← Book details Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 8

Sashe 8

Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel · about 9 min read

aukota, da mamaki tace "hajiya yaushe kika zo ne.?" Murmushi tayi tace "tun nazu nazo kina ta bacci, yayah Auwal ne yaje ya aukoni, ya jikin naki ? Mama tace nayi miki sannu da jiki kafin tazo ta duba ki, haka ma su yayah Usman. " Murmushi tayi tace "ina amsawa, dama sun hutar da kansu base sunzo ba, ba wani ciwo bane. " ewa Hajiya tayi ta kawo mata abincin da ta dafe, nan ta anci ka an tasha ruwa tare da magungunanta tace zata kwanta dan bacci takeji, da yake cikin magungunan da me saka bacci. Sai washe gari take sanin sakin da Auwal yayiwa Nafisa, ta nuna rashin jin da inta, kuma ta ro eshi yaje ya dawo da ita kodan albarkacin anta, nan ya nuna mata acin ransa tare da nuna baya son maganar, akan dole tayi shiru ta yalesa, nan an uwan sukayi ta zuwa dubata tare da mata jaje, kwana biyu da faruwar abin aka zo aka kwashe kayan Nafisa, dan Auwal yace shidai ya gama xama da ita, saida da Fateema ta auki sati biyu sannan suka koma asibiti aka ara duba inkin da akayi mata, zuwa lokacin tuni su Hafiza sun zama anta, komai na kulawa ita takeyi musu daidai gwargwado,bata ta a duba abinda mahaifiyarsu tayi mata, akin mahaifiyarsu suke kwana ita da anwarta Hajiya da bata koma ba. A gurguje fans *Bayan wata biyar* an uwan Nafisa ne yazo ya samu Auwal a shagonsa yake fa a masa Nafisa ta haihu jiya da dare, iri- iri Auwal ya shafawa idanunsa toka yace besan da batun cikin ba, shi ba nashi bane, nan hankalin an uwanta ya tashi aka dinga kai ruwa rana, abu kamar wasa har takai ga zuwa kotu, da yar da sa in goshi Auwal ya yarda ya amsa cewa ansa ne, bayan yace bana sa bane saboda a lokacin da yake tambayarta batun cikin cewa tayi babu, yayi yayi tace ita bata da ciki, dan haka shi besan ta inda ciki ya ullo ba, nan al ali ya ba Nafisa laifi na oye masa da tayi a matsayinsa na uban cikin, sannan yayi musu nasiha gaba ayansu, nan dai kotu ta sallamesu, haka Auwal ya siya komai da yasan zata bu ata a jego ya aika mata dashi, sannan yayiwa ansa hu uba da Umar, nan dai komai ya wuce Nafisa ta ci gaba da rainon anta, haka rayuwa ta ci gaba da tafiya lokaci yayi taja har itama cikin Fateema ya isa haihu, sam na udar be bata wuya ba, dan da dare na uda ya sameta, nan ta tashi Auwal, a ru e ya fito zuwa gidansu Maman Zainab dan kiran Gwaggo, kafin tazo har Fateema ta sullu o yaronta tubarkalla, sai yaro suka zo suka auka, Gwaggo ne tayi mata komai da daren nan, kafin safiya sunyi tsaf abinsu, nan an uwan da abokanayen arzi i sukayi ta zuwa, ranar suna yaro yaci suna Usman, nan ta ci gaba da rainon anta cikin kulawa, bata je gida ba sai mahaifiyarta da tazo ta zauna dasu, haka har suka yada wanka. Lokaci na ta tafiya yayin da abubuwa suke ta faru, Fateema dai na rainon anta yayin da yayyinsa suke tayata rainonsa, sosai suke zaune lafiya dasu Hafiza babu wani damuwa, dan tana kulawa dasu ba tare da cutarwa ba, suma suna bata girma daidai gwargwado, suna zuwa gaishe da mamansu lokaci zuwa lokaci, duk lokacin da suke je sai ta dinga musu tambayoyin me akeyi musu, me Auntynsu tayi muku, kuma me sukaji tana cewa? Amsarsu gareta ko yaushe shine babu, kuma da zaran sun dawo sai sun fa iwa Fateema duk abinda tace, danma tana kwa arsu wasu lokutan,, Nafisa na cire Umar a nono Auwal yaje ya amsoshi ya ha awa Fateema, ba tare da nuna damuwa ba ta amsa ta ha a da an uwansa, nadama dai Nafisa ta gama yinsa, dan kullum sai tayi danasani kwando kwando, maganarta kenan * awaye ne suka ja mata* da tayi ha uri bata biye musu ba da yanzu tana tare da anta, kuka kuwa tayi har ta gaji, sam zaman zawarcin baya yi mata da i, haka shekaru ta inga kwararawa ba tare da ta sake wani auren ba, shi kuma Auwal tayi bikon har ta gaji yace ba zai dawo da ita ba, saida aka kwashi shekaru hu u sannan ta samu wani dattijo ta aura me mata biyu da a goma, nan taje ta fara bautan an wasu, angaren Aisha da Rumaisa kuwa tun da suka ga an saki Nafisa suka shiga makarantar ta nutsu, dan a lokacin ne mazajensu suka gano da saka hannunsu sannan ga yawon da sukeyi tsakanin gidaje, nan suka taka musu birki tare da barazanar suma sukayi wasa zasu bi Nafisar, befi shekara ba mijin Aisha shima yayi auren, amma abinda zai baka mamaki shine lu us Aisha ta zauna da kishiyarta babu wani tashin tashina. _Hattara garemu mata, wallahi mu daina biyewa shawarwarin awaye, a banza a wofi zasu kaiki su baro, suyi ta zugaki akan kishiyarki suna haddasa fitina a tsakaninku, amma su da za ayi musu wallahi shiru zaku jisu da nasu, kece dai da suka mayar shashasha mara tunani zasu hana miki zaman lfy a naki gidan, ga misali nan na Aisha da Nafisa, ita da akayi mata ko uhum ba kaji tsakaninta da kishiyarta ba, amma ta gama zuga wata har yakai ga sanadin mutuwar aurenta, wallahi labarin nan dana ke rubuta muku da gaske ne ya faru, bawai ira na bane._ Rumaisa dai mijin nata beyi auren ba, faruwar sakin Nafisa da shekara biyu ma suka bar unguwar ma acin gaba aya, yanzu haka bani da labarinta, ita ko Aisha tananan da kishiyarta harda albarkar *Bayan shekara bakwai* yaran Fateema sunyi girma abinsu yanzu haka tana auke da wani cikin, yayin da Hafiza da Hafiz suka zama manya manya, dan yanzu haka maganar auren Hafiza akeyi, shiko Hafiz ya zama saurayi abinsa, Saliha anwarsu ma an girma, yayin da Nafisa take can gidan mijinta da yara biyu, tayi la was cikin kishiyoyi, zaman nasu dai kadaram kadaham, har yau bata bar nadaman abinda tayi ba, tare da nadamar biyewa son zuciya da hu ubar awaye, gashi iri- iri ta nesanta kanta da anta wanda tafi so fiye da komai, tanaji tana gani sai ta auki lokaci bata sakasu a idanunta ba, sannan wacce ta nufa da sharrin ita ce take ri e mata dasu, kullum sai ta fa i cewa "babu amfanin awaye a rayuwa, dan ka anne daga cikinsu nagari. " _To ni dai Nafisa nace nawa awayen nagari ne, domin nayi dace da samunsu , Allah ya ha amu da awaye nagari wa anda zasu aura mu bisa turba me kyau, ka nesanta mu da mugayen awaye wanda basan son ganin ci gabanmu ameen ya Allah Alhmdllh _Duka duka anan ne na kawo arshen wannan gajeran labarin nawa, fatan makaranta sun auki darasi cikin labarin_ ~Mu sani awaye suna taka babban rawa a cikin rayuwarmu, dan haka musan da irin mutanen da zamuyi mu'amula, musan dawa zamuyi abokantaka, dan duk wanda yayi dace da aboki ko awa ta gari ya gama dace wallahi~ *Na rubuta wannan labari ne badan komai ba sai dan ara nusar da mata an uwana, sannan masu hali irin na Nafisa su gyara, su sani irin wannan halayya babu inda zai kaika wallahi sai ga tarin nadama da danasani, dan zaki iya rasa aurenki kamar yanda Nafisa ta rasa nata, ko kuma ki zama abar tsana da hantara a gurin mijinki. Duk wani ima da mutunci da kike dashi a idanunsa zai watse, matsayinki yayi asa, soyayyarki tayi low, to dan Allah meye ribar da kika samu ? Babu, ba kowa ne me sonki ba, haka ba kowa ne ke son ci gabanki ba, wata kuna tare ne amma tana ba in ciki dake, tana jin haushin yanda mijinki yake miki hidima, tana kishi dake, wata gani zatayi mijinki befi nata hali ba amma abinda naki yakeyi maki nata baya yi mata, nan fa zata fara bin duk wani hanya zataga kin zama a bayanta, kota rabaki da gidan mijin naki. Daga nan zata fara zugaki, in ba kifi arfin zuciyarki ba kika biye mata sai kizo kina danasani, to dan haka mu kiyaye, musan irin shawarwarin da zamu rin auka, wata kuma halayyarta ce kawai babu ruwan awaye, Allah dai yasa mu gane kuma mu gyara.* _Sannan abu na gaba, in kika bar gidan mijinki, zaki bar anki kamar yanda ya faru da Nafisa, to ba lale ne kamar yanda ita Nafisa tayi sa'a Fateema ta ri e mata anta ke kiyi ba, wallahi wata da zaran kin bar gidan to anki sunansu sorry, dan daga lokacin zasu fara fuskantar wa i'a, abu iri iri zata ri a musu, ba zata damu da tarbiyarsu ba, in sunyi mekyau da mara kyau daidai ne,daga nan tarbiyar da kika da e kina aura anki akai zai watse, wata ma zata saka miki an su zama arayi, ko kiga yaro yazo ya kangare ya gagari kowa, to me akayi kenan ? Da kanki kika gur ata rayuwar anki, mu sani wallahi tarbiyar yaro sai uwarsa, bance wani be iya tarbiyantar da an wani ba, amma yana wuya yanda zaki bawa anki da kanki wata ta bashi, kece kika san zafin anki, ki kaka sha wahala dasu, dan haka ke zaki fi kowa sanin ciwonsu, to ko yaranmu muka duba yaci ace munyiwa kanmu karatun ta nustu mun rungumi aurenmu da hannu bibiyu, mu sani kishiya ba ma iyya bace, kishiya ar uwa ce, itama mutum ce tamkar ke, to meye abin tsoro gareta ? Ni a ganina ko da da mugun nufi ta shigo miki kika ri e Allah kin gama komai, ko tana kwana tsafi ne wallahi alqur'ani ya isheki rayuwa, in kika ri eshi to kin ri e igiya me arfi, koda zata cutar dake to wallahi sai yazo miki da sau i, kuma kikayi ha uri sai komai yazo ya wuce, auren nan fa Allah ne ya umurcesu da su yishi, to mu su waye da zamu haramta musu ? Namu kawai addu'a, da zaran mijinki yazo miki da batun arin aure to

kiyi tawakkali kiyi ha uri kiyi addu'a sai kiga komai yazo miki da sau i,, nidai angarena saboda gudun samun matsala dan nasan shai an yana nan yana yawo a tsakaninmu kullum nayi sallah ro o nakeyi Allah ya ragemin zafin kishi, ya saka min salama cikin zuciyata a duk lokacin da mijina yazo min da batun arin aure, ya kuma kawo min ar uwar zama na gari, ya rufe idanuna daga ganin aibun abun, ya do e kunnuwana daga jin shawarwarin banza, ta hakanne kawai nasan zan tsira daga tarkon shai an da shai anun mutane, dan haka mata dan Allah mu gyara mu sani zafin kishi babu inda zai kai mu._ Tammat bi hamdillah _Na barku lafiya sai Allah me komai me kowa ya sake sadamu cikin wani novel ina a gaba inda rabon zan sake rubutu, dan ina ji kamar nayi bankwan kenan_ anina wanda yake bimin zaiyi aure on 21 december innan, dan Allah kuyi musu fatan alkhairi da fatan zaman lafiya, sannan ina gyayyatar dukkanin an Zaria kai har ma da wanda basa cikinta in suna da hali na zuwa da su zo min biki, zanyi farin ciki da hakan, fatan alkahairi gareku masoya_* Bissalam *Heenat ce SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ eb38af6e888b48a2873b200e5eee2b66
Chapter 8 · 0% Book details