Sashe 5
Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel · about 5 min read
*KAWAYE NA NE SUKA JA MIN*
*WRITTEN*
BY
*RAHEENAT M ABBAKAR*
_(Heenat)_
( _Gajeren labari, sannan ya faru da gaske_)
Whattpad
@rahinamustapha
MARUBUCIYAR
*1 KOMAI YAYI FARKO....*
*2 HALIN RAYUWA*
*3 RAYUWAR SAUDAT*
*4 RAYUWAR HANEEFA*
*5 MAHAK'URCI....*
*6 RUK'AYYATU*
*7 RAINA FANSA NE GARETA*
*8 NI DA YAYAH AL'AMEEN*
*9 MASOYIN GASKIYA*
*10
ANGIN RAYUWA*
SADAUKARWA GA
UNGIYATA
ZAMAN AMANA WRITER'S*
*(Z.A W)*
```(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)
Page 25 to 30
Ba tare da damuwar komai ba Maman Zainab ta ha
ata da Zainab suka tafi dan tayata aiyukan, koda suka je gida Nafisa da gyaran
akinta ta fara tare da shimfi
a sabuwar ledar
aki Zainab na tayata, bayan sun kammala da
akin suka dawo kan wankin tabarmi da kwanuka da Nafisa da fito dasu dan wankewa, haka suka zage suka wanke komai tas, suna gab da kammalawa ne Aisha da Rumaisa suka shigo gidan,
aki suka shiga yayin da Nafisa tabar Zainab ta
arasa abinda ya rage.
Zainab na daga waje tana aikinta tana jiyo ihu da shewarsu a cikin
aki, muryar Aisha taji tana fa
in "to sai me ta shigo mana
in, in da dama ta dama in babu dama tajita a waje, dan kishi damu babu da
i. "
Wani shewan suka sake
iba, da ire-iren haka hirar tasu ta dinga tafiya, Zainab na gaba abinda ya kawota tayiwa Nafisa sallama ta wuce gida a ranta tana jinjina irin halayyarsu Nafisa, washe gari ma
ota ne suka shiga tayata aiyuka kamar yanda muka sani anayi, sosai Nafisa ta danne kishinta take harkokinta kamar babu wani abu, inma dai akwai to tayi
ari a wannan ga
a ta danni kishinta, bayan la'asar
an jeran amarya suka zo, sun samu tarba babu laifi gurin Nafisa da
awayenta, haka suka gama gyara
akin amarya tsab suka watse, safiyar Asabar aka
aura aure, nan aka cika wa Nafisa gida,
an uwanta sosai suka zo mata, ga wasu daga dangin Auwal da suka zo mata nan, haka dai akayi ta gudanar da shagalin bikin ba tare da wani tashin hankali ba, sai dare aka kawo amarya, nan gida ya cika da bu
a, Nafisa da
awayenta
aki suka shige abinsu har
an kawo amarya suka gama bidirinsu suka
are, sai misalin goma da
an wasu mintuna su Aisha sukayiwa Nafisa sallama suka koma gidajen
su, nan suka barta da sauran
an uwanta, ita ko amarya na
akinta tare da
awayenta kasantuwar wani yanki na Zaria ana kwana wa amarya.
Washe gari da safe Nafisa ce ta ha
a komai na
ari tare da taimakon
an uwanta aka kai
akin amarya, hakama da rana ta girka ta basu, yamma nayi kowa ya kama kansa ya rage daga amarya sai
awayenta guda biyu, suma ana magriba sukayi mata sallama suka tafi, gida ya rage daga Nafisa da yaranta sai amarya Fateema, bayan sallar isha'i Nafisa ta saka Hafiz yaje ya kira Fateema domin suci abinci, ba tare da musu ba Fateema ta sako hijjabinta zuwa
akin Nafisa, nan suka zauna suka ci abincin suna
an ta
a hira jifa jifa, suna kammalawa Fateema ta mi
e ta koma
aki.
Misalin 9:00pm Auwal ya shigo gidansa ri
e da ledoji a hannu,
akin Nafisa ya fara shiga da sallamarsa, amsa masa tayi cikin sakin fuska tare da yi masa sannu da zuwa, guri ya nema ya zauna yana amsawa tare da fa
in "ya gajiyar hidima.?"
Ba yabo ba fallasa tace "Alhamdulillahi. "
Auwal yace "to haka akeso, yaran sunyi bacci kenan.?"
"Eh sunyi bacci tun
azu."
Auwal yace "yayi kyau, ga wannan tou babu yawa. "
Ya mi
a mata leda
aya daga cikin ledoji biyu da ya shigo dasu, mi
a hannu tayi ta amsa tana godiya.
ewa yayi yace bari ya shiga gurin amarya, itama mi
ewa tayi cikin sigar zolaya tace "ai ka tsaya nayi maka rakiya ko, ko kuma ba'ason rakiyar nawa ne. ?"
Juyowa yayi yana murmushi yace "ban isa ba,
auka dai nayi ko ba za kije bane shi yasa ban nemi takuraki ba. "
Itama murmushin tayi tace "babu wani takura ciki, muje na rakaka. "
Gaba yayi ta bisa a baya har zuwa
akin Fateeman, da sallama suka shiga dukkansu, Fateema dake zaune bakin gado sanye cikin hijjabinta ta amsa musu tare da
ara gaisar da Nafisa, guri suka samu suka zauna, raha sukayi a tsakaninsu kafin Nafisa tayi musu saida safe ta mi
e, har
ofar
akinta suka rakota sannan suka koma.
*A gurguje*
Cikin wannan dare dai Fateema da Auwal suka marji amarcinsu, yayin da Nafisa bacci sai
arawo ya
auketa, hakan kuma be hanata tashi da wuri washe gari ba ta shiga kitchen da ha
a musu abin karin kumallo, tana kammalawa ta mayar da ruwan wankan su Hafiz kasancewar ranar Monday, kafin
arfe bakwai ta kammala da komai.
Tare sukayi karin kumallo gaba
ayansu kafin Auwal ya mi
e dan kai yara makaranta, nan yabarsu tare suna hira.
_Kuyi ha
uri na rashin jina kwana biyu da ba kuyi ba, haka
in ya faru ne sakamakon rashin son typing da na tsinci kaina a ciki, shi yasa ma nace zan ajiye rubutu gaba
aya lokacin da muka gama
angin rayuwa, to amma saboda ku fans naji ba zan iya ba, amma a yanzu ina gaf da ajiye rubutu, dan wallahi da
yar nake typing, rubutu ya fita raina kwata kwata, need yours priyers please
Muje zuwa
06/12/2019
14:42 - Mamar Deejah: