Sashe 4
Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel · about 6 min read
*KAWAYE NA NE SUKA JA MIN*
*WRITTEN*
BY
*RAHEENAT M ABBAKAR*
_(Heenat)_
( _Gajeren labari, sannan ya faru da gaske_)
Whattpad
@rahinamustapha
MARUBUCIYAR
*1 KOMAI YAYI FARKO....*
*2 HALIN RAYUWA*
*3 RAYUWAR SAUDAT*
*4 RAYUWAR HANEEFA*
*5 MAHAK'URCI....*
*6 RUK'AYYATU*
*7 RAINA FANSA NE GARETA*
*8 NI DA YAYAH AL'AMEEN*
*9 MASOYIN GASKIYA*
*10
ANGIN RAYUWA*
SADAUKARWA GA
UNGIYATA
ZAMAN AMANA WRITER'S*
*(Z.A W)*
```(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)
Page 20 to 25
Da shigarta
akin Maman Zainab ta shiga da sallamarta, Maman Zainab dake zaune tana karyawa ne ta
ago ta kalleta tare da fa
in "lafiya na ganki wani iri haka Nafisa.?"
Murmushin
arfin hali tayi tare da neman guri ta zauna tace "babu komai Maman Zainab. "
Kallonta sosai Maman Zainab tayi tare da karantarta tace "anya kuwa.?"
Gyara zama Nafisa tayi tace "Maman Zainab bana cikin nutsuwata ce tun daran jiya wallahi. "
Ajiye cup
in hannunta Maman Zainab tayi tace "ke ko maman Hafiz me yayi zafi shi ba wuta ba da zai hana miki nutsuwa a irin wannan lokacin? Ke ba rashin ci ba, ke ba rashin sha ba, bana sutura ba, ba rashin kulawa gurin miji ba, to meye zai dameki.?"
Ajiyar zuciya ta sauke tace "ba zaki gane bane Maman Zainab, wai baban Hafiz aure zaiyi fa. "
"Aure.?"
Maman Zainab ta tambaya cike da mamaki.
"Eh aure Maman Zainab, shi yasa tun jiya da dare da ya sanar dani na rasa nutsuwar zuci, wallahi Maman Zainab zuciyata zafi takeyi min. "
Ajiyar zuciya Maman Zainab ta sauke tace "duk wannan ba abu bane na tashin hankali da zai saka har ki rasa nutsuwa Nafisa, dan kawai mijinki yace zaiyi aure shine duk zaki bi ki firgice haka ? To ina so ki nutsu ki san abinda kikeyi, nasan dole kiyi kishi domin kishi gaskiya ne, to amma hakan ba shine yake nuni da cewa ki shiga tashin hankali ba, shi aure mu
addari ne na Allah, duk wanda ya
addaro ma shi to wallahi sai yayi, ina so ki
auki auren mijinki a matsayin
addara, ki rungumeshi da hannu bibbiyu, karki sake ki
aga hankalinki balle na mijinki, kiyi addu'a in alkhairi ne Allah ya tabbatar, in kuma babu alkhairi Allah ya watsa al'amarin, kishiya wai batana nufin ma
iyya bace, kishiya
ar uwa ce, matu
ar kika ri
eta a haka to insha Allahu babu wani abu da zai sameki, ki tsarkake zuciyarki, ki ri
eta da zuciya
aya, karki sake shai
an ya shiga al'amarinki, ki danni zuciyarki kiyi ta addu'a, sannan ki ri
e sirrinki sai kiga komai ya zo miki da sau
i, amma matu
ar kika ce zakiyi hauka ne kiyi ta bayyanar da kishinki to wallahi dana sani ne zai biyo baya, sannan ba ko wani irin shawara ce za'a baki yanzu ki
auka ba, saboda a halin da ake ciki yanzu kika ce zakiyi wani abinda be dace ba to mijinki a shirye yake da ya
auki matakin da ya dace a kanki, dan yana ganin ko babu ke yana da wata. "
Haka dai Maman Zainab tayi ta tausar zuciyar Nafisa da kalamai masu da
i da kwantar da hankali tare da nusar da ita nuna kishinta babu abinda zai hana, sosai zuciyar Nafisa tayi laushi, nan take taji ta zubar da makaman ya
inta, taji a zuciyarta zata bawa mijinta goyan baya, nan tayiwa Maman Zainab godiya tayi mata sallama ta koma gida dan
arashe auyukanta, tun da wannan rana Nafisa ta sauya, tayi sanyi sosai, sam bata
ara
agawa Auwal hankali akan maganar aurenshi da Fateema ba, yayinda
angare
aya aka saka ranar auren wata
aya me zuwa, sai shirye shirye akeyi yayin da lokaci ke tafiya, saidai kash Nafisa ta
asa
aukar shawarar Maman Zainab na ri
e sirrinta, domin sam ta kasa nutsuwa har saida ta fa
awa su Aisha batun auren mijin nata, dafe
irji Rumaisa tayi tace "aure fa kika ce! Shine kuma kika zaune haka.?"
Aisha tace "nima ai shi na gani. "
Kallonsu Nafisa takeyi da mamaki tace "to me zanyi.?"
"Au me zakiyi kike tambaya ?, kamar ba mace ba, karki bamu kunya mana "
Cewar Rumaisa.
Aisha ta
aura da "fa
a mata dai Rumaisa. "
Nafisa tace "dan Allah ku fa
a min, ni kaina ya kulle na rasa me zanyi wallahi. "
Aisha ta gyara zama tace "
aga masa hankali zakiyi, ki hana masa kwanciyar hankali har sai yace ya fasa auren da kansa. "
Nafisa tace "kamar yaya kenan.?"
Rumaisa tace "au har ma sai mun fa
a miki, ni ai na
auka ke wayayyiya ce ashe har yanzu da sauranki, to bari kiji ba'ayiwa namiji da wasa, namiji barkono ne, sannan namiji ba
an goyo da zani bane. "
Nan fa Aisha da Rumaisa sukayi tawa Nafisa fanfo, suna mata hu
ubar tsiya, tare da gaya mata yanda zata
aga hankalin mijinta, har saida suka tabbatar karatun da suka biya mata ya shiga
walwarta sannan suka
yaleta, shashashar ko tuni ta hau kan turba saboda tsaban rashin tunani, yo shashasha mana, danni wallahi shashasha mara tunani na
auki duk wata mace da zata zauna tana bin hu
ubar
awayenta, ke kenan baki da wani tunani ko ra'ayi naki ne sai na wasu ?, Allah ya kyauta.
*Bayan sati biyu*
Aiko Nafisa ta hau kan turban
awaye da tunanin shine mafita a gareta, domin a cikin kwanakin nan gaba
aya ta
agawa Auwal hankali, masifar yau daban ta gobe daban, har takai da cakumar wuyar Auwal, abin yayi matu
ar bawa Auwal mamaki, amma kasantuwarsa me ha
uri da kawaici sai yayi mata uzuri ya
yaleta tayi ta haukarta,
angare
aya kuma yana ci gaba da shirye shiryen aurensa me zuwa nan da sati biyu, lokacin ne kuma ya gano Nafisa na
auke da ciki, amma koda yayi mata batun cikin sai ta hau sama ta dire tace ita bata da komai, nan ya fita al'amarinta ya
yaleta a zuwan bata dashi
in, Nafisa dai
angaren
awayenta sai
ara turata sukeyi tana hauka, yayin da a gefe
aya Maman Zainab kuma take nusar da ita rashin dacewar abinda takeyi, haka dai kwanaki sukayi ta kwararawa har ya rage saura kwana biyu
aurin aure, zuwa lokacin Nafisa har ta sare da abubuwan da takeyiwa Auwal domin kuwa taga babu wani ci gaba sai ma koma baya da take samu a cikin zuciyar mijin nata, domin dai maganar aure sai
ara
arfi yakeyi shi kuma ya fita batunta, yau dai bayan ta sallami yara sun wuce makaranta gidan Maman Zainab ta shiga domin ta bata aron Zainab wacce ta gama secondry
inta tana zaune gida ta tayata gyaran gida...
_Am so sorry fans
Muje zuwa
*Heenat ce
06/12/2019
14:42 - Mamar Deejah: