← Book details Ni Kishiyar Uwata Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 17

Sashe 15

Ni Kishiyar Uwata Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yanayin ratsata yakeyi cike da tsoro saidai ta kasa yimasa gardama shikuma sai sake narke Mata yakeyi da salonsa yana shafa qirjinta yanajan ajiyar zuciya laushi da santsin fatarta Yana fuzgarsa yanajin wani shauqin qaunarta sun jima a haka sannan ya fahimci ta gaji ya saketa ya kwanta luf a jikinta sun jima a haka kafin ya tashi ya dagata ya nufi bedroom dinsa da ita ya dorata a gado ta miqe da sauri suka hada ido zatayi mgn yace “shine me kina part din mijinki lkcn kwanan gwauronci ya qare Mana muma mu mori rayuwarmu kowanne lkc da qalubalensa yake zuwa,
Shiru tayi batace komai ba saima qasa da tayi da kanta tana kallonsa ya shiga yayo wanka ya dawo yasa doguwar riga ya nufi masallaci yana fita ya kulleta ta baya ta cije lebe Bashir da gaske yakeyi dole itama ta miqe tayi alwala tayi sallar Isha tayi shafa'i da wuturi ta zauna tana addu'o'inta tsayin lkc sannan ya shigo da manyan ledoji biyu a hannunsa ya ajiye tare da zare rigarsa ya zauna yana kallonta.

Saida ta gama ya bude ledar da yazo da ita wata lafiyayyar gasasshiyar kaza ce da taji kayan Hadi sai farfesun hanta dayar ledar Kuma tarkacen lemuka ne kawai Dubanta yayi suka hada ido yayi Mata murmushi yace “yau farin cikin da nake ciki ba kadan bane Murjanah inajin kamar na cire rayuwata nabaki kyautarta burina muyi rayuwa ta farin ciki ta mutu ka raba har abada kinji" Jinjina Masa Kai tayi ya yago naman yakai Mata bakinta ta kauda kanta ya kada Mata Kai yace “banson irin haka kici abinci dagake saini fah daqyar ya takurata ta karba taci suka qoshi sannan yabata sabon brush yace taje tayi wanka Babu musu ta shiga bathroom din tayi wanka ta dauro alwala ta dawo tana fitowa wayarta tayi ring suka Kai hannu a tare ganin sunan mahaifiyarsa yasata janye hannunta ya dauka ya miqo Mata a dan tsorace tace.

“As he hello Mamee...." Katseta tayi da cewa “kina inane na dawo banganki ba kallonsa tayi ya daganta gira kawai sai taci gaba da in..ina karbar wayar yayi yace “wani Abu zatayi Miki ne Mamee?" Jinjina Kai tayi cike da mamakin rashin kunya irinta yaran tace “aa wane ni dasa maka Mata aiki Saida safe"
Kashe wayar tayi yayi murmushi ya matsa gabanta ya dauki rigar baccin daya sauko Mata cikin wadanda yaketa Tarawa domin matar aurensa ya bude yace “kisa mu kwanta dare fah yayi kina Raina lkcn Nan" tunda ta karbi rigar ya fice ita kuma take juyata ba sabon Abu bane sanya irin wadannan kayan a gurinta Amma ita kadai take kwana a dakinta wannan kuwa ba ita daya ba Anya zata iya jitayi ya rungumeta ta baya yaja numfashi yace “inason kunya ga mace Amma banso ta zama ta cutarwa Janah nifa mijinki ne meye na tuntuntuni game da abinda zai faranta Raina" a kasalce ya karbe

Ya fara sanya Mata ta rintse idonta yana gama saka Mata ya hade bakinsu guri daya ya fara Shan sweet lips dinta da salonsa kafin su zube a gado ya rinqa bi da ita ta yanda yasan zata biyu, duk fitinarta a wannan dare Saida ta dagawa Bashir tuta ya bata Kashi ba kadan ba taji a jikinta Ashe wasan yara Dad yakeyi Mata ga inda ake Abu da gaske.
Kuka sosai na nadamar abubuwa da yawa tare da Allah wadarai da qazamin ubanta daya zamo silar gaza cikar farin cikinsu ita da mijinta a wannan dare duk da ko alama Bai nuna Mata damuwa ba hasali ma albarka ya rinqa sanya Mata tare da tattalinta yana mamakin baiwarta gashi dai ba Vargin bace Amma a hade take gamgam fiye ma da wata Vargin din. Sun dade rungume da juna har saida bacci ya fara saukarta me nauyi kawai saijinta tayi a cikin ruwa ta bude idonta taganshi tsaye akanta yana kallonta kunya tasata rufe idonta da tafukan hannayenta, murmushi yayi ya tsugunna sukayi wanka a tare ya kamo hannunta suka fito suka kwanta yayi musu addu'a bacci ya daukesu.

Kiran sallar asuba ne ya tashesu yayi alwala ya fice itama tayi tayi sallarta anan baccine akanta aikuwa ta nade saman sallaya ta Kama bacci batasan sanda ya shigo ya mayar da ita gadon ba sukaci gaba da baccinsu dake asabar ce wajen Tara suka tashi tarigashi tashi tayi wanka ta koma ta zauna tana tunanin kayan da zatasa itadai komai rashin kunyarta Bata ratsa parlourn ta tafi dakin Humaida tace zata dauko Kaya ba.
Tunda ta tashi yake kallonta yasan abinda take tunani ya miqe tabisa da kallo bude qofar yayi ya fice bai jima ba ya dawo janye da troley din kayanta ta sauke numfashi tare da budewa ta dauki Wanda zatasa tasa tayi kwalliyarta simple ta koma ta zauna shima daya fito wando yasa three quarter sai riga Mara hannu ya matso ya dagota yace muje kiyi break" zaro ido tayi daidai lkcn da aka qwanqwasa qofar yace “waye" jin muryar me aikinsu yasashi sakinta ya nufi qofar ya bude ya karbi kayan abincin ya ajiye a dinning dinsa ya koma ya riqota suka fito ita dama ba gwanar abinci ba haka ta tsattsakura ta aje cokalin yasanta dama indai ta fannin abinci nee shiyasa Bai wani damu ba bayan sun gama yace “to ai Kya tashi muje mugaida su Abba ko?" Qasa tayi da kanta itakam kunya takeji Amma Babu yanda zatayi haka ta miqe suka fito a babban Parlour suka tarar dasu a kunyace tagaida Abba ya amsa yana murmushi yace “wato Bashir baka iya bari mun baka damar daukar matarka ba shine ka dauketa ko? To ai shikenan Allah yabaku zaman lfy ya ksreku daga dukkan abinqi"

Amsawa sukayi da Amin Mamee nata yima Janah tsiya itakam sai sunkuyar dakai takeyi bayan anyi raha Abba yace “wato akwai wata qura fah a cikin auren Nan naku Bashir dole kayi takatsantsan nasan Habibu fiye da yanda kake zato jiya yayi wani furuci daya dan girgiza ni Amma Babu komi dadin shaida ne lauyanka ya kirani jiya da dare yace ya kiraka Bai sameka ba ya sanar dani duk abinda ake ciki banason maganar nan tayi nisa a tattara abarta Abu daya da nakeso a sanya katanga tsakaninsa da yarinyar nan har zuwa lkcn da komai zai kammala so yacemin ai ba abune da zaayi Shiru ba a shekaran jiya ma ya turawa babbar kotu case din sannan ya turawa mahaifiyar Janah copy din video dinnan saboda qin Basu hadinkai da tayi wajen bincike yanzu haka tana hanyar dawowa 9ja yau ko gobe. Aikin dake kanka shine dole ka hana Janah zuwa ko Ina matsawar ba tare zaku fita ba kuma ko tarene dole kasa ido akan duk wani motsinta domin Habib zai iya farautar rayuwarta don tsoron tonuwar asirinsa"
[05/05 9:53 pm] Yar Mkrnt: *_NKU_*

*_37-38_*

Jinjina Kai Bashar yayi ya dubi Janah yace “tashi kije ki kwanta zan fita ba jimawa zanyi ba zan dawo" batayi Masa gardama ba saboda dama baccin takeji ta nufi part din nasa ta cire rigarta tasa mara nauyi ta kwanta baccin kuwa ya dauketa ba ita ta farka ba sai uku shima jitayi ana taba qofar dakin ta miqe ta bude ganin mijin natane yasata kaucewa daga hanya ya shigo tare da riqo hannunta yace “kinsha bacci sosai kin barni inata bulayi a rana.
Sunkuyar dakanta tayi cikin ladabi tace “barka da dawowa" shafa sumarta yayi yace “da alama ko abinci bakici ba ko?" Sakeyin qasa tayi da kanta a kunyace yayi murmushi ya miqe ya fita ya dawo dauke da kayan abincin ya ajiye a gabanta yace “Mamee tace kunyarta kikeji kinqi fita" murmushi kawai tayi ya cire kayansa ya shiga wanka ya dawo sukaci abincin sannan sukayi La'asar yajata bayan part din nasa suka zauna a qasan wata bishiyar mangoro Yana aiki da System dinsa lkc zuwa lkc yana janta da hira.

Sai gafda magrib suka koma gda yayi alwala ya fita masallaci itama tayi tata sallar tayi wanka ta canza kayanta ta zauna a parlourn tana kallo sai bayan Isha ya shigo suka fita parlourn akaci abincin dare Mamee ce kawai sai Humaida saisu Abba bayanan suna gaf da gama cin abincin sukaji an bankado qofar parlourn an shigo ana cewa “ina kike baqar munafuka hankakiya maida dan wani naki to kisani kinyi kadan kiyimin qwacen yata aure ne ban yarda ba ban lamunceshi da danki ba waima banda tsabar munafurci Ina ruwanku da rayuwarmu a gdanmu ne munafukai annamimai...."

Miqewa Janah tayi ta Isa gaban Mom tace “haba Mom meye haka don Allah meye laifin bayin Allan nan meye sukayi naga taimak...." Dauketa tayi da mari tace “taimakon durun uwarki sukayi Miki shegiya butulu mara sirri ke yanzu bakiji kunyar daukar videon ubanki tsirara ki yadawa duniya ba?" Dagowa Janah tayi cikin hawaye tace “meye aibuna danna aikata hakan shi meyesa baiji kunya wulaqantani ba saini zanji kunyar tona Masa asiri sake daga hannu Mom tayi zata mareta Bashir ya janyeta tare da cewa “haba Mom meye abin tada hankalin?Akan abinda yariga yabar hanunki muma yabar hannunmu ya koma hannun hukuma kawai kije kiyi baccinki gaskiya zatayi halita very soon" janye matarsa yayi Mom nata zage zage babu Wanda ya qara kulata suka shige part dinsu itakam Mamee dama ta rigasu barin gurin.
Ganin sun shanyata sun massheta yar iska yasa ta dauki qafarta sumsum ta fita
Chapter 15 · 0% Book details