← Book details Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 8

Sashe 7

Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel · about 8 min read

*KAWAYE NA NE SUKA JA MIN* *WRITTEN* BY *RAHEENAT M ABBAKAR* _(Heenat)_ ( _Gajeren labari, sannan ya faru da gaske_) Whattpad @rahinamustapha MARUBUCIYAR *1 KOMAI YAYI FARKO....* *2 HALIN RAYUWA* *3 RAYUWAR SAUDAT* *4 RAYUWAR HANEEFA* *5 MAHAK'URCI....* *6 RUK'AYYATU* *7 RAINA FANSA NE GARETA* *8 NI DA YAYAH AL'AMEEN* *9 MASOYIN GASKIYA* *10 ANGIN RAYUWA* SADAUKARWA GA UNGIYATA ZAMAN AMANA WRITER'S* *(Z.A W)* ```(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah) Page 35 to 40 Tayi sallama a tsakar gidan nasu da babu kowa, Fateema dake aki tana kan kekan sa arta ne ta amsa mata tare da ago labulan akin tana fa in "sannu da zuwa Aunty, har kin dawo.?" Ko kallonta Nafisa ba tayi ba balle ta amsa mata ta saka kanta cikin akinta, ta e baki Fateema tayi a hankali tace "Allah ya kyauta. " Sakin labulan tayi ta ci gaba da sa arta abinta. Tana cikin sa ar taji an ban o mata labule, agowa tayi da sauri dan ganin waye da wannan aikin, Nafisa ta gani tsaye bakin ofarta tana cika tana batsewa, cike da mamaki Fateema tace "lafiya Mamansu Hafiza na ganki haka.?" "Lafiyar ce ta kawo haka dan ubanki. " Waro ido Fateema tayi jin zagin da Nafisa ta aiko mata dashi tace "meye kuma na zagi Mamansu Hafiz daga tambaya.?" "Na zagar, nace na zaga, ke har kina da abinda zan zaga ne, manufaka kawai me ba in hali, to na gano manufarki a kaina, wato ke bakya da buri da ya wuce kiga nabar gidannan ko, to wallahi arya kike, nida Auwal mutu ka raba ki sani, ni ai dama tunda naji tsohonki yace ya bashi aurenki nasan da manufarku a kaina, to ta Allah ba taku ba wallahi. " Kallonta Fateema kawai takeyi da mamaki, ri e ha a tayi tace "ikon Allah sai kallo. " Aiko nan Nafisa ta ara harzu a tace "ikon Allah sai ubanki dai, shegiya ar is........" abin yafi arfin fa in Raheenat, haka dai tayi ta aikawa Fateema da gunduma gunduman ashariya, juyawa Fateema tayi ta ci gaba da sa arta tabaiwa banza ajiyarta, amma jin abin bana are bane gashi sai zagar mata iyayanta wanda basu ji ba basu gani ba yasa ta juyo tace "ya isheki hakanan Mamansu Hafiz, haka kawai banyi miki komai ba dan ba in kishi kizo kina zagina da iyaye na, ina laifin zagin ya tsaya a kaina ma, tunda nine na aurar miki miji, su iyayena meye laifinsu a ciki, gaskiya ki bari tun kafin abi yazo ya kwa e mana. " Nafisa ce ta arasa shigowa akin gaba aya ta cakumo wuyar Fateema tace "in na i bari fa, nace in na i fa, dukana zakiyi.?" Murmushi Fateema tayi tace "sakeni ni bana son rigima. " "Ba zan sakeki ba. " in Nafisa tana jijjiga Fateema, ran Fateema fa ya fara aci, dan haka ba tayi wata wata ba ta saka arfinta ta hanka a Nafisa, nan tayi taga taga zata fa i saidai bata kai asan ba, aiko tana juyowa ta fara kaiwa Fateema duka, nanfa dambe ya kaure tsakaninsu, duka Nafisa take kaiwa Fateema ba autawa yayin da Fateema take arin ramawa tare da kare kanta, Nafisa tafi arfin Fateema sosai, kasancewarta me iba, dan Nafisa nada jiki ga tsayi, nan suka dinga kokuwa da juna, Fateema ba tayi aune ba Nafisa ta turata cikin show glass akinta, aiko nan take wasu daga cikin tagarayen ciki suka zubo suka farfashe, Nafisa bata barta haka ba ta ci gaba da dukanta tana jefata cikin kwalaben da suka fashe, wurgin da Nafisa tayi da ita ne yasa taje ta fa a kan wani kwalba ya yanketa a gefen jikinta, take jini ya alle, haka duk tabi ta fashewa baiwar Allah dankin da akayi mata na kayan aras, wani abin harda gayya takeyi da salon mugunta, _(ni nace dan bata dashi ne shi yasa)._ _Ni dai a lokacin da abin ya faru na dawo ana bani labari na shiga na gani cewa nayi yau anyi akin amarya kashi na biyu a unguwarmu, domin wallahi a lokacin kaga fa ar kamar a wani film, gashi ba a da e dayin film akin amarya ba._ Suna cikin wannan fa ar su Hafiz suka dawo daga islamiyya, zuwa lokacin Fateema duk ta galabaita, ganin abinda ke faru ne yasa Hafiza juyawa a guje zuwa gidansu Maman Zainab, ba a jima ba sai ga Maman Zainab da uwar mijinta da suke kira gwaggo, (oh na mance ban ce muku Maman Zainab da uwar mijinsu suke zaune a gidansu ba, kuma sosai Auwal ke ganin girman tsohuwar ), gwaggo da Maman Zainab ne suka shiga tsakanin wannan fa a tare da rufe Nafisa da fa a ganin halin da ar mutane take ciki, ta inda gwaggo take shiga bata nan take fita ba haka tayiwa Nafisa tas, amma saboda bata da kunya sai ta fara na e tabarman kunyarta da hauka, basu saurareta ba aka auki wayar Fateema aka kira Auwal, cike da tashin hankali ya rufo shagonsa ya tawo gida, yana zuwa ganin abinda ya faru ranshi yayi mugun aci, kallon Nafisa yakeyi cike da tsana wacce bakinta ya i mutuwa, cikin matu acin rai yace "kin kyauta da abinda kikayi Nafisa." Yana gama fa haka ya ri e Fateema tare da taimakon gwaggo suka fito zuwa asibiti. Koda suka je asibiti saida akayiwa Fateema inki a gefen cikinta da ta yanke, sannan akayi mata dresing in guraren da taji raunuka, bayan wasu gwaje gwaje ne aka gano Fateema na auke da ciki an wata biyu a jikinta, amma Allah ya taimaka babu abinda ya samu cikin duk ko da irin naushin da yasha gurin Nafisa, nan akayi mata wasu allurai tare da rubuta masu magunguna suka dawo gida, saidai har lokacin cikinta nayi mata ciwo na naushin da yasha, tun a hanya Gwaggo take ta bawa Auwal ha uri, tare dayi masa nasiha, tace ya yale Nafisa da halinta yayi ha uri, shidai da tou yake amsa mata har suka araso, Gwaggo bata shiga gidan ba ta wuce nasu gidan tana arayi musu jaje, suna shiga basu tarar da kowa a tsakar gidan ba, akinta ya kaita ya kwantar akan gado sannan yazo ya fara tattare kwalaben da aka farfasa, saida ya kintsa komai tsaf sannan yazo ya ha a mata tea kakkaura ya tasheta ya bata tasha tare da magungunanta, take bacci ya auketa, mi ewa yayi ya shiga akin Nafisa wacce zuwa yanzu kuma jikinta yayi sanyi, tana ganinsa tasha jinin jikinta, kallonta yayi fuska bako annuri ya mi a mata wani takarda, hannunta na yarma ta amsa tana kallonsa cewa yayi "takardan sakine, kije na sakeki saki aya, Nafisa na gaji da halayyarki, anzo ga an da bazan iya zama dake ba, ha urina ya are akanki, dan na lura kin zama ar ta'adda, watarana ma kasheta zakiyi in kika ara samun dama irin haka, tunda babu tausayi kika kama mace me yaron ciki da duka harda yi mata lahani a inda zata iya rasa rayuwarta kuma ke ko ajikinki, kije Allah ya ha a kowa da rabonsa, kuma in kika tashi tafiya karki sake ki tafin min da yaro ko aya. " Yana gama fa in haka ya juya ya fice, yayin da Nafisa ta saki wani irin kuka, sam bata zaci haka daga Auwal ba, bata auka Auwal zai iya sakinta ba, sai yanzu take nadaman haukar da tayi, kukanta taci me isarta kasancewar su Hafiza sunbi Maman Zainab gidansu tun lokacin da aka tafi da Fateema asibiti, mi ewa tayi ta janyo akwatinanta ta fara ha a kayanta, dan tasan halin Auwal sarai ba zai barta ta kwana mishi a gida ba, kayanta kaf ta kwashe ta zuba a akwati, hijjabi ta saka ta fito zuwa gidan Maman Zainab, akin Maman Zainab ta shiga nan ta iske su Hafiz zaune, kallonta Maman Zainab tayi tace "yanzu Nafisa abinda kikayi kinga ya dace ko.?" Hawayen da suka tawo mata tayi saurin mayarwa tace "Maman Zainab aikin gama ya riga ya gama, Auwal ya sakeni, sai yanzu nake gane nayi kuskure biyewa son zuciyata, dabanyi abinda nayi ba da na tsira da aurena, Maman Zainab da nabi shawarwarinki da duk abinda ya faru be faru ba, nagode nagode sosai. Kin nuna min auna ta ha a, ga amanar yarana nan dan Allah, ku kula min dasu, a rin a saka ido akansu dan Allah, Allah ya ha a fuskokinmu da alkhairi kuma. " walla ne ya cikowa Maman Zainab a ido saboda tausayin Nafisa, tasan ita ta janyowa kanta amma kuma ta bata tausayi, mutuwar aure bashi da da i ko ka an, gashi Nafisa macece me kirki da son mutane. Sam abin hannunta be rufe mata ido ba, matsalarta aya halayyar da ta ara ta yafa wa kanta wanda ya zamo sila na mutuwar aurenta, ajiyar zuciya maman Zainab ta sauke tace "insha Allahu zamu kula dasu daidai gwargwado, saidai ban amshi amanar da kika bani ba dan amana abu ne me matu ar wahalar gaske, gashi ba gida aya muke dasu ba, kuma insha Allahu komai zai daidaita ki dawo ki ri anki, dan tarbiyar yara sai uwarsu. " Murmushi Nafisa tayi tace "bar fa in haka Mman Zainab, da matu ar wahala dawowata gidan Auwal, ni bari na wuce, sai na tazo iban kayana kuma." Maman Zainab tace "to Allah ya sadamu da alkhairinsa. " "Ameen" cewar Nafisa tana mi ewa, suma su Hafiz mi ewa sukayi sukabi bayan uwarsu jikinsu a sanyaye, dan duk da arancin shakarunsu sun san saki, akwatinanta ta ebo tare dasu Hafiz sukaje titi ta samu mashin ta hau, nan tace musu su kula da kansu zata dawo, haka sunaji suna gani ta tafi tabarsu, juyowa sukayi zuwa gida suna kuka saboda yanda Saliha take kukan ita saita bi Mamanta, koda suka shigo gidan Auwal ne yayi ta rarrashinsu har sukayi shiru. Sai can bayan sallar isha'i Fateema ta farka daga nannauyar baccin daya auketa, mi ewa tayi a hankali tare da taimakon Auwal taje tayi brush tare da auro alola, sallolin da yake kanta ta bada, komai tana yinsa ne cikin taka tsantsan, sai bayan ta kammala ne ta lura da anwarta Hajiya wanda Auwal yaje ya
Chapter 7 · 0% Book details