← Book details Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 8

Sashe 2

Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel · about 7 min read

*KAWAYE NA NE SUKA JA MIN*
*WRITTEN*
BY
*RAHEENAT M ABBAKAR*
_(Heenat)_
( _Gajeren labari, sannan ya faru da gaske_)
Whattpad
@rahinamustapha
*GASKIYA NAJI DA
IN YANDA KUKA AMSHI WANNAN LITTAFIN, HAKAN NE YA NUNA MIN KUNA TARE DA RAHEENAT A KO WANI IRIN LABARI DA ZATA ZO MUKU DASHI, HAKAN YA SAKANI FARIN CIKI, ADA NASO DAKATAR DA RUBUTU GABA
AYA, AMMA SABODA KU MASOYA SAI NAJI BA ZAN IYA BA, A CI GABA DA GASHI KAWAI GYUS ANATARE BI IZINILLAHI
MARUBUCIYAR
*1 KOMAI YAYI FARKO....*
*2 HALIN RAYUWA*
*3 RAYUWAR SAUDAT*
*4 RAYUWAR HANEEFA*
*5 MAHAK'URCI....*
*6 RUK'AYYATU*
*7 RAINA FANSA NE GARETA*
*8 NI DA YAYAH AL'AMEEN*
*9 MASOYIN GASKIYA*
*10
ANGIN RAYUWA*
SADAUKARWA GA
UNGIYATA
ZAMAN AMANA WRITER'S*
*(Z.A W)*
```(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)
Page 5 to10
Da sallama a bakin Nafisa da shiga gidansu Maman Zainab, Maman Zainab dake zaune saman tabarma a bakin
ofarta dana
inkin hannu ne ta amsa mata fuska fal murmushi tare da
aurawa da fa
in "sannu da shigowa Maman Hafiz."
Nafisa tace "yauwa sannu Maman Zainab. "
Tayi maganar tana zama kusa da Maman Zainab
in, tare da cewa "ina kwana. ?"
Maman Zainab tace "lafiya
alau, ya kwanan yaran.?"
Nafisa tace "duk lafiya wallahi, ya kwanan naku yaran.?"
"Lafiya
alau"
Cewar Maman Zainab.
Kishiyar Maman Zainab ce ta fito daga
akinta tana fa
in "ina kwana Maman su Hafiza.?"
Nafisa tace "lafiya
alau Maman Aisha, ya yaran.?"
Zama tayi nan bakin nata
ofar tana cewa "lafiya
alau ya naki yaran.?"
"Lafiya
alau"
Nafisa tace.
an shiru ne ya biyo bayan gaisuwar nasu daga bisani kuma hira da
arke tsakaninsu, yayin da Saliha da shiga cikin yara take ta wasanta.
***************
Nafisa basu da
e da tarewa a unguwar ma
aci ba, sun
auro ne daga can unguwarsu *
ofar jatau*, Auwal mijinta asalin
an Zamfara ne, cirani ya kawosa Zaria, kasancewar yayan Mamansa yana Zaria da zama sai ya zauna a gidansa ya fara sana'arsa, sana'ar kayan provition yakeyi, cikin ikon Allah Allah yasa masa nasibi cikin sana'ar nasa, sun ha
u da Nafisa ne anan
ofar jatau kasancewarta
ar nan unguwar, nan soyayya ya shiga tsakaninsu, ba'a
auki lokaci ba kawunsa ya shige masa gaba akayi aurensu saboda yarda da tarbiyar Nafisa da yayi, Auwal ya kamawa Nafisa haya ne anan
ofar jatau, gidan su uku ne a ciki saidai kowa da kitchen
insa da toilet
insa, haka suke rayuwar aurensu cikin so da
aunar juna, suna matu
ar girmama juna da ganin mutuncin juna, shekararsu
aya da aure Allah ya azurtasu da samun Hafiz, Hafiz na da shekara biyu ta
ara haihuwar Hafiza, Hafiza nada shekaru biyu Auwal ya siya fili a ma
aci, sosai Nafisa tayi murna da siyan filin mijin nata, nan ya fara
aura gininsa a hankali, saida Hafiza da shekara uku da watanni sannan Nafisa ta haifi Saliha, lokacin kuma tuni Hafiz da Hafiza sun fara zuwa makaranta, Saliha nada shekara biyu Auwal ya kammala ginin gidansa, nan suka
auro zuwa ma
aci cikin rakiyar
an uwa da abokanan arzi
i, bayan kowa ya watse sai Nafisa taji
aici ya dameta, unguwar babu wasu gidaje kasancewarsa sabuwar unguwa, shiru zaka ji unguwar kamar babu mutane cikinsa, gidan su Maman Zainab ne gida mafi kusa dasu kuma wanda yake da mutane, bayan nan duk sauran gidajen ba'a tare ba, wasu ma ba'a
arasa gininsu ba, hakan ne yasa Nafisa shiga gidan su Maman Zainab dan gabatar da kanta matsayin sabuwar ma
ociyarsu, to tun daga wannan rana sabo ya shiga tsakaninsu har takai da sun
ulla
awance da Maman Zainab duk da cewa Maman Zainab da girme Nafisa nesa ba kusa ba, aminci ne sosai tsakaninsu wanda har Nafisa tana iya fa
awa Maman Zainab matsalarta ita kuma ta bata shawara, to kasancewar unguwar sabuwar unguwa yasa matasa zaune gari banza lafewa a ginin daba a kammala ba suna shaye shayensu, in sun samu abin
auka irin na kayan aiki da aka ajiye kuma su
auka su saida abinsu.
Watarana Nafisa na zaune a
akinta bayan su Hafiz sun wuce makaranta taji motsi kamar na mutum a gidan, cike da tsoro tace "waye ne?" ba'a amsa mata ba kuma bata daina jin motsin ba hakan yasa ta
ara tsorata, mi
ewa tayi a hankali ta le
o, daidai nan taga mutum ya fice a guje, tsoro ne ya kamata ba tayi wata wata ba ta yayi hijjabinta ta kamo hannun Saliha tare da kullo gidanta ta shiga gidan su Maman Zainab, to tun daga wannan rana ya zamana bata iya zaman gidanta, dan gani takeyi kamar wani zai sake shigo mata, kullum da zaran ta sallami mijinta da yaranta kasantuwar Auwal bai canza musu makaranta ba tunda yaga yana da babur to in zai wuce shago tare dasu yake tafiya ya ajiyesu a makaranta in antashi kuma ya saka wani me mashin yaje ya
aukosu a dawo dasu gida, zata
arisa gyare gyarenta ta kullo ko'ina ta shiga gidan su Maman Zainab, sai in an kawo mata cefanan abincin rana tukunna take komawa gidanta tayi girki, da zaran ta gama kuma zata
ara komowa gidan su Maman Zainab ne har sai dare in Auwal ya dawo zaiyi sallama su fito su koma gida, kosu Hafiza in sun dawo makaranta acan suke samunta wasu lokutan, in kuma sun dawo da wuri suna iya samunta tana kan girkin rana, da yake girkin in tayi da rana shine har dare, in ta gama sai su
ungumo tare zuwa gidan su Mamann Zainab, Nafisa tana jin da
in zamanta dasu Maman Zainab sosai kasancewarsu mutane masu kirki, a haka zaman nasu yake gudana a cikin unguwar, yayin da ake ta
ara samun
aruwar jama'a da suke tarewa a gidajensu, zaman Auwal da Nafisa zamane na mutunta juna da kuma fahimta, sosai suke bawa yaransu tarbiya, suna kula dasu sosai, Auwal mutum ne me matu
ar sau
in kai, duk abinda Nafisa takeso yana
arin yi mata matu
ar befi
arfinsa ba.
Tarewar Aisha a unguwar ne kuma ya fara raunata
awancen Maman Zainab da Nafisa, domin sosai Nafisa ta karkata hankalinta gurin Aisha, ko yinin da takeyi gidan su Maman Zainab yanzu gidan Aisha yafi yawa, saidai bata ta
a barin takai dare a gidan Aisha, da zaran anyi magriba zata komo gidan Maman Zainab, a nan Auwal yake samunta su koma nasu gidan, Maman Zainab tana yawan yiwa Nafisa nasiha akan yawan shigewa mutane da takeyi, dan bayan Aisha akwai wata Rumaisa dake kusa da gidan Aishan da basu da
e da tarewa ba suma, to duk Nafisa na hur
a dasu, Maman Zainab kance da ita "Nafisa shi
an adam da kike gani ba abin yarda bane, a ko yaushe gara ka tsaya a inda Allah ya ajiyeka sai kaga ka zauna lafiya, ba zan
oye miki ba ko nan gidan da kike yini mana ba so nakeyi ba saboda ina gudun matsala, to amma saboda naga da sanin mijinki da yardansa shi yasa ma na barki kike zama, bawai ina son hanaki hur
a da ma
otanki bane, a'a, ina dai so ne ki gane dawa zakiyi hur
a sannan dawa ya kamata ki
ulla
awance, kuma ba kowa ne ya kamata ki ri
a fa
awa sirrin gidanki ba. "
A duk lokacin da Maman Zainab tace wa Nafisa haka ta kanyi dariya tace "Maman Zainab kenan, babu abinda zai faru sai alkhairi, Aisha da Rumaisa mutane ne na gari shi yasa ma har kika ga ina
awance dasu, na yarda dasu bazasu cuceni ba. "
Maman Zainab kanyi murmushi tace "to Allah ya taimaka, ya kuma sa muji alkhairi. "
_Wash, wlh na gaji, kuyi ha
uri da wannan haka, jiya nayi muku typing ya goge
shi yasa kuka ji shiru, kamar yanda na fa
a ne banyi alkawarin muku typing kullum ba, saidai zan ri
ari in na samu time ko kuma nace in naji zan iya na ri
a muku shi kan lokaci, duk da cewa labarin ba wani me tsayi bane, kawai naga kamar akwai sa
on da zan isar ne ga mata
an uwana shi yasa ma na rubutashi, kudai ku ci gaba da bina dajin wani irin sa
one, fatan alkhairi gareku masoya_
Muje zuwa
*Heenat ce
06/12/2019
14:42 - Mamar Deejah:
Chapter 2 · 0% Book details