← Book details Muguwar Suruka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 9

Sashe 2

Muguwar Suruka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

hira amma safwan hankalinsa yana kan suhaimah sai bayan isha ya koma gd Yana isa gd hajiya Bilki da alhj Abubakar suna zaune hajiya tana masifar ita danta bazai auri 'yar talakawa ba safwan yana shiga yaji tana cewa ita tayi masa mata 'yar qawarta hjy rakiya sun gama magana da ita sbd Dan mai kudi ai sai dan mai kudi hakama dan talaka sai dan talaka safwan yaqaraso d sallama y gashe da dadynsa ya amsa itama hjy y gaisheta ta amsa sama tace ka dawo saga gdn qannan uban naka shi dai sunkuyar da kai kawai yyi don yasn halin kayarsa alhj yace safwan dama inason mgn d kai yace toh dady alhj yace safwan dama so nake in hadaka are da yar abokina kuma qanwarka shi dai safwan gabansane yake dukan tara yana sauraron yji me alhjn zace yace safwan da fatan zakayi min biyayya yace insha Allah dady yace yawwa dama inaso na gaya maka ,tun kuna yara ni da mahaifin *suhaimah*Muka daura alkawarin xamu hadaku aure , domin Karin dankon xumuntarmu , Tom duba d yanxu ka kammala karatunka ,aure ne yaragema domin shine cikar mutumcinka,dan haka inaso ka fara xuwa Gunta domin ku daidaita kanku, wani irin dadi safwan yaji kamar Wanda akayiwa albishir da aljanna Amma ya kanne kna yace "Abba ngde Insha Allahu xanje ,Allah ya tabbatar mana da alkairinsa ..sai hajy bilki ca tai "wlh baka isaba ni ban amince da wannan hadin b atoh " alhj yace tashi kaje zan nemeka safwan,tashi kaje Allah yashima albarka,yace "Ameen" yatashi yana jidadi ta wani bangaren amma idan ya tuna hjyarsa sai yaji gabasa ya fadi sbd yasan mugun halinta da masifarta alhj abubakar yace bilki inaso kisan cewa ke baki isa ki hanani abinda nayi niyya ba kuma yaron nan indai yanaso yarinyar nan sai anyi auren nan sai dai in yarinyar ce tace bataso yatashi yabar mata palon tana masifa Ita kuwa suhaimah tana idar da sallar isha nawwas yakira a waya suka sha soyayyarsu sai wajen 9 sukayi sallama ta kwanta sbd gobe akwai skul kuma zasu shiga lecture da wuri Da wuri ta tashi tashirya ta pito tace momy ni zan tapi tace toh sai kin dawo Allah ya kiyaye tace ameen tapita tasamu adai tasaho yakaita makaranta tana zuwa taga yasmeen tace kai auntyna kin kusa makara yau tace hmmm ke dai bari kawai wai a hk nayi sauri yasmeen tace ke kuwa qarfe nawa kika kai kina waya ta kai mata duka irin na wasa tace bansani b 'yarsa ido kin tsaya surutu wuce mutapi class dan kinsa ba mutunci ne da wannan mutumin b basu dade dashiga b yashigo sai wajen 12 suka pito dg lecture zasu tapi gd suhaimah tana pita taga safwan yana tsaye ajikin motarsa tace yaya safwan me kakeyi anan yace daukan ki nazoyi sai taji gabanta ya fadi sbd tun jiya ta lura d irin kallon dayake mata. phateemarh umar abdallah* _~with~_ *bebe arth* [9/2, 2:36 PM] *MUGUWAR SURUKA* N!$@ Onl!n Writ *{N.O.W} Association* _Writing by:-_*ph@teem@h* _Story by:-_*bebe arth (yar gatan huda)* _Edited by d eloquent editor:-_*bebe arth* *Dedicated to oll member of N!$@ Onl!n Wr!t rs Allah yasaka muku da alkhairi y qara danqon qauna _~jinjina gareku 'yan uwa kawayen arziqi members of FANS NOVEL MMN SHUKRAH & HJR NOVEL UMMYN YUSRAH NOVEL ALHERI HAUSA NOVEL MMN KHAIRAT NOVEL DANDALIN HAUSA NOVEL ASHNAF NOVEL duk kuna raina Allah yabar zumunci~_ ~page~ *15 to 20* Kazo ka daukeni kuma yaya safwan yace eh hanyace ta biyo dani shine na tsaya mutapi tare yace shiga muje tace toh ngd tashiga suka tapi gd shima har gdn yashiga sai da akayi sallar azahar snn ya tapi gd Yana isa gd ya tarar d hjy bilki a palo tana zaune tana kallo y shiga da sllm y zauna yace hjy barka d hutawa wani kallo ta wasto masa tace ka dawo dg gdn qannan ubannaka ya sunkuyar dakai tace kuma wllh inaso kasani indai har kaga na amince da wannan mgnr auren sai dai kaima ka amince zaka auri 'yar qawata hjy rakiya in kuma ba haka b sai dai ka pasa auren wannan tsinanniyaryariya kuma ka shirya yau kaje ku kaganta ku gaisa kuma lkc daya nake so asa bikin duka yace toh Alhj abubakar yaje yasami abokinsa alhj bashir yace alhj y a ina mgnrmu takawana ne ? alhj bashir yace wacce mgn ce alhj abubakar yace mgnr alkwarin auren yarannan yace toh toh natuna to ynz yakama afara shirye shirye sbd kaga yaron ya kammala karatunsa har ya fara aiki alhj bashir yace toh b matsala zanje insanar da mahaifiyarta sai muji yadda za ayi yace toh bbu damuwa sukayi slm ya tapi Yana zuwa gd y samu hjy fateema wato mahaifiyar tace toh alhj Allah y zaba abinda yafi alkhairi yace ameen kira min ita ta tashi tashiga dakinta tana kwance suna waya da nawwas tace kizo dadynki yana nemanki toh momy ina zuwa sukayi sallama d nawwas t pito palo gurinsu suna zaune taje ta tsugunna tace dady kadawo lpy yace lpy qlau suhaimah Yayi gyaran murya yace suhaimah dama wata mgn nakeso in fada miki inaso idan Allah y yarda zamu hadaki aure da yayanki *safwan*wani irin faduwar gabataji y ziyarceta nantake hawaye y fara zarya a fuskata tayi shuru kanta a qasa yace naji kinyi shiru tace daddy kome kuka yanke a kaina aidonkun isane yace to Allah yayi miki albarka tashi kije tashi tayi jiki a sanyaye tayi dki
Chapter 2 · 0% Book details