Sashe 5
Muguwar Suruka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Daki SUHAIMA t koma t watsa ruwa a jikinta tayi alwala tazo t kwanta tayi addu'oi t t shafa t kwanta d wuri dan gobe suna d lecture n safe b taso t makara...........
"Karfe biyar dai
SUHAIMA t farka tayi sallah tai wanka taje t hada breakfast tayi wanka t shirya, SAFWAN yakaita makaranta y wuce gurin aiki ita kuwa SAIHAM tana daki t nashirin tapiya gurin bokansu itada kawarta mariya wadda sukayi mkrnt tare kafin akoresu,su SUHAIMA suna fita itama tafito suka dau hanya wani dan kauye d ke kusa d kano kadan,suna isa suka sanarda shi abinda ke tafedasu tana so SAFWAN y tsani SUHAIMA yama saketa gaba daya yazamana babu kome kwata
snn asa mallake matasu gaba daya har HAJIYA yayi dariya irintasu t bokaye
snn yace angama amma sai kin saki kudi sbd abubuwan d za'asamo ba,a garinnan suke b sai anje har can Indonesia za'a samesu don hk sai kin bada dubu dari takawas d hamsin,.......
Wani irin razana
SAIHAM tayi don kudin y girgizata don ita ko dubu dari bata tawo d itaba batama d su agd kawar tatama hk sai sukace toh a rage wani abun yace ai nima ba yin kaina bane su suka fada inkunaso ku bayar in bakwaso kuyi gaba yana fada yana nuna musu hanya, hk Suka tashi jiki a sanyaye boka yana tazaginsu matsiyata la'anannu a tsorace suka fito ko kansufeto dg Kauyen sai d suka wahala sbd abinda sukaita gani a hanya ran boka y baci
d karsuka fita titi suka sami mota suka koma gida a wahale.......
"SUHAIMAH" tana zuwa makranta taga YASMEEN d yayanta ADNAN suna tsaye to Qarasa d fara'arta tai gaida yayanta yanaganka anan tace ni fishi nake d kaima Yayana tunda akai bikin nan naka bata zuwa gurina b wayarma b sosai kake kira b, yanzu dalilin YASMEEN neyasa naganka, yace habba autar MOMY inaso in zo ne kiyi haquri kinji mijin nakine bama haduwa sosai amma gimbiya zata rakoni y fada yana fada yana kallon YASMEEN tace kinga zo mutufi kar ashiga lecture muna nan wannan yayannaki y cika muda surutu t fada tana d dariya sukayi masa sallama suka wuce........
Hk rayuwarsu take tafiya SAFWAN duk y rame SUHAIMA MA hk ita kuwa SAIHAM tunda t dawo dg gurin boka t rasa abinda ke mata dade SAFWAN ko kallon inda take bayayi taje t sanar d HAJIYA takera SAFWAN din tayi masa fada sosai tace wllh idan baya kula d ita sai t sabamasa kuma tsaf zata raba auren nashi d SUHAIMAN d yake rawar kai akanta hk tai ta masifa yana bata haquri ranar a dakin SAIHAM y kwana ita kuwa SUHAIMA tana dakinta hankalinta akwance don ita b wani damuwa tayi d shi b biyayya dai tanayi yadda iyayenta sukayi mata nasiha.........
Balaifi yanzu HAJIYA tji rage zuwa gdn sbd ALH ABUBAKAR y hanata fita sai dai idan baya nan sai t pita shima b tazuwa gdn sai dai yau kwatsam SUHAIMA tana kitchen tana girki sai ga SAIHAM t shigo kai tsaye t sauke abinda SUHAIMA t dora kasa t dora wata tukunya, ran SUHAIMA y baci sbd sauri take kuma g wani gas din amma dan fitina t sauke mata kawai t dauki tukuyar t watsar d ruwan ta ajeye a gefe aikuwa SAIHAM t daga hannu t tsinkawa SUHAIMA mari itama SUHAIMA t daga hannu t rama,bata gama sauke hannunta b sai ga HAJIYA SAIHAM tana ganinta t fashe d kuka HAJIYA tayi sauri ttakaraso gurin SAIHAM tace HAJIYA ni nagaji d zaman gdn nan ynz gashi nan kingani d idonki toh wannan kadanne kika gani , aykuwa HAJIYA t dauke SUHAIMA d mari hannu bibbiyu, tariqe mata hannu tasa SAIHAM t riqe dayan tasaka matashi jikin gas,wani mugun iho tasaki dai
lkcin d SAFWAN y shigo.........
*TOH FAN'S SAI ALLAH YA KAIMU BAYAN SALLAH ALLAH YASA MIYI IBADA KARBABBIYA ALLAH YA KARBI IBDUNMU AMEEN*
*MUSHA RUWA LPY*
~Daga taku har kullum~
Phateemarh Umar Abdallah
[9/2, 2:40 PM]
*MUGUWAR SURUKA*
EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_Writing by_*:-ph@teem@rh*
_Story by_*:-bebe arth(yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor_*:-bebe arth*
```HAPPY SALLAH JAMA ATUL MUSLIM MAY ALLAH ACCEPT OUR WORSHIP AND GRANT US WITH JANNATUL FIRDAUSS AND GARTHER US TOGETHER UNDER THE SHADOW OF
PROPHET MUHAMMAD (S. A. W)```
*Dedicated dis page to all members of exclusive writers forum*
```Bebe'
rth(yar g
n hud
)```
```Amnoor(m
n kh
dy)```
```M
m mukht
r```
```Ruks
d```
```Neen
Cool```
```N
ncyluv```
```J
meel
h K m
shi```
```Action b
by```
```Ummu kh
dy```
```Aunty h
liloss```
```Aysh
kili```
```Khaleesat haydar```
```miss Z
nsur```
```Aish
Muhd```
```meenert terbercor```
```humyluv```
```Queen h
beeb
```ummeeyxeey```
```s
rdy b
rsh```
```Ashn
f```
```Aysh
n umm
```Queen mermue```
```pretty```
```Nanah```
```Dotar ubbe```
```Ummu khamal```
```
ieboh```
*Da duk wanda basuji sunansu b kuna raina ban manta d kuba masoyan asali Allah yabar zumunci*
40to45
Faduwa tayi agurin tana kuka sbd azabar d gurin yakemata. Safwan yana shigowa yaga aikin d Hajiyarsa tayiwa yarinyar mutane, daukanta yayi suka tapi asibiti, ko kallon inda su Hajiya suke baiyi ba.....
Suna zuwa asibitin d yake aiki, daki kawai y wuce da ita yafara yimata treatment tare d taimakon wata nurse.......
Sai da tayi kwana daya a asibiti sannna Hajiya tazo, lkcn Maman Suhaima tazo dubata......
Hajiya take cewa "Maman Suhaima ay kifawa tayi kan gas sai tatokare d hannunta". Suhaimah dai batace komai ba, ita kuwa Mamanta cewa tayi "Allah y tsare gaba"....
Suhaimah sai d tayi kwana uku a asibiti snn aka sallameta. Safwan ne yake kula d ita koda aka sallameta bai maida ita gida b, sabon gdnshi d yagina y kaita yana kula d ita sosai, tasami lpy sosai suka gwangwaje amarcinsu, suna zaune hankalinsu a kwance, Suhaima tayi kyau jikinta yayi kyau kana ganinta kaga sabuwar amarya.....
Sai d sukayi sati biyu acan, Hajiya taji shiru Safwan baice an sallami Suhaima b, taso taje gidan t sami Saiham d kawayenta sun cika gdn, sun kure volume sunajin kida, Hajiya tana t sallama amma b wanda y amsa, neman guri tayi t zauna, saiga Saiham t fito daga kitchen taga, Hajiya a zaune, zama tayi ko gaisheta batayi b, Hajiya tace "Saiham wai har ynz ba a sallami Suhaima bane?"
Tabe baki tayi tace "nima nasani d zaki tambayeni, ai ba zaman gadinta nake b da inta dawo zansani". Ta tashi takarkade jiki tayi daki, kawayenta suka bi bayanta, suka bar Hajjiya azaune a gurin mamaki yacikata.
Lallai yarinyar nan rashin kunyarta gaba yakeyi, tashi tayi t tafi gida takira Safwan a waya tace yazo tana nemansa.......
Lokacin suna tare d Suhaima, yana ganin kiran Hajiya gabansa y fadi sbd yasan kwanan zancen, yana dagawa t fara fada duk bakin cikin d Saiham t kunsa mata akanshi t sauke tana ta masifa, kuma kazo ynz ina nemanka.......
Tashi yayi y shirya yatafi, Suhaima t rakashi har wajen mota ya tafi. Yana zuwa Hajiya tacigaba dayimasa masifa, "Ina Suhaima? Har yanzu ba a sallameta b?"
Gabansane y fadi ganin irin kallon d Hajiya take masa, y fara inda inda yace "Hajiya ba a sallameta b", Tace "au ba a sallameta b?" tayi kwafa tace "toh tashi kakaini in duba jikin nata". Suman zaune Safwan yayi hankalinsa y tashi, ita kuwa Hajiya har ta tashi tadauki mayafi........................
pharteemarh umar abdallah*
[9/2, 2:42 PM]
*MUGUWAR SURUKA*
EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_Writing by_*:-
_story by_*:-
_*:-
```
~page~
45to50
Hankalinsa ya tashi sosai, ya tafi tunanin abinda zai cewe "Hajiya don gaba daya ta gama rusa masa tsarinsa, maganar da tayi masane ya dawo dashi hayyacinsa..
"Tace wai Safwan ko bakajinane?
Ina yimaka magana nace ka tashi ka kaini gurin Suhaimah, yayi qasa da kai yace Hajiya ai basai kinje ba tunda yau za a sallameta yanzuma har na fara dawo dawasu kaya gida zanje in d'akkota, girgiza kai kawai tayi tace toh shikenan, sai yaji hankalinsa ya kwanta dan da hajiya bata yadda ba da baisan yanda zaiyi ba don yana tsoron fushin mahaifiyarsa..
Tashi yayi yace toh Hajiya sai anjima zanje yanzu in d'akkota tace toh mujima da yawa ka gaida min da Saiham yace toh zataji ya tashi yatafi..