← Book details Jannatan Wa Harirah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 10

Sashe 7

Jannatan Wa Harirah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

hizib takwas ko goma tabbas wannan shine kahaifi mutum yafika to alhamdulillah yau zamu tafi garin su harira domin neman aureta Allah yasa mutafi lafiya mudawo lafiya kuma Allah yasa muyi nasara a wannan tafiya inason naga danginta dan naga wani abu atattare da ita da nakeso natabbar idan natabbatar zan sanar daku. Yanzu zamu tafi idan mungama cin abinci Allah ya maku albaka. Ameeeen nima Asral nace Ameeen tare duk masu karantawa da saurare. JANNAT da misalin arfe tara na safe jirgirsu ya sauka garin london anan ta tarar da abokin dadynta sagir hamid yatarbeta cikin fara'a Alhj sagir babban abokin dady ne yayi yayi akan ya kawo mashi jannat anan london tayi karatu ammah sai yau, cikin kulawa aka auki kayanta akasakasu aboot, da mota ukku dady yazo, sai da suka qaraso bakin motar sannan aka bu e mota biyu daya wata matace ga Alama matar sagir ce aya motar kuma yan mata biyu ne suka fito cikin ananun kaya gwanin birgewa dady yacewa jannat wannan matatace sunanta saudat wa anan kuma yaranta ne su ukkune ayar ta na gidan wannan itace fatima akai aminatu itace agida wannan kuma itace ara marsu zainab duka suna kiran matata da ammeey kema da haka zaki kirata kinji arta cikin farin ciki tace eh uncle. Da sauri yace aa ba uncle zakice abbah zakice. Dariya jannat tayi tare da su tace to Abbah. jannat cikin motar dady tashiga su fatima da zainab suka koma motarsu suka shiga. momeey ma tashiga tata motar driver yaja mota sukayi gaba. ANGAREN Aminu kuwa fitowa suka an kawo mota bus a kofar gida da mutum biyar kawai akatafi dady Da ango Aminu sai Amarya harirah da mamah zulai sai uwa maganar fauziyya. kafin fauziyyah tashiga tace da kawonta kawo babba zo kaji bayan ankawo mata kayanta a wata jaka fitowa yayi malam nacewa karka biyewa yarinyar nan tasa mu ata lokaci. aminu yace to sai da suka koma gefe fauziyya ta ciro bankinta ta fasa ta kwaso ku in ta miqawa kawonta tace ga gudun mawata nan ta aurenka wallahi naso nasani tun da wuri da sai ha a ku i da yawa Ammah insha Allah ko bayan aurenku zan sake ha a wasu nabaka. Aminu yaji da in wannan abun kuma anan ya auki alwashi idan fauziyya zata aure shi zai mata komi. kwaso ku in yayi yakai gaban malam yace kaga abunda yarta ta bani matsayin gudumuwarta na auren kawonta tace tana son tariga kowa. Malam kamo hannun fauziyya yayi yace shigo mutafi Allah yamaki albarka ke da mamanki. ba malam ba kowa yaji da in wannan abu da fauziyya tayi malam yayi sallamah da matansa da sauran ansa sannan mota tashi kowa yakoma gida. angaren jannat kuwa suna sauka gidan Alhj sagir hamad abinci mai rai da lafiya aka fito dashi kala kala aka jera akan babban teburin cin abunci. jannat wani part ne aka bata ita ka ai tacewa Alhj sagir bata son zama ita ka ai dan haka yace to kin samu yar uwa sai naha aki da zainab dan itama sanadiyyar bata son zama ita ka ai shiyasa har yanzu a part in momeenta take. nagode Abbah cewar jannat. babu godiya yanzu kishiga kiwatsa ruwa sai ki fito ga abinci nan kala kala sai wanda kike so dan bansan wane kala kala kike so ba. to Abbah wucewa tayi tashiga part in tayi wanka sannan tafito sunacin abinci sai ga zainab ta fito zainab yar gayuce ta gaske. da sallama taqarasu ta rugume momeenta tace ina kwana momeeey. ina kwana shugaban yan bacci kin tashi lafiya. Dariya fatima da amina sukayi a shagwa e tace Dadeeeey kagansu ko suna man dariya ? Ayya to kiyi haquri ai ba'a hana an adam yin dariya yanzu rabu dasu zo kizauna kinji mamanah kusa da dadeeey ta zauna tana kallon jannat tace dadeeey wannan itace jannat ? Eh itace. zainab tace dadeeeey wallahi duk wanda yasan uncle usman ko ya ta a ganinsa to tabbas babu tambaya yasan wannan yarsace. wani murmushi ya su ocewa jannat. aiko zainab tace wallahi dadeeey har irin murmushin su irin aya. Dadeey dan Allah kabarni nida ita muzauna a guri aya. ok dady ya fa a yace to sai dai kikoma part inta ki barwa momeenki part inta. cikin fara'a zainab ta tashi taje ta rugume jannat tanacewa. Barka da zuwa ar uwata kuma awata. jannat tace yauwa babbar awata zainab kamar ko kinsan sunan babbaar awata a nigeria zainab ne sunanta. haka suka kammala cin abincin su zainab ta dauki wayarda da laptop inta takoma part in da jannat ta sauka.
Chapter 7 · 0% Book details