Sashe 5
Jannatan Wa Harirah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammah inaga tura ta qasar waje, zanyi, Ammah bari na dawo. angaren Aminu. Aminu bayan ya dawo, shiga yayi dakinsa, Fauziyya ta bishi tana mai surutu, sai da suka shiga akinsa, yadauko tsarabarta ya bata, kayan wasane da yawa, da biscuit tana murna tace nagode kawona ni ka ai fauziyya, yauwa kawona gobe inaso idan za'a tafi, aje dani, naga matar ka, gurina nariga kowa ganinta, sannan ni zan fara kawo maka gudun muwa, dan a gobe zan zo da ita. Cewa yayi ba matsala, zancewa maman ki Amina ta kawoki goben sai mutafi dake. washe baki fauziyya tayi cikin farin ciki take cewa nagode sosaiii kawona. Wayarshi aka kira ya duba, jazuli ne wanda akatura yabi wannan mutu man wanda aka dauki yarsa budurwa. Dauka yayi yace. Assalamu alaikum ina jinka jazuli. angaren jazuli yace. wa'alaikumu salam, mai gida su bugalle ne, suka auki yarsa, Ammah sunji labarin dawuwar ka sun tsere. Aminu yace. To aikin ka yayi kyau, Ammah muddun kere nayawo zabo nayawo. jazuli yace. Tabbas wata rana za'a ha u, mai gida, ya tserene dan yasan muddun ka hadu dashi to zaka cika alqawarin da ka auka, na duk yasake ta a wata ar sai ka mai dandatsa. AMINU YACE Bakomi mu ha u anjima idan dare yayi, akwai magana dan zamu koma garin su harira. Jazuli yace. to sai anjiman mai gida. Aminu ya katse wayar yasaka cikin aljihu. fauziyyaa tace kawona ? Aminu ya amsamata da uhmmmn. Kawo ka kira man ita a waya mugaisa mana, fatan dai kabata labarina ko ? Aminu yace a'a, ban fa a mata ba, kuma bata da waya, garin su ba'a riqe waya kwata kwata. Fauziya tace. Kawo wane auyen ayayau ne haka ? to taya suke rayuwa ? Anya kawo zan iya zuwa ? waima suna da nepa ? Aa kinga karki dameni da surutu, yanzu dai fita zanyi. Fauziyya tace tab ijam ifsomma sil ko sumon bukomon. Dariyar Aminu ce ta kara e gidan, kowa yafito yana anya lafiyar Aminu yake ? ganin fauziya a bayashi bayan yafito sukace uwar surutu tasashi dariyar nan, cewar mama zulai. Ficewa Aminu yayi yana dariyar. Amina ce, tace zonan mai shegen surutu wallahi bana son surutun nan naki. hajara ce tace kiqaleta dan Allah ita da kawonta ne ai. Amina tace, wallahi shiyasa babanta baya cin abinci a gabanta, tun lokacin da yana cin abinci tana bashi labari, kawai sai dai mukaji ya ware da yar numfashin shi yadawo. BARI MULEQA MUGA HALI DA HARIRA TAKE CIKI. Harira kwance take cikin akinta saman gadonta komi na akin fari ne tana zubar da hawaye. wata kuyangar tace tashigo auke da kayan marmari tace. Ranki ya da e gashi ki gafarceni da rashin kawo maki alokacin da yadace jin shirun da kuyangar tayi ne yasa ta duba taga ko bacci takeyi. ammah sai taga hawaye a idanuwan gimbiya harirah. da sauri ta qarasa wajenta tana tambayarta lafiya take kuka. Ganin ba amsa yasa ta fita da gudu ta kira wani tsoho suka shigo tare. Yacewa kuyangar miya sameta ne tace ban sani ba kawai na sameta tana kuka nima. Matsawa yayi inda harira take saman gadon ya saka yatsanta ya dangalo ruwan hawayen nata sai yayi murmushi yace lafiyar ta qalau. Kawai soyayyace ke damunta tana tunanan masoyinta ne. Nan dattijon ya fita yacewa kuyangar ta tsaya ayi gadinta kafin ta dawo hayyacinta. Bayan kuyangar ta dawo taji gimbiya harira tayi wata ajiyar zuciya kallonta tayi taga tana murmushi. Anan taji gimbayar ta soma magana cikin murya mai da i da sanyi tana cewa. Yaushe zaka dawo ? Yaushe zaka dawo ? Yaushe zaka dawo ? katuna kayiwa zuciyata dani kaina alqawarin zaka dawo miyasa ka aiki tsawan lokacin nan baka dawoba ? Tabbas a lokacin da kake man alqawari naga gaskiya a kwayar idanuwanka Aminuna. Dan Allah karka kabari na mai maita baccina ba tare da na ganka ba inaji ajikina idan waye garin safiyar gobe banyi tozali dakai ba tabbas mutuwa zanyi zaka tadda gawatane. Tana gama fa ar haka tayi sauri ta tashi kawai ta nufi kayan tsafinta. Kuyangar tace gimbaya bakinyi alqawarin bazaki qara anfani dasu ba ? Juyowa tayi ta kalli kuyangar tace. Dole ne sai naje wajen Aminu bazan iya jurar rashinsa a yau ba sai gobe ba zanje gareshi na dawo. Tana gama fa awa kuyangar haka tashirya cikin kayanta na alfarmah ta auko kayan tsafinta tafara binciken ya ina. aminu kuwa yana a kofar gida shida yaransa banda jazuli muda ne yace mai gida yakamata muje yazu mu dubu yaranmu da waccen yarinyar tta ka e kafin mugano ko yar waye a asar nan. Aminu yace ya kamata kam kutashi mutafi. suna tashi sai ga jazuli suka tafi a tare. bayan sun dawo dubiya kowa yayi alwalah sukayi sallar magariba. BAYAN SALLAH MAGARIBA. AMINU zaune yake saman kujerar katako wadda ake cewa qafaka yaransa sun kewayesa kawai Aminu ya miqe tsaye yana zare idanuwa hakan yasa dukan su kowa ya miqe suka fiddo da makaman su suna tambayar sa lafiya. Cikin tashi hankali yake cewa tazo tabbas tana kusa dani yanzu haka. Cikin janwuyanci muda yace. mai gida waye yazo ? Cikin soyayya da taushin murya yace. HARIRAH. mayarda makaman sukayi cikin sigar tsokana jazuli yace soyayya tushen hauka idan ba hauka ba mizai kawota a farkon daren nan kuma har kace kaji zuwanta. Dariya sukayi dukan su. Hakan yasa Aminu yaji ransa ya aci yace kowa ya tashi ya tafi na sallameku kubani guri tunda duk kallon mahaukaci kuke man. Cikin sanyin jiki suka ha a baki sukace ka gafarce mu mai gida dan Allah. Cikin fushi yace nace kutashi ku bani guri, ko nanuna maku hauka yanzun nan. ba shiri kowa yayi shiirin fita. kawai sai sallama sukaji cikin murya mai sanyi da da Take Aminu yayi wata ajiyar zuciya yace . Wa'alaikis sallam qaraso ciki kitabbar masu da ba haukacewa nayi ba kece kikazo ba gizo kike yiman ba. Tabbas kowa yaganeta harirah ce. Aminu zuwa yayi daf da ita yace sannu da zuwa ya akayi kika zo ? a idanuwa sukayi yaga yadda idanuwanta suka koma. Cikin tashi hankali yace miya faru kikayi kuka haka ? Cikin farin ciki tace tunda katafi bacci ya kaurawa idanuwana kowane dare sai dai naga ana bacci ammah ni tuna nanka da begenkane ya shamakance idanuwana daga bacci. Ina kewa da mararin qara ganinka gurina na qara tozali da kaifafan idanuwan nan naka masu kaifin tsiya wayanda kaifin su ka ai ke iya keta zuciyata. Jinakeyi tamkar zan mutu idan nakai safiyar gobe ban ganka ba hakan yasa na auki karhuna naduba inda kake a allona shine na iso zuwa ga masoyina. Aminu yace miyasa miyasa bakin man alqawarin bazaki qara aiki da tsafi ba. Tabbas nayi maka alqawari, Ammah tabbas nasan idan har kanajin abunda nakeji, dole zakayi irin abunda nayi. Aminu yace, inajin fiye da abunda kikeji na daure ne dan a goben zanzo tare da dangina neman aurenki, ammah gashi kizo. Bari na koma tunda na ganka. Zata juya ya daka tar da ita yace, ta bani karhun nan tabashi ba musu, yace muje. Ina zamu tafi kabarni na koma gida, harira ta fa a kamar zatayi kuka dan bata son acin ransa. PAGE 05 Aminu yace, inajin fiye da abunda kikeji na daure ne dan a goben zanzo tare da dangina neman aurenki, ammah gashi kizo. Bari na koma tunda na ganka. Zata juya ya daka tar da ita yace, bani karhun ki, tabashi ba musu, yace muje. Ina zamu tafi kabarni na koma gida, harira ta fa a kamar zatayi kuka dan bata son acin ransa. ar karhun yayi yace, bazaki qara amfani dashi ba, ki tuna ke yanzu musulmace, amfani da tsafi kafurcine a musulunci, kuma yanzu gidan mu zan kaiki, duk da banso hakan ba, ammah dole ki kwana a gidan mu, tunda gobe zamu garin naku sai mutafi tare. Wucewa gaba yayi tana biye dashi anan yaransa suka fara gaishe da ita tana amsawa sai da suka wuce tabi bayansu. Aminace mijinta yazo aukarta sukoma gida tafito tare da fauziyya da qanta sauban, ameera na goye abayanta, sakin hanunta fauziyya tayi ta ruga da gudu tayi gurin kawo Aminu tana kiran sunansa. kawonaaaaa. Kawon shima sakin murmushi yayi, yana amsa mata da yarta takaina, aiko tana kaiwa daf dashi tayi tsalle ta rungumeshi. Tashi tsaye yayi da ita dayake aminu akwai tsayi ta saman kafa onsa ta hango harirah tace kawo wacece abayan ku ? Murmushi yayi yace kiganeta idan kina da wayau da hankali bai sai na fa a maki ba. Cikin kwanciyar hankali take kallon harirah tace, kawo itace sarauniyar da kace zaka aura ? Eh itace yanzu tazo, shine zan kaita gida ta kwana, gobe mukoma tare. Fauziyya saukowa tayi tazo gaban harirah ta tsaya, ta kame ogunta tace ni naganeki daga ganinki kema idan kin isa ki ganeni. Dariya harira tayi tace, tabbas kawonki ya fa a man komi akanki, ammah bai fa a man ke kyakyawa bace kamar haka ba ai, inaganin ki nagane kece fauziyyar kawo Aminu. Ba qaramin da i taji ba jin an kirata da fauziyyar kawo Aminu tace. To ai kawo yace bai fa a maki komi ba, kuma bai baki labarina ba. to ai yanzu kinsan ya fa a man ko. Amina ta kwalla mata kira tace idan baki zoba wallahi zamu tafi mu barki, hakan yasa fauziyya ta kamo hannun harira sukazo inda Mamanta take tace wannan ce mamata, kanwar kawo Aminu, sunanta Amina, wannan kuma babana ne sunansa Bello, Ammah ni da fauziyya Aminu ake kirana a makaranta. Tabbas fauziyya daka zagi Aminu, gwanda ka zagi bello sau dubu, dan cewa take Aminu ne babanta ba bello ba. Nan harira ta shiga gaidasu cikin mutunci da kunya, Amina tace karkiji kunyata ni kanwar kice. Harirah batace komi ba tawuce zata shiga gida Amina tace, wai ko nabarki ki kwana anan, gobe nazo maki da kayan tafiyar ? Da gudu fauziyya tazo gaban mahaifiyarta tace, mama anan zan kwana ammah kawo kunnanki kiji. Duqawa tayi, shi dai ballo murmushi yayi, nan fauziyya tace da mamanta ta auko mata dogowar rigarta fara ta sallar bana, wadda kawon ta Aminu ya saya mata, sannan ta auko