Sashe 1
Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
06/12/2019
14:42 - Les messages envoy
s dans cette discussion et les appels sont d
sormais prot
s avec le chiffrement de bout en bout. Appuyez pour plus d'informations.
06/12/2019
14:42 - Mamar Deejah:
*KAWAYE NA NE SUKA JA MIN*
*WRITTEN*
BY
*RAHEENAT M ABBAKAR*
_(Heenat)_
( _Gajeren labari, sannan ya faru da gaske_)
Whattpad
@rahinamustapha
MARUBUCIYAR
*1 KOMAI YAYI FARKO....*
*2 HALIN RAYUWA*
*3 RAYUWAR SAUDAT*
*4 RAYUWAR HANEEFA*
*5 MAHAK'URCI....*
*6 RUK'AYYATU*
*7 RAINA FANSA NE GARETA*
*8 NI DA YAYAH AL'AMEEN*
*9 MASOYIN GASKIYA*
*10
ANGIN RAYUWA*
Bismillahir rahamanir raheem
*DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA DA YA BANI IKON DAWOWA CIKIN WANNAN LABARI NAWA, TSIRA DA AMINCI SUKA
ARA TABBATA GA ANNABINMU, FARKON
AGA
ARSHEN AIKA WATO ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)*
*WANNAN LABARIN YA FARU DA GASKE, ZAN RUBTASHI NE KAWAI DAN
ARA ANKARAR DA MATA AKAN
AWAYE DA KUMA BIN SON ZUCIYA, ABINDA LABARIN YA
UNSA BA WANI SABON ABU BANE A WANNAN ZAMANI NAMU DA MUKE CIKI, ZAN IYA CEWA KUSAN ABINDA KE FARUWA KENAN, SAIDAI INA FATAN YA ZAMA IZINA GA SAURAN MATA, ALLAH YA SA MU
AUKI DARASIN CIKIN LABARIN KUMA MUYI AMFANI DASHI AMEEN*
*INA RO
AN ALLAH YA NUFENI DA RUBUTA ALKHAIRI YA HANENI DA RUBUTA SHARRI, YA KUMA
ARA TSARKAKE MIN TUNANINA DA HARSHENA AMEEN*
ZAMAN AMANA WRITER'S*
*(Z.A W)*
```(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)
Page 1 to 5
Nafisa ce ke takai da kawo tsakanin kitchen da
aki tana
arin ganin ta kammala abin karin safiya, burinta ta sallami
anta su wuce makaranta ba tare da sunyi latti ba, haka ma mijinta ya wuce gurin sana'arsa akan lokaci, bakwai daidai ta kammala ha
a komai na break fast
in, shayi ne da bread da
wai, zubawa yaranta tayi wanda suka shirya cikin uniform
insu na makaranta sannan ta zubawa mijinta nashi itama ta zuba nata, bazuwa sukayi saman kafet
akin nata kowa yana bawa cikinsa ha
insa, shiru kakejin
akin banda motsin numfashinsu baka jin komai.
Suna kammalawa Auwal ya mi
e tare da kallonsu Hafiz yace "ku taso mu tafi karkuyi latti ko. "
ewa yaran sukayi tare da
aukar jakar makarantarsu suka kalli Nafisa suka ce "sai mun dawo Mama. "
ewa tsaye itama tayi tana murmushi tace "a dawo lafiya yarana, ayi karatu sosai banda wasa dan Allah kunji. "
"To Mama" suka ha
a baki gurin fa
Fuska fal murmushi Auwal ya kalleta yace "to Maman Hafiz sai na dawo. "
Cike da kulawa Nafisa tace "a dawo lafiya Baban Hafiz, Allah ya tsare ya kiyaye ya kuma bada abinda aka fita nema. "
"Ameen, ameen. "
Auwal ya amsa dashi.
Har
ofar gida Nafisa tayi musu rakiya tana
ara yi musu addu'ar dawowa lafiya, Hafiza ce ta fara hawa mashin
in sannan Hafiz yabi bayanta Auwal ya tayar da babur
in suka kama hanya, saida Nafisa taga
ulewar babur
in a lungun layin nasu sannan ta kamo hannun Saliha
aramar
arta suka koma cikin gida tare da tura
ofar gidanta ta rufe.
Kwanukan da suka karya tatattara ta fara wankewa sannan ta
auki tsintsiya ta fara share
an karamin tsakar gidan nata, yayin da Saliha take zaune gefe
aya tana wasa da kayan wasanta, tana kammalawa ta koma
aki ta
ara gyara
akinta tsab, saida ta tabbatar ta kammala komai na gyaran gidanta sannan ta shiga ta
ara watsa ruwa tayi wanka ta fito ta sauya kaya, sanye da hijjabi ta fito ri
e da makullin gidanta a hannunta, kallon Saliha da take wasa tayi tace "Saliha taso muje gidan maman Zainab tunda na kammala da komai. "
ewa yarinyar tayi cike da murna zata je ta samu abokanan wasa ta ri
a uwar nufar hanyar
ofar gidan, bayanta Nafisa tabi, saida ta sakawa
ofar gidan nata key sannan ta kama hannun Saliha suka nufi gidan Maman Zainab dake nan kusa da nasu gidan.
_Kuna so na ci gaba ?_
_Comment
inku shine zai tabbatar min da hakan_
_Sai dai banyi al
warin kullum zan rin
a typing ba_
Muje zuwa
_Nakun nan ne dai kullum da ko yaushe
ar mutan zazzau_
More comment more typing

SADAUKARWA GA
UNGIYATA

Page 10 to 15
Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya a wannan unguwa, zuwa yanzu gidan Nafisa ya zama dandalin hira, Aisha da Rumaisa nan suke tarewa suyi hirarsu, in aka kwasa kuma dukkansu zasu
ara fitowa ayi gidan wata daga cikinsu, haka dai suke wannan tin
elen tsakanin gidaje uku ba tare da mazajensu sun sani ba, ana cikin haka ne kuma Auwal ya samu kira gurin Kawunsa, beyi
asa a gwiwa ba yaje dan amsa kiran kawun nasa.
Auwal ne zaune gaban Kawunsa yana sauraron abinda zai ce dashi, gyaran murya Kawu yayi ya kalli Auwal yace "Auwal nasan baka san dalilin kiran da nayi maka ba ko.?"
Auwal wanda ke zaune tankwashe da
afafunsa yace "eh Kawu. "
ara gyara zama Kawu yayi yace "ba komai bane yasa na kiraka dama sai magana akan
ar uwarka Fateema. "
Kallon kawun nasa Auwal yayi yace "Kawu wani abu ne ya samu Fateeman. ?"
Murmushi Kawu yayi yace "babu abinda ya sameta sai aurenta da nake son badawa. "
Da sauri Auwal yace "aure! Dawa kuma.?"
aramar dariya Kawu yayi saboda yayin yanda yaji Auwal yayi tambayar yace "da kai mana in kana so."
asa Auwal yayi da kansa da sauri yana murmushi cikin jin nauyin Kawun nasa, ha
a ya da
e yana son Fateema, saidai ya kasa furtawa ne saboda yana ga kamar ba zata amince ba, amma tun bayan haihuwar
ansa Hafiz ya tsinci kansa cikin soyayyar
anwar tasa, cikin jin nauyi yace "amma Kawu ita
in ta amince ne.?"
Murmushi Kawu yayi yace "nasan Fateema ba zata
i amincewa ba shi yasa ma na fara tararka da zancen, ni bawai ina son ha
aka da Fateema dan wata manufa bane, a'a kawai dai ina son
ara
arfafuwan zumuncinmu ne, Auwal kai yaro ne nagari, na tabbatar zaka ri
e min Fateema da amana ko bayan babu raina, shi yasa nayi mata sha'awar aurenka, naso ha
aka aure da Fateema tun kafin kayi auren fari, saidai na duba ne naga shekarun Fateema yayi
aranci a lokacin, shi yasa ma nayi shiru da maganar, amma yanzu da lokaci yayi shine naga ya dace na sanar maka, kuma ina fatan baza watsa min
asa a ido ba, Auwal daga kai har Fateema ni ba zan muku dole ba, duk wanda yace baya so cikinku to wallahi maganar an barta kenan. "
an Auwal a
asa yace "Kawu ni na amince da wannan ha
i da zakayi mana, dama ni na da
e ina son Fateema, saidai furtawa ne kawai banyi ba, amma ina son a tuntu
i Fateema da zancen, matu
ar bata amince ba ni na ha
ura. "
Cike da jij da
i Kawu yace "nasan itama zata amince ne, naji da
i matu
a Auwal da amincewarka, Allah yayi muku albarka ya yara zuri'a. "
Auwal yace "ameen ameen kawu. "
Kawu ne yace "bari na kira Fateeman yanzu ba sai anjuma ba muji na bakinta. "
"To" Auwal yace yayin da Kawu ya mi
e ya le
a cikin gidan yayi kiran Fateema, ba'a da
e ba sai gata tazo
akin Baban nata cikin shiga na mutunci, zama tayi a gaban Baban nata cikin girmamawa tace "gani Baba. "
Kallon Auwal tayi kuma tace "mun wuni lafiya yah Auwal.?"
Auwal yace "lafiya
alau Fateema, ya makaranta.?"
"Makaranta Alhamdulillahi. "
Kawu ne yayi gyaran murya yace "yauwa Fateema dama ba komai ne yasa na kiraki ba sai maganar ha
a aurenku da mukayi ke da Auwal, shi dai ta
angarensa ya amince yanzu ta bakinki muke son ji. "
agowa tayi ta kalli Baban nata sannan ta saci kallon Auwal wanda shima ita yake kallo sannan tayi
asa da kanta cikin jin kunya tace "Baba ai duk abinda kuka yanke akaina bani da ja a kai. "
Murmushi Kawu yayi yace "nasan haka Fateema, amma kuma a wannan karan muna son amincewarki, matu
ar baki amince ba babu dole a al'amarin. "
Still kanta na
asa tace "na amince Baba, ina fatan hakan ya zamo alkahiri a garemu baki
aya. "
Farin ciki ne ya lullu
e Baba da Auwal, nan Baba yayi ta saka mata albarka sannan yace ta tashi taje, bayan fitarta ne ya dawo da kallonsa kan Auwal yace "to Auwal sai kaje ka fara shirye shirye dan ba lokaci za'a
auka ba insha Allahu, ni zan kira wayar Abdullahi (baban Auwal) nasar dashi duk halin da ake ciki. "
Godiya Auwal yayi sannan yayiwa Kawu sallama ya fito shi ma, saida ya shiga yayiwa Maman su Fateema sallama sannan ya bar gidan ya koma gurin sana'arsa zuciyarsa cike da farin ciki.
_Tofa!,
aka
a, ya Nafisa zatayi in taji batun auren Auwal, sannan ya zata
are da
awayenta, suna da wani manufa ne a kanta ko kuma babu, me suka ja mata ne ma wai ???, duk wannan amsoshin na
unshe duk a cikin wannan labari, kudai ku biyoni muje_
Takun nan ce dai
ar mutan zazzau