Sashe 3
Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel · about 5 min read
*KAWAYE NA NE SUKA JA MIN*
*WRITTEN*
BY
*RAHEENAT M ABBAKAR*
_(Heenat)_
( _Gajeren labari, sannan ya faru da gaske_)
Whattpad
@rahinamustapha
MARUBUCIYAR
*1 KOMAI YAYI FARKO....*
*2 HALIN RAYUWA*
*3 RAYUWAR SAUDAT*
*4 RAYUWAR HANEEFA*
*5 MAHAK'URCI....*
*6 RUK'AYYATU*
*7 RAINA FANSA NE GARETA*
*8 NI DA YAYAH AL'AMEEN*
*9 MASOYIN GASKIYA*
*10
ANGIN RAYUWA*
SADAUKARWA GA
UNGIYATA
ZAMAN AMANA WRITER'S*
*(Z.A W)*
```(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)
Page 15 to 20
Sai misalin
arfe tara da rabi Auwal ya dawo, sai da ya biya gidan su Maman Zainab kamar yanda ya saba ya
auko Nafisa da yaransa sannan suka
arasa gida, suna shiga gida Nafisa ta kwantar da Saliha wacce tayi bacci, suma dai su Hafiz makwancinsu suka bi suka lafe saboda baccin ne a idanunsu har ma sun fara Abban nasu ya dawo, saida Nafisa ta tofe ko wannansu da addu'a sannan taje ta kawo wa Auwal abincinsa, tana gama ajiye masa komai ta mi
e ta fa
a toilet dan yo wanka.
Fitowarta yayi daidai da kammala cin abincin Auwal, kallonsa tayi tace "ruwan wankanka yana toilet." to kawai yace ya mi
e ya nufi toilet
in, kwanukan da yaci abincin ta kwashe ta ajiyesu a inda ya dace sannan ta fara shirin bacci, shiryawa tayi cikin wata goduwar rigar bacci ta feshe jikinta da turare sannan ta haye gado.
Tananan kwance Auwal ya fito shima yayi shirin baccin, bakij gadon ya dawo ya zauna tare da kiran sunanta, amsawa tayi cikin wata kasalalliyar murya ne nuna alamun tana jin bacci,
aurawa yayi da cewa "mi
e ki zauna zamuyi magana. "
Ba tare da musu ba ta mi
e ta zauna tana kallonsa,
ara gyara zamansa yayi ya fuskanceta sosai yace "Nafisa ina so kiyiwa maganar da zan fa
a miki kyakkyawar fahimta, sannan ina so ki sani komai mu
addari ne daga Allah, Nafisa
azun ina shago na zanu kira daga gurin Kawu, bayan naje yake sanar dani ya bani auren Fateema, ni kuma na amince badan komai ba sai dan halaccin da yayi min a rayuwa, kuma ko ba komai matsayin uba yake a gareni, a ta
aice dai nan da
an lokaci
alilan za'a
aura aurena da Fateema, na fa
a miki tun yanzu ne saboda kar sai abu yazo daf kice banyi miki adalci ba, ina fatan zaki bani ha
in kai dan yiwa Kawu biyayya.?"
Cikin wani irin yanayi Nafisa ke kallonsa, da
yar ta bu
i baki tace "wai tukunna ma wata Fateeman kake magana.?"
Auwal yace "Fateema dai da kika sani
ar Kawu Kabiru. "
Wani irin murmushin takaici tayi tace "hmmm, dama ai nasan za'ayi haka, ba tun yau ba na gama gane take taken Kawu da ita kanta Fateeman, ganin da sukayi yanzu ka
ara samun rufin asiri ne fiye da nada kuma kayi gidan kanka shine bari su ha
aku aure da ita ko suma zasu samu nasu, amma in ba haka ba me yasa tun farko ba a baka ita ba sai yanzu, duk wani
ulle
ullen ma
ircinsu na ganosu ai, kwa
ayin abinda kake dashi ne kawai zai saka su baka aurenta. "
Cikin jin zafin kalamanta Auwal yace "ke Nafisa kisan me bakinki zai rin
a furtawa akan iyayena, domin kuwa su kawu iyaye ne a gareni, ni nasan ba dan abinda kika fa
a bane Kawu zai bani Fateema, saboda Kawu sam ba irin wa
annan mutanen bane, to wai ma me nake dashi da har zaiyi kwa
ayinsa? Kawu ya fini komai, yana da abinda ni bani dashi, har yau ko rabin abin daya tara bani dashi, dan haka bani da abinda Kawu zai bani auren Fateema danshi ki san da wannan. "
Tsaki tayi tace "aikin banza aikin wofi, ayi mu gani in tusa zata wura wuta, ai wannan ma butulci ne, duk zaman ha
urin da nayi dake tun baka da wani abin kirki shine yanzu a rasa sakayyar da za'ayi min sai na kishiya. "
Murmushi Auwal yayi irin na takaicin nan yace "kike zaman ha
uri dani ko ni nake zaman ha
uri dake ba Nafisa, saboda sam ban isa na fa
a miki kiji ba, duk abinda ranki yakeso ban isa na tan
waraki a kanshi ba, haka zan barki koda raina baya so, kuma ki fa
a min tun aurenmu me kika ta
a nima kika rasa, duk abinda kike son ci shi kike ci, komai kikeso shi nakeyi miki, ina ce nan nace miki kiyi ha
uri ki zauna a gidanki lokacin da kika zo min da batun wani ya shigo miki, amma lokacin me kika ce?, ke sam ba zaki zauna ba, dole na barki ki ri
a shiga gidansu Maman Zainab, babu yanda na iya dake haka dole na barki kina wuni a gidan, kuma badan komai nayi haka ba saboda farin cikinki, bayan nan kuma aka zo min da tsegumin kina yawo tsakanin gidajensu Malam Sani (mijin Aisha) suma suna shigo miki, amma dana sameki da maganar me kika ce min, ke sharri akayi miki
arya ne, dana ce zanyi bincike da kaina na gano gaskiya shine kika ce eh da gaske kina shiga amma ai
awayenki ne su
in, dana nimi hanaki ba
in hanuwa kikayi ba, haka dole nayi ha
urin dana saba yi dake na ha
ura na
yaleki, wai duk dan bansan damuwarki ne, amma shine yanzu kike bu
e bakinki kina fa
a min wai zaman ha
uri kikeyi dani, yanzu ki fa
a min cikinmu waye ke zaman ha
uri da wani.?"
Turo baki tayi tare da banka masa harara tace "ohon maka, nidai babu wata kishiya da zata shigo min gida na fa
a maka, dan ni ka
ai akayi ka ka ma sani. "
Murmushi yayi tare da girgiza kanshi ya haye gadon yayi kwanciyarshi ba tare da ya sake ce mata komai ba.
Ita ko Nafisa kasa bacci tayi a wannan dare, haka tayi ta juyi kishi na nu
usarta, Allah Allah takeyi gari ya waye taje ta samu shawarwari a gurin
awayenta.
Aiko gari na waye wa ta fara komai na aikin gidanta cikin sauri, a gaggauce ta kammala musu abin karyawa ta sallami yaranta da mijinta wanda komai tana yi masa ne ba yabo ba fallasa ba kamar yanda suka saba ba kullum, shima da yake yasan da wata a
asa duk yanda tayi masa a haka yake binta har suka bar gidan, aiko tana ganin sun wuce tayi maza ta yayi gyalenta ta fice sai gidansu Maman Zainab.
Manage this page fans
Muje zuwa
06/12/2019
14:42 - Mamar Deejah: