta abin gwanin sha'awa tana daga musu hannu suka fita daga gdan suna fita motar Dad na shigowa,