← Book details Muguwar Suruka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 9

Sashe 3

Muguwar Suruka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana shiga ta fada gado tasaki wani kuka mai tsuma sai da tayi mai isarta tana kwance nawwas yakirata tayi ringing har takatse takasa dagawa sai a karo na uku ta daure ta dauka tana dagawa yace lpy suhaimah kasa mgn tyi kawai sai kuka hankalinsa y tashi yace suhaimah dan Allah kitsaya kiyimin byni me yake faruwa tana kuka
t pada masa komai
Shima hawaye ne
ya fara zarya a fuskarsa yace bbu komai suhaimah kibi unarnin iyayenki Allah yasa hk ne yapi alkhairi bata iyacewa komai b yyi mata nasiha sukayi sllm y kashe wayar zuciyarsa a jagule
Suhaimah kuwa ranar yuni tayi a dk dg tunani sai kuka sai intaji momy zata shigo sai tayi sauri ta fada toilet don kar momy ta ga kukan datakeyi ita kuwa momy duk ta lura da halin da yartata take ciki na damuwa sbd bata saba ganinta hk b tanaso ta sudan tattauna......
phateemarh umar abdallah
~with~
*bebe arth*
[9/2, 2:37 PM]
*MUGUWAR SURUKA*
N!$@ Onl!n
Wr!t
*{N.O.W}Association*
_Writing by:-_*ph@teem@h*
_Story by:-_*bebe arth (yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor:-_*bebe arth*
~*sadaukarwa gareku jinjina gareku fatan alkhairi gareku addu a tagari agareku Allah yabar zumunci Allah y hadamu a aljannan kamar yadda ya hadamu a wadannan gidaje FAHIMTA NOVELS MRS JH MUSAN JUNA O.H.W
MEENART NOVEL
FEEDOH ONLINE NOVELS
HEENAH NOVEL
_~page~_
20 to 25
Haka momy tazauna a dakin tana jiranta tapito sai da suhaimah taji shiru tazaci momyn tapita sai t bude kopa tana pitowa taga momy a zaune tanajiranta t zauna jiki a sanyaye momy tace suhaimah nasan abinda yake damunki amma kiyi haquri addu' ace takamata dake b kuka b
Duk da nasan b sonsa kike b amma haquri zakiyi a hankali Allah zai dai
ta lamari insha Allah kiyi ta addu'a tace toh
Momy t tashi tapita tana tausayawa 'yarta don tasan halin hjy bilki sosai a hk ma tana nuna batasan mu'amala d su bare kuma a hada aure tsakani Allah y kauta
Bayan kwana uku d hk safwan yazo gurin suhaimah tapito tasameshi a tsakar gd takaimasa kujera y zauna suka gaisa suka dan taba hira ita dai tana dan tayashi kadan
sbd ita b me yawan surutu bace bata nunamai komai b har sukayi sallama y tapi
Hk dai yana zuwa suna gaisawa har aka kawo kudi akasa rana duk tare da na 'yar kawar hjy wato saiham
Anata shirye
biki suhaima kawai komai yitake badan ranta yaso b koda safwan yazo bata nuna mai alama sbd ta dau alqawarin yiwa iyayenta bibiyayya
Yasmeen ce take dada bata haquri take kwantar mata da hankali kasancewar bata d wata kawa dama d ita
Su hjy bilki kuwa anata shiri za ayi bikin da gashi za a hada dana yayan saiham zai auri nusaiba 'yar qanwar hjy
Safwan yanata shirye
zai aure wadda yake so amma idan ya tuna da saiham da hjy tayi masa dole sai ransa ya 6aci ko sanda dadynsa yaji zancan ransa ne ya 6aci yakira safwan yake tambayarsa safwan yace ya amince sbd hjy tace indai bai yadda y hada y auresu duka b sai dai bazai auri kowa b har suhaiman shine abinda yasa y amince
hk dai ake ta shirin biki wannan naso wannan bata so
Ayin biki lpy lpy angudanar d sha'ani sosai na biki ranar asabar d misalin *11:30* jama'a sukai shaida daurin auren *Safwan Abubakar da amaryarsa Suhaimah Bashir* mutane sukaita saka albarka
Hkma gdnsu saiham bayan angama daura auren suhaima aka tapi can aka daura nata dana yayanta d nusaiba anata shagalin biki
Su suhaima dai ba yabo b fallasa
danma yasmeen tana kwararamata gwiwa
Anyi yini lpy akazo daukan amarya misalin *6:30* dadynta yayi mata nasiha sosai mai ratsa jiki
Hkma momynta ta dafata tana mata addu'a tana hawaye suhaima m kuma take mai bantausayi
Momy tace suhaima kibi mijinki sau da kafa shi aure b abune na wasa b kiyi biyayya g mijinki domin biyayyari itace zata kaiki kiji ki qiji don ita aljannah sai an dage karki kuskura kiyi abu na batanci g mijinki tana hawaye ta dora dacewa
Manzanmu aminci Allah su tbbta a gareshi cewa yai d nana fadima koda ace ta dora mai a wuta mijinta y kirata to taje kiran mijinnanta koda man zai qone bawai tace sai ta kammala abinda takeyi b
Don hk kiyi koyi da nana fadima zakici riba a rayuwarki
Hk kuma mazanmu tsira d amince Allah su tbbt a gareshi yace d nana fadima wata mata sai t rigaki shiga aljanna sbd biyayyar miji ita kuwa wannan matar kitso take nana fadima taje kitso gdnta sai tace mata t dawo washe gari in tasanar d mijinta
Washegari sai t dawo amma tare d hussain sai matar tace mata idan har hussain zai shigo sai ta yadda b zai sha ruwan gdn b ko abinci sbd b ta sanarda mijinta har d shi zatazo b ko tabari ta sanar d mijinta
Nana fadima t qara komawa matar tace tasanar d mijinta yace ko d hassan d hussain kikazo in ansheku wannan mata tana cikin yiwa nn fadima kitso taji slmr mijinta y dawo sai tasa nn fdm a dk t kulle sai tace y zaki kulleni matar tace bai halatta mijina y ganki b
Ta wata yar kofa nn fdm t leko tg wannan matar t saukewa mijinta damin itace akansa t goge masa gumi t shinfida ms tabarma y zauna t debo ruwa t kawo ms nn fadima tace ashe wannan matar hk take yiwa mijinta biyayyah
Tace don hk suhaimah ina shawartarki d kiyi biyayya g mijinki mgnr dai dayace suhaima biyayya kuka yaci karfinta
Kuka suhaima take sosai hadda shashsheqa aka fito d ita dg gd momy tana Allah y miki albarka suhaima Allah y baki ikon yin biyayya g mijinki tana share kwalla
Ita kuwa hjy bilki suna can suna shirya rashin mutunci ita d qanwar wadda yyn saiham y auri yarta nusaiba kuma hjy tacewa safwan idai ya kuskura y hada makwanci da suhaima sai ta tsine masa don bazata hd jini d talakawa ......
phateemarh umar abdallah
~wiz~
*Ctw bebe arth
(yar gatan huda)*
[9/2, 2:38 PM]
*MUGUWAR SURUKA*
_Writing by:-_*ph@teem@h*
_Story by:-_*bebe arth (yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor:-_*bebe arth*
dis page is for u my ctw 6ster ruky larky u are such a darling iluv u wiz oll my heart
~_Ginjina gareku yan uwana mutanen arziqi mutane qwarai jama'ar *MUSAN JUNA O.H.W
UMMYN YUSRAH NOVEL* bazan taba mantawa d karancinku agareni Allah yabarmu tare
_~page~_
25 to 30
Hk akasata a mota tana t kuka yasmeen ce a kusa d ita tana rarrashinta d hk har suka qarasa gdn
Gidane kato a tsayawa kwatanta haduwar gdn zaici page's d yawa koma zai cinyewa readers lokaci
...
Katon falo ne d dakuna uku aciki daya na"Safwan d na "Saiham d na Suhaimah sai kitchen d toilet sai katon pilin tsakar gd....
Mai gadi y bude musu get motoci sukai tashiga a lkcin har an kawo saiham dagin hjy bilki suncika gd
Suka fito d amarya akaita dakinta sai g dangin dadyn safwan su shigo suna musu sannu su kuma dangin hjy wasu 'yan tsegumi sunleqo d masu neman pitina suna wani yatsina puska
ba wanda y kulasu bare su rashin mutunci da suka saba...
Hk yan kawo amarya suka watse aka barta amarya ita da Yasmeen dayake yasmeen gdnsu zata wuce kuma basu d nisa d gdn Suhaimah sai da Safwan y dawo suka gaisa d Yasmeen snn ta tapi wani abokin Safwan yakaita gd...
"Dakin Suhaimah angwaye suka fara zuwa akai mata nasiha snn sukaje gurin" Saiham suna zaune ita d kawayenta suna t shewa suna mata hudubar tsiya!
"Suka shiga sukayi mata nasiha itama snn suka tapi d kawayen aka maidasu gd...

"Safwan ne yaje y tawo d Suhaimah falo yakira Saiham yayi musu nasiha don su zauna lpy Saiham sai wani yatsina puska takeyi " Safwan yace sai mgnr raba kwana nawa
za'ayi?"ai bai rufe baki ba yaji Hajiya nacewa kaika kiyayeni ka manta abinda na fada maka har kake mgnr raba kwana ai ita wannan mayyar yarinyar tsakaninka d ita sai dai gaisuwa dama abinda yasa na dakko driver muka taho kenan in kara jaddada maka ,in kara jamaka kunne wllh kakuskura kahada makwanci d wannan tsinanniyar yarinyar sai kasani"ita kuwa Suhaimah kanta asunkuye sai hawayen bakin cikine ke zubo mata sbd manganun Hjy Bilki tana t ciwa iyayenta mutunci don bantun kar Safwan y hada makwanci bai dameta b don ita b son take b.....

"Hk Hjy Bilki tagama cimata mutunci ta tapi ita kuwa Saiham farin ciki fal zcyrta wai ita mai matsayi agurin Suruka batasan Hjy Bilki b abar goyo bace
.....
Tashi Suhaima tayi t tapi daki tana hawayen bakin cikin mganganun Hjy,"Safwan ne yaje yabata hkr y rarrasheta yayi mata nasiha taji dadi sosai don tasan zata sami dama dama agurin,Safwan tunda yana sonta,tashi yayi yace sai d safe Suhaimah toh kawai tace bata dago b kanta yana kasa tana goge hawayen d yake zubo mata...
Tana zaune tana tunani iri
d taga zaman bazai b tashiga toilet tayi alwala tazo tayi sallar isha d sha'i d wuturi tana zaune a gurin tana addu'oi har bacci y dauketa a wurin bata farka b sai asuba.....
Chapter 3 · 0% Book details