← Book details Ni Kishiyar Uwata Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 17

Sashe 1

Ni Kishiyar Uwata Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[05/05 9:52 pm] Yar Mkrnt: *_NI KISHIYAR UWATA CE!_*

*_Oum Hairan_*

*_Wattpad-realfauzahtasiu_*

*_Telegram Link_*
            👇🏻
https://t.me/joinchat/Gdtmu0TgTHu66CF7

*_1-2_*

____________________________
____________________________

_Duba da yanayin lbrn nan yasa na iyakance wa wadanda nake buqatar su karantashi please matan aure da wadanda suka mallaki hankalin kansu kawai._

*_Farkon labari_*

Firgigit tayi ta dago tare da dawowa daga duniyar tunanin da ta tafi ta dubi wacce ke tsaye a kanta tana me qoqarin basarwa tare da sauke ajiyar zuciya me qarfi tasa tissue ta goge hawayenta ta mayar da hankalinta ga kallon littafin dake hannunta, murmushi ta tsayen tayi ta nemi guri ta zauna kusa da ita ta dafata tace “Murjanah a kullum nakan kasance cikin tunanin abinda yake sanyaki damuwa har amafi yawan lokuta kike zubar da hawayenki, bansan wani Abu da yakamata ya baki damar shiga irin wannan yanayin ba nasan bakida matsalar komai cikin rayuwarki bakida matsalar ci Babu Tasha babu ta sutura mota sai wacce kikeso kike hawa uwa uba soyayyar mahaifanki especially ma Dad dinki so meye damuwarki keko a duniya data hanaki kallon wannan ni'imar ki godewa Allah?"

Numfashi ta sauke me qarfi tare da miqewa tace “ki manta kawai Surayyah Janah tana cikin jarabawar rayuwa ne matsalata gagaruma ce da bazata taba faduwa saman labba ba, matsalata ciwo ciwo ce kuma azaba ce gareni da duk wanda yajita inayin bakin qoqari wajen ganin na karkatar da aukuwar matsalar Amma sakacin bangare biyu yana neman hanani cimma buri any way koma mene akwai mafita a gurin Allah"
Miqewa Surry tayi tabi Janah suka shiga mota tajasu suka fice daga restaurant din ta dubi Surry tace “da zakiyimin wani taimako da naso" dubanta Surry tayi ita Kuma ta mayar da hankalinta ga kallon titi tayi murmushi me ma'ana biyu tace “Momy batanan ta tafi London ganin likita tun shekaran jiya jiya Kuma saiga Dad ya dawo daga China so Kuma kinsan gidanmu Bangaren Masu aikin daban yake shikuma Dad bayason abincin yan aiki shine nakeso tunda dama munyiwa Hajja qaryar zamuje Indiction Lagos kawai ki fasa zuwa sarin kayan zan baki riba ke zanma ninka Miki muyi zamanmu a gidan kina debemin kewa nasan Dad ma zaiji dadin hakan sosai koya kikace?"
Jinjina kai Surry tayi tace “amma baki tunanin Hajja zata gane banje Lagos dinba?" Murmushi tayi tace “kefa yar iskace nasan bawani Lagos da zaki kawai Hajiya Mandiya ce ke nemanki zakuje ku qwaquli juna shine kikasa nayi qarya" dariya tayi tace “aa wlh ko daya ai bana yarda ta taba can Saidai a goga saboda tsaro kinsan maza yanzu sun gane budurwa sun gane budur Bazar" wani gwauron numfashi Janah ta sauke batare data qara cewa komai ba tayi horn a qofar get din kuratan sojojin sukazo suka bude tayi parking Surry ta fara fitowa sannan itama ta bude ta fito tare da daga kanta sama gabanta ya fadi ganin mutumin da tun dazun ya hanata dawowa gidan.

Qasa tayi da kanta ta nufi step din shiga parlourn ta bude tana amsawa Surry hirarta sama sama domin hankalinta duka baya jikinta ta zauna tare da dafe kanta Surry ta zuba Mata ido tana mamakin daukewar fara'arta lkc daya, dagowa tayi da sauri ta rusuna tace “Wlcm Dad" murmushi yayi idanunsa nakan yar tasa gudan jininsa tilo wato Janah yace “wlcm my Daughter ya karatunku I hope dai Luv tana ganewa?" Ya fada yana zama kusa da Janah tare da janyota jikinsa ya tura hannunsa cikin hijjab dinta ya saukesu saman qirjinta ta dago da sauri ta kalleshi ya daganta gira tare da janye hannunsa yace “inaji a jikina kinada damuwa meye Kuma waye ya taba tsokar General Habib Macchido?"

Ajiyar zuciya taja ta janye ta miqe ya riqota ta fado jikinsa ya lumshe ido tare da dora kansa a kafadarta yace “kodai nine na batawa zuciyata Raine saboda nace bazan canza Mata mota ba?" Yana mgnr ne yana yawo da hannunsa cikin gashinta da yake a tsefe ta sake miqewa tace “Dad yunwa nakeji" wani yawu ya hadiye yace “ok idan kin gama" daga haka baice komai ba ya haura sama da sauri tabisa da kallo cikin mamakin lamarin baban nata wani sabon salo da yake wanzarwa tsakaninsu kamar ba soyayyar ya da mahaifi ba abin Yana neman canza salo zuwa wani Abu daban ita bama wannan ba yanda yaketa qoqarin Kai Hannunsa wasu bangarori masu muhimmanci na jikinta tun waccen dawowar da yayi ta lura da hakan saidai Bata dauki abin serious ba Amma daga jiya zuwa yau yasa Mata mugun tsoro da fargabar abubuwa.
Komawa tayi ta zauna tare da sake zuba uban tagumi Surry ta miqe tace “hajiyata Dad yanaji dake wlh dama ace Hajja Bata rabamu da abbanmu ba nima na samu irin wannan qaunar nifa abinda na lura dashi har yanzu a yarinya Dad yake kallonki" kawai dakak tayi tare da miqewa ta shiga kitchen ta dauko cake da lemo ta dawo parlourn tace “kije ki dauko abinda yayi Miki Ni bazan iyacin abinci me nauyi ba" Surry miqewa tayi ta shiga kitchen inda ita Kuma ta fara cin cake din tana korawa da lemo kasancewar ko a restaurant din kasa cin abinci tayi abubuwan da suka faru jiya tsakaninta da Dad dinta sun tsaye mata arai a fili tace “to dama ana haka?" “Me?" Taji ance Mata tayi firgigit ta dawo hayyacinta tare da murmushin yaqe tace “zuciyata ke mgn shine har ta fito fili"

Tsaki Surry tayi tace “ni dama nasan fushin nan naki ba banza ba yanzu ke Banda samun guri yaushe ma aka canza Miki wannan motar da har zaki damu a canza Miki wata Kuma Dad ai yana qoqari kiga fah wayar da kikayi requesting yana China haka ya sako Miki ita a jirgi aka kawo Miki haba Janah Dad dinki ai ya cancanci yabo" furzar da iska tayi tace “hakane" daga haka ta miqe ta nufi dakinta Surry tabita da kallo tace “nifa gsky tafiya zanyi
Da sauri ta juyo tazo ta zube gaban Surry tace “kiyiwa Allah ki taimaki rayuwata ki zauna anan har Momy ta dawo wlh kika barni ni kadai akwai matsala komai zai iya faruwa dani" mamakine yasa Surry zuba Mata ido tayi dariya tace “ah haba bab ga Dad dinki a gidan kice wani akwai matsala to uban waye zai baki kariya daya wucce Dad dinki?" Hadiye yawu tayi me daci tace “bazaki gane ba nidai na roqeki kada ki tafi don Allah" Jinjina Kai tayi tace “shikenan me zaki bani?" Harara ta watsa Mata tace “jeki kawai shegiya kwartuwa ubanme nake dashi da zan baki?" Dariya Surry tayi tace “Nono da ahhh kindai gane" tana mgnr tana kanne Mata ido" tuni idanunta suka kawo ruwa tabbas taso tayi kuskure data gayyato Surry ta tayata zaman gdansu a daidai wannan lkcn itakam ya zatayi ne gaba kura baya siyaki nan qawarta na neman lalata ta idan ta gujewa qawa Kuma ga ubanta mahaifi shima yana shiryawa daidaita Mata rayuwa wanne ne yafi Mata sauqi ne wanne zata zaba?"

A sanyaye tace “idan zakiyimin wannan taimakon domin Allah kiyimin Surry kema Allah zai taimakeki idan bazakiyi ba kuma kije kawai duk abinda zai sameni da saninsa" murmushi Surry tayi ta matsa ga qawar tata ta dora hannunta a qirjinta ta shafa tace “wow kayan ruwa Bab ki manta kawai bazanyi miki komai ba zan tayaki zama tsokanarki nakeyi kinji" rungumeta Janah tayi tace “naji dadi qawata Allah yabar qauna kema ki daina wannan abun don Allah kinji" dariya Surry tayi tace “ina dan morar lkcne kafin nayi aure na samu babban kaya na daina kula qananu masu irin nawa kin gane ko?"
Kawar dakai tayi tare da janye jikinta lkcn da taji Kiran Dad daga sama ta miqe da sauri jikinta na rawa tace “surry shiga daki ki kwanta dare yayi bari na kaiwa Dad coffee na dawo" tana fadin haka ta dauki qaramin flast din tea din da kofuna ta nufi saman idanunsa nakanta harta gama haurowa ta sunkuya a parlourn ta ajiye tare da cewa sannu da hutawa Dad" ajiyar zuciya ya sauke Yana zama a kujera yace “yawwa tsokar Dad meye kuke tattaunawa da qawarki ne?" Gabanta ne ya fadi ta gyara zamanta a qasa ya zamo ya zauna kusa da ita yasa hannu yana qoqarin janyota jikinsa ta janye da sauri yayi sauri sha kansa yace “meye kike tsoro ne nifa mahaifinki ne My daughter babu wani Abu da zanyi Miki ki daina tsoron Dad dinki jiyama gwadaki nayi an kirani an fadamin wani Abu nw akanki so naga babu ta inda zan gwada na gane gsky sai ta wannan hanyar Janan Dad zo kiji" yana matsowa tana matsawa da har sukakai qarshen kujerar qarshe kawai ya cacumota ya matseta a jikinsa yana sakin ajiyar zuciya me qarfi tare da saita qirjinta sosai a qirjinsa yace “kik....kidaina tsorona Babu abinda zanyi Miki nine garkuwarki duk duniya kinji...." Sa'a ta samu ta tureshi da sauri ta miqe da gudu zata fice ya cafkota tare da miqewa ya daure fuska ya fito a asalin mazan famansa ya damqeta da qarfin gaske ta fasa qara yace “wlh zanci ubanki Murjanatuh ki nutsu fah sakarya kawai wai tsoron me kikeji Anya ma ba gsky ne abinda aka fadamin ba a kanki?" Cikin kuka tace “na shiga uku Dad meye aka gaya maka akaina da yasa kake zargina wlh Ni bantabayin abinnan ba ko a film bantaba kallo ba sai jiya da ka nunamin a system Dinka Kuma...."

Assalamu Alaikum
My fans wannan sabon book na kudine akan 200 zaku sameshi har qarshe ta wannan account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTB ko Kati MTN ta WhatsApp 09013718241 ko VTU ta wannan 09031307566, idan kinsa baki shirya biya ba kada kimin mgn don Allah.

*_Oum Hairan_*
[05/05 9:53 pm] Yar Mkrnt: *_NI KISHIYAR UWATA CE!_*

*_Oum Hairan_*

*_Wattpad-realfauzahtasiu_*

*_Telegram Link_*
            👇🏻
https://t.me/joinchat/Gdtmu0TgTHu66CF7

*_3-4_*

____________________________
____________________________

_Idan kinsan bazaki tsaya kibi Kuma ki fahimci lbrn nan ba kada ki fara karantashi, abubuwa da yawa suna faruwa cikin Life na society dinmu Amma saboda tsoron kar ace mun bata bama taba bangarorin sai muyita rubutu akan Abu daya soyayya soyayya so wannan ba irinsu bane wani rikitaccen bangare ya tabo_
Chapter 1 · 0% Book details