Sashe 6
Muguwar Suruka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yana fita bai wuce ko inaba sai gidan da ya ajiye Suhaimah yana zuwa yasameta tana kwance ta gama girki ko ina tsaf tsaf tayi kwalliya tasha wata had'add'iyar riga bata 'karasa gwiwaba launin sky blue rigar ta zauna ajikinta tayi kyau sosai kayan sun karb'i jikinta daidai..
Da sallama yashiga ta na kwance ta tashi tana masa sannu da zuwa, shi ko kawai kallonta yake yana godiya ga Allah yana tasbihi ga ubangijin da yayi wannan kyakykyawar halitta ya zauna ta kawo mai ruwa yasha suna hira yake cemata "Suhaimah kiyi haquri yanzu da abinda zan fada miki don Hajiya ta sani a gaba wai har yanzu kina asibitinne nace eh kinacan tace in kaita gurinki da kyar na samu nace an sallameki yanzu zaki dawo sannan ta haqura, ni nake gani kamar tagane ansallameki muna tare shiyasa duk hankalina ya tashi amma yanzu ya kike gani za ayi, d'agowa tayi da fararen idanunta ta kalleshi tace duk abinda kace shi za ayi amma yakamata dai nakoma gida haka saboda karta gane kaga intagani bazataji dad'i ba zatace bakajin maganarta, yace hakane toh yanzu kishirya mutafi in mayar da ke inyaso sai insa a gyara gidan kawai kayanki zaki d'iba, tace toh zuciyarta duk ba dad'i don batason komawa gidannan saboda Hajiya kullum tana hanyar zuwa gidan, haka tashirya suka kama hanya sai gida suna zuwa tafara gyara dakinta don duk yayi kura ta gyara ko ina tsaf sannan tayi wanka tasa atamfarta super green colour d'inkin riga da siket ya karb'i jikinta tayi light make up tafito palour ta tarar da Saiham tana zaune ko ina datti gidan duk ya lalace kamar ba mutum a gidan tana fitowa taga bazata iya zaman palourn ba saboda kazanta, komawa daki tayi ta d'auki wayarta takira Ummanta suka gaisa suka d'an taba hira kana sukayi sallama, Umma ta dad'a yimata nasiha taqara bata haquri da halin Hajiya bilki, tana kashe wayar kiran yayanta adnan yashigo da sauri ta d'aga tana murna tace hello yaya ina wuni yace lpy lau qanwata ya gida ina abokin nawa tace yana nan qlau yaya yaushe zaka dawo?
yace sai nan da sati daya insha Allah zan dauki hutu zan dawo tace toh Allah ya nunamana sai ka dawo sukayi sallama ta ajiye wayar ta tashi tayo alwala ta tazauna akan sallaya tana addu'oin azkar kafin a tayar da sallah tabi jam'i a masallaci, da ta idar da sallah bata tashi ba sai da tayi sallar isha da shafa'i da wuturi sannan ta tashi taje kitchen ta had'o ruwan tea tasha
tayi kwanciyarta..
Asubar fari ta tashi tayi wanka tayi sallah ta fito palour ta fara gyarawa duk ta gyarashi yayi tsaf sannan taje kitchen ta gyara tukwanen kitchen duk sunyi baqi ga datti ko ina haka ta gyara ko ina sannan ta had'a break fast tajera a dining area ta koma d'aki ta sake wanka don kayanta duk sun b`aci da qura tayi wanka ta fito lokacin Safwan ya fito daga d'akinsa cikin shirin tafiya office, yana ganinta ya sakar mata murshi irin na masoya itama ta maryar masa da murshi wanda yaqara fito da kyanta ta tsugunna tace ina kwana yace lpy lau my Suhaimah kin tashi lpy, lpy lau tace ga break fast n
, murmu
ng d
kum
Suhaimah muje inci, ammafa sauri nake don nakusa let, suka qarasa gurin ta had'a mai tea yasha, yace toh bari naje tace toh adawo lpy Allah yabada sa'a, ameen my pretty
yafita ko kallon inda d'akin Saiham yake baiba dama ko tashi batayi ba bare kuma tayi sallah..
[9/2, 2:42 PM]
*MUGUWAR SURUKA*
EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_Writing by_*:-
_story by_*:-
_*:-
S
Suh
mun f
mun k
Sh
n Suh
gur
, "T
wul
? k
duk
"T
r Suh
chatting Zuw
K
nuf
,
n Suh
"W
n, t
"It
kuw
r zuw
m,
n *suruka* c
uruk
gur
G
n magr
ba ta kawo kai ne yasa ta hak'ura da zuwa sai ta koma gida da nufin gobe taje ta same ta tattauna lamarin.....
S
, D'
nuf
fit
n TV d
murmu
D
tun
dan in dai suka zauna guri d'aya sai ta kawo abinda zai sa ran sa ya b'aci...
Guri y
mu y
zauna "Tace barka da dawowa "Yace yawwa y
muj
n muc
zuzzu
kull
gur
kur
, S
n mut
kunn
duk
n kun
murgud'
tund
Suh
h kuw
gur
mu t
wuc
wuc
mutum d
n mutunc
G
a ran ta t
, H
nun
n kul
muk
nzu
huru,
kum
duk
Suh
*
[9/2, 2:43 PM]
*MUGUWAR SURUKA*
XCLUSIVE WRITERS FORUM*
_Writing by_*:-Pharteemarh*
_Story by_*:-bebe'ath (yar gatan hudah)*
_Edited by d eloquent editor_*:-bebe'ath*
*DEDICATED TO AUNTY FAUZA UMMYN YUSRAH MY CWT AMNOOR*
~page~
55to60
Safwan kuwa da yaga Saiham ta tashi tayi D'akin ta sai ya fito yayi dakin Suhaimah don tunda ta dawo gidan bai k'ara zuwa gunta ba har ta kwanta ta fara bacci taji an rungumota ta baya ta juyo zatayi magana kawai yasa bakin sa a bakin ta kawai tayi lakwas takasa aikata komai haka yayi ta sarrafata yadda yake so har salo ya canza (ni dai rufe ido nayi najawo musu k'ofa nayi waje)
basu farka ba sai k'arfe 4:00 tashi tayi jikin ta duk babu kwari, d'aukanta yayi yakai ta toilet da kaisa yayi mata wanka ya dawo da ita kan gado shima wanka yayi ya tafi D'akin sa ya shirya ya tafi masallaci, itama nafila tayi kafin ayi assalatu ta zauna tana azkar bata tashi daga gurin ba sai da gari yayi haske ta koma bacci ba ita ta farka ba sai k'arfe 10:00 ta tashi taje kitchen ta d'ora ruwan zafi ta had'a breakfast kana ta koma D'aki tayi wanka ta saka less kalar ja da bak'i d'inkin riga da skirt d'inkin ya karb'i jikin ta ta fito parlor ta zauna tana jira ya fito, sai k'arfe 11:00 ya fito cikin shirin tafiya office k'arasowa yayi ya zauna ya jawo ta jikinsa Yace "my pretty ni zan fita, lankwab'ar da kai tayi cikin yanayin shagwab'a Tace "haka zaka tafi bakayi breakfast ba Yace "toh my pretty baki bani ba Tace "toh tashi muje in baka, tashi sukayi a tare hannun su rik'e da na juna suka isa dining area tayi serving d'inshi suka ciyar da juna sannan yatashi ta rik'e masa jaka ta rakashi har bakin mota sannan ta koma ciki.
Hajiya kuwa tana fita daga gidan k'awarta Momyn Saiham bata wuce ko ina ba sai wajen wani d'an iska wanda yake mata aiki tana zuwa ta same su suna zaune suna ta shaye shayen su Tace "yawwa Cacasko gurinka nazo, tasowa yayi yana dariya irin tasu ta 'yan duniya Yace "ai Hajiya tunda na ganki nasan ta samu fad'i kawai Hajiya aje a aikata amma kinsan aiki na in babu bugun abuja da matsala Tace "haba kar ka damu kasan ni indai akayi min aiki yadda nakeso akwai kud'i "Yace toh me za'ayi Tace "gobe kazo ka same ni a gida ina jiran ka, toh Hajiya sai nazo takama hanya ta tafi.
Da safe wajen k'arfe 12:00 Cacasko ya dira a gidan Hajiya tayi masa bayanin aikin da zai mata ya fad'i kud'in da zata biya shi ta bashi adverse, Yace "toh yanzu da yaushe zanje "Tace ai yanzu zamu tafi, tashi sukayi suka tafi gidan Safwan tare suka shiga parlorn ba kowa a parlorn direct D'akin Suhaimah suka nufa tana kwance taga mutane akanta a tsorace ta tashi ta d'auki hijab ta saka, Tace "Hajiya ina wuni ko kallon ta bata yi ba ta kalli mutumin da ke gyafen ta taga wani k'aton mutum, Hajiya ce ta fara magana yau zaki ci ubanki dan sai kinyi da na sanin auren D'ana da kikayi ke da ubanki kwad'ayayyu toh yau zaki d'and'ana kud'arki.
Kuka Suhaima take sosai tana Dan Allah Hajiya kiyi Hak'uri, dallacan rufa min baki kuka take kamar ranta zai fita tace "Cacasko cika aikin ka, in tak'i baka had'in kai kai mata to k'arfi da yaji, ta fice fuuuuuuuuuuu ta bar D'akin.
[9/2, 2:44 PM]
*MUGUWAR SURUKA*
EXCLUSIVE WRITERS FORUM*
_Writing by_*:Pharteemarh*
_Story by_*:-bebe'ath(yar gatan hudah)*

*IN DEDICATED TO AUNTY HUDA (MRS JH)*
*BEBE'ATH ('YAR GATAN HUDAH)*
~page~
60to65
Tashi tayi taje ta tsunna a gaban Cacasko ta Dan Allah bawan Allah kayi Hak'uri, kuka take sosai kamar ran ta zai fita tana bashi Hak'uri.
Tausayi taba shi soasai ya tsaya kawai yana kallon ta saboda wani irin kuka da take, cikin muryar sa irin ta 'yan shaye shaye yake cewa "ki rufe min baki ki saurare ni, shiru tayi tana kallon shi,
Yace "ki fad'a min menene dangartakar ki da wannan matar?
Cikin muryar kuka tace "suruka tace
Girgiza kai yayi yace "toh shike nan yanzu ki kwantar da Hankalin ki babu abinda zan yi miki don ni ko zanyi mugunta bana irin wannan abun ko budurwa bazan iya yiwa fyad'e ba bare matar aure ni duk abinda zanyi bana irin wannan abin abinda yasa kika ga na amsa bansan aikin da zanyi mata ke nan ba, amma yanzu zanje ince mata an gama aiki.
Godiya tayi masa ya tashi ya fita ya koma gidan Hajiya tace"Cacasko ka gama aikin ka yace "Hajiya kinsan bama wasa da harkar kud'i dan baki ga yadda nayi mata kaca kaca ba zatayi min taurin kai nayi mata ta k'arfi, yawwa haka nake so tashi tayi taje ta d'akko masa sauran kud'in sa yakama hanya yayi tafiyar sa Hajiya tana ta murna.
Suhaima kuwa yana fita ta tashi ta kulle D'akin ta tashi toilet tayo alwala tayi sallar nafila ta godewa Allah da ya kub'utar da ita daga sharrin Hajiya.