← Book details Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 8

Sashe 6

Ƙawayena Ne Suka Jamin Part 1 Complate Hausa Novel · about 5 min read

*KAWAYE NA NE SUKA JA MIN*
*WRITTEN*
BY
*RAHEENAT M ABBAKAR*
_(Heenat)_
( _Gajeren labari, sannan ya faru da gaske_)
*Wannan page naku ne masoya Raheenat, ku sani ina sonku masoya a duk inda kuke*
Whattpad
@rahinamustapha
MARUBUCIYAR
*1 KOMAI YAYI FARKO....*
*2 HALIN RAYUWA*
*3 RAYUWAR SAUDAT*
*4 RAYUWAR HANEEFA*
*5 MAHAK'URCI....*
*6 RUK'AYYATU*
*7 RAINA FANSA NE GARETA*
*8 NI DA YAYAH AL'AMEEN*
*9 MASOYIN GASKIYA*
*10
ANGIN RAYUWA*
SADAUKARWA GA
UNGIYATA
ZAMAN AMANA WRITER'S*
*(Z.A W)*
```(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)
Page 30 to 35
Tare sukayi wanke wanken kwanukan da suka karya, hakama girkin rana Fateema bata bar Nafisa tayi ita ka
ai ba, haka suka yini cikin farin ciki kamar ba kishiyoyi ba, to dai tun daga wannan rana zamansu yake tafiya gwanin ban sha'awa, Fateema tana
arin ganin ta bawa Nafisa girma a matsayinta na babba itama Nafisa tana
ari gurin ri
e girmanta iya gwargwado, duk wannan abin ya samo asaline sakamakon nasihohin da
an uwa da abokanayen arzi
i da sukayiwa Nafisa, haka ma Maman zainab ta taka tata rawar, a haka har aka samu sati hu
u wato wata guda da auren Fateema da Auwal, lokacin sosai Nafisa tayiwa kanta karatun ta nutsu tabar shige shigen gidajen su Aisha, aiko ta samu zaman lfy da amaryarta da mijinta, kowa ya shiga gidansu sai sun bashi sha'awa saboda yanayin zaman da suke, komai tare suke abinsu, da lallen auren ga goge ma a
afafunsu gaba
aya Nafisa da kanta ta saka Zainab ta kira musu wata
awarta da take lallen zane tazo har gida ta zana musu ta biya ku
in, abin dai nasu sai sam barka, Auwal na matu
ar jin da
in ha
in kan matan nasa, haka dai rayuwar tayi ta gungurawa har aka samu kimanin wata biyu da auren, lokacin ne kuma sabon sauyi ya fara shigo cikin gidan nasu kasancewar zuga da Nafisa ta
auka nasu Aisha, nan ta fara wasu abubuwan da basu dace ba sam, nan zaman lafiya ya nemo
auracewa a cikin gidan nasu duk da Fateema bata ta
a biye mata duk lokacin da ta nemi rigimar, ita yanzu sana'arta na sa
a dama da takeyi tun tana gida shi ta saka a gaba, sai ta yini ma bata le
o waje ba inba da dalili ba tana kan keken sa
arta, zamansu dai sai ya koma babu yabo babu fallasa, Auwal dai be gaza ba gurin ganin ya daidaita dukkan wani al'amarin gidansa amma abin yana son yafi
arfinsa, ana haka ne kuma su Aisha suka bata shawarar karta sake ta zauna hakanan, dan wallahi tsaf Fateema zata iya fitar da ita daga gidan, tana ganinta haka to lumbu-lumbu ce wutar
ayi, nan tace musu to me ya kamata tayi, sai suka bata shawarar zuwa gurin malamai dan neman taimako wai kar Fateema ta rabata da gidanta, nan ta biye musu ta fara bin hanya mara
illewa, duk wani
arya da
ararrayin da malaman ko nace bokayen suke fa
a mata sai ta hau ta zauna tayi
aram akai, haka dai zaman lafiya ya fara
aura tsakaninsu.
Ranar da Fateema ta cika wata biyu da sati biyu a cikin gidan ranar Nafisa da shirya zuwa unguwa, nan tayi mata sallama ta fita, gidansu taje ranar, bayan tasha yininta cikin gidansu ta wuce gidan wata
awarta tun suna
an mata, sosai Iliham tayi murnar ganin Nafisa a gidanta, bayan gaishe gaishe tare da murnar ganin juna suka fara hirar bayan rabuwa, nan hirar ta gangaro dasu kan kishiyoyinsu, anan ne Nafisa take cewa "wallahi ni dai ina kishi da Fateema ne kawai, amma sam bata da wani matsala, yarinyar akwai girmama na gaba, kinga yanda take bani girma kuwa?, sai na rin
a gani wani lokacin kamar ban kyauta mata ba, kuma sai in rin
a ganin kamar
arya ne malaman nan suke fa
i a kanta."
Wani kallo Iliham tayi mata tace "ke kuma girman da take baki shine yake birgeki ko? To ki zauna kallon ruwa kwa
o yayi miki
afafu, sufa irin wa
annan yaran munafukai ne wallahi, da farko zasu shigo a suffan muminai amma daga baya wallahi sunfi shai
an iya ha
a makirci ina gaya miki, kina zaune hamgame da baki sai su rabaki da mijinki da
anki su barki da cizon yatsa, wallahi da shirinsu suke shigowa ba da komai ba, ina fa
a miki karki sake kiyi sanya a al'amarim kishiya. "
Ajiyar zuciya Nafisa ta sauke tace "haka kullum su Aisha suke fa
a min, amma ni na ma rasa ya ma zan
ullowa al'amarin. "
Gyara zama Iliham tayi tace "ke ko kike da yanda zaki
ullo mata, kina zaune cikin ruwan sanyi zaki rabata da mijinki ki zauna ke da
anki. "
"Ta yaya kenan?"
Nafisa ta tambaya.
Murmushi Iliham tayi tace "kawo kunninki kiji. "
Aiko Nafisa ta mi
a mata kunninta dan jin ne zata fa
a mata, shewa suka
auka bayan ta gama ra
a mata, Nafisa tace "shegiya
awata kin kawo shawara fa, zan san yanda zanyi kuwa ina komawa, dan wallahi kishin Fateema nakeji kamar na sha
eta kowa ya huta. "
Dariya Iliham tayi tace "an gaya miki kishi wasa ce, in ka tsaya sanya sai ayi babu kai. "
Nan dai suka ci gaba da hirarsu duk akan kishi, Iliham na
ara zuga Nafisa akan karta ragawa Fateema, dan in tayi wasa sai tazo ta rabata da mijinta da
anta, haka dai sukayi sallama Nafisa ta kamo hanyar dawowa gida, koda ta shigo unguwar bata shiga gida ba saida ta biya gidan Rumaisa, nan ta tarar da Aisha a gidan, nan suka zauna suka bu
e sabon shafin hira, Nafisa bata bar gidan ba saida suka
ara zugata tas akan zama da Fateema, nan ko ita kuma ta hau ta zauna daram.
Muje zuwa dan jin ya zata kaya
06/12/2019
14:42 - Mamar Deejah:
Chapter 6 · 0% Book details