Sashe 1
Muguwar Suruka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry WordDocument 0Table Data [9/2, 2:32 PM] *MUGUWAR SURUKA* _Writing by_ *ph@teem@h* _story by_ *bebe'arth(yar gatan hudah)* _Edited by d elequant editor_ *bebe arth* ~Da sunan Allah mai rahama mai jinqai wannan littafi kirkerarrene ba gaskiyabane munyishine kawai don fadakarwa tare da nishadantar da masuka karatu Allah yasa mun fara asa a~ *Special thank for u bebe'arth (yar gatan huda) Allah yabar zumuncida qaunar juna i luv u with oll my heart* 1to5 Mahaifina haifaffan dan garin kano ne a unguwar qofar na'isa mai suna alhj bashir matarsa wato mahaifiyarmu a unguwar take maqotane ga gd ga gd suke sun zamo tamkar 'yan uwa dan idan bakasaniba ma zakace 'yan uwane Sun taso tare shida maihaifiyarmu tunsuna yara har suka girma alhj bashir yanuna yana son fatima iyayensu sunyi murna sosai da haka soyayya ta qullu tsaninsu a haka har akayi aure suna zaune lpy cikin soyayya da mutunta juna har Allah y azurtasu d da namiji ranar suna akasawa yaro suna Muhammad ake cemasa adnan Kowa yaga adnan turbarkallah masha Allah sbd kyayyawane yaron kana ganinshi kaga jinin pulani gashi fari sol Abba da mom duk jinin pulani ne Ya taso cikin kulawa da tarbiyya tagari sai da y shekara goma har acire rai sannan momy tasamu wani cikin suna nan haka har cikinta yakai lkcn haihuwa cikin dare ta tashi da naqudu haka dai cikin ikon Allah ta haifi 'yarta mace har ta gy ra jikinta sai daddy da yake kwance da yaji kukan jariri ya farka kamar a mafarki yaga fatima ta haihu ya dauki yarinya yace masha Allah wannan ai sai dai tabiyo bayan adnan don tafishi kyau yayi mata addu a Washi gari da safe 'yan barka sukarinqa shigowa kowa yaganta sai yace masha Allah sbd kyan da nake dashi dayake jinin pulanine farace kamar yayanta adnan amma tafishi kyau sosai saboda ita macace gashin kanta a kwance lup lup kana gani kasan pulanin asaline Ranar suna yarinya taci suna *Fatima* sunan kakarta wato mahaifiyar alhj bashir tace sunan mutum biyu da momynta da kakarta ake ce mata *suhaima* sun tashi cikin kulawa da tarbiyya ga soyayyar iyayensu amma duk d son da suke yiwa yaran baisa sun gurbata tarbiyyarsu b Insunyi abu ba dai b zasu tsawatarmusu shiya suka kasance masu tarbiyya aduk inda sukaje mutane suna sansu sbd nutsuwar yaran Alhj bashir yana da abokinsa alhj Abubakar wanda tare suka taso alhj abubar su biyune gurin iyayensu da qanwarsa na'ima matansu masuna mutunci amma ba sosai b kasancewar matar alhj abubakar bata da mutunci sbd tana gani ita mijinta mai kudin hakanne yasa bata fiya shiga harkar matar alhj bashir sosai b Alhaji bashir yanada rufin asiri dai gwargwado duk da kasancewar alhj abubakar mai kudi amma baisa ya yada abokinsa b sbd aminci mai qarfi tsakaninsu Alhj abubakar sunyi shekara uku da matarsa Allah baibasu haihuwaba sannan tasamu ciki murna gun alhj abubakat ba a magana yana kula da ita har Allah y sauketa lpy ta haifo danta namiji ranar suna akasawa yaro *Muhammad* ake kiransa da *safwan* *Safwan* yataso cikin soyayya da kulawa gurin iyayensa *safwan* da adnan tsiransu baifi wata ba suntaso tare kamar yadda iyayensu suka taso adnan yan zuwa gdnsu safwan hakama safwan yana zuwa gdnsu adnan makaranta ma daya suke zuwa boko dana islamiyya a lokacin suna *jss 1*aka haifi *suhaimah* itako hajiya bilki wato matar alhj abubakar bata qara haihuwa ba Lokacin da alhj abubakar yazo barkane yake cewa alhj bashir idan ya amince in Allah y raya musu yaran nan su hadasu aure tsakaninsu *safwan* da *suhaimah* alhj bashir yace bakomai Allah y raya mana Lokacin d safwan suka gama makaranta ne alhj ya biya musu kudi don suje Germany suci gaba da karatunsu amma hjy bilki ta hana adnan zuwa sai danta ne kawai ya tapi Dukkansu medicine suke karanta bayan tafiyar safwan ne aka samawa adnan admission a B U K don ya hada degree a lkcn suhaimah tana *jss 3* zata tapi *ss 1* bayan tafiyar safwan da shekara uku suhaimah tafara zuwa university ita kuma tana karantar low pherteemer [9/2, 2:33 PM] *MUGUWAR SURUKA* _Writing by_ *ph@teem@h* _Story by_*bebe arth(yar gatan huda)* _Edited by d eloquent editor_*bebe arth* ~*I dedicated dis page 2 my 6ster Aisha umar abdallah (mmn suhaimah) Allah yabar zumunci ya rayamana baby suhaimah akan turbar musulunci*~ _*Weldon my 6ster bebe arth aikinki yana kyau*_ ~page~ 6 to 10 Yau ta kasance ranar alhamis suhaimah ta dawo dg makaranta wajen qarfe biyu ta shiga gd da sallamarta momy ta amsa tace momy sannu da gd momy tace yawwa suhaimah sannu yana idonki yayi ja lpy tace wllh momy kaina ne ke ciwo momy tace sannu maza jeki ki ajiye kayan kizo kisha magani Tashiga daki tayi wanka sannan tayi alwala tayi sallah tafito momy taba abinci tace sannan tasha magani ba ajimaba kuwa bacci ya dauke ta Bata farkaba sai bayan la asar tashi tayi miqa tare da karanta adduar tashi dg bacci tashiga toilet ta watsa ruwa kana tayo alwala tayi sallah tana zaune tana azkar sai momy ta shigo tace au ashe kintashi dama nazo in tashekine tace eh natshi momy tace amma kan ya daina ko tace eh momy tapita sai a lokacin na tuna da yasmeen ta gayyaceta biki ta tashi taje ta padawa momy momy tace Allah yakaimu Ranar bikin suhaima tashiya momy tace gashi yayanki bayanan bare yakai ki tabata kudi tace gashi kiyi kudin mota kuma kikula sosai kinji suhaima tace toh momy tafito titin kopar na'isa tasami me keke napep yakaini unguwar sharada Tana isa gurin bikin yasmeen taganota ta taho da gudu tana mata sannu da zuwa my friend suhaima tace ya taro tace alhmdllh tashi yasmeen tayita tace ina zuwa suhaimah tace toh waya suhaima ta dakko daga jaka tana danne danne har yasmeen ta dawo takawo mata ruwa mai sanyi da abin da tabawa tasha ruwa sannan yasmeen tace qawata tashi mushiga pilin rawa suhaimah tace aa ni bana rawa keda jekikeyi dan nasan ke gwanace wajen iya rawa muna haka sai akayi kiran yasmeen ta tashi ta tapi yamma nayi ankusa magriba nace yasmeen ni zan wuce gd tace da wuri haka nace momy tace karna dade ta dakko mata kayan biki da take away tabata tarakata har bakin titi sukayi sallama ta koma gd Yasmeen kawar suhaimah ce tunsuna secondary school har ynz dasuke university kasancewar course daya suke karanta yasmeen tana d hankali sbd hakane ma suke shiri da suhaima Kwanci tashi ba wuya agurin Allah *safwan*ankammala karatu yanata shirye shiryen komawa gd *nigeria*yanata murna zaije yaga momy da dadynsa da kuma abokinsa adnan da kuma sister Karfe 12:00am jirginsu safwan yasauka a filin jirgi na mlm Aminu kano yana tako matattakalar benen a hankali ya hango momynsa yayi sauri ya karaso kusa momy ya rungumeta yana momy nayi missing din ku ina dady tace dady baya gari shiyasa ganni ni kadai yace momy su adnan basu zandawo bane momy ta hade rai tace ka aikeni ne inje insanardasu safwan y girgiza kai tace toh karka kara yimin maganarsu wuce mutafi ya wuce yashiga mota itama tashiga driver yaja suka tapi. Suna isa gd ya wuce bangarensa yayi wanka yapito lkcn wajen qarfe 1 yaje masallaci yayi sallah ya dawo momy tace safwan ya gajiya yace ba gajiya yazauna yaci abinci da abinsha Suka dan taba hira da momy ana kiran sallar la'asar yatashi yace momy zan sallah sai inje gdnsu adnan tace toh amma bacin kabari sai gobe kaje dg dawowa yau kace zakatapi su insun damu da kai suzo su ganka safwan dai pita yayi yana mmkin halin momynsa phateemarh umar abdallah* ~wiz~ *bebe arth (yar gatan huda)* [9/2, 2:35 PM] *MUGUWAR SURUKA* N!$@ Onl!n Writ *{N.O.W}Association* _Writing by_*:-ph@teem@h* _Story by_*:-bebe arth (yar gatan huda)* _Edited by d elequent editor_*:-bebe arth* *IN dedication 2 MAMAN ISLAHA & IHSAN & IMAN (mmn three ladies)Allah yabar zumunci* _~Allah yasa mudace duniya da lahira Allah yasa mufi qarfin zuciyarmu Allah ya daidaita kan musulmai baki daya ~page~ *11 to 15* Haka safwan yaje yayi sallah y dawo y wuce dakinsa y kira adnan yana fadamasa bazai samu damar shugowa ba sai gobe adnan yace ai bakomai Allah yakaimu yace safwan ai mu yakamata muzo muyi maka bangajiya safwan yace bakomai sbd yasan dalilin da yasa basa son zuwa gdnsu Suhaima kuwa karatunta takeyi hankalinta a kwance suna soyayya da yayan yasmeen nawwas sona sun junansu sosai shi kuwa safwan yana matuqar son suhaimah amma ba fada mataba Yasmeen kawar suhaimah ce sosai ita kadaice mace a gurin iyayenta sai yayyenta maza guda uku mahaifinta dan kasuwane yana da rufin asirinsa sosai kuma suna nunawa yasmeen gata kasancewar ita kadaice mace agurinsu amma duk da haka baisa tashi cikin rashin kunya irinna wasu 'ya'yan masu kudi b tanada nutsuwa hakanne ma yasa tasu yazo daya da suhaimah Washegari safwan yaji gdnsu suhaimah momy yasamu a falo suka gaisa lkcn adnan baya nan yace momy adnan fa tace ya pita amma ynz zai shigo lkcn suhaimah na daki bata fito ba safwan yace momy ina suhaimah tace "tana daki bari akirata kugaisa" Suhaimah na fitowa idon safwan akanta tana pitowa ya fara sambatu yana Allah yayi halitta sbd sanda ya tapi karatu bata kai haka girma b kyanta yaqara fitowa sosai da tace yaya safwan ina yini da fara'arsa yace lpy suhaimah munsameku lpy tace lpy y gajiyar tapiya yace alhmdllh suka dan taba hira kasancewar suhaimah batada surutu sosai suna zaune adnan ya shigo suka gaisa suhaimah ta tashi yayi daki shi kuwa safwan baiji dadin hk b sbd yaji dadin hirar sai yake ganin kamar sun shekara ya tapi tunani sai da adnan ya tabashi sannan ya wayance sbd inda suhaimah tabi kawai yake kallah ya shagala d tunani sonta yana qara ratsa zuciyarsa adnan yace lpy yace lpy ba komai suna hira aka kira sallah suka tashi suka tapi masallaci Suna idar da sallah suka dawo momy takawo musu abinci ranar agdn safwan ya huni amma baiga suhaimah ta pito b tunda suka gama hira sai da taji dadynta ya shigo sannan tapito suna zaune a palo dasu momy suna hira tazo ta gaida dady yace mamana kina lpy tace lpy lau suna