← Book details Kuyanga Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 17

Sashe 5

Kuyanga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

25-30
Tanajinsa ya hau sille mata kaya tareda shafata ahankali salo salo Yahau shinshinarta kamar wani kare ko mage

Itako tayi lakwas ranta baya so amma takasa motsawa don gudun bata masa

Yaringa wasa da sassasan jikinta axuciyarta addu,a kawai takeyi akan Allah yakawo mata dauki

Harya cire wandan jikinsa kuma sai yaji wata Izza tashigeshi yaji aikwata kwata bai dace yakusanci baiwarsaba domin hakan zai iya kawo masa ragin Aji

Ya turarta gefe tareda tashi da sauri yahau zira kaya yana fadin "maza tashi kisaka kayanki mutafi

Ckn Sanyin jiki ta mike ta fara maida kayanta ajiki tana godiy ga Allah daya kubutarta

Koda suka baro hotel dinnan kai tsaye gida yamayarta

Da dare saida yadawo Club yasami mata yazaba ciki tareda diddikar giya son ransa yasha yayi tatil sannan yakebe da mata

Bai dawo gidanba saida tasakeshi giyar Wajen 4 na asuba yadawo

Duk bidirin da yakeyi nafutar dare da yawon dare bata ramfo abinda yake fita yiba Duk azatonta ko wani aikin yake futayi tunda bata sanin lokacin dawowarsa

*******
Da Safiyar wata juma,a Yarisketa akicin tana kokarin dora masa abin kari

Yayi gyaran murya tayi saurin juyowa

Ta durkusa ta gaidashi ya amsa fuskarsa ba fara,a

Yace mata "kishiga kigayara min dakina Kitabbatar kingyara minshi tsaf domin yayi kura goge koina Domin Bakuwa zanyi

Ta gyada kai tana fadin "angama Ranka yadade.

Yafuce yabarta tana ci gaba da abinda takeyi

Aranar ta wuni aikin gyaran dakin nasa bata taba shiga ba sai ranar

Duk yanda yake kwalliya da kwalisa da izza da d'agawa irin na Jinin Sarauta amma dakinsa cikin datti yake gado kawai yake hayewa yakwanta tun xuwansu duk da satinsu biyu baisa ta shareba saiyau

Damasu maza aisai a slow sungaji hakan 😅

Saita hau tunanin ko wacece hakan da zatazo lallai tanada babban matsayi agunsa tunda har asbd ita akeyin gyaran dakin

Ta goge koina ta gyara dakin tsaf tafeshi da Air freshner me dadin kamshin Splash

Harta juya zata futa kuma saitayi tunanin mezaisa bazata bude d'an furjin data gani adakinba ko shima cknsa zaibukaci gyara

Tadawo da baya ta budeshi

Aiko wani wari yabugi hancinta

Tayi saurin toshe hanci

Kwalabe tagani wanda bata fahimci kona meye ba

Saida tahau fito dasu tana dubawa tafara gano kona meye

A iya fahimtarta kwalaben giyane taga anrubuta

*WISKY* da manyan harufa sai wasu datagani sunfi yawa agun anrubuta *ORIGINAL ALCOHOL*

Tahau gyada kai tabbas giyace!

Ta maidasu inda suke ashiryensu

Takama baki tana mamaki da zancen xuci

"Yanzu dama giyar da aketa cewa yana sha da gaskene? Lallai wannan ya iya takunsa Allah yashiryaka.

Ta mike tsam tafuta abinta

Sai dare yadawo gidan amma bashi kadai tajiyoshiba

Ta fito da sanda tarabe a wata siririyar hanyar dazata sadaka da falo ta hanyar dakinta tana hangensa yashigo shida wata siririyar baturiya da kananun kaya ajikinta sunshige dakinsa

Ta tsaya kem agun tana Allah wadaransa Aranta domin yarima dai ba hali ga bin mata ga shan giya tabbas Duk wacce ta Aureshi batayi dace da uban "ya"yaba Sarkinsu adali me kyan hali Allah yajarabcesu da D'a mara kyakykawar zuciya

Takoma daki abinta tana tuno masoyinta MAHBUB ko yaushe Allah zaiyi komawarsu gida taganshi!?

******
Da safe tagama abin kari takai musu daining table Dankalin turawa ta soya da kwai sai shayi dayasha kayan hadi data dafa taxuba a flask

Takoma daki abinta

Basu fitoba sai karfe 11 daya suka fito tana rike dashi ajikinta

Tare suka ciyar da juna tana bashi abaki yana bata

Rihannah kyakykyawar baturiyace wacce itace mace kadai dayafi so tafi kuma gamsar dashi

Tasan salo salo da luggar gamsar da namiji

Macece me tsananin kishin tsiya saita kashe mutum akan kishi

Tunda suka fuce basu dawo ba sai dare daga yawon su

Yatarta da *KUYANGA* adakinta tana bacci

Yabubbuga mata kafa ta farka afurgice ta tashizaune tana mitstsika idanu

Yace mata "nazone don inja miki kunne akan kada ki sake kiringa futowa alokacin da kikasan bakuwata na nan banason taganki zamu iya samun matsala da ita.

Tayi saurin gyada masa kai

Yajuya yafuta yana waiwayenta domin tayi masa kyau ga surarta tar wacce yake tsananin kwadayi ckn wasu kananan kaya

******
Duk yadda yake gudun RIHANNAH kada taga kuyanga saida aka sami akasi taganta domin kwananta uku agidan akai kicibus a falo

Tafito tabaroshi adakin xatayi kallo ita kuma *KUYANGA* Tafito Zata dauki Abinta akicin kuma dole saita sada kanta ta falon tunda dakinta atsakiyar falon yake yana kallon nashi

Kallon kallo aka hauyi

Ita *KUYANGA* Ba damar yin magana gashi gabanta na dukan uku uku tana ganin tasab'a doka gashi Ba turanci take jiba balle tagaidata ckn harshen turancin

RIHANNAH Tayo kanta tana fadin " _hey girl what Are you Doing here_

*KUYANGA* Tasadda kanta kasa jikinta na kyarma

RIHANNAH takarewa kuyanga kallo taga yanda yarinyar tahadu ga kayan jikinta ya amsheta wandone pensil da riga b'igil me siririm hannu ajikinta kanta ba kallabi gashinta yakwanto agadan bayanta

RIHANNAH Ta fuxgota Tana ihu kamar zata cinyeta don kishi " _When are you coming This house_?

*KUYANGA* takara furgita ta kankame jikinta takasa magana tunda bata fuskanci mema takece mataba balle tabata amsa

RIHANNAH ta gaura mata mari tana fadin " _are you mad_? _If you talk me Rubbish i will kill you now_ ganin *KUYANGA* Batada niyyar magana yasa taga kamar raina mata hankali takeyi

Tashakota ta hadata da bango

Ihu da kakarin da *KUYANGA* Keyi yasa YARIMA dake can dakinsa kwance yasa yafito aguje

Yana ganin abinda ke faruwa yayo kansu aguje yakwaci *KUYANGA* Ahannun RIHANNAH yatura *KUYANGA* Gefe yana fadin taje maza dakinta

RIHANNAH ta cakumeshi tana masa ihu akan saiya gaya mata wacece tagani agidansa

Yazabga mata mari saida taga taurari

Agigice ta sakeshi tana rike da gurin taji marin har kwanyarta tahau kuka tana tumami agurin

Yawuce ta afusace yayi dakinsa

Ta tashi tabishi tana cewa saiya kori yarinyar kokuma ita tabar masa gidan

Tasan yana sonta sosai shiyasa take fadin hakan

Amma agun yarima wannan ba abune dazai yiyuba yama xa.ai yakori *KUYANGA* To inya ma koreta ina zataje itada batasan kowa akasar ba shine dalilin xuwanta ai inhar yabiyewa son zcyr yabi zabinta tabbas zai aikata kure domin sai ya fuskanci bacin rai gun mahaifinsa inyaji toko mahaifiyarsa da bata son bacin ransa itanma ai baxata barshi ba

Dayagaji da hargowar tata saiya zare belt yaringa dukanta ko ta kyaleshi

Ranta yabaci da irin hukuncin da yayi mata wanda bata xataba

Kwana tayi tana faranta masa rai domin sau biyar yahauta kafin wayewar gari domin ita din jurauce itace tayi masa sabo da ZAZU 😅

"Oh!SU Rihanna yau ga karshenki sai akara gaba 😛

Itadai *KUYANGA* tana jiyo ihunta ana dukanta saita kara cika da tsoro taji kuma baiburgeta ba domin shine yajawa kansa dabaya dauko mata da bazasuzo suyi masa hauka agidaba.

RIHANNAH bata kwana agidanba tuni ta fuce da ita da komatsanta tayi fushi dashi sukayi baran baran aranar ………

*Hhhhh muje zuwa*

Auntyn Sayyada da Shahida ce👌🏼
[7/25, 3:33 PM] Ummi Tandama: 📿 *KUYANGA* 📿

*_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*SHARHI*....

*ZUWA GAREKU MAKARANTAN LITTAFIN KUYANGA INASO INYI MUKU WANI DAN TSOKACI MUSAMMAN MASU YAWAN KAWO NASU RA,AYIN AKAN KUYANGA TOKU SANI BAWAI INA KUSHE GA BATUNKU BA INASO KUBARNI DA NAWA RA,AYIN NAYANDA NA DAUKO ABUNA, AKWAI MASU CEWA KIYI KAZA GURI KAZA!KADA KIBARI YAYI MATA KAZA!KYANTA DAMA KISAKA TAYI KAZA KO YAZAMO MEYIN KAZA!!! TO DUK INASO KUZUBA IDO KUGA KARSHENSA WANDA YAGA ABIN HAUSHI MA YACE ABIN BAI MASA BA ZAIDAINA KARANTAWA INBAN YI KAZABA DON BAI DACE BA TO FALILLAHI HAMDI NI DAMA BANYI DAN INMUKU DOLE BA DOMIN INHAR NABI TA BAKIN WASU TO LITTAFINA ZAIYI KWANA NE YATAFI LABARIN WATA MARUBUCIYAR TONIKUMA BANA FATAN INYI SATAR FASAHA YANDA NA DAUKO LABARINA ABARMIN AHAKA DOMIN DIRECTOCIN INDIA DANA KASAR MU NIGERIA DA SUKE HAUSA FILM BA DAYA SUKE DANA INDIYA BA AKWAI BAMBANCIN FASAHA KARYAR MUTUM YAGANO YANDA FILM DIN INDIYA ZAI KASANCE AKARSHE TO NIMA KADA ACANXAN RA,AYI INA KARA FADA WACCE TAGA NOVEL DINA YABATA HAUSHI AKAN STAR MACE KO NAMIJI ANYI ABINDA RANTA BAISOBA TABAR ABIN ARANTA BASAITA FURTA MARA DAD'IBA INA K'ARA JADDADA MUKU BABU FA DOLE.DOMIN KUYANGA YASAMI DAUKAKAR DA BAZAI FADUBA, KALAS*!!!! _tank you fans inayinku yanda kuke yina Allah yabar kauna_💋💘

*Nabilancy Luv*💘
(Auntyn S&S)

30-35
Da daddare *KUYANGA* Tana kwance taji shigowarsa dakin nata

Tayi saurin tashi tana masa Barka da dawowa

Ya xauna bakin gadon nata yana mata murmushi tare da Amsawa

Tayi mamaki domin bata xaci zataga fara,arsa ba ma tunda tasan ta karya masa doka tafuta alokacin dayace kada tasake tafuto in RIHANNAR tana nana gashi harsun sami sabani adalilinta tsorone ma yadarsu aranta tana tsammanin ko fada yazo yi mata

Ta takure jikinta agefen gadon

Daya fahimci atsorace take dashi sai yasha mur yace "meye kike wani matse jikinki wato kina ganin ko wani abu nazo miki ne? Ko a hotel kyaleki nayi bawai hkr nayiba yanzu kuma ba zuwa nayi na taba kiba tunda kinyi sanadin barin me debe min kewa gidan dole yazamo kece zakici gaba da deben kewar tunda dama dan hakan nataho dake bawai donki dafan girki koki gyaramin daki nake zaune dakeba don inji dadin rayuwa ta dakene dan haka kizama cikin shiri zuwa daren gobe yau ba,a gidan xan kwana ba inada Dinner din wani abokina till down kwana zamuyi acan.

Yana gama fadar hakan ya mike yafuce yabarta da fargaba aranta

Zancensa ke mata yawo akwanya tome yake nufi?

Nufinsa kenan zai maidata farkarsa innalillahi wainnailaihirrajiin Allah kayimin tsari da aikata zina.

Tarintse idonta wasu zafafan hawaye suka hau mata xarya akuncinta

MAHBUB ne yafado mata aranta domin akullum insun zauna a inda suka saba zama aikinsa ne yi mata Nasiha da wa,azi akan kamun kai ga mace dakuma tsare mutuncinta

Yanzu kenan yana nufin agoben zai santa a "ya mace ? Batada tsumi bata da dabara domin ita baiwace agareshi dolene tayi masa biyayya fatanta dai Allah yatseratar mata da mutuncinta kawai kada yayi sa.ar abinda yake da kuduri akanta

Da safiyar Allah Ta tashi da Zazzabi fargaba ce da tsoron abinda xai faru da ita yasanya mata zazzabin
Chapter 5 · 0% Book details