Sashe 9
Jannatan Wa Harirah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
to yanzu wayannan zasu nuna maku inda zakuyi wanka ku huta, tashi sukayi suka bi bayan wayannan kuyanqin sun ta a tafiya ka an suka zo kan wata babbar kofa aka bu e suka shiga wajen ne mai kyau ya awatu da kyawawan suke suke da furanni masu qamshi a tsakiyarsu ga wasu ruwa masu haske da sanyi suna kwarara agurin ruwan daga saman wani dutsi suke fitowa dutsin fuskar mutumce radau a jikinsa ruwan suna fitowa ta baki da idanuwan wannan fuskar. Haka suka wace aka bu e masu wani katafaran waje kace sabuwar duniyace anan suka shiga kuyangin suka koma. Fauziyya tace kai ina ce masu sumun bukumun sai gashi mun zama auyawa a auyan da nakira da hakan. malam yace aa kin zama ba auya dai bandani. Aminu shida yaransa suka suga part aya. Malam da zuwai da fauziyya part aya. sun shiga sukayi wanka suka saka irin kayan yan garin suka gabatar da sallar azahar da la'asar idan sukayi su a raka biyu biyu azahar raka'a biyu la'asar ma raka biyu dan kasaru ta hau kansu. Aminu kowa wasu kayan sarautane green colour yasaka hakan yafito da kyansa da kwarjininsa bayan sun fito fauziyya tace. kawona wallahi kamar ace yaune zaka angwance kayi kyau wallahi da mai photo da nasa anyi maka kodan na nuwawa aminiyata. kama hannunta yayi yace mutafi to haka suka fito sunyi kyau sosaiii. bayan sun fito dama gimbiya tasa anyi shela akan ana gayyatar kowa a fada dan sheda aurin auren gimbiya nantake fada tacika da mutane har da wajen fada. Fitowar su aminu kenan sukaji gu a ta ko ina, mayan fada suka tarbesu, suka masu basu gurin zama na Alfarmah aka kai Aminu kan wata kujera dake kusa da kujerar gimbiya harirah yazauna kalar kayansu aya abun gwanin burgewa. Wani dattijo yace ayau zamu aura auren gimbiya harira da Aminu, kamin nan zan sanar daku wani abu akan gimbiyar mu harira kamar yadda wasunku sun sani wasunku basu san wacece gimbiya harirah ba. Wannan dattijo auko wani zanan goyo yayi yace awannan zannan wata mata ta bani gimbiya harirah alokacin tana jinjirarta, matar ban santa ba, tace man dan Allah nataimaka na kula mata da arta, matar ga alama akwai abunda ke damunta. Tana dan a man yarinyar, tace nabaka ammah kakula man da ita dan Allah. Anan ta mutu bayan ta mutu nayi amfani da da bincike ta hanyar tsafi, dan naga abunda ya faru da ita, nan take abunda ya faru ya bayyanar man a cikin allon tsafina. Yan fashine suka harbe driven motar tasu, dan haka motar ta yanka cikin daji, motar ta tsaya ne saka makon wata qatuwar bishiya, da ta tare motar, kowa ya mutu a cikin motar, itace ka ai a raye dan da motar ta daki bishiya kamawa da wuta tayi, Ita ta glashin marfin motar ta fito, duk jini a jikinta haka ta cigaba da tafiya cikin daji, tana zubar da jini, anan muka ha u da ita ta bani gimbiya harirah naso ta fa a man sunan yarinyar, ammah ina rai yayi halinsa. Bayan narufeta, nakama hanya nadawo gida, a lokacin da nashigo gidana, matata a ranar ta bar gidana, dan tace wallahi artace qarya nakeyi, dama najima ina ha'intar ta, dan bata haihuwa shine naje nayiwa wata ciki shine yanzu na wasota na kawo mata, taraina ita ga sakarya, Nayi arin dan na fahimtar da ita, Ammah ina a qarshe tace naza a jinjirar nan ko ita, nace na za i jinjirar anan ta bar gidana nayi kukan rabuwa da ita na rungumi harirah, na raineta kamar arta, abun mamaki a lokacin da tayi bahaya naje cire mata kaya anan naga wannan aciki. Ya nuna macijin da ke kusa da gimbiya harirah. Lokacin da naga maciji a tare da ita sai nayi arin rabasu anan naga abun mamaki, dan ina rabasu ta kama kuka sai da na dawo dashi na orashi a jikinta sannan tayi shiru. A haka nabarsu tare, ina basu madara da nonon akuya, har gimbiya harirah takai ga iya zama anan tafara cin abinci shikuma hari sai da na bashi nonon akuya. Gimbiya harirah batayi rarrafe ba kamar na mutane ba jan ciki takeyi irin na macizai, haka har tafa koyon tsayi da tafiya. Gimbiya harirah tana da wani abu idan aka ata mata rai a ranar duk abunda za'a dafa ko a soya kai duk wani abu da yadan ganci wuta idan anyi bazai dahuba ko ya soyu. Idan kamata fa a kowa koda safiya zata waye zaka tashi duk jikinka gurajene sai ka dawo kabata haquri. Alokacin da take da shekara biyar nafara koya mata karatun tsafi, koda ta kai shekara takwas tagama zama cikakkiyar matsafiya. Lokacin da take da shekara goma ne, akayi gasar matsafa ta wannan garin, manya manyan matsafan duniya sunzo, kuma gimbiyar mu harirah ta kara dasu tayi nasara, anan aka baka bata sarautar wannan gari namu. GIDAN MALAM Bayan tafiyar su malam, habibu shine wanda ya ri a kulawa da tsangayar malam, da sauran qannansa. Yaran Aminu kuwa, sun cigaba da kar orafe orafen mutane, suna magance masu damuwar su. Jin labarin Aminu yasake yin tafiya, yasa su bugalle suka dawo garin, wannan karon sarawiyya suka auka babbar ar hajiya yayar fa'iziyya awar fauziyya. Hajiya hankalinta ya tashi sosaiii, sumanta ukku, alokacin da taji labarin atan yarta sarawiyya. Sunkai rahoto wajen yan sanda, ammah banza hakan yasa daga makaranta fa'iziyya ta wuce gidan su fauziyya, ta tarar da Amina maman fa'iziyya tace. A'a fa'iziyya yau kece a gidan mu, wajen awarki kikazo ? Fashewa da kuka fa'iziyya tayi tace. Wallahi mama anty sarawiyya ce ta ata anje wajen yan sanda har yanzu shiru shiyasa nazo dan fauziyya ta kaini wajen kawonta Aminu na nemi Alfarma akan yataya mu nemanta. Amina tace kiyi shiru, wallahi fauziyya tayi tafiya tare da kawonta, Ammah bari baban fauziyya yashigo, sai mutafi dake anemo muna sauran yaransa, sai na fa a masu ko zasu taimaka. Ammah yanzu hajiya tasan kinzo nan ? A'a mama ban sanarwa hajiya ba dama naga fauziyya bataje makaranta ba shiyasa nazo, da tun a makarantar zan fa a mata akan ta fa awa kawonta. To yanzu ki tafi gida insha Allah da baban fauziyya ya dawo zance ya kaini gida na sanar dasu ki share hawayanki ki daina kuka. PAGE 08 Ammah yanzu hajiya tasan kinzo nan ? A'a mama ban sanarwa hajiya ba dama naga fauziyya bataje makaranta ba shiyasa nazo, da tun a makarantar zan fa a mata akan ta fa awa kawonta. To yanzu ki tafi gida insha Allah da baban fauziyya ya dawo zance ya kaini gida na sanar dasu ki share hawayanki ki daina kuka. Fa'iziyya zata fita sai ga baban fauziyya, baba ballo yadawo, daga kasuwa domin cin abinci rana, a soron gidan, zata fitowa tana kuka yaci karo da ita yace. arta fa'iziyya mikikewa kuka ? Nan ta fa a mashi abunda ya faru yace. To bari yanzu mutafi tare, nan ya wallawa Amina kira yace, ta auko mayanfinta, tafito da makullin gidan. Nan ta fito suka kulle gidan ya auke su a mashin inshi, annan fauziyya sauban a gaba sannan baba ballo sai fa'iziyya, Amina ta hau a arshe, tare da goyon Ameeera a bayanta. Sai da suka ajiye fa'iziyya a gida, Amina ta shiga gidan tayiwa Hajiya jajen atan sarawiyya, Amina tacewa Hajiya tabata hoton sarawiyya, zata saka a nemota, asanyaye hajiya ta tashi ta auki mata hoton ta bata, amsar hoton sarawiyya Amina tayi, sannan suka wuce gidan malam. Suna zuwa a kofar gida, sukayi kici is da mashkur ya gaishe dasu, Amina ta amsa gaisuwar sa tace, dan Allah mashkur kaje ka nemoman yaran Aminu koda mutun aya ne, Acikin su. Mashkur yace to. Ya wuce da gudun sa, shikuma baban fauziyya baba ballo ya juya da mashin insa ya koma kasuwa, ita koma ta shiga cikin gidan malam. Ba jimawa mashkur ya dawo, ya sheda mata ga hanafi tala'i nan yakira mata, tashi tayi tabar su mama larai da kimanin wannan al'amarin, ta saka mayafinta tafito suka gaisa, ta fa a mashi abunda ya faru ta bashi hoton sarawiyya yace insha Allah muddun tana cikin garin nan zamu nemota.