Sashe 4
Muguwar Suruka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amarya d Ango kuwa anacan ana soyewa duk d Safwan b son Saiham yake b amma sai d tasan yadda t ja hankalinsa y manta d abinda yake d munsa dama ita Saiham 'yar duniya tasan takan koma...
Saiham yarinyar ce mara kunya bata ganin girman na sama d ita hk idan mutum yayi mata laipi zata cimasa mutunci,shiyasa ko a gdnsu masu aiki basa iya zama sbd rashin mutuncin t" Hjy Rakiya tana ji d ita kasancewar ita kadai ce yarta mace sai yayanta Sadam wanda yake auren Nusaiba yar kanwar Hjy Bilki damasu suna son junansu tunsuna mkrnt.......
Saiham babbace don t girmi Suhaimah sosai gashi dama idon a bude y ke duk wani saurayi d zaka ganshi wurinta yazone kawai su sha iska b don y aureta ganin hk ne yasa Hjy Rakiya t sami aminiyarta Hjy Bilki don suhada aurenta d Safwan Hjy Bilki d far in ciki t amince don ita macece me son abin duniya,kuma mahaifin Saiham mai kudine don yapi mahaifin Safwan......
"Hk Suhaimah take zaune agdn Safwan yana zuwa su gaisa y bata hkr tace b komai ai y zama dole kabi umarnin mahaifiyarka,Hjy Bilki kullum tana kan hanyar zuwa taci mata mutunci wani lkcin harda duka,Saiham itama hk zatazo tana zaginta tana mata habaici ai wannan d ba'a bata lkc an saura aure b kawai d ankawoki ance g yar aiki ai bazan ki karba t itako Suhaima ko kallo bata ishetaba bare t kulata don ita b tason hayaniya.....
"Yau Suhaimah t tashi d wuri sbd zata koma mkrnt t gyara ko'ina t kulle dakinta tapito sai taci karo d Safwan tace Yaya Safwan antashi lpy, lpy lau Suhaimah dama sauri nake inzo inkaiki mkrnt zomuje karkiyi latti ashiga lecture,yayi gaba tana binshi a baya suka shiga mota suka tapi ,Saiham tana ganin pitarsu t window t dau waya t kira Hjy Bilki tana kuka wai Safwan d Suhaimah pita wai baza suci abincin gd b suka tapi restaurant, Hjy tace Safwan y dau wannan yar iskar yarinyar suka pita ganinan zuwa gdn.....
*
phateemarh umar abdallah
*~nd~*
*bebe arth (yar gatan huda)*
[9/2, 2:38 PM]
*MUGUWAR SURUKA*
_Writing by_*:-ph@teem@h*
_Story by_*:-bebe arth(yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor_*:-bebe arth*
*Wannan shafin nakine, 'yar uwa mutuniyar arzi
i mace mai karanci da sanin mutuncin mutane UMMYN YUSRAH Allah yabar
auna da zuminci nagode da kulawarki agareni
~_page_~
30to35
"HAJIYA mayafi kawai ta
auka,t tafi gdn "SAFWAN tana shiga taga SAIHAM sai kukan munafurci takeyi"HAJIYA, tace wanne guri suka tapi ?"tace nima bansani b kawai sun tafine ko sallama basuyi,minba....
"SAFWAN yana ajiyeta a mkrnt y wuce gurin aiki sai d SUHAIMAH t gama lecture, snn yaje y
akkota suka koma gd......
"Suna isa gd suka tarar d HAJIYA tana,zaune tana ganinsu t tashi t fara masifa tana zagin "SUHAIMAH mayya kin sacewa
ana kurwa toh ni nafi qarfinki 'yar matsiyata ubanki y nace sai, anyi auren nan toh gashi nan,anyi auren amma bazai amfana muku komai b, ke d ubannanki,t juya kan "SAFWAN tace Kai kuma ka kiyayeni wllh idan b hk b kasan,kasauran t shige har tana bangaje "SUHAIMAH t tafi SAIHAM farin ciki fal zuciyarta taje t raka HAJIYA mota driver y ja mota suka tafi,sai d motar t bar filin gdn, Sannan SAIHAM takoma cikin gd......
"SUHAIMAH" kuwa daki t wuce tana hawaye,SAIHAM tana dawowa dg raka HAJIYA tashigo falon d fara'a tace my dear in kawo maka ruwa wani kallo SAFWAN, yayi mata y wuce dakin "SUHAIMA"y tarar d ita tana sallah fitowa yayi yaje dakinsa yayi wanka y kwanta y huta y rasa yadda zai bullowa lamarin "MOMYNSA"d hk y yanke shawarar zuwa y sanar d mahaifinsa halinda suke ciki.....
"HAJIYA BILKI tana fita dg gdn SAFWAN babu inda t nufa sai gdnsu SUHAIMAH"taje lokacin DADYNTA yana gd MOMY tana ganinta tasan kwanan, zancen rashi suka gaisa HAJIYA tace dama n qara zuwa akan abinda yarinyar nan takeyi yayi yawa bata ganin kowa d mutunci a gdn har ni Idan naje bata mutuntani mijin nata mabata ganinsa d gashi idan naje gidannan sai dai kajita tana fada d kishiya, toh SAFWAN yazo y sameni y fada mini sbd bai kamata ace dg aure ko shekara ba a rufa b amfara kawo muku qara duk d wannan b shine na farko b amma y kamata a sanardaku, ynz dg gdnnake naje nayi musu sulhu yarinyar nan t rufe ido tacimin mutunci....
"MOMY kawai dai jitake amma b abinda t yarda d shi aciki don tasan abinda 'yarta zatayi d wanda bazatayi b..
"DADY kuwa fada yake sosai y bawa HAJIYA haquri bakomai ay danakowane tazone kawai t sanar sbd ayi mata nasiha t gyara tayi musu sallama t tafi tana farin ciki t hada wannan 'yar iskar yarinyar d iyayenta.......
"MOMY tace ynz Alhj ka yarda d abinda matar nan take fada kana gani b son yariyar nan take b
"Fada y fara yi mata dama naga alamar yarinyar b son auren take b toh zansa, SAFWAN din y kawo min ita wllh muddin t kaso auren nan sai dai t nemi gdn d zata zauna kuma t canza iyaye y na fadin hk y tashi y fice dg gdn.....
"Tashi MOMY tayi taje daki t dau waya t kira SUHAIMA ringing daya t dauka d murna tace MOMY ina wuni y gd tace lpy SUHAIMA kiyi haquri duk d nasan kinayi ynx *SURUKARKI* tazo tafadawa DADYNKI wasu maganganu akanki kita addu'a kinji kici gaba d haquri Allah yayi miki albarka,ameen tace tana goge hawayen
daya wake mata giska sukayi sallama t ajiye wayar...............
"HAJIYA BILKI" kuwa gdn kawarta t wuce don su sami mafi yadda zasu raba SUHAIMAH d SAFWAN dan ita duk abinda take bai isheta b dan so take kawai taga b ta gidan, hmm SUHAIMAH baiwar Allah ga *SURUKA* g *KISHIYA* duk sun sata a gaba
dan ita SAIHAM wata kawartace suke shirye shiryen tafiya gurin wani malami don SAFWAN tun ranar d aka kawota bai kara saurararta b dan ko dakinta baya shiga sbd kazamace sosai dan b abinda t iya tunda a gdnsu yi mata ake kuma SAFWAN yace bazai dakko masu aiki b.......
"SAFWAN kullum soyayyar matarsa qaruwa take acikin zuciyarsa kuma yana da
a tsanar SAIHAM d taga y baya shiga
akinta baya kullata, taje tasanar d mahaifiyarta ita kuma t kira HAJIYA BILKI tana masifa ita baza a wula
anta mata
a ba ay ba don ya kalleta aka aura masa itaba d yasan b yaso ai d bai aura b tunda bata rasa masu sonta b HAJIYA haquri kawai take bata tana komai y wuce zanyi maganin abun
.... Allah ka kiyashemu ta
phateemarh umar abdallah*
*~nd~*
*cwt
bebe arth(yar gatan huda)*
[9/2, 2:39 PM]

*Wannan nakuneku ka
masoyan wannan littafina MUGUWAR SURUKA Allah y bar
auna kuna raina ban ware kowa ba bazaku lissafuba saboda yawanku*
_~page~_
35to40
Ha
uri "HAJIYA BILKI"tai tabawa,MAMAN SAIHAM hk taci mata mutunci bata iyi cewa komai b sbd son abin duniya
(oh ni
an nan ) kamar wata.....
Tare suka fito d SAIHAM ta
ara bata ha
uri tace mai yasa baki sanarminba SAIHAM ta ta
e baki t yatsina fuska
tace ai ko na fa
a miki naga bashi d amfani tunda
an naki ba mgnrki yakeji b HAJIYA baki kawai ta saki tana kallonta duk d tasan yarinyar bata d kunya amma bata zaton zatayimata sbd mamaki HAJIYA bata
ara mgn b har driver y sauke SAIHAM tafitoh dg motar ko kallon inda HAJIYA take batayi b tawuce gd......
"Tana shiga t tarar d SAFWAN yana zaune a falo d SUHAIMA suna hira t shige ko sallama batayi musu b ba wanda y kulata tayi
akinta SUHAIMA tashi tayi tayi kitchen dama girki takeyi taje tagama girkinta t ha
a komai a dining tayi dakinta tai wanka dama lkcin amfara kiran sallah tayo alwala tashirya cikin dogowar t shafa mai ko powder bata tsaya shafawa b amma tayi kyau fiskarta tayi fresh,tayi Sallah t zauna tana addu'oi har akayi kiran isha said tayi sallar snn t tashi taje t debo abincin t danci lkcin "SAIHAM"tana zaune t nacin abincin shikuma SAFWAN yana masallaci, tana zuwa gurin t bude tana diban abincin SAIHAM t kalleta sama d kasa tace lallai ne yar matsiyata ba'a same a gdn iyaye b dole in aka samu agdn miji ayi almubazzaranci, SUHAIMA ko kallanta batayi b bare t saran zata tankamata ganin hk yasa t dau kofin d ke hannunta d kunun aya aciki t watsamata a jiki dai
lkcin d SAFWAN y shigo falon d sauri y qarasa gurin sbd bakin ciki baisan sanda y dauke SAIHAM d mari b zai karamata nabiyu tayi saurin yin baya t fara cewa wllh sai kasan kamareni akan wannan tsinanniyar yarinyar kuma banyafe b kekuma takalli SUHAIMA tace Wllh kadan kika gani sai kinyi d nasani a rayuwarki yana shirin rekota yayi mata duka don y zuciya sosai ranshi y baci tayi sauri t gudu daki t kulle haquri yabawa SUHAIMA y wuce dakinsa, yarasa me yake masa dadi HAJIYA duk t rusa mai farin cikinsa yazaci in akayi sure zata haqura amma kullum abu sai gaba yakeyi kuma y rasa yadda zai y sanar d mahaifinsa halin d suke ciki sbs "HAJIYA"Kuma shima DADYNASA bai fiya zama a gidaba shiya "BILKI"ta sami kafar yawo don in yana nan bata fita sosai........